Sashe 46
Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Maryam tayi murmushi tana tunanin abinda zata ce ,da kyar dai tace "Momy kafin inyi magana ya kashe wayar shiyasa"
Dariya tayi tace"ina fatan dai kinje anyi miki intarvio kamar yadda ya fada"
"Momy ban je ba"
"Mai yasa Dota"
Shiru tayi kanta a kasa domin tun lokacin da Abdul ya fada mata ga yadda sukayi da Nasir wai lallai taje asibitinsa gurin wannan matar da ta tsana taji kwata-kwata aikin ya fice mata a rai sabida in har Sofia ce zata mata intervio sai dai ta hakura da aikin
Momy tace"ban sanki da haka ba Dota kije kinji ko tunda dai yace ki je babu matsala"
"Shikkenan Momy zanje insha Allahu gobe"
"Yawwa Dota Allah yayi miki albarka, kema na kusa yin missing dinki ko"?
Maryam ta rufe fuskarta da gyale tana murmushi
Momy ta rinka dariya tace"ke kam kin fiye kunya wallahi"
Da sauri Maryam ta mike ta bar gurin fuskarta a rufe
Momy ta bita da kallo tana dariya kawai tana girgiza kai Yarinyar tana burgeta sosai
[06/06, 01:50] +234 808 996 5176: [01/06/2019 6:28 PM]
Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*102*
Lokaci yana ta matsowa Malam Ya'u yayi shirye-shiryensa aunty ma ba'a barta a baya ba tana ta gyara "yar ta Maryam kuwa ganin lokaci ya matso jikinta duk yayi sanyi komai take kokari takeyi soyyayar Nasir tanata sasakar zuciyarta tarasa yadda zatayi da komai bata jin dadinshi, saura kwana uku daurin aure Nasir ya dawo gada america, Momy ta rinka murna tare suka shirya masa abinci mai rai da lafiya ita da Maryam, shiyasa suna kammalawa Maryam ta gudu sabida Sam!
Bata so yazo ya tadda ta ya ci mata mutumci
Momy ta rinka shi mata albarka
Wanka tayi ta kimtsa jikinta domin sunyi waya da Abdul yace gashi nan zuwa
Shi kuwa Nasir yana zaune Momy ta tisa shi a gaba tana lallabashi lallai sai yaci abinci shi kuma yana botsarewa
Momy ta kalleshi tana shan kunu tace" yanzu zamuyi fada dakai wallahi dube ka fa duk ka yi Dan wuya nasan baka cin abincin kirki ko a can sai ciye-ciyen da kasa ba"
Shagwaba yake mata sosai kamar wani yaro kankani
Ita ko kamar ta bashi abincin a baki haka takeji sabida yadda taga duk yayi rama sati biyu kacal shiyasa kwata-kwata bata kaunar taga yayi wata dugowar tafiya
Sai da yagama sangartarshi sannan ya fara cin abincin
Momy tace"ni har fargabar kayi aure nake sabida ban San matar taka ko zata tsaya ta kula da kai ba"
Murmushi kawai yake mata yana kara jin so da kaunarta cikin zuciyarsa
Bayan ya kammala ya goge bakinshi , ya maida hankalinshi kanta yace"Momy a wannan satin zan fitar da zakka, zanje can birnin kudu zanyi musu a can"
"Masha Allah my Son Allah ya kara albarka"
"Ameen Momy"
Nasir yafada yana mikewa yace"zanje inyi Wanka in kwanta in huta Momy"
Momy tace "Allah ya huce gajiya sai ka fito"
Dakinshi ya nufa komai tsaf-tsaf dashi sai qamshin turaran wuta yakeyi sai ya zube tarkacan dake hannunshi ya nufi toilet domin ya Dan watsa ruwa ko jikinshi ya warware dama wayoyinshi duk ya kashesu sabida yasan yanzu, za'aita damunshi a hanashi hutawa da Abbas kawai sukayi waya
Bayan ya fito ya sanye wando 3Q sai kawai ya kwanta kan bed dinshi yayi rigin gine gami da dafe kanshi da duk hannunwanshi, shi kadai yasan abinda yake damun zuciyarsa
[01/06/2019 7:30 PM]
Binta Umar Abbale: Kullum abin kara kaimi yakeyi mutukar zai kwanta bacci babu dare babu rana sai yayi wannan masifaffaen mafarki wai gashi yana yin sex da yarinyar da yai wa muguwar tsana a rayuwarshi.
In ya farka kuka ne kawai baya yi sabida tsabar bakin ciki da bacin rai jikinshi kaca-kaca yake tashi dole komai dare yaje yayi Wanka ko da yaje america ma bata canza zani ba, sabida abin ma ya kara qaimi sabida yadda"yan matanshi na can suka matsa masa kullum sai sunzo sun dameshi, sai tayi da gaske yake tsallake kai dinsu domin yayi alkawari bazai kara kusantar zina ba ,shima romance din da yakeyi so yake Allah ya yaye masa
Da kyar bacci ya dauke shi mai dauke mafarkai kamar ko da yaushe yau ma haka ya tashi jikinshi kaca-kaca yayi ta jan tsaki dole ya sake wani wankan ya fito yanajin nauyin jikinshi sabida baccin magariba dama haka yake sawa jikin mutum duk ya mace
Momy ya samu zaune a farlo bayan yadawo daga sallah magariba sai kawai ya zube gabanta yana rike cikinshi
Momy tace "Lafiya My son"
"Momy marana ta dameni da ciwa wallahi"
Yafada yana rimtse idonsa
Kallonsa Momy tayi tana nazarinshi kadan ta dauke fuskarta tace" mai ya jawo maka ciwon Mara"?
"Momy ban sani ba nima"
Yafada yana kokarin bagarar da maganar
Momy tace"shiyasa banaso kake shaye-shayen kayan zaqin nan mybe sune suke haddasa maka ciwon"
Momy tafada tana kauda kanta sabida ta Riga ta gama fahimtar abinda yake damunshi.
[06/06, 01:50] +234 808 996 5176: [02/06/2019 6:54 AM]
Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*103*
Shima bai sake cewa komai ba, kawai sai ya lumshe idonshi gami gyara kwanciya kan kujera
Momy ta rika satar kallonshi tana nazarinshi, dole ne ta matsa masa yayi aure ,sabida duk ta gama fahimtar abinda yake damunshi, ta sauke ajiyar zuciya kana tace"Myson " bude idonshi yayi ya zuba mata su, tace"Yaushe kuka tsayar da maganar daurin auran"?
Zakudawa yayi yana ciccije bakinshi yace"zamuyi waya in anjima" Momy tace"mai zai hana a hada dana Abdul, nan da sati biyu masu zuwa" gabanshi ne ya fadi jin abinda Momy tace, amma sai ya gwada mata halin nashi
Yace"Momy waye Abdul kuma"
Girgiza kai kawai tayi sabida ta San halin kayanta
"Abdul latif na kawunka Muktar"
Yayi shiru kamar ruwa ya cinyeshi
"Kayi shiru baka ce komai ba"
"Wane date ne"?
"Ai lokaci yayi nan da sati biyu masu zuwa"
Gabanshi ya rika wani irin bugawa fat!fat!fat , ta tabbata kenan Abdul zai auri ta batare da ya kawar da wannan muguwar sha'awar tata dake damunsa ba
Jikinshi yayi bala'in sanyi sosai da sosai
Yace"shikkenan Momy Allah ya nuna mana sai ayi yanda kikace"
"Allah yayi maka albarka,My son"
Momy tafada
"Ameen ameen Momy"
"Yanzu wane shirye-shirye kakeyi, yau tilas kaje gurin Mubina ku gaisa"
"To Momy za'ayi"
Yafada idansa a lumshe
Momy taga duk yayi sanyi tace" naga jikinka yayi sanyi My son ko Na takura maka ne"?
"A'a Momy ina da damuwa ne"
Ita ma jikinta tayi sanyi Yaron ta yana cikin damuwa lallai itama tana cikinta
"Kafadi min abinda duk yake damunka"?
Momy tafada babu alamun wasa a tartare da ita,gaba daya ta maida hankalinta kanshi
Shiru yayi yana da wurwurar abin cikin zuciyarsa yana jin ya fada mata ko kar ya fada mata.
Momy ta kara maimai tamasa tambayarta.
A jiyar zuciya ya sauke gami da bude idonshi sannan ya gyara zamanshi yana kallonta yace"Momy wani mafarki nakeyi Wanda yake damun zuciyata kuma ba da kowa nakeyi ba sai da wannan yarinyar ta cikin gidan nan, shiyasa nace miki mayu ne, kinki yadda Momy yarinyar ta rike wuta a kaina kullum sai tazo cikin bacci Na ta takura min babu dare babu rana Momy ina cikin musiba"
Ya karashe maganar gwanin tausayi, domin shi abin ma tsoro yake bashi
[02/06/2019 9:11 AM]
Binta Umar Abbale: Momy tace"wane irin mafarki ne wannan My son"?