← Book details Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 80

Sashe 63

Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"in jika Dr Kasan har yanzu ina nan kan bakana"
"Baki da hankali, waye ya fada miki addininmu irin naku ne, ba zan aure ki ba mutukar ba kin bar addinin cristas ba"
ya na sane ya fada mata haka sabida yasan yanzu zai kashe bakinta,sabuda ta tsani a ce ta rabu da addininta
Aikuwa shuru tayi tabar maganar
Tace"Dr Yunwa nakeji ban yi brek fast ba gashi ina san in koma hospital yanzu"
Mikewa yayi kai tsaye ya nufi part din Maryam
[25/07, 23:56] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*130*
Tana zaune a falo daga ita sai vest mai kama jiki da karamin wando na jins wanda ya tsaya mata iya cinyarta, tayi parking din kanta guri guda sai reto yake a tsakiyar kanta kwata-kwata babu wata kwalliya a fuskarta sabuda bata dame ta ba wanka kawai tayi ta sa kayan tafito falo, ta kunna kallo domin ya debe mata kewa
Yana shigowa ya sauke idanunshi a kirjinta ganin yadda suka bullo ta saman rigar sun wani cika dam,dasu gasu tas-tas nan take yaji tsigar jikinshi tana tashi jarabarshi ta motsa, ya kurawa cinyoyinta ida har sai da ya karaso tsakiyar falon sanan ta ankara dashi, diriricewa tayi tana neman abinda zata kare jikinta,
Shan kunu yayi tare da buga mata wata muguwar tsawa yace"ke ki kiyaye ni dan uwarki me zaki boye min daga ganina kina dube-dube ki kayi wasa yanzu zan zo in miki sintir inga karyar rufe-rufe"
Kasa tayi da kanta kawai duk jikinta yayi sanyi domin ita yanzu mugun tsoransa take wallahi sabuda muguntar da yake mata gurin sex, ita in yana mata kuka sai tai ta mamaki sabuda ta rasa kuka me yakeyi
Muryarshi a sarke yace"ki tashi ki min girki mai dadi nayi bakuwa ina part dina nan da minti goma nake bukata, kar ki sanya min kifi a abinci bana cin kayan shirme kiyi amfani da nama ko kaza"
Hankalin ta ne ya tashi jin abinda yace, jin ya fadi nama kwata-kwata bata kaunar karnin nama ko wane iri ne, amma sabuda a zauna lafiya yasa tace shikkenan zanyi maka yanzu"
Har ya juya zai fita ya dawo ya tsaya kanta yana mata wani irin kallo wanda shi kadai ya san ma'anarshi yace"tashi ki shiga kchin din a gabana"
yafadi hakane kawai domin ta tashi ya karewa jikinta kallo, domin ba karamin kyau tayi masa ba, gani yake ta koma masa tamkar wata ba india sabuda yadda yaga fatar ta tayi wani shar shar ga uban gashi baki sidik dashi yana reto a bayanta.
[25/07, 23:56] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*131*
Cikin tsarguwa Maryam ta mike tana can rigarta wai dan ta rufe mata cibiyarta amma da yake rigar kamar roba take sai ta koma in da take, tafiya take tamkar wata tarwada duk sassan jikinta sai motsi yake,Nasir bai taba tunanin cika da kasaitar Maryam takai haka ba sai yanzu ganin yadda bombom din da yake juya ga cikinta a shafe tamkar wacce bata cin abinci, har ta shige bai sani ba, da kyar ya dawo yayyacinsa Joysitc dinshi sai harbawa takeyi tana neman abincinta,yanzu motsi kadan take amsawa ko tunanin Maryam din ya fiye yi sai tai tai masa motsi jarabarsa ta yanzu ta ninka ta da.

Ji yayi ba zai iya hakura ba kawai ya bita kchin din tana tsaye jikin cocar gas tana kokarin kunna wa yaje ya kamkameta jikinshi sai kyarma yake, cikin zafin nama ya damki brest din ta duk biyun da duka hannuwan nasa yana cakudawa tamkar wanda ya samu balo
Cikin jarumunta da karfin hali ta angiza shi yayi taga-taga zai fadi,ya tsaya da kafafunshi idanunsa sun kada sunyi jajazir ya kara matsowa inda take cikin fitar hayyaci ,sai tayi sauri ta kauce masa ya hada kai da bango, dafe goshinsa yayi ya waigo a jigace yayo kanta kamar wani maye,kwata-kwata baya cikin nutsuwarshi,kafin tayi wani yunkuri ya kamata daukarta yayi kacokan ya nufi bedroom din ta, kuka take tana dukanshi a baya gami da cewa ancle kai min rai ka kyaleni haka,wai ka wane irin mutum ne kullum a tayin abu guda wallahi bazan iya ba sabuda bani da lafiya baka damu ba kullum sai kazo ka biyawa kanka bukata"
Sam ba yajin abinda take fada Sabuda rashin nutsuwa,in a irin wannan lokacin ne ba yaji ba yagani sabuda hankalinshi daukewa yakeyi
Kwantar da ita yayi kan bed din yana kokarin zare wandonshi, Allah ya bata iko ta mike da sauri,da gudu ta dirga daga bed din ta nufi kofar fita daga dakin,
Bayanta ya biyo da guda suka kasa tsere a falon tayi saurin shegewa wani bedroom na daban, ta sanya key ta kulle hade da barin shi a jiki, sai haki take jikinta sai gumi yake
Buga kofar yake da mugun karfi bakinshi yayi masa mugun nauyi tamkar yayi kuka shi kadai yasan halin da yake ciki a lokacin sex yake sha'awa kuma da ita gashi tana bashi hakuri
Dukan kofar yake da karfi yana kiran sunanta tana ji tayi masa shiru tsoro duk ya cika mata zuciya jin yadda yake sambatu shi kadai,tace"Allah yasa bai samu matsala ba,
Zubewa yayi bakin kofar dakin jikinshi na karkarwa hannu biyu ya sanya ya rike kanshi dashi abin mamaki sai ga hawaye yana biyo kuncinshi, mara dalili,
ya zube a gurin yan rike ciki sai numfashi yakeyi tamkar wanda zai mutu, Abun ya yunkuro ya cika masa mara sai ciwo take masa.

Dr Sofia taji shiru minti goma minti ashirin har rabin awa a wa guda bai dawo ba, sai kawai ta yanke shawarar bin bayanshi, sabuda taga lokacin da ya nufi part din Maryam din
Cikin sa'a kofar farlon a bude take sai kawai ta tura ta shiga ciki tana raba ido cikin tamkamemen falon da ya sha kayan alatu, can ta hango Nasir yana burgima a kasa hannusa rike da mara ga idansa a rufe,
Da sauri ta karasa kusa dashi cikin tashin hankali ta dagoshi ta dora kansa a cinyarta tace"Lafiya My Nasir,jin muryar yayi kamar ta Maryam sai yayi saurin bude idanshi da suka kan-kance suka yi mugun ja ya zuba ma, Dr Sofia sai tafara masa gizo Maryam ta dawo masa sabuda haka jikinshi na kyarma ya kwanto da ita kanshi ya hada bakinsu guri guda sannan ya zira hannushi cikin rigarta a gigice
Dr Sofia ta samu abinda ta dade tana nema gurin Nasir,tuni tafara yi masa wani salo hade da cire masa wando itama tayi cire kayanta , tas suka fara tsotsar junansu,
*innalillahi wa inna ilayi rajinun*
_Wannan lafin na wanene?_
*Nasir*
*Maryam*
*Mubina*
*Dr Sofia*
_Waye me laifi a cikinsu_?
[25/07, 23:56] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*132*
Wani irin nishi ta rika ji tana daga cikin dakin da sauri ta matsa jikin kofar ta kasa kunne domin ta tabbatar , aikuwa Nishi da wani gurnani take dinga ji kuma irin wanda Nasir din yake mata in yana sex da ita,
Hankalinta a tashe ta bude kofar
Kara! ta kwala ganin Nasir da Dr Sofia rungume da juna ga Dr Sofia ba kaya a jikinta brest dinta duk a waje Nasir yana wasa dasu,
Dr Sofia ce kawai ta dawo cikin hankalinta ganin Maryam din duk sai ta gigice tana ture Nasir din daga jikinta
A haukace!

Maryam tayi kanta ta damki wuyanta ta fara ja a kasa tana kuka tace"Allah ya tsine miki shegiya Allah ya isa ban yafe miki ba "Yar iska karuwa"
Nasir kuwa yana jin maganar Maryam ya dawo hayyacinsa da kyar ya dai-dai ta nutsuwar shi ya mike daga shi sai gajeran wando ya nufi inda suke Maryam na ta dukan Dr Sofia tana zagi ita kuma kunya da takaici duk sun hanata kwatar kanta
Yana zuwa ya fincike Dr Sofia daga hannunta ya sinka mata mari yace"sake ta ko yanzu ranki ya baci"
Da sauri ta saketa, shi kuma ya kama Dr Suna kokarin fita daga dakin, tayi sauri tazo ta shagaban su tace"wallahi babu inda zakaje da ita kuyi iskanci"
Kallonta yayi yace"tunda kinki bani hadin kai zanje in biyawa kaina bukata yanzu, kuma ki kiyayi shigar ki hannuna"
Tare kofa tayi ta kalli Dr Sofia tace"wallahi ki ka karaso min nan sai na kasheki, shegiya karuwa,daga yau kin bar iskan ci"
Tsorata Dr tayi ta kalli Nasir cikin turanci tace "Matar nan taka bata da hankali, Dr tsoro take bani"
Tare suka karasa bakin kofar Dr Sofia a lafe a bayan Nasir tana zare ido, shikanshi Nasir din ya tsorata da ganin yadda jikin Maryam din yake kyarma, cikin jarumta yace "bamu hanya mu wuc.......kafin ya karasa Maryam tayi kukan kura ta damki Dr Sofia ta angiza ta waje har sai da ta fadi ta bugu da bango,ta mayar da kofar ta datse har da sa key,sai suka fara kallon-kallo da ita dashi
Ranta a mugun bace tace" Ancle kaji tsoran Allah da ranar lahira zina a cikin gidanka, yanzu duk abinda kake a waje bai maka ba sai ka zo gidanka, Wallahi bazan yadda da wannan abun ba"
Karasowa yayi inda take tsaye ya hade ta da jikin kofar yace"dan uwarki tsakanin ni dake waye me laifi? ke har kin isa ki ce zakayi min wa'azi, neman mata yanzu na fara, sai kiyi abinda zakiyi"
Bude baki tayi zatayi magana ya rike bakin da hannunshi yana murzawa, cikin mugunta ya dauketa cak ya nufi bedroom din ta a karo na biyu ooNasir babu zuciya
yace"Yau sai nayi sex dake sau uku sai naga bakya numfashi zan rabu dake"
Maryam tayi tsuro-tsoro tana jin tsoran ta turje masa ya koma gurin Dr Sofia yasa kawai tafara addu'a Allah yasa kar yayi mata da zafi kamar yadda ya saba.
[25/07, 23:56] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*33*
Sosai Nasir ya jigata Maryam cikin rashin imani sai da yayi sau uku sannan ya saurara mata, ya mike ya karkade jikinsa kamar yadda ya saba ya fuce ya barta tana jiyar kanta,
Cikin mawuyacin hali ta mike daga bed din ta shiga toliet ta hada ruwan zafi ta shiga sabuda ji tayi tamkar ranar da ya fara kusan tar yadda gabanta yake mata wani radadi, da yaji tarasa wane irin karfi ne da Ancle.
Chapter 63 · 0% Book details