Sashe 70
Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yaji haushin abunda tace, sosai ya shiga cikin motar, ya matseta yace"dan ubanki waye kazami!? wato ke har kina da bakin da zaki kira wani da wannan sunan ko, ke baki ga irin abunda kike ba, dan kin samu na rufa miki asiri na aure ki, shine zaki zage ni"
Maryam nishi! kawai take tana k'okarin ture shi daga jikinta amma kamar wacce take ture dutse kwata-kwata yaki motsi
ido ya zuba ma bakinta yana had'iyar yawu yace"hannu na kad'ai kike gudu, sabuda na tab'a baby dashi,ko to yanzu zan had'e jikina da naki,gaba daya sai muga karyar kyamkyami,kuma wannan cikin dake jikin ki sai zan gani, in dai ina raye baza ki haife shi ba, domin baza ki jawo min wahala da tsofa da wuri ba, ban shirya haihuwa yanzu ba,
Ya karashe maganar yana kokarin hade bakinsu,
Rufe bakinta tayi ruf!!! yayi yayu ta bude taki, sai ya zura hannusa cikin rigarta yana mata yawo dashi, tsigar jikinta ta dinga tashi, hakan bai sai ta bude masa bakin ta ba, hankalin sa a tashe ya hau cire kayan jikinsa a cikin motar yana wani irin nishi, duk ya burkice, mutukar jikinshi zai yi gogayya da jikin ta yakan rasa nutsuwar sa gaba daya, yanzu ma haka sai kace wani zautacce haka ya koma,
Kwantar da kujerun motar yayi ya kwanta sosai ya birkitoto tafada kanshi, ya hau ya mutsa ta,
Shiru tayi masa, taki yadda wasan ya shige ta, sabuda abunda ta kudurta a ranta,wato ta lura ancle kamar dan akuya yake, duk abunda yayi baya wai waye, shi dai kawai ya biyawa kanshi buk'ata, ya mayar da ita, baiwar sa, tsakanin su babu kyautata wa babu kalami mai dadi,sai da kawai in buk'atar sa ta tashi yazo ya kwashe ta, daga yau ta dena yadda,
Ido jajir yake sarra fata, sai kokarin cire mata rigar jikinta yake,taki yadda, sai da tabari ys galabai ta, ta ingije shi ya fadi, da sauri ta bude motar ta futa, ta tsaya jikinta na kyarma!
A dimauce ya futo shima daga motar, muryashi a sarke! yace"Princess meye hakane nine fa, ancle dinki, ki taimake ni don Allah"
Cikin mamaki take kallonsa tace"ancle yau ni kake kira da Princess kuma lallai duniya kenan, tafada tana binshi da kallo daga shi sai gajeran wando, dariya ce ta kusa sub'uce mata, ta maze batai ba, tace"kaje ka kira babyn taka mana, wato nice shashasha ko? kawai ka mayar dani gida,domin bazan taba baka hadin kai ba"
Muryar shi a sarke yace"kizo ki fada min duk abunda kike so zan baki, mutukar zaki biya mun buk'ata babu maccan dake dauke min buk'ata ta sai ke"
K'okarin tafiya take ya biyo ta a baya, ya rike ta baya jikin shi na kyarma! nan Maryam ta ji wani abu me tauri na tsikarar ta a baya, da sauri ta funcike tana binshi jikin shi da kallo, gabanta sai dukan uku-uku yake ganin yadda gabanshi ya mike sosai cikin wando dake jikinshi, da sauri ta nufi kofar futa daga gidan, domin ta kudurta a ranta ko mutuwa ancle din zai yi baza ta bashi kanta ba, kamar zautacce ya biyo bayan ta, Allah yasa babu kowa a gurin daga shi sai ita sai hasken fitilun dake gurin, me tsaron gurin ma, ya shiga dakinshi,ganin uban gidanshi ya shigo yasan ba kara futa zai yi ba,tunda yanzu goma da rabi na dare,
da gudu ta karasa bakin get din, tana kokarin zare sakata, ya karaso gurin kamar zai fadi,sabuda rashin karfin jiki, ya matse ta jikin kofar yana yi mata wani irin salo, tureshi tayi ya fadi a gurin ta matsa gefe guda tana kallon shi, da kyar! ya mike ya karaso inda take tsaye, kallonshi take har yazo ya tsaya dab daita tana jin futar numfashin sa, sama'sama bakin shi na karkarwa yace"Maryam plaese inji albarkacin Momyna badan halina ba"
Yadda taji yayi maganar ne da rawar murya yasa ta bi fuskar shi da kallo, abun mamaki da daure kai ruwa ta gani, kamar hawaye,a idonshi, ga lebanshi na kasa sai rawa yakeyi, duk yanayin fuskar shi ya sauya,ya koma wani abun tausayi, sai cije baki yake, gwanin tausayi.
*Duk abunda zaku karanta cikin wannan labarin kuyi hakuri,haka labarin yake*
*Nasir na lokacin sa*
*Maryam ma nata lokacin na zuwa*
*Nasir zai yi nadamar abunda ya shuka*
*Muje zuwa dai*
*YARO DA KUDI*
*150*
Kusa da ita ya karasa ya zube gwiwa biyu, hannuta ya rike a nashi yana karyar da kai murmushi na karkarwa yace" kimin Afuwa baby, bazan k'arai miki laifi ba, in baki yadda da ni mutuwa zanyi"
Hannunta na rik'e cikin nasa yana murzawa, jikinta ne yayi sanyi, ganin yadda duk ya koma abun tausayi, sai kallon ta yake da ido mici-mici yace"kin yadda muje ciki kinji princess"
Mak'e kafad'a tayi alamun tak'i hakan da tayi ya kara dagula masa lissafi, yace"please Princess, ki taimaka min ko nawa kikeso zan biya"
Fuzge hannuta tayi tana maka masa harara tace" Ni ba "yar iska bace irin wanda kasaba biyan su kud'i kana neman su, babu wani kud'inka da zasu furgita ni"
Kwantar da kai yayi gwanin tausai, ya rasa wane irin rarrashin zai mata.
Wuce shi take kok'arin yi ya fuzgota tad'a jikinshi,wata irin runguma yayi mata k'irjinsu ya manne da juna dama shi babu riga a jikinsa, lokaci guda jikin ta yayi sanyi, ta fara k'okarin kwatar kanta, yak'i sakinta, mikewa tsaye yayi da ita ajikinsa yayi mata daukar jarirai ya nufi cikin gidan da ita,
Ajiye ta yayi bakin k'ofar da zata sada mutum da farlo, yana laluben key din cikin gajeran wando dake jikinsa,ashe yana mota,jikinsa na kyarma ya kallata yace"Sorry my Pricous na manta key din a mota,bari in dauko kinji"?
Share shi tayi tana tab'e baki wuce wa yayi yana wai wayen ta, kamar wani zautacce har tuntub'e yake,
Dariya ta fashe dashi tai saurin toshe bakinta, wai yau ita ancle yake kira da sunaye kala-kala lallai duniya, yau taga dan k'aramin haukan a gurin ancle,
Har yaje gurin mota tana kallonshi yana waigen ta, sai tuntub'e yake, itakam dariya take masa, tana ganin ya juyo tai saurin mazewa ta fara turb'une-turb'une,da fuska,
Hannuta ya rike kamar wanda za'a sace masa ita. haka ya fara bud'e k'ofar dakin
Bai bari ta shiga da k'afar ta ya sungume ta, ya shiga da ita,har bedroom dinsa ya aje kan bed ya koma da sauri domin rufe k'ofar, da sauri ta diro daga bed din ta rufe k'ofar ta sanya key ta kulle ta barshi a jiki, cikin zafin nama take so ta sanya sakata tsawan ta yak'i kai wa, da sauri taje ta janyi stool ta taka ta zura sakatar k'ofar ta dirgo, da sauri ta mayar da stool din inda yake, ta haye kan bed tai kwanciyat ta.
[26/07, 01:51] +234 808 996 5176: [7/15, 8:35 PM] BintuBatula,BintUAbble
: *YARO DA KUDI*
*151*
A gigice yake dukan k'ofar yana kiran sunanta, tanajinshi tayi shiru, yafi minti a shirin a tsaye a gurin yana buga k'ofar, hade da kiran sunanta, kamar wani sabon kamu, duk ta najinsa, ta shareshi, shiru taji na tsawon minti goma can taji ya dawo yana kici-kicin bud'e k'ofa da key yayi yayi key d'in yak'i shiga balle ta bud'e nan ya zube bakin k'ofar yana rufe cikinsa, tun tana jiyo motsinsa ta daina ji, kwanciya yayi male-male a kasan tayal sai murkususu yake,hannusa duk biyun ya rik'e ciki idanunsa yana futar da hawaye, sam! yakasa daurewa,
Ita kuwa Maryam bacci ne ya d'auke ta, mai dadi can cikin baccin nata taji kamar ana tashin ta, ta tashi furgigit, tana zare ido Zuciyarta tace"maza kije ki duba, mijinki ki ga halin da yake ciki, kin manta da azabar da Allah ya tanadarwa mace mai gudun mijin ta, da sauri ta sauka daga bed din ta nufi k'ofa ta cire key d'in ta dauko stool ta hau ta zare sakatar, ta bud'e yana kwance a dunk'ule a takure duk yabi ya marmatse jikinshi guri guda, sai nishi yake, in banda azabar ciwon ciki babu abunda yake damunsa, da sauri ta tsuguna kusa da shi ta dafa shi da hannunta, muryar ta na rawa tace"ancle, ka tashi, shuru taji bai motsa ba, ta kara kiran sunan akaro na biyu, nan shiru kuma tana ganin idanunshi a bud'e, Sam! yak'i kallon inda take sai ya fara yunkurin tashi ya bar mata gurin yakasa mikewa, da rarrafe ya fara tafiya ya nufi bedroom d'in tana kallonsa ta shiga d'akin a haka, a hankali ta mike ta bi bayanshi, bai kwanta kan bed din ba,sai ya kwanta kan Sofa,ya takure guri guda, a halin yanzu babu wani magani da zaiyi tasiri a jikinshi mutukar ba zubar da abunda ya taro a mararasa ba,
jiki a sanyaye tabi bayanshi ta zauna gefanshi ta d'ora hannuta kansa,tana wasa da sumar sa tace"please ancle ka yafe min"
Shiru yayi yana lumshe ido, jikinshi har ya fara karkarwa, zuciyar ta ce tayi rauni, kwalla tafara taruwa a idonta, soyyayar ancle din gami da tausayin sa ne ya damu zuciyarta ganin halin da yake ciki yanzu,kuma itace sila, hannusa ta kamo ta rik'e a nata tana murzawa a hankali tace"please ancle Lumshe ido yayi yana jin dadin yadda take wasa da hannunsa, Sha'awar tana kara yunk'uro masa, amma yana jin tsoro ya fara shagala da ita ta bujere masa kamar d'azu
[7/15, 8:47 PM] BintuBatula,BintUAbble
: Jikinshi ta fara shafawa cikin nata salon, duk yana jinta ya share, sunansa ta fara kira a hankali, bai amsa ba sai ta sai ta bakinsa dai-dai kunnensa tana kiranshi, cikin wani irin salo, wasan ya shigeshi a d'imauce ya tashi zaune, yana kallonta da ido jazir yace"in kinsan wahala zaki bani, kawai in hakura in ma mutuwa zanyi babu ruwanki"
"Girgiza kai tayi tana masa wani irin kallo wanda ya tafi da imanin sa, yace" kin yarda in marking love dake"?