Sashe 21
Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka Dady yaja Motar ,Maryam Hankalin ta ya kwanta Sosai sai sauke a jiyar zuciya take, ga gabanta sai faduwa yake!
*YARO DA KUDI*
*49*
Dady yai ta Jan Maryam da hira,Cikin Hikima,
A nutse ta ke bashi Amsa ,gaskiya dady ya yaba da Nutsuwar Yarinyar
Haka dai suka je gidajan Marayun ,wannan karon Ma Dady ya fitar da kudi Sosai Yara suka dinga zuwa gurinshi Babu kyama ya riqa jansu a jiki ,Nasir Ma sun saba dashi Sosai har Maryam ta rika Mamakinsa ganin yadda ya zage cikin su Tamkar ba ,shi ba Nan Dady ya Cika su da kyatittuka Sosai ,Sannan Suka tafi ,hukomomim Wurin Sai Fatan Alkairi Suke Masa,
Kamar yadda ya takasance gidan Marayun haka ma ta kasance gidan Bursun da sukaje,Sosai Dady ya sha Addu'a Shida Zuri'arshi,Sabida Yadda yake Tai maka musu ta kowa ne Fanni Dukiyarshi duk Anan take karewa,
Nasir Bai zaga ya Sosai ba,Nan yace ma Dady zai je Mota rana tana damunshi,
Allah ya sawake ,shine Abinda Dady yafada ya cigaba da Zagayanshi, Su Maryam Na biye da Bayanshi,
Shiko Nasir Cikin Mota yayi Tafiyarshi ya kwanta, Ya rasa Abinda yake Damunshi in za'a Tara masa Mata Dari!
Babu Wacce zata iya gamsar dashi in dai ba Maryam ba,Yarasa Wace irin Masifa ce Wannan,Wai yarinyar da ya tsana ita ce yake Sha'awa Kamar Ya Mutu,Lallai ya yadda ,Yarinyar Mayya ce,Sabida yadda ta rike masa Wuya
Wayarshi ya dauka yana laluben No din Anwar ,dole su shirya yadda zata kasan ce a kan Yarinyar Domin yana jin Ba zai yadda ya Mace A ban za ba
Anwar ya dau Wayar tare da Cewa "Ya a kai ne *Nass*
"Normal" Nasir din ya Fada,ya cigaba da cewa "Wai kana ina ne yanzu"?
"Ina nan Club Mai Nene"?
"Owk " Wai ka shirya wa Yarinyar Nan kuwa"?
Nasir yafada yana Lumshe ido
"Wace Yarinya"?
"Mtssss Banason Rainin Hankali fa Maryam nake Nufi"
"Oh!k Anwar yafada yana Dariya yace"duk ba zai bani Wahala ba ko Anan gidan zan San yadda nayi Mata Na dauke ta"
"Aa kasan Abinda zamuyi"?
Nasir yafada
"Sai ka fada"
"Mubari Sai gobe Sunday Tana Zuwa Makaranta da Safe ,sai ka fito da Mota kawai ka daukar Min ita"
Anwar yace "Kamar Yaya in daukar ma ita"
Kai da baka goyan bayan Haka"
"Ba za ka gane bane Abokina Nariga nagama kwadaituwa da Yarinyar Wallahi ,kai dai kasan Halina,ko
Dariya Anwar yasa yace"Har ka dai Na jin kyamkyamin nata"?
"No ka ajiye wannan Maganar gefe,, Kawai Komai take yi A halin da nake ciki a yanzu ita ce zatai min Magani"
Anwar ya ta6e!
Baki kishi!
Yana tsikarasa,yace" Ai ka bari in nayi Sai in bar ma ,Sabida Na fika bukata"
Shima Nashi ban garan Kishin Anwar din yaji ya na damunsa, Ganin yadda yake zaqewa a kan yarinyar ,yace" Baka isa ba kasan bana cin Sauran wani , Yasin!
Ina da damar da zanyi duk Abinda nake so da yarinyar ,Tunda tare muke guri guda shiyasa Ina gudun Matsala kasan Halin Dady Sosai ,shiyasa kaji nayi maka Magana"
Anwar yayi kici-kici da Fuska kamar a gaban Nasir din take tace"Wannan karon baka isa ka gwadamin iko ba Wallahi ko Dan kaga Yarinya a gidanku take, Yarinya da bata da Wani galihu ,ina da yadda zan yi in yi abinda nakeso da ita batare da An dauki wani Hukunci ba.
Mamaki ya kama Nasir!
Sai ya kashe wayar kawai batare da yacewa Anwar din komai ba ganin yadda ya hasala yake sakin Maganganu Shi bai hanashi yayi Abinda ya ga dama da yarinyar ba,Amma ya bari tukkuna shi ya fara in yaso komai zai yi yaje yayi tunda dai shi ya kawar da Abinda yake damunsa.
Yana kwance cikin Mota yana sakawa da kwancewa ,nan ya hangi ta wowarsu gurin,tun daga Nesa ya zuba Mata ido kamar me, Ita Sam bata lura ba,Sabida glass din motar a zuge yake Shine yake ganin Na waje
Dady ya bude gidan baya ya zauna tare dasu Nafi'u ,ganin Nasir a kujerar drevar, Gurin ya Dan Matse ,gashi bata so ta takurawa Dady,ga su Nafi'u Na tayi mishi shirme,sai ta bude gidan gaba ta Zauna ,cikin zuciyar ta tana ta Neman tsari da Nasir
Yayi Bissimillh kamar gaske gami da Jan Motar ,Suka fita daga gurin
Ta kurewa tayi jikin kujera gami da sunkuyar da kai, taqi yadda ko da wasa ta dago kai ,ta kalleshi ,Amma jikinta ya bata yana kallonta,
Tabbas Kuwa Nasir raba hankalinshi gida biyu yayi ,yana dravin yana kallon Jikin Maryam ta cikin Mudubi
Maryam tayi da tasanin Sanya Rigar jikinta, ita Sam!
Bata ga Abin kallo ba,
Shiko ya gani ,domin dai duk da bai ga Brest din ta a fili ba, ya gansu cikin rigar ta mai kamar Net!
Duk da ta yi rolling hakan bai hanashi gani ba,tunda gyalen bata karami ne
Gaskiya tudun qirjin Yarinyar yana dimauta shi ,babu Abinda yakeso a halin Yanzu illa yaji su A hannushi yana Murzarsu.
[18/05/2019 9:05 PM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*50*
A cikin
Wannan Yanayin suka isa gida Maryam duk jin ta take a tukure,
Malam Ya'u ya mike ,Yana kokarin bude Get!
Da sauri daya daga cikin Masu tsaron gurin ya Mike yaje ya bude Get!
Din yana Wa dady barka da dawowa
Malam ya budewa Dady kofar Mota fuskar shi a sake yana masa barka da zuwa.
Shima dady din sakin fuskar shi yayi ,ya mika masa hannu suna gaisawa cikin Mutumchi , yace"Malam Yau kaki hakura dai da zama bakin Get!
Ko?
Murumshi Yayi yace"Alhaji kenan , Nafison zama gani gida komai Lokaci,
Nasir ya fito tare da su Nafi'u, Mi ka masa Hannu yace"Arrama barka da Rana"
Malam Ya'u ya kama hannun ya rike Sosai Fuskarshi a sake yace"Nasiru an dawo,ko to Allah ya bada ladan Zumunchi"
"Ameen ya rabbi Arrama,Nasir din yafada,yayin da yake kokarin tafiya ,
Miftahu yayi tsagal!
Yace Uncle Ka huta Kawai!!
Nasan ka kaji"
Cikin Sakin Fuska Nasir yace"Kahuta My Friend Sai mun Hadu in anjima"
Yana gama Fada ya shige part din Momy .
Jikinta a sanyaye ta fito daga Motar,tana kallon Mahaifinta suna hira da Alhj Huseen kamar Wasu Abokai.
Tace "Baba Sannu, "
"Yawwa Maryama kun dawo ko"
"Eh Baba"
"To Masha Allah"
"Allah ya bada ladan Zumunchi"
Ameen Ameen Dady yace ,Sannan ya kalli Maryam Yace"Sannu Da kokarin Allah yai miki Albarka,
Maryam tace "Ameen Dady ,Ta kama hannunsu Nafi'u Suka wuce bangaransu,
Dady Ma cewa yayi zai shiga ya kwanta ya huta tukkuna,nan Ya'u yayi tai masa Fatan Alkairi tare da godiya Mara Yan kewa,Tabbas Samun Mutum kamar Alhji Hussein Sai an tona!
*****
Nasir ko yana Shiga ya zube cikin kujera gami da dafe kan shi ,sai faman Jan Numfashi yake,
Momy ta sakko daga Sama cikin kwalliya kamar ko da yaushe ,Fuska sanye da glass Na kara karfin gani,ta karaso, da Sauri,tace"My Son Lafiyan ka kuwa"
Yaushe ka shigo?
Dago kai yayi yana kallonta ya gaza furta mata komai
Gabanta Ya fadi ganin yadda kwayar idon sa tayi jajazir!!
Tace"Me ya sameka ,lafiya Lou ka fita"
Da kyar!
Yace" Momy ina da Damuwa"
Zama tayi kusa Da shi da Sauri tace "Mai Nene My Son"?
"Dady Ne Mom Shi yafiye Sanya Abu a ranshi ,Wai meye Alaqarshi da Arrama Ya'u ne Yakama ta ya sallame shi haka,Kwata kwata bana kaunar Yarinyar nan Tashi"
Momy tace"Wani Abu tayi maka"?
"Eh Momy yafada yana zakudawa"!
"Mai tayi maka My Son"
Momy tafada cikin Mamaki domin dai tasan babu ta yadda za'ayi Maryam ta takale shi,Yarinyar da Magana ma bata dame ta ba ,sai dai in shine yake Kulata"
To Amma dake tasan Halin kayan ta sai take biye masa da Abinda yazo
Yana ya mutse Fuska yace "Wallahi kwata kwata jini Na bai hadu da ita ba Mom ,In Dady yaqi Sallamarsu ni zan San yanda zanyi subar gidan,Domim bazan zauna da Abunda yake barazana da Rayuwa ta ba"
Momy tace"Babu ruwanka da su Nasir!
Don Allah ka rika kiyaye bacin ran Mahaifink......
"Kar Allah yasa ya kiyaye Mana" dukkaninsu suka joya suna kallon kofa a razane Sakamakon jin Maganar dady Cikin Fishi da Tashin Hankali!
Nasir ya hade Fuska tamau!!
Yau kam zasu bata Dady akan Yarinyar nan ,shi baya kaunar ya rinka ganin gilmawar ta a gidan gudun Abinda zai kai ya kawo ,tabbas in yana ganinta babu Abinda zai hana shi kawar da Sha'awarshi a kan ta, Tabbas yasan halin Dady din shi ,in har haka tafaru to zaidauki kwakwkwaran hukuknchi a kan shi,
Gashi yana jin Nauyin Arrama tare da Aunty Shi,
[19/05/2019 8:11 AM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*51*
Dady yace"idan Zaman ka suke sai ka koresu in gindan ka ne sai in Sani,Ni narasa wace qiyyayace Wannan ,To bari kaji Maryam tamkar "Ya take a gurina ,In kasake kayi mata wani Abu sai nayi Mugun Saba maka"
Hade Fuska yayi Sosai yace"Owk Dady tunda haka kace,ni zan fita in bar maka gidan Naka,Naga kana fifita Wasu a kan Abinda ka Hai..
Nasir ba karasa ba Dady ya kwashe shi da Mari ,Cikin Fada yace"Sai me !
Nace sai me Dama ,ai ba yau ka fara haka ba, Kaje duk in da zaka ,Nasan jarraba ce.
Dan kaga kai kadai Na Haifa ,To nazabi Zama da Ya'u da Zuria r shi duk Abinda zakayi kayi!
Momy tafashe da kuka Sabida tasan Halin Fushin Nasir, shi kan shi dady n bai iya fushi ba
Nasir Na zaune Cikin dumbun bakin ciki gami da Mamaki Yau A kwan wata "Yar iskar Yarinya Dady ya mareshi abinda bai taba yi mishi ba tunda yazo duniya Lallai Maryam ta dauko wa kan ta Bala'i
Daga Fadu yayi!!
Alamun Abin bai da meshi ba ,Ya mike yana kallon Mom din tasa yace "Pls Mom kiyi hakuru kinji ko duk inda nake ina tare dake,Dady yaqi ya Fuskanci Abinda nake Nufi,So" duk Abinda ya faru Daga baya kar a sako sunana,
Cikin zafin Zuciya Dady ya kara kai masa Mari,yayi Saurin kaucewa, bakinshi a bude yace"dad!!
Cikin Mamaki yafadi Maganar.
A zabure Dady yace "ko zaka Rama ne !?
Girgiza kai kawai Yayi ya Wuce Shi kamar Wanda zai tashi Sama!