← Book details Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 80

Sashe 79

Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Was he gari ma Mubina Sam bataga fuska ba gurinsa shiyasa ta tashi suku-ku ya shiryawarsa tsaf ya fuce batare da yace mata komai, ba,cikin mamaki take kallonsa a halin yanzu babu abunda take so tsakanin ta dashi sai zaman lafiya saboda bata son abunda zai katse mata jin dadinta
Kai tsaye gidan Momy ya nufa lokacin da shiga suna sama,har Momyn, samam ya hau, ya shiga da sallama, momy na toilet sai Maryam tana zaune d'aure da towl tayi Wanka tana busar da kanta, kamshin turaransa taji tayi saurin dagowa suka had'a ido, ganinta a haka ya furgita shi,sosai ganin yadda tayi wani freesh sai sheki take gashi ta wani bud'e sosai bom-bom da boss sun cika towol ko ina tamtsam!

A gigice yayi kanta duk idonsa ya rufe,wata wawar rumguma ya kai mata wacce tasa suka zube gurin ta bud'e baki zatayi ihu ya had'e bakinsu gurin guda,hannunsa guda yasa yana matsa mata Brest duk biyun sai cakudawa yake cikin sigar kwarewa da mutukar bukatuwa
Cikin wannan halin Momy ta fito ta same su,kunya da b'acin rai suka dame ta da sauri ta karasa inda suke ta kai masa rankwashi a ka, ko gezau baiyi ba,yana can ya tafi duniyar love har ya kwance mata towol din wata irin tsawa Momy ta buga masa ya saki Maryam din yana gyara yanayinsa amma ina yaki gyaruwa idonsa duk sunyi mici-mici Momy fad'awa kawai take masa tace"Mara kunya kawai wato shine ka biyota nan zaka karai mata wani cikin kace sai an zubar ko, to baka isaba fada sosai take masa, yayi lakwas jikin Maryam yaki dagata Momy tace"Zaka daga yarinyar mutane ko sai na debo ruwan sanyi na kuza maka,kazama sai kace wani super glue ka manne yarinya ta kalli Maryam cikin jin haushi tace"ke kuma shashasha ki cigaba da zama yi miki wayo kin kasa yin wayo har yanzu saboda kin nuna masa son da kike masa yafi naki ni babu ruwana
Kuka Maryam take sosai ga jikinta sai ciwo yake ga Nasir a kanta yaki dagata ga bakin cikin abunda yayi mata ga fadan Momy da wanne zataji ne
Sai da Momy ta kara magana sannan ya dagata, babu Wanda ya kalla cikin su ya nufi hanyar futa yana wata irin tafiya,Momy ta bishi da kallo tana tsaki, kasa ya sauka, ita kuwa Maryam mik'ewa tayi tana kuka Momy tace "kukan munafurci kike aikece kika bashi fuska"
Maryam rasa abunda zatacewa Momy tayi kawai ita ta haifi Nasir amma tafita sanin halinsa
Momy kuwa shirya boy tayi ta sauka kasa abun mamaki Nasir ta gani zaune kan kujera ya had'a kai da gwiwa,tsakanin da da uwa sai Allah sai taji tausayin sa, sosai suka had'a ido yayi saurin mik'ewa ya tareta hannunta ya rik'e Sukaje suka zauna kan kujera tace"me zanyi maka ne"
"Babu komai Momyna ki yafe min laifina nasan nayi miki lefuka Wanda bansan adadinsu ba Momy ki ya femin don Allah insha Allahu na gane abunda kike so ki fahimtar dani, duk wasu dab'iun da nake Wanda bakyaso zan dena insha Allahu"
Momy taji wani farin ciki a zuciyarta a fili tace"Alhamdulilahi my son Allah yasa da gaske kake na yafe maka,nikam yanzu abunda zakayi kaje ka nemi yafi yar Matarka Maryam macace mW saukin kai zakaji dad'in zama da ita"
Mik'ewa yayi cikin sassarfa ya nufi sama Momy ta bishi da kallo,har ya haye, Maryam na zaune gefen gado ta shirya tsaf kuka take na bakincin abunda ancle din yake kansa mata,wannan karon ta dauki alkawari kwatarwa kanta "yanci
Shuguwa yayi suka had'a ido dashi ganin yadda tayi kicin-kicin yasan zai wahalar shawo kanta yanzu wani irin tausayinta yakeji yana karasa wa kusa da ita ya zube gwiwa bibbiyu sai ga hawaye yana zuba a idonsa,ya rik'e mata hannun yana .murzawq fuzge hannunta tayi tana kuka yakara rikewa a karo na biyu nan ma ta fuzge sai ya dora kansa kan cinyarta ya zagaye hannusa a kungunta ya rik'eta tamau yana wani irin kuka cikin sugar yaudarar duk wata" ya mace, hummm Nasir kenan duk yadda yasan zai karyar da zuciyar mace ya sani, Maryam yanzu ta gama cin alwashi a kansa amma dake hausawq sunce so hana ganin lefi sai taji tana wani jin tausayin sa k'okarin cire kansa take ya makale mata sosai jikinsa sai rawa yake, da kyar tajiyo muryar sa yana cewa wai ta ya fe masa.

Kuka take sosai itama tace"ancle in kaga na yafe maka to kaje ka nemi yafiya gurin iyayena sannan ne zan gane.

Tubanka na gaskiya ne,amma yanzu duk wannan abunda kake bazan yarda ba saboda ka saba yi min irin haka
Mik'ewa yayi kamar wani zararre ya sauka kasa Momy tabishi da kallo, har ya futa part dinsu MlmYau ya nufa kamar zarrare kicibus sukayi da Ya'u nan Nasir ya zube yana gaidashi sosai Yau yayi mamakin sauyin da aka samu, cikin dattako yace"Ashe an samu karuwa kuma Allah ya raya"
Nan Nasir ya kwashe abunda yake faruwa ya fada masa cikin bakin rai yace"muje inji dalilin da zata hanaka d'aukar danka ita kuma Hajiya sai ta biye mata wannan ai shashan ci ne"
Tare suka jera suka shiga ciki Momy na sama gurin Maryam itama tausarta take kan tayi hakuri Sosai Mlm.Yau yayi wa Maryam fada kan abunda tayi, momy tace"au zuwa yayi ya fada maka"
Dafatan dai ya fada maka laifinsa"?

Yau yace" ni babu wani laifinsa da fada min, ya mutum da dansa Ku hanashi d'auka wannan ba dai-dai bane"
Sosai Malam Ya'u za dunga fada Momy ta dunga mamakin dama ya iya fada Ashe,nan yasa Maryam tabawa Nasir din hakuri kuma ta bashi boy din da hannunta,
Karba yayi jiki na kyarma ya rungume team a kirjinsa wasu hawaye na zubo masa cikin tausayin kansa yace"Momy na samu me sunan Dadyna"
Momy tace"an masa huduba tun jiya da sunan dadynka"
"Momy waye yayi masa huduba"
Gashi nan a gabanka
Momy tafad'a tana kallon Ya'u
Zubewa yayi gabanshi yana godiya yace"Hakika bani da uba a yanzu bayanka domin ka tsaya kan lamarina abunda ya kamata "yan uwan mahaifina suyi kai kayi min nagode nagode Allah ya saka da alkairi"
Murmushi malam Ya'u yayi yace"Dama kai ne ka d'auke ni da wata manufa yanzu naji dadi da ka dawo hanya nagode dole in kula da jinin Alhusaini domin mutum ne shi Wanda ya cancanta,Ubangiji Allah ya jikinsa yayi masa rahama.

Kafin Malam Yau ya tafi sai da ya kara yiwa Maryam fada sosai kan kar yaji kar ya gani ta zauna lafiya da mijinta.

To babu laifi Maryam da Momy sun Dan saki jiki da shi kad'an kullum yana hanya zuwa yazo ya ishesu da sambatu kan yaron sa wani abun in yayi sai Momy ta tuno lokacin da ta haife shi haka dadynsa yayi shima hawaye take sharewa a fakaice
Ana ya Gobe suna Abdul latif ya dura a garin run bayan wargajewar auransu da Maryam ya gudu Lego's can gurin akinsa nan suka fara soyyaya da wata abokiyar akinsu,soyyaya tayi k'arfi sosai inda ya samu wasu wakilai suka d'aura masa aure da ita,
Batare da antsanata bunkice a kanta ba,sai da suka haihu da ita sau biyu sannan ya fahimci Ashe ba musulma bace crista ce,saboda ta yaudarashi yasa ta dunga shiga musulamai Dan suyi aure, sosai yaji hausjin abunda tayi masa, batare da bata lokaci ba ya rubuta mata takardar saki, suka rabu ya cigaba da rianon yayansa yana jin kunyar dawowa gida saboda duk labarin na zuwa inda yake yaasn Nasir ne ya auri Maryam kuma Anwar da kansa yaje ya fada masa cewar sharri ne kawai sukayi wa Maryam domin su batawa Nasir rai ganin yana sonta.

Abdul yayi kuka sosai kamar me haka ya hak'ura ya barwa Allah yace dama Maryam ba rabonsa bace, shekarasa biyu a can kenan, ya tattaro inasa-insa ya tawo gida tare da "yayansa guda biyu, masu kama da uwarsu sak!

Sama-sama suka dunga yi da Nasir lokacin da suka hadu, Abdul din yace " Naji labarin ancle madm Maryam ta haihu ko"
"Eh"
Nasir yace
Abdul yace"ya kamata ka kaini inga boy"
Nasir yace muje.

Mota suka shiga suka tafi,
Abdul danne zuciyarsa kawai yake da yaga Maryam tabbas ya cuci kansa kuma ya bi rudin zuciya ya rabu da macen arziki ya auri arniya yanzu ya tabbatar da cewar Maryam din dama ba ajinsa bace ganin yadda ta koma cikakkiyar mace tafi da cewa da Nasir din ma
Nan Abdul ya bata hakuri kamar zai ari baki.

Maryam tace"babu komai Abdul dama haka Allah ya nufa kowa da rabonsa, ganin magana na Neman tsayi tsakanin Maryam da Abdul yasa Nasir mik'ewa yace"tashi muje mik'ewa Abdul yayi ya mik'ewa Maryam boy had'e da daurin kudi wajan dubu Dari yace"gashi a siyawa boy famfams Allah ya raya mana shi"
Godiya sosai Maryam tayi masa ya futa yana jin wata suya a zuciyarsa
****
Ranar suna ansha shagali na ban mamaki Nasir yayi watsi da kudi iya son ransa me jego ta famtama sosai inda kikasan wacce a kasanjo ta sai kalli take,duk inda tayi idanun mutumin na kanta
Momy kuwa sai kaf-kaf take da Maryam din ganin yadda yaron nata yake mata wani mayattacen kallo kamar zai cinye ta.

Yaso Momy ta barshi yayi romance da Maryam din amma babu fuska haka ya dauki Mubina suka tafi yaje ya rage zafi da ita, Mubina yanzu babu abunda takeso illah haihuwa gashi babu hali tunda ta dauki zigar Nasir an cire mata mahaifa gashi yanzu koma taga yana rawar jiki kan haihuwr Maryam din.
Chapter 79 · 0% Book details