Sashe 8
Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Gaskiya yarinyar can ta hadu wai towo ne a idonka ne naga kamar ba ka San kallonta, gaskiya ina sonta wallahi,
Sai zuba Anwar yake Nasir yaqi kulashi sai da ya da meshi yace ,wancan Aljanar yarinyar kake so ,tabbas ba kasan mace ba,wai Ku mai yasa kyawun mata yake burgeku ne Sam kyau bashi ne mace ba"
A cewar ka ba Abbas dake zaune a kujarar baya yafada yace karya kake kace yarinyar can bata hadu ba wallahi duk da bata gama cika mace ba dubi fa qirjinta a cike ,ae Arrama Ya'u ya haifi jari"
Da sauri Anwar ya waiwayo ya tari Abbas cikin rawar baki yace kai BIG Kar kace min yar sa ce,
Kwarai kuwa Abbas yafada yana zuqar sigarin shi,
Ajiyar zuciya Anwar ya sauke yana kallon Nasir ,yace A boy dole fa in dana yarinyar can ko ta halin yaya ne wallahi ,zan fara sakar ma Arrama ,kudi Sabida ita kasan mutanan kauye da son kudu"
Fuskarshi A sake yace kar ka fara wallahi Arrama baicancanci haka ba mutum ne kamili Dan baka da Mutumchi a gidan namu za ka kwada halinka,
Hade Fuska Anwar yayi ganin Nasir yaki ya bashi hadin kai ,yace kai billahil lazi ko a dakin uwata ne naga macan da na kwadaitu da'ita sai na biya bukata ta ballanta wata banzar yarinyar Mara galihu ,
Daga kafada Nasir yayi Alamun babu Abinda ya dameshi ya na girgiza kai tsabar yadda yake jin dadin music din da yake tashi cikin Motar ,yace ae sai kaba da himma ,dama haunshinta nake ji wallahi"
Kyalkyalewa da Dariya Abbas yayi ,yaziro kanshi kusa da kunnen Anwar yana masa rada,
Jiyo wa Anwar din yayi ya bashi hannu suka tafa ,yace kar ka damu BIG ai gidanka ma zamu'kai ta ko yaya kace A boy"
Ta6e baki Nasir yayi yace wannan Abinda ya shafe Ku ne,kafin ya rufe baki wayarshi tayi kara Alamun Ana kira,
Kallon Fuskar Wayar yayi numbar baby ce ke kan Screen din wayar,
Hannushi na rawa yadaga wayar domin dama yana tsammanin kiranta ,Dan shi kam duk cikar mace da ba tsewar ta bata isa ya kira ta ba sai dai su suke kiranshi ,in yaga dama ya dauka idan yaga hago yaqi dagawa dagawa Amma duk da haka ba sa hakura
,,,,,,,*
[23/04, 15:01] +234 808 996 5176:
YARO DA KUDI*
WRITTEN BY*
_[Binta Umar]_
~[MAMAN ABDUL WAHABU~]
~*Mrs Ahamad Gwadabe*~
~*DEDIGATED TO:*~
~*MY FAN'S*~
Yace baby yaya a kai ne?
Daga daya ban garan baby ta kashe murya cikin bari kanci tace Ina nan fa ina jiranka shine Dan wulakanci kadawo ko ka kirani wai mai yasa ba kadamu dani ba kamar yadda na damu da kai"?
Yace ki huta kawai baby yaya ma za'ayi na ce ban damu dake ba kece ni nine ke mun Riga mun zama daya karki damu gani nan zuwa gareki dafatan kin yi min tana di mai kyau,
Tane de tana de masu kyau nayi maka babyna sai kazo zaka tadda, tafada tana gyara kwanciya kan wani katon bed Wanda yasha shinfidu na Alfarma Cikin wani rantsetsen hotel Wanda ya Amsa sunansa ,wata irin bukatar da Namiji ce take bijiro mata mussaman yanzu da tayi waya da Namijin da yafi kowa ne Namiji gamsar da ita wato Nasir,
Shima Nasir din Ana sa 6angaran jarabarshi ce ta motsa sakamakon jin muryar baby nan da nan ya kara gudun motar har suka isa kata faran Hotel din da suke she a yarsu
Tu kafin suka rasa shiga "yan matansu su dinga kawo musu runguma Ana kacamewa ,tuni su Anwar da Abbas kowa ya kama tasa suka fara sheqe a
yarsu
Shiko Nasir kai tsaye wani bene ya nufa
Cikin yanayin tafiyarsu ta nigogi A nayi A na hadawa da gudu ,domin yasan babynshi na can na jiranshi ,kai tsaye dakin da yake biyan maqudan kudi ya nufa gami da kwankwasawa da key dinshi ,yana bin waqar Mutumunshi Marcal Jackson da ke fita ta cikin eirpic din dake kunnenshi,
Baby na bude wa ta rungumeshi tana bashi kiss a kumatun shi, A taikace dai tunda nan bakin kofar suka fara shashancinsu
******
Maryam ta kalli Mahaifinta cikin tausayawa tace gaskiya baba kunsha wahalar rayuwa sai naji ina son ganin kakata dama kace wai kamarmu daya ko?
Dariya Malam Ya'u yayi kadan yace tabbas kuna mutukar kama da Mahaifiyarmu tamkar an tsaga kara duk wannan idon naki ta fiki zan iya cewa ma ita kika gado gurin sanyi Hali
A jiyar zuciya tayi tace Allah ya jiqansu da Rahama ya karbi shahadarsu
Ameen Malam Yau yace ya ci gaba da tambayarta , Abinda yafito daga ita bakin get din ?
Tace Maganar Littafan da zamu siya ne to Na lura masu tsada ne,shine Mom' tace tana da wasu daga ciki zata duba min sauran ko sai in duba ko a cikin skull ne ba'za a rasa ba
Cikin jin dadi Ya'u yayi ta shiwa Mom' Albarka da fatan gamawa lafiya
Yace Maryam ina mutukar ki zama cikkakiyar likita domin ki tai maki kasarki da Al'umar musulmi"
Tace wallahi nima buri na kenan Baba"
,,,,,,,,,,*
[23/04, 15:01] +234 808 996 5176:
YARO DA KUDI*
WRITTEN BY*
*_[Binta Umar*]
~*MAMAN ABDUL WAHABU*~
~*MRS AHAMD GWADABE*~
*ZAMANI WRITTE'S ASSOCIATION*
~*DEDIGATED:TO MY FAN'S*~
YAce in sha Allahu Allah zai cika min burina a kanki Maryama
Dariya tayi gami da mikewa tace Amin baba wai yau ina Dan tsoho ne ban ganshi ba?
Yana murmushi yace yau bai fito ba dama rigima ce irin tashi ae dama Alhaji ya hanashi zama
Dariya tayi ta na tafiya tace ae gwara haka naji dadi wallahi ya Ada na tsufanshi zan shiga bangaransu in nadawo daga isilamiyya tafa da tana tafiya,
Shima Ya'u bayan wuce warta radio nshi ya kunna ya makale ta a kunne ya fice da ga gidan,ya samu security da ke zaune a waje ya zauna kan bainci kusa dasu tun lokacin da Baban gida ya daina fitowa bakin get yake fita gurinsu domin debe kewa
Biyu shaura Maryam tafito tsaf da ita cikin Hijab har kasa ta rufe fuskarta da niqaf baka ganin komai a jikinta sai kwayar idonta da yatsunta kafar ta sanye da safa kafadarta jakar makarantar ce rataye hannuta carbi ne mai lambobi Cikin Nutsuwa take tafiya su Nafi'u biye a bayanta cikin Uniporm irin na jikinta Riga da wando hade da hula sai tambarin makaranta manne a jikin rigar(bajo) wata sharrariyar Makaranta ce ta "yan A halin sunna anan suke zuwa (imamu musilum sunanta ) Alh huseen ya saka su yake biyan kudin term gaskiya makaranta A kwai karatu komai daqiqanci yaro sai kwakwalwar ta bude sosai Ake karatu
Maryam tana daga sahun farko cikin dalibai masu hazaqa A makaranta dalili kenan da suka bata mukami a makarantar
Suna kokarin fita motar Mom tana kokarin shigowa gidan ta dawo daga gurin Aiki
,,,,,,*
[23/04, 15:01] +234 808 996 5176:
YARO DA KUDI*
WRITTEN BY*
~*Binta Umar*~
~*MAMAN ABDUL WAHABU*~
~*DEDIGATED TO:MY FAN'S*~
Cikin nutsuwa Maryam ta tsaya har motar Momy ta shigo cikin gidan
Cikin sakin Fuska mom din tafito daga motar hankalinta kan yaran tace Maryama 'za'a tafi kenan Maryam sarkin makaranta
Sunkuyar da kai maryam tayi cikin jin kunya tace e wallahi Momy kin dawo lafiya ya Aiki?
Lafiya lau maryam Aiki Alhmdullih mom din tace ,
Tace idan kun dawo ki shigo wurina zan sanya ki wani Aiki kinji ko
Ta ahikkeanan mom sai mundawo din Maryam tafada lokacin da take kokarin tafiya
Ita ma Mom din kai tsaye part dinsu ta nufa ciki n gajiya ,tana shiga farlour taci karo da mai Aikinta Baito ,taga komai tana kokarin tafiya
Mom din tace A'a Baito kin gama ne naga kina kokarin Fita?
E Hajiya na kammala komai Sai shashen Nasir da kika ce zan gyara masa yanzu naga ma Ashe babu Dan mukulli gurin
Tabbas kuwa shaf na manta lokacin da zan fita ban baki key din ba, Yanzu kin gyara Masa dakinshi nan ko kuwa?