← Book details Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 80

Sashe 56

Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da kyar ta fito harabar gidan tana bin ko ina da kallo gabanta sai faduwa yakeyi,
Da kyar ta daddafa ta karasa part din da tagani a kulle da'alama shine nata,
Sawun tafiya taji a bayanta ta juya da sauri suka yi ido hudu da Mubina tana sanye cikin kayan bacci masu dogan wando duk sun dameta sosai kanta babu dan kwali ya sha karin gashi sai kace irin arna wa"yanda basa sallah
Kafin Maryam din tace wani Abu Mubina tace" daga ina kike shegiya "yar iska kar dai kice min a dakin Nasir kika kwana,domin naga sai wani tale kafa kikeyi sai kace wata mai koyan tafiya"
Shiru Maryam tayi mata kawai ta cigaba da bude gurinta
Mubina ta juyo da ita a fusace ta tsinka mata mari tace"jiya kin mareni ko kin dauka kinci bulus dan uwarki, kamar ni zaki mara ko, to bari kiji tun wuri kisan inda dare yayi miki wallahi Nasir nawa ne ni kadai"
Shiru tayi mata a karo na biyu kawai ta wuce Mubina ta jawo rigarta gami da tade ta, sai ga Maryam a zube a kasa, sabida dama jikinta babu qwari ko na kwabo, aiko nan take ta kwallara kara wacce ta karade cikin gidan gaba daya,sabida yadda taji gabanta tamkar zai zazzago kasa, sabida yadda takejin wani irin radadin zafi a gurin
[15/06/2019 7:24 AM] Binta Umar Abbale: Mubina tacigaba da zaginta ta uwa ta uba, tana jin wani mugun bakin ciki a zuciyarta babu shakka Nasir ya kwana da ita duba da yadda take tafi.nan ta bar Maryam a gurin tana kurma ihu na azaba
Get Man ne ya bude masa karamar kofa ya shigo suka gaida sama-sama Kai tsaye ya nufi cikin gidan,
Sai da yayi nisa sosai sannan ya rinka jin kukan mace, da sheshsheka, da sauri ya kalli gefanshi na dama domin anan yake jiyu kukan Maryam ce kwance a gurin tana kuka cikin garari
Da sauri ya nufi gurin jikinshi sai kyarma yakeyi, tun kafin ya karaso gurin ta ke daga masa hannu ,yana karaso ya sanya hannunshi cikinta ya hade ya tsunsu gurin guda
Bakinta a bushe tace"uncle ka yafe min zan mutu da azabah"
"Maryam mai sa kika kwanta anan,domin ki zubar min da mutumci ne ko kuwa"?

Yafada yana kokarin daukarta
Kai tsaye part dinsa ya nufa da ita yana tafiya yana kallonta yanzu wani so yake mata Wanda yake ratsa masa jini da jijiyar jikinsa, matsalar shine yaki mantawa da abinda ya faru duk lokacin da ya tuno da abin Ji yakeyi tamkar ya kasheta ya huta Dan bakin ciki.

Kai tsaye bed ya shimfideta sai sheshsheka takeyi na wahala, kawai ya fara kwance mata zanin jikinta so yakeyi ya duba ta ko tasamu Matsala a gurin
Aikuwa guri ya ruruce yayi jazir ya ji mata ciwo har guri biyu dole sai yayi mata dinki
Hankalinshi ya tashi kwata-kwata bai dauka lamarin ya kai haka ba, sabida haka jikinshi na kyarma ya mike ya nufi inda yake aje kayan aikinsa, jikinshi in banda rawa babu abinda yakeyi
Maryam na kwance share-share kan bed yanzu ta daina kukan zafin da takeji kuka takeyi kan wannan abu, Nasir ya gama gane mata jiki babu yadda ta iya, ko kafarta ta kasa motawa balleta kokarin kare kanta duk babu wannan karfin a tattare da ita
Tana kallonshi ya tawo da kayan aiki a hannushi har ya karaso inda take, ya zauna kusa da kafafunta, sai tai saurin sanya Dan kwalinta ta rufe gurin Duk yana kallonta,
Ya share ya fara hada allura sabida ta dausashe mata radadin da take ji, har ta bacci ya hada a ciki, ya cire abinda ta rufe jikin nata, tana jinsa, sai tayi saurin yin ruf da ciki, dama haka yakeso kawai ya saita yayi tsikara mata, kafin tayi wani motsi har ya zare sirin jin
Ko minti biyar bai yi ba bacci ya dauketa,nan take yafara aikinshi cikin qwarewa,shi kanshi yayi mamakin yaya akai haka tafaru, lallai ba karamin dan yan aiki ta aikata wa yarinyar ba
Bacci take sosai Dan batasan abinda yake faruwa ba,Nasir ya dinketa tsaf sannan ya gyara mata kwanciya ya mike ya shiga toilet domin yin Wanka.

Ya fitowa wayarshi tayi kara
A nutse ya karasa inda wayar take yayi tunanin ko Momyce
[15/06/2019 7:52 AM] Binta Umar Abbale: Sunan Anwar ne yake yawo kan screen din wayar, abin ya bashi mamaki sosai, sai kawai ya share wayar ta katse ya cigaba da abinda yakeyi.

Wani kiran ya kara shigowa, ko kallon wayar bai yi ba, lallai zai ciwa Anwar mutumci a kan wane dalili zai sa ya dameshi da kiran waya
Kafin ya gama tunaninshi wani kiran yakara shigowa a karo na uku ya dauka gami dacewa" Anwar bai bari yayi magana ba ya kyalkyale da wata "yar iskar dariya yace"nasan yanzu aikin gama ya gama kanwa ta kar tsami kwarnafi ya kwanta, ka gama da yarinyar nan,burinka ya cika, na yadda da taken da kakewa kanka na cewar baka cin saura sai dai ka bar sudi, to ka tabbatar da cewar wallahi tallahi ina nan kan bakana a kan yarinyar komai daran dadewa sai na cika burina, babu ruwana da wani auranku"
"Ok sai ka mai da hankali ai Allah ya baka sa'a"
Nasir yafada cikin wata irin murya kana ya cigaba da cewa kamar yadda kafada tabbas naci kuma na rage, kai baka isa kaci sudi na ba Maryam tawa ce ni kadai, tunda kace haka mu zuba dani da kai shege ka fasa, inaji kamanta karon mu na farko da kai,duk lokacin da ka kuskura muka hadu sai dai uwarka ta hafi wani"
Yana gama maganarshi ya kashe wayarshi zuciyarshi sai tafarfasa take,wato har yanzu Anwar yana nan a kan bakanshi a kan Maryam din, lallai dole sai yayiwa tufkar hanci, ya san halin Anwar mugun dan akuya ne
Kallonta yakeyi tana bacci sosai ya tsurawa fuskarta ido yana kallon gashin idonta da yayi zara-zara, duk da a rufe idan nata yake
Ajiyar zuciya ya sauke ya juya ya cigaba da shirin shi cikin nutsuwa ya shirya cikin suit masu kyau da tsada ya karasa dressing mirrow dinshi ya dauki abin taje suma ya taje sosai gami sanya mata mayuka sai kyalli takeyi gashi tayi wani mugun baki da kyau fuskarshi takara haske sosai amma ya dan rame a fuska, mybe wannan hayaniyar ce, tunda abu kalilan sai ya sanyashi rama,dama haka yake
Kai tsaye part din Mubina ya nufa sai zabga kamshi takeyi
Mubina na bedroom dinta kwance cikin bakin ciki da damuwa, duk abinda ya faru dazu tsakanin Nasir da Maryam dazu a kan idanta ya faru, lokacin da taga ya dauki Maryam din ya nufi dakinshi da ita ji tayi kamar tai tai zabga ihu sabida tsananin bakin ciki da damuwa
[15/06/2019 8:31 AM] Binta Umar Abbale: Wato Nasir bai damu ita ba bai mai data mace ba har yanzu yana gurin waccan yarinyar, har yanzu bai shigo gurinta ba
Wani hawayen bakin ciki ne yake bin fuskarta
Haka Nasir ya sameta
Tsayuwa tayi bakin kofa gami da zuba mata ido cikin mamaki ganin tana kuka tamkar wacce aka Daketa
Dariya tabashi sosai ya karasa kusa da ita yana murmushi sabida yasan rigimarta ba tun yau ba
Tsayuwa yayi kanta yana kare mata kallo tana sanye da kayan bacci wanda suka kwanta a jikinta duk qirjinta a waje nan take yaji yanayin jikinshi yana sauyawa
Shi in dai zai ga wadan nan abubuwan to hankalinshi gushewa yakeyi yana bala'in Dan breset a jikin "ya mace
Zama yayi kusa da ita ya kama hannunta guda ya rike cikin nashi, yace" Mubina mai nene wai da sanyi safiya ki na kuka, wai yaya kukeso inyi da raina ne,uhumm"?

Cikin kuka tace" Mai kayiwa waccan yarinyar"?

Kai tsaye yace"ba hurumin ki ba ne kamar yadda kike matata haka take matata
Cikin bacin rai tace"dawa a kafara daura maka aure"?

"Ban sani ba"
Yafada a fusace ya cigaba da cewa" uwata ce ke da zaki sanya ni a gaba da tambaya, ita ce ta kai kan ta gurina kema in kin damu sai ki kawo min kanki shikkenan"
"Baka isa in kawo maka kaina ba wallahi"
Tafada a fusace ta cigaba da cewa " in kana bukatata kazo inda nake sabida ni macace mai aji"
Dariya yayi gami da mikewa tsaya tace"ki riqe abinki to in har sai nazo in da kike, dama yanda kike haka din nan ba wani dai-dai zan ji ba"
Ficewarshi yayi daga dakin ya barta da ciwon ya tsa
[16/06, 18:55] +234 808 996 5176: [16/06/2019 1:32 PM] Binta Umar Abbale: [16/06/2019 12:52 PM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*121*
Part dinshi ya kara komawa ya duba Maryam,har yanzu bacci takeyi, ya jima tsaye a kanta yana kallo ciki da so gami da tausayi,jiya yarinyar tabashi farin cikin da bazai taba mantawa dashi ba,yanzu duk jinshi yake sakayau sabida duk wani abu dake damunsa amararsa ya zube,tunda take neme neman matanshi bai taba gamsuwa irin jiya ba.

Ya jima tsaye a kanta sannan ya fice gida yakeso yaje Gurin Momynsa itama yayi kewarsa sosai
Giss da Tony na tsaye jikin mota suna hango tawowarshi sai kowa ya shiga nutsuwarshi, da sauri Giss ya bude masa mota ya shiga, shima ya shiga gami da zama kusa dashi yana gaisheshi cikin turanci,
Tony ya shiga mazauninshi gami da kunna mota suka fita daga
[16/06/2019 1:32 PM] Binta Umar Abbale: daga gidan, Wayoyinshi ya kunna ko minti daya bai yi ba da kunnawa kira da sakkoni suka soma shigowa nan yai ta amsa kiran wayar mutane sakkoni dama baya dubawa sai dare wani lokacin ma sai zai kwanta.

Mai gadi ya bude get Tony ya shiga ciki gami da gya parking gurin da aka tanada,nan Giss ya fito da sauri, Nasir ya fito hannushi rike da wayoyinshi yana tafe yana amsa kira
Malam Ya'u tare dasu Nafi'u sun fito zasu tafi kasuwa suka ci karo da juna.
Chapter 56 · 0% Book details