← Book details Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 80

Sashe 68

Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"dani mana"
"Momy kin fi karfin haka,a ita wacce nake fushin da ita ta sani"
"Hummm My son kenen"
Momy tafada tana girgiza kai
Tace"Kyauta kawo masa abunci, yau kome zakayi sai kaci abunci a gabana"
Dariya yayi kadan yana satar kallon Maryam ranshi yana tq biyawa,da ita,
Domin Momy ta amince da abunda yazo mata dashi yasa yace"Momy ko menene kuka girka zanci dama yunwa nakeji, Mubina bata bani abunci"
Tsaki Momy tayi tace"Yo a kan me dama zata baka abunci, ita da ba wani abun ta iya ba,ita wacce zata kula da ita kana tsula mata rashin mutumci
Dariya yasa sosai yana sosa kai yace"Momy ki bar wannan maganar dan Allah itama tunda muke da ita yau tsawon sati biyu ban taba jin abuncin ta ba ki tambaye ta kiji.
[26/07, 01:50] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*146*
Maryam na jin sambatun da yake mata tayi shiru, kamar babu ita a toilet din,
Momy kuwa da ta dawo farlo sai taga babu kowa cikin mamaki tabi dakinshi da kallo domin ta ji motsi a ciki, cikin zargi ta karasa bakin kofar ta dan kasa kunne ta, muryarshi taji amma ba ta iya jin abunda yake cewa,
Kiran sunanshi tayi,taji shiru, shi kuma jin tana kiran sunanshi ya sa ya mike da kyar! ya haye kan bed yaja bargo ya rufr jikinshi, har kanshi, baya so Momy ta fahimci halin da ake ciki,
Muryar Momy taji sama-sama yasa ta bude kofar a hankali ta leqo sai taga baya gurin sai ta futo da sauri ta dinga laluben kayanta ya kwanta a kansu, dirirircewa tayi, ta hau dukan gadon tana fadin"ancle daga min kaya insa Momy ce take magana"
Yana jinta kawai ya shareta wata zuciyar tana cewa kawai kajawo ta ka biya bukatar ka, wata zuciyar ta hanashi,sabuda yasan in ya kamata a yanzu sai ya kusa kasheta, dan bazai saurara mata ba yadda tabashi wahala shima sai ya rama, so yake suke kyebe da ita dole ya kwantar da kai gorin Momy ya samu tabashi ita su futa.

"Maryam bude kofa mana ina Myson din"
Momy tafada tana dan dukan kofar a hankali
Cikin inda inda Maryam tace"Momy ancle bacci yake shine yace immm, wai ...Shiru tayi,
Momy ta fahimci komai, kawai sai ta girgiza kai tabar bakin kofar, a zuciyar ta tace wannan yaron da jaraba yake, sam bashi da hakuri ko kadan, cikin kujera ta zauna tana canza Tasha
Da kyar ya samu Joysitck dinshi ta rusina, ya mike da ido jajazir yana kallonta,tsaye a kansa, ji yake kamar ya kwada mata mari! sabuda mugun haushin da ta bashi, bai taba kuka kan rashin sex ba sai yau, ya kai kololowa amma ta furje masa, yanzu bacin rai da yake ciki bazai bari yayi cikin nutsuwa shiyasa ya danne abun sai ya kamata a nutse tukkuna
Maryam ja da baya tayi gabanta yana dukan uku-uku, kanta a kasa, har ya mike yana yana hada hanya ya nufi toilet
Cikin mamaki tabi bayanshi da kallo har ya shige, ganin ko takanta bai bi, jiki a sanyaye ta sanya kayanta, ta futa tana sinke kai, wata irin kunyar Momy ce take damunta
Kwata-kwata Momy bata nuna mata ta fahimci abunda yake faruwa, cikin sakin fuska tace"aiki ya sanya ki ko dan neman fitina"
Sakin jiki tayi ita a ganinta Momy bata gane komai ba tace"cewa yayi wai sai na wanke masa toilet"
"Ai nasani wato sai da yaga bana gurin shine zai wahalar dake, dan cin zali yana ganin baki da lafiya"
Shiru Maryam tayi kanta a kasa,
minti Ashirin da biyar da fitowar Maryam, shima ya futo fuskarshi a murtuke, baza ka gane ba sabuda wani bakin glass da ya sakaye idanunshi dashi, duk dan kada Momy ta fahimta.

Momy ta bishi da kallo tana danne dariyar dake cinta, ya iya abu ya maze kamar bashi ba, shiyasa itama zata basar dashi, tace"shine kasa yarinyar Mutane aiki ko tana fama da lalura,
Shiru yayi, Momy tace"dole kayi shiru sabuda kasan baka da gaskiya,
Ya mutse fuska yayi yace"Momy hakan da nayi shine dai-dai ai, naji kamar tana haki! dama hospital zani yanzu, zanje da ita in duba ta sosai, insha Allah zan dawo miki da ita lafiya lou"
Shiru Momyn tayi sabuda ta gano inda ya dosa babu wani hakie! da Maryam din take sharrinsa ne, kawai cikin zuciyar ta tace"ashe da saura, dai Allah yw shirya min kai"
"Momy ina abincin"?

" Gashi can kan daining"
Momy tafada tana kallon Maryam din tace"kije ki zuba masa mana"
jiki a sanyaye Maryam ta mike tabi bayanshi, ya zauna yana kare matq kallo tq cikin glass din yana ayyana irin muguntar da zai mata
Abuncin take hada masa gabanta yana faduwa, babu zato tajishi yana fadin ke kin ci abuncin ne"?

Momy ta waiwayo tace"ina fa, ai sai nayi da gaske sannan"
Yaji dadi dama so yake Momy taji tanan zata san yana kula da ita, yace"Ok toum zauna inciyar dake,ko dan baby na"
Farin ciki mara misaltuwa ya kama Momy jin abunda Yaron nata yace"wannan ya nuna mata cewa yafara son ciki,
Maryam kuwa mamakin makirci irin na Nasir take, sai kace wani mace,
[26/07, 01:50] +234 808 996 5176: *145*
Hararshi Momy tayi tana kokarin mikewa tace"har yaushe ka bata dama har da zata kula da kai,duk da ba tare nake daku ba nasan baka da lokacin ta, shiyasa na dawo da ita kusa dani sai cikinta yayi kwari"
Shiru yayi kawai,yasan gaskiya Momy ta fada
Kchin ta nufa,domin ta hado masa abunci
Farlon ya rage daga shi sai Maryam sai karar Tv dake kunne,
Kallonta yake kasa-kasa tsigar jikinshi tana wani mikewa, wata irin sha'awa ce take yunkuro masa,
Tsarguwa tayi da kallon da yake mata, yasa ta dago kanta suka hada ido, da sauri tayi kasa da kanta ganin yadda idanunshi suka kankace yana mata wani irin kallo wanda yake tayar masa da hankali
Bakinta na rawa tace"ancle ina wuni"
Shareta yayi kawai ya na bin sassan jikinta da kallo kamar wani maye,
"ancle ina yini"
takara maimaitawa a karo na biyu
da kyar yace"Lafiya, ya kike"?

Dadi taji ganin yadda ya amsa mata babu kyara balle hantara,a nutse tace"Lafiya lou ancle"
ta sunkuyar da kai
"Zonan"
yafada kai tsaye
gabanta taji ya fadi, sai ta dago kai tana kallonshi, idanunsu suka sarke da juna,wannan bai ji abunda yake ji ba,in ya kalli kwayar idon ta, yace"ko ba kyaji ne"?

"Ancle me zan yi maka"?
tafada cikin tsoro!

" Kizo ki gani mana"
yafada yana wani kashe mata ido,cikin sigar yaudara
Rashin wayo na Maryam sai ta mike ta nufi inda yake zaune
Tunda ta mike yake kallonta har ta karaso gurinshi bai dauke idonshi daga kanta ba, zama tayi gefanshi har jikinsu yana haduwa, kirjinta ya bi da kallo yana lasar baki, babu zato taji hannushi a kai yana matsawa
A tsorace ta kalleshi tana kokarin mikewa tsaye ya rikota da sauri ta zauna kan cinyar shi, fuskarsa ya sanya tsakiyar kirjinta yana mata wani irin abu wanda yasa tsigar jikinta mikewa,da sauri ta rike kanshi tana kokarin hana shi,abunda yakeyi jikinta sai rawa yake,
kasa cire fuskarsa tayi daga kirjinta, duk ya wani burkice, yana cuda mata jiki da hannuwansa duk biyun.

Kamar zata yi kuka tace"ancle kada Momy ta shigo ka kyale ni dan Allah,dama ba kiran arziki kayi min ba"
Hannushi taji a cikin karamar rigar jikinta yana yi mata wani irin salo, dama babu brezia a jikinta, jikinta ne ya fara amsawa, sai tafara sauke ajiyar zuciya, tana lumshe ido, ganin ta fara kamuwa yasa ya ciccibe ya mike tsaye, kai tsaye bedroom dinshi na da ya nufa da ita, yana tafe yana lasar fuskarta kamar tsohon maye
Kwantar da ita yayi a hankali, jikinshi sai kyarma yake yi, ya zare blet din dake qugunshi ya sabule jins din da sauri ya cire rigar jikinshi, ya haye kan bed din ya rungomta a jikinshi, ya fara romancing din ta agigice
Zuciyar ta kamar tq fashe sabuda zafi, yanzu ta gane ancle babu abunda yake so sai jikinta, wato duk ya manta da irin maganganun da yake fada a kanta da cikin dake jikinta shine ya lallabo zai more ta ya gudu,to wallahi baza ta yadda ba, ita ma, sakar masa jiki tayi yana abunda yakeso da jikinta, itama kuma sakon na shiga jikinta,amma ta daure ta kasa nunawa,sai da tabari ya kai kololowa sannan ta ingijeshi, dake jikin babu kwari sai yq fadi ragwab kan bed din, yana wani irin nushi! ya yunkuro cikin zafin nama ya cakomta ta fuzge da sauri ta sauka, daga bed din ta nufi toilt dinshi da gudu,sabuda babu halin ta futa a haka tunda jikinta babu kayan arziki, tana tsoran Momy ta gani, kafin ya karasa tuni tasa sakata ta kulle toliet din, ta numfarfashi kamar wacce tayi tsere
Da kyar ya karasa bakin kofar toilet din ya zube a kasa, Muryashi na wani irin rawa ya fara kiran sunanta,
Tana jinshi tayi masa banza,
"Ki,,,Bude kofar nan, kar ranki ya baci,,
Shiru tayi masa
buga kofar yake kamar wani mahaukaci, muryarshi a sarke! yace" Maryam i hit you! na tsane ki,kin shiga rayuwa ta"Ya fada yana dukan kofar da kafarshi, a hargitse ya cigaba da cewa"idan kika kashe ni sai mun tsaya dake gaban Ubangiji, kin hanani inji dadin rayuwa ta, ki fito ki biya mun bukatata"!!!!!!
Chapter 68 · 0% Book details