← Book details Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 80

Sashe 75

Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Momy kina maganar matata,wai wa kike nufi,Mubina fa babu abunda tayi sai shirme,kamar baki San halinta ba'
" Ni kam bani da abunda zan baka domin ba muyi girki da kai ba"
Bai ji dad'in abunda Momyn tasa tace ba,ya d'an saci kallon Maryam,da ta kurawa TV ido, yace"Momy kefa kika ce kin basu amana ta duk su biyun ita waccan zaman me taka da baza tayi aikin lada ba"
"Ka aje maganar Maryam tukuna, nariga na yanke hukunci a kanta, dama nice nace ka cika wasiyar mahaifinka akanta,to tunda bazaka iya rik'eta ba,shikkenan kuma baka son haihuwa, zaka sawwake mata bayan ta haihu,sai kaje ka auro wacce bata haihuwa ni kuma zan dauki Dan in ruke yarinyar tayi auranta"
Daga Maryam d'in har Nasir d'in sai da gabansu ya fad'i jin furucin Momy a Kansu, cikin zuciyar Maryam kuwa ji tayi in Momy ta rabata da ancle ta cuci zuciyarta
Murya a sanyaye yace"Momy me ya kawo wannan maganar?

Na cewa zaki raba tsakaninmu da ita,Momy ni bazan iya rabuwa da ita ba,saboda yadda nakejin ta a zuciyata"
"K'arya kake myson na dai na yarda da wannan k'aryar taka, kullum kace abu d'aya shiyasa tun kafin tafiya tayi nisa, ya kamata a warware abun,domin ko dadyn ka ne ya zai ji abunda kayi na yunkurin zubda jininka zai kyamaci abun,misali garin haka kuma kaje ka kashe musu yarinya kace me" tana sane tayi masa maganar duk da tasan ba wani magani ya bata tasha ba,amma dai yayi yunkurin hakan,Allah bai bashi nasara ba
[13/08, 02:07] BintaU Abbale Zamani Wrt Marubuciya: *YARO DA KUDI*
*162*
Rasa abun cewa yayi ganin Momyn ta kamosa, shiru farlon yayi Momy ta share shi tamkar bata sanda dashi a zaune a gurin ba,a bunda ya tsana kenan shariya, da kyar yace"Momy zan samu abuncin ko bazan samu ba"?

Momy tace"ai kaki ka amsa min laifin ka in nayi magana zaka k'arya tani, sai ka amsa min laifin ka kuma kayi min alkawarin ka daina sannan zan sake dakai, kuma kabawa Maryam hakuri kan wahalar da ka bata.

"Momy ya za'ayi in amsa miki laifin da ban yi ba,Momy Allah d'aya ne ban bata wani magani ba Wanda zai zubar mata da ciki, ki tambaye ta kiji Momy,nasan dai na nuna bana son cikinta, amma ni ban bata magani ba"
"Sai kayi kuma,ni ka tashi ka bani guri,yanxu bazan saurare ka ba"
Maryam ji tayi bataji dad'in kyarar Ancle din da Momh take masa ba,bakinta na rawa tace"Momy Allah bai bani magani ba,abunda na fad'a miki hakane"
Amarairai CE tayi maganar.

Momy tace"au tare masa zakiyi mara zuciya"
Sunkyar da kanta tayi cikin jin nauyi.

Momy tas ta k'are masa fad'a ya mik'e ya futa zuciyarsa Sam babu dad'i, kai tsaye restuarent ya nufa domin ya ci abunci, yana futa Maryam tafashe da kuka Momy ta bita da kallo cikin mamaki, sama ta hau da gudu,
Momy ta jima tana mamakin wannan al'amari wato Maryam bazata bata goyan baya gurin ganin sun horar dashi ko Dan gaba, ta lura Maryam na son shi sosai,
Maryam kuwa kuka take sosai na tausayin Nasir d'in,haka kawai takejin tausayin sa, abunda bama cin abuncin yake ba,an samu yau yazo yace zaici Momy zata hanashi, Momy batai masa adalci ba, wayarta ta d'auka ta fara kiran numbar sa, dole ne ta tambayeshi ko yaci abuncin_Gaskiya Maryam ta bani haushi
Lokacin yana zaune a wani katafaran gidan abuncin,shida Giss ne anjere masa abuncin kala-kala bacin rai ya hanashi cin komai, d'aya daga cikin wayoyinsa ta fara k'ara ya duba screen d'in My princess sunan da ya gani yana yawo kan fuskar wayar, hannushi na rawa ya dauki wayar" muryar ta na rawa tace"ancle kana ina yanxu, kaci abuncin?

Lokacin guda tai masa tambayoyin
Muryarsa a sama yace"ina Gesthouse d'ina menene"?

Gabanta ya dad'i cikin shashsgekar kuka tace"ancle kayiwa Allah ka koma gida kar ka kwana a can da wannan karuwar taka, ka koma gida kaje kaci abuncin kar ka kwanta da yunwa"
" Me ya dame ki da rayuwata, tunda kin zabi zama da Momy ki zauna,amma bada yar data ba, kuma babu ruwanki da naci abunci ko banci ba, wannan duk abunda ya dame ni ne, maganar Baby kuma, babu ruwanki da ita,domin ni a halin yanxu tafi min ke sai dubu,tunda tana jin magana ta kuma tana son abunda nake so, kije ki haife cikin ki a gidan Momy, na fad'a miki babu ruwana dashi"
Cikin kuka tace"ancle meyasa kake canza magana ne, jiya kace, ka kyale min babyna, yau kuma ka canza magana,abunda kake min babu kyau fa"
Cikin shashshe ka ta karasa maganar,
Tebur din gabansa ya buga da k'arfi kamar tana gabansa, cikin fushi yace" Dan uwarki waye mara cika alkawiri, harni xaki fadawa magana,haka kina k'asantacciya kina k'asana iyayen ki na k'asa na,ko kin manta rufin asirin da nai miki da har xaki kirani da Mara cika alkawari, Eh cikin jikinki nawa ne,kuma nace banaso, to tunda ke macace mai taurin kai,sai kije ki haife ke dai,babu ruwana dashi, da ke,,,,,,,,!

Ban tab'a fuskantar Bacin rai a gurin Mom d'ina ba sai ta dalilin ki, saboda ke Momy zata fad'a min duk abunda ranta ya fad'a mata, kije ki zauna gurinta, kamar yadda tafad'a din kina haihuwa zan baki takardar ki kije wani me k'addarar ya d'auka,mtssssss!

Kwanciya dake sau d'aya sai ki dauki ciki,Sam!

Bakiyi ba"
Tafad'a yana me kashe wayar cikin fushi!

Kuka Maryam take bilhakki, Momy na tsaye a kanta duk taji tujarar da yayi mata, zare wayar tayi daga hannuta ta d'ago a furgice!

Sai taga Momy, gabanta yafad'i tana addu'ar Allah yasa bataji ba, Momy tace"yanzu meye ribar ki anan, Dota, kin kirashi a Waya ya zage ki, nasan halin abuna Dama neman Wanda zai huce a Kansa yakeyi,amma saboda rashin zuciya irin naki kina gargaji ga a kansa, shikkenan kin jawo zan karb'e wayar daga hannuki tunda abunda zakiyi kenan"
Cikin kuka tace"Momy tausayi ya bani shiyasa na kirashi,gashi yace yunwa yakeji"
"Yo meye ruwanki shi dai ba yaro bane,duk Inda abunci yake zai nema zaki damu kanki, ki shareshi kawai, ki danne duk wani abunda ki keji a ranki game dashi, munanan dake zai kawo Kansa domin ke ba macan banza bace,gaba kad'an zai gane abunda ake hango masa"
[13/08, 02:07] BintaU Abbale Zamani Wrt Marubuciya: *YARO DA KUDI*
*163*
Nan Momy ta karewa Maryam fad'a kuma ta karb'e wayar hannuta, to itama Maryam d'in sai ta fara da tasanin kiran da tayi masa,da ta dina tunanin rashin kirkin sa, tunda ta taso ancle d'in yake mata tsana mara dalili,ta dauki alkawari a zuciyarta zata dunga danne son da take masa a zuciyarta duk sanda ya bijero mata.

To kwana d'aya kwana biyu babu labarin Nasir, babu waya kuma bai zo ba,ko damuwa Momy batai ba,saboda tasan halinsa in a kai masa abu sai yayi k'aura daga gurin
Shi kuwa yana can yana kwasar Mubina,sosai suke shan soyyaya duk da cewar baya samun gamsuwa yadda ya kamata to amma yana rage zafi,kasancewar Mubina tana da manya-manyan nonowa to abunda yake rud'arshi kenan
Harkokinsa yake,kwata-kwata ya cire damuwar Maryam cikin zuciyarsa,sai dai duk sanda ya tuno da cewar wai tana d'auke da cikinsa sai taji kamar yaje ya burge cikin daga cikinta kowa ya huta,
Yau rabonshi da gidan sati biyu kenan, yana zaune gefan gado suna Waya da Abbas kan harkokinsu, wannan karon,ma tafiya ce ta kama dole sai shi ne zai je babu yadda ya iya haka ya hau shiri gobe insha Allahu zai bi jirgin yamma,zuwa k'asar Japan, akwai wasu sabbin motoci da wani company suka yi masu kyau da quality saboda haka can zasuje suyi order, Mubina ta futo daga toilet daga ita sai k'ara min wando mai shigewa tsakani,da siririyar brziyarsa,wacce da ita babu maraba, yana son in wannan dressing d'in shiyasa da tagane take masa kala-kala shi kuma duk sai ya susuce gurin kallon ta, cinyarsa ta zauna,tana lumshe ido ta cusa hannuta cikin sumar Kansa, hannunsa yasa ya latsa Brest d'inta guda,yana lumshe ido yace"Gobe zanyi tafiya,anya zan iya Barin ki a gida kuwa"
K'ara gantsoro kirjinta tayi tace "gaskiya bazan zauna ba muje tare,yadda nasaba kwasar zumar ka, ai zanyi missing d'in ka"
"Nima in na tafi ni kad'ai zanyi missing d'in wannan abubuwan ya fad'a yana shashshafa su,ita kuwa sai wani lumshe ido take,cikin jin dad'i, to a takaice dai nan suka Lula duniyar su irin ta ma'aurata, Nasir har ya fi san romantin kan sex saboda babu abunda yake fuskanta in ya shige ta sai kayan taikaci, shiyasa yake saurin yin realizing kafin ya shige ta,sam! bata da wani k'arfi sai aukin son ayi sex da ita,da an fara zata yi realizing, haka dai yake maleji da ita,tare sukayi Wanka,ya shirya ya futa, a haka sai kaga kamar bashi da wata damuwa,
Club ya nufa,domin yau nan yake sha'awar shiga, ba don komai sai dan ya d'an wasa idonsa,
Yana shiga gayu suka fara ihu, sabbin baby's ya gani masu ji da kansu,uwa uba kyau da kud'i da wayewa,gasu nan burjig,kamar su sukayi Kansu, dukkaninsu dasu da tsirara babu maraba, Zama yayi cikin wata kujera wacce ya saba zama a ciki ya futo da damin kud'i kamar yadda ya saba,ya aje kan wani k'arami teble dake gabanshi, Ihu!

Mansur yasa yace" *Nass* ka tuna da kenan, kar kamanta fa duk maccan dake gurin nan tafi k'arfin kud'in ka,su kai suke so"
Hannusa yasa a bakinsa ya d'an ciza!
Chapter 75 · 0% Book details