← Book details Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 80

Sashe 19

Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Tana lumshe ido tace"ina zakaje sweetyna"
Bai kalleta ba yace" Ai kena kikayi da zaki tambaye ni,yanzu zandawo" sakin hannunshi tayi ,tana lumshe idon ta tana jin wani mugun sonsa yana bin ilahirin jikinta,Gaskiya tana son Nasir sosai shiyasa taci Alwashin Auransa ko ta halinkaka
Sosai yake duba Maryam Maryam din cikin harabar gurin ,dake guri ne me mugun girma,can baya ya Nufa yana lalubenta lungu da sako gurin tsitt!

Tamkar babu wata hallita a gurin,gabanshi yafadi!

Lokacin da ya hangota zaune gidin wata bishiyia kanta tsakanin kafafunta da'alama kuka take.

Babu wata damuwa ya karasa gurin ,gami da daka mata wata muguwar tsawa!!

Ta tashi a furgice!

Zata ruga da guda ,yayi sauri riqe tam!!

Ya matse a jikinshi gami da jingina bayanta jikin bishiyar yana sakin ajiyar zuciya.
*BINTA UMAR ABBALE*
_MARUBUCIYAR_
*NANA KHADIJA*
*YARO DA KUDI*
*GIMBIYA BALARABA*
08089965176
[24/04, 00:00] +234 808 996 5176:
YARO DA KUDI*
writting by*
*BINTA UMAR*
_*MAMAN ABDUL WAHABU*_
_*ZAMANI WRITES*_
*ASSOCIATION*
_ko wane bawa yana tafiya da kaddarashi mai kyau ko Mara kyau,hakika cikar mutum mumini shine yadda da qaddara, me kyau ko Mara kyau,Allah ka bamu ikon cinye dukkanin jarrabarka_
_Bissimillahi_
Maryam ta diririce tana kokarin gudawa ganin yadda Ancle din ya matseta jikin bishiya yana shashshafa mata jikinta ko ina,sai ta fashe da kuka tana ture shi,Cikin kuka tace"Uncle meye haka ,Abinda kake min bai dace ba haramun ne ai kata irin wannan Abin"
Sam!

Baya cikin hayyacinshi , ya zira hannunshi cikin rigarta yana kokarin taba mata qirji,Marym ta fasa ihu tana tunkude shi Amma kamar tana ture dutse sabida qarfin ba daya bane
Kwata kwata
Nasir ba ya cikin hayyacinshi domin dama a cikin tsananin sha'awa yake shiyasa yakasa gane wacece a gabanshi, jikinta yayi mugun sanyi gwiwarta ta sage ,sai kawai ta silale ta zauna gurin yabi ta ya danne yana ya mutsa ta,bakinta ya kama yasaka a nashi yana tsotsa cikin kwarewa Da iya bariki.

Maryam hawaye ne kawai yake zuba a idonta tayi - tayi ta ture Uncle daga Jikinta Abin gagara sai kawai ta zubawa sarautar Allah ido tana addu,ar Allah yakawo mata dauki, hannunshi ya zira ta bayanta ya zuge zif din rigarta yana shafa bayanta hade da son sabule mata hannun rigar,
Still bakinshi Na sarke da nata yaki saki!

Wani qarfi ne ya zo mata ,nan take ta kama fatar gefan kunneshi ta garzawa cizo sosai!

Abinda Nasir bai taba ji ba kenan domin ya saba da "yan matanshi in suna holewarsu Lallabashi suke hade da Sosa masa kunne yanzu yaji sabanin haka,nan take yadawo cikin nutsuwarshi yana tunanin dawa yake tare,
Mikewa yayi da Sauri lokacin da ya tuna wannan yarinyar ce mai sifar Aljanu yake Romance da ita ,jikinshi Na rawa ya mikar da ita tsaye gami da kifa mata mari,yace"Dan Uwarki Baki isa kija ra'ayina ba,domin baki kai matsayin da zan hada jiki dake ba,ya tattaro miyau ya tofa mata a jiki,yace mutukar naji wannan Maganar wallahi sai nasa an yagalgala min ke,sai nasa rambow yayi miki kaca_kaca!!

Wuce kibawa Mutana guri!!

Yafada cikin muguwar tsawa,
Da sauri ta matsa daga kusa dashi tana kukan bakinci tana kici-kicin mayar da Ziff!!

Din ta da ya zuge,takasa
Da sauri yakara so in da take tsaye ya joyo da ita a zafafe ya mayar mata da zif!!

Din idonshi tar!

A kirijinta yana kallo
Tayi sauri ta yafa mayafin ta nan nade wuyanta dashi gami da rufe qirjin tunda gabar rigar Net ne shiyasa ana ganin tudun breast di ta,gabanta sai faduwa yakeyi tayi gaba batare da ta waiwayo ba
Yace" keee!!

Ta jiyo da sauri ,
"Wallahi kika gayawa dady namiki wani Abu sai nakusa kasheki domin Na lura dady a kanki zai iya tsine min"
Jikinta Na rawa tajoya ta tafi Cikin zuciyarta tana nemawa Uncle din shiriya gurin Allah gefe guda ko tana takaicin yadda Ya Cakuda mata jiki kamar wata matarsa,Abinda bata tabayi ba tunda Allah ya hallice ta.

Zama yayi jikin bishiyar bayan yaga wucewarta Nuffashi ya ke sauke gami da lasar bakinshi ,wata muguwar sha'awa Na yunkoru masa sai ya fara hade jikinshi tamkar ya saki kuka,
Yarinyar nan ta cuce ni a fada Afili, gabanshi yafadi da ya tuna yadda ya riqa jin Sugar lokacin da yake tsotsar bakinta,ga fatar ta da mugun taushi, har yanzu yana jin ,tudun Braest din ta a nashi qirjin ,Ajiyar zuciya yariqa saukewa gami da ciccije baki ,ya daga hannunshi duk biyun yana kallo ,tunda yake hulda da Mata iri-iri bai taba kama Abinda ya Gigitashi irin Na wannan yarinyar ba,Dam!!

Dasu a tsaye gashi sun cika masa hannu babu masaka tsinke, A halin da ake ciki yanzu ita kadai kawai yake Muradi,
Ganin hakan baza ta samu ba ne yasa ya mike tsaye gami da lalubar wayarsa domin kiran baby dole ne yaje ya rage mararshi Dan wani irin kullewa take
Cikin zumudi baby ta daga wayar,
Murya a galabaice yace"baby kina ina ne"
"Ina Muwala Hotel"
"Ok gani nan kiyi min tanadi mai kyau"
"Ihu!

Baby tafasa tace"kace yau a kwai shagali"
Kashe wayar yayi bai sauri Shirman da baby take ba
Sai da ya tsaya ya sai-sai ta kansa sosai sannan ya fita daga gurin domin kumawa gurin taron ya shirya karyar da zai wa dady,domin a zahirin gaskiya ba zai iya zama har sai an tashi daga gurin taron ba,
*BINTA UMAR ABBALE*
_MARUBUCIYAR_
*NANA KHADIJA*
*YARO DA KUDI*
*GIMBIYA BALARABA*
08089965176
[24/04, 00:10] +234 808 996 5176:
YARO DA KUDI*
*Writing By*
_Binta Umar_
*MAMAN ABDUL WAHABU*
*BISSIMILLAHI*
Maryam Na fita gurin taron ta hangi su Na'fiu kusa da Dady ,Sai Hankalinta ya kwanta,ta karasa gurin a darare ganin yadda idanun Jama'a yayo kanta,Dady Ma ya lura daga inda ta fito ,sai yake Mamakin mai ya kai ta gurin
Abdul ya ta so ya tare ta gami da Cewa "Maryam ina kika shiga ne kinsa ina nemanki ?

Murmushi tayi tace"Nan baya Na shiga Neman su Nafi'u
"Ba nace miki Sunan cikin Jama'a ba"
Kin sanya ni INA ta nemanki"
"Ai gani tafada tana kallonshi fuskarta a sake"
Can Ancle ya fito daga gurin Shima idanun Dady a kanshi sai gabanshi yafadi ,yana mamakin me ya kaisu gurin,
Har ya karaso gurin Bai dauke idonshi daga kansu ba Ranshi yaji ya baci ,wai me Abdul ya ke Nufi ne da Yarinyar Nan,ya ga Alamu kamar Son ta yake
Hanifa ta Lura daga inda ya fito kuma tabbas in dai ba'idonta bane yake mata gizo Ba Maryam Daga nan gurin ta fito ,
Bakin ciki da kishi ya turniqe ta,gami da wani bala'in kishin Maryam din,Mai ya kaishi gurin"?

Take tambayar kan ta.

Maryam tayi Sauri ta dauke Kanta ,yazo ya giftasu ,ya je ya zauna yana gyara Fuska gami da shafa sumar kansa domin ya lura Da idon Dady dake kanshi tun fitowarsa.

Abdul da Maryam suka nemi guri suka Zauna Abdul sai hira yake Mata,ita kuma tana sakar Masa Murmushinta mai qayatarwa.

Ba suyi Minti goma da zama ba,Dady ya Mike yafara gabatar da taron kasancewar duk Wanda a ke bukatarshi a gurin ya Zo
Sosai Dady yayi Nasiha kan zumunxhi da Muhumancisa gami da Abinda Allah ya fada,a kanshi,a karshe yace"duk Saurayin da yaga Mace a cikin Family din in yanaso to yayi magana ,Sabida kara karfafa zumunci"
Jin Haka yasa Mubina Mikewa tsaye kafin kowa yayi Magana,tace"Dady ina da Magana"
Dady yace"Bissimilh"
Sunkuyar da kai tayi wai ita kunya tace"Dady ni dai ina sha'awar Auran Zumunchi da Nasir"
Dady ya saki Fuska yace"Alhmdullahi Mubina,Sai kije Ku shirya kanku Allah ya tabbatar da Alkairi
Nasir dake Zaune ya dago kanshi yana Kallon Mubina Cikin tsantsan bacin rai!

Tabbas Mubina bata da Hankali ko kadan wato tana nufin ayi masa tilas!

Kenan tunda dai Tasan baya sha'awar Auran zumuchi tuntuni,
Tun kafin ta karaso ya riqa zabga mata harara Yana jin haushin Abinda tayi tabbas sai ya Bata Mamaki
Hanifa ma harararta take yi tana tur!!

Da Halin ta Na rashin kunya da kamun kai ,ita duk rashin kunyarta baza ta iya abinda tayi ba, duk matan dake gurin ta basu haushi mussaman wadanda ke son Nasir din a zuciyarsu Amma ganin babu Fuska yasa basu fada ba.
Chapter 19 · 0% Book details