← Book details Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 80

Sashe 78

Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ganin bata fito ba Momy ta shiga d'akin nata ta ganta cikin mawuyacin hali,ga gigicewa Momy tayi sai ta manta komai da sauri ta je ta dauko wayarta ta lalubi numbar Nasir,
Mubina ce ta d'auka lokacin yana toilet Momy tace"Myson kazo gida yanzu babu lafiya matarka zata haihu
Kaahewar wayar tayi batare da ta jira jin abunda zai ce ba
Ko da ya futo daga toilet din Mubina bata fada masa bargo suka koma saboda jiya anyi ruwa,soyayyarsu suka cigaba da yi babu abunda ya damesu
Wayar Nasir din Momy ta kara kira akaro na biyu sai taji a rufe
Cikin mamaki ta nemi d'aya numbar nan ma a rufe.

Jefar da wayar tayi a koma kan Maryam din tana mata dabaru ranta in yayi dubu ya b'aci wato Myson kashe mata Waya yayi lallai zata hadu dashi
Cikin ikon Allah Maryam ta haihu bayan taci bakar wahala,
Momy tayi saurin d'auke dan masha Allah baby boy kamar su daya da ubansa kamar an tsaga kara,
Gyara Maryam din tayi wacce take k'okarin kwanciya Momy ta hanata,sai da ta kwarfe mata jini sannan ta kyaleta ta kwanta
Kasa ta sauka ta sanar da kyauta, tare suka dawo d'akin Kyauta ta fara aikinta tanayi tana k'warzantq kyawun d'anjinjir gaskiya ko ni na yaba,Maryam ta iya haihuwa Yaro sai wayo.ga kuzari,babu ta inda ya debo Maryam a kammani duk ubansa ya kwasu
Bayan an gyara jinjiri da uwarsa Kyauta taje ta sanar dasu Malam Ya'u Wanda yake shirya -shiryen futa kasuwa alhamdulilahi yanzu kasuwa tanayi dashi sosai suke shigo da kaya su raba a kasuwa yanzu haka ya sai filin a zoorod katon gaske sai akin gini ake
Cike da farin ciki yayi sallama falon Momy ta amsa suka gaisa a mutunce nan tayi masa iso inda Maryam take ya shiga ya ga jinjiri yayi masa addu'a sosai,
Ya kalli Momy cikin fara'a yace"Yaro yayi kama da ubansa Allah ya rayashi"
Da fara'a a fuskarta tace"aikuwa dai,kayi masa huduba sa sunan Dady"
"Alhamdullahi,Allah ya raya Alhusaini"
Nan Malam Ya'u yayiwa Yaro huduba da sunan Dady.

Momy ta k'arbi jinjirin sukayi sallama sosai tana masa fatan alkairi.

Nasir kamar yasan abunda yake faruwa sam ranar be zo gidan ba,sai washe garin ranan sannan ya zo yana sanye da wasu ubansu suit Wanda sukayi masa kyau sosai suka futo masa da zallar kuruciyarsa babu kowa a farlon lokaci da ya shiga zama yayi cikin kujera ya futo da Waya yana dubawa.

Yana jiran su sakko
Kyauta ce ta futo daga kchin din kasa ta Ganshi washe baki tayi tace"angon karni sai yau kazo,masha Allah ansamu Alhusaini Allah yayi masa albarka"
Da mamaki a fuskarsa yake kallonta ita kuma sai surutu take,
Mik'ewa yayi ya nufi sama batare da ya tankawa Kyauta ba,
Momy na zaune tana gwadawa Maryam yadda zata dunga bawa jariri mama yayi sallama ya shigo
Gabansa ne ya fad'i ganin jariri hannun Maryam tana bashi Mama.
[13/08, 02:09] BintaU Abbale Zamani Wrt Marubuciya: *YARO DA KUDI*
*168*
Hoton ya karb'a daga
hannunta yana dubawa mik'ewa tsaye yayi cikin tashin hankali ganinshi da Sapna,cikin wanayi babu kyawun gani,
Idanunsa ne sukayi jajazur sosai ya kalli Maryam din yana motsa baki.

Tace"Me kakeso kace min ancle gashi nan dai nagani Momy tagani kace kayi tafiya Ashe kana can kana abunda kaga dama da matan bariki duniya ce dai"
Wani bahagon mari ya kai mata ta kauce da sauri tana kallon inda Momy take,Allah yasa bata gani ba, barin gurin tayi da sauri tana sauke ajiyar zuciya yau dai tafara cire tsoro ta gayawa ancle magana,
Sama-sama yaci abincin yana tunanin rashin mutumcin da zai yiwa Anwar.

Da hoton a hannunsa ya nufi inda Momy take fuskarsa babu walWala a fuskara yace"Momy zan tafi"
Kallonsa tayi tana kallon hoton hannusa
"Humm me ye na b'acin rai kana jin haushi mun san abunda kake shukuwa ko, MySon ka guji rudin duniyar nan"
"Momy magana ta wuce idan zan kwana ina rantse muku ban aikata bazaku yadda ba, Momy duk abunda nayiwa Anwar shi ya siya da kudinsa"
Sanin halin fushi irin nasa Momy tace"Ban yarda kaje ka nemi Anwar da wata magana ba Ku ka nemi shi da fad'a ai baka musa ba kace ka aikata to meye zaka tashi hankalinka"
"Momy wannan sharri ne,Anwar ya shirya min amma ni ko da naje Club ban yi wani abu da yarinyar nan ba"
"Idan kana neman zaman lafiyarka a gurina to ka rabu da zuwa Club din nan ko abokan banza shine zamu shirya dakai"
Hakuri ya bata kawai ya futa daga gidan, bai zame ba sai Club din,yana addu'a Allah yasa su hadu da Anwar din,ai kuwa Anwar na ciki shida wasu "yan mata suna caca, wasu suna abunda su
Wasu gardawar mutane masu zaman banza yasa suka dauko masa Anwar aka suka futo harabar gurin suka rirrikeshi Nasir ya futo da bulalar dake boye a hannunsa ya warware ta ya fara lafta masa babu ji babu gani, Ihu kawai Anwar yake kurmawa Nasir be fasa dukansa ba,sai da yayi masa jinana jina sannan ya sa suka sake shi ya fadi kasa timmm fatarsa duk ta fashe sai jini take Anwar da k'yar yake numfashi, haka Nasir ya bishi ya daki bakinsa da takalmin dake kafarshi bakin ya dunga zubda jini dago shi yayi sosai yace"Wato har yanzu baka futa daga rayuwata ba ko Anwar,ina me tabbatar maka da cewar muddun zaka dunga bibiyata to kana tare da wahala, dan ubanka waye yaba izinin zuwa gurin Momyna"
Sai yanzu Anwar ya fahimci waye, lallai yau ya k'ara tabbatar wa cewa Nasir be da mutum kai!

Bariki bata yi ba!

Da k'yar!yace"Ni kasa a ka daga mani ka dake ni da bulala ko,Nasir kayi min nafarko kaga ban dauki mataki ba OK wannan karon ba ka daki banza ba sai na dauki mataki a kanka ko dame kake takama
Babu abunda zakayi min Dan uwarka, ina da kudi ina da iko zan iya sawa a kulleka har karshen rayuwarka"
Nasir yafada yana kaiwa Anwar wani wawan duka a ciki.

Ihu Anwar ya kurma ya rik'e cikinsa yana wani makyarkyata saboda rashin imani irin na Nasir bulala ya kara d'agawa ya zumbuda masa,Anwar be San sanda ya dinga bashi hakuri ba
Dariya Nasir yasa yace"Shege ashe iskancin naka na banza ne, wallahi lest warning ni dakai, kar in kara ganin ka inda nake,shima Indan-dan din zan dauki mataki akansa.
*YARO DA KUDI*
*170*
Da mamaki a fuskar Momy take kallonsa har ya k'araso kusa dasu,har yanzu idonsa na kafe kan Maryam,d'auke kai Maryam tayi tanajin wani mugun haushinsa ancle bai tab'a bata mata rai irin yau ba,
"momy muntsshi lafiya
Abunda yafada kenan yana zama gefenta
Ciki-ciki ta amsa sai yayi shiru yana kallon su suna hidimarsu, minti goma babu wanda ya kulashi, cikin bakin ciki yace" Momy haihuwa tayi ne"?

Wata harara Momy ta banka masa tace"Me idonka ya nuna maka"
"Da kyar yace" Naga baby a hannunta"
Momy tace "Maryam ta haihu cikin amincin Allah na kiraka a Waya kaki d'auka babu komai"
Cikin marairaita yace"Momy yaushe kika kirani pls Momy banga kiranki ba, bana son b'acin ranki"
"Him my son kenan,b'acin raina na yaushe kuma"
Baby hannun Maryam yake lek'e,gabansa yafadi ganin fuskarsa sak!lokacin yana jimjinri dake yana da hotonan.

Hannusa yasa yana k'okarin karbar baby Maryam ta janye tana hararasa
Ya kalli Momy cikin wani irin tanayi yace"Momyna kice ta bani inga d'ana"
Tabe baki Momy tayi tace"Kamar gaske,baka ganin tana bashi mama ne"
Shiru yayi yana satar kallon su, ko da Maryam taga shayar da babynta Momy ta mik'ewa shi kuma yayi sauri kai hannu zai karba
Momy tace"Ka fara yin addu'a tukkuna kafin ka daukeshi domin bana son yaron nan ya gado mugun halin ka"
Wannan magana da Momy tafad'a ta daga masa hankali sosai zai dauki dansa Momy tana kafa masa sharuda wannan Dan dai shine kashin bayan Samar da shi wato momy tanaso ta nuna masa cewar shi bashi da tsarki.

Kafin yaga tunanin yaji kukan Maryam din tana cewa"Momy kar ki Bari ya d'aukar min shi, Momy ban yarda dashi ba wallahi,zai iya shak'awa babyna wani abun don ya mutu tunda dama baya kaunarsa"
Wannan magana da Maryam tayi ta mugun bata masa rai Momy ma taji babu dadi, a maganar Maryam, amma dake itama tanaso ta nunawa Nasir din iyakarsa kan yaron sai tace"Kar ki damu dota tunda dai kince bakyaso abashi baza abashi ba domin duk wata wahalar shi kece kika sha kayanki kuma babu Wanda zai miki iko da dashu.

Ajiyar zuxiya Maryam ta sauke kawai ta koma ta kwanta gami da jiya baya
Shi ko Nasir magiya kawai ya kewa Momy kan ta bashi boy ya gani Fafur tak'i
Kamar zaiyi kuka yace "Momy wai waye yake da iko da boy nan nine fa mahafinsa amma saboda wata manufa taku sai Ku hanani d'aukar abuna"
Momy tace"tunda me d'an ta hana abaka to baza'a baka ba,ka tashi kayi tafiyarka harkokin ka,
Bakin ciki yasa ya zubawa Maryam ido dake kwance bacci na nema ya d'auke ta,
Kamar zaiyi kuka ya mike tsaya da niyar tafiya,sai kuma ya dakata yana leken fuskar boy din dake hannun Momynsa lokaci guda yaji yanayiwa yaron wani mugun so cikin bakin ciki ya bar gidan
Ko da yaje gurin aiki kasayin komai yayi yamma likis ya dawo again na ma suka dinga fafatawa da Momy kan boy,ta hanashi d'auka,sai sha biyu na dare ya hak'ura ya koma gidan sa,Mubina takasa gane kansa, motsi kadan zai hau yi mata masifa,gashi ya Riga ya sabar mata da sex kullum sai sunyi safe da dare,yau yaki yi mata,gashi tayi banke bankenta na magungunan mata sai zuba take,kuka wurjanjan take masa tak'i saurarata yace mata bashi da lafiya,haka dai ta hak'ura ta kaleshi taje ta biya buk'atar ta da kanta.
Chapter 78 · 0% Book details