Sashe 16
Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wai ya naga kai ma kana wani basarwa ne ,kar dai kace min ka jan ye qudirinka a kan ta"
Daga kafada Nasir yayi gami da ta6e baki yace"No kuje Ku karata kai dashi da ita babu ruwana ,sannan duk Abinda ya biyo baya Kar Wanda ya neme ni ,Babu Ruwana ,
A dage Anwar ya ke kallon Nasir din yana wani tabe baki yace"to dama wa zai sa ka ka ciki ,kai dai ka zuba ido kawai duk Abinda ya biyo baya INA da maganinshi wato kudi"Kare magana
Dariya Nasir ya saki yana dukan kafadar sa yace"baka da mutumchi fa ,wai Dan Allah mai ka gani jikin yarinyar ka gigice haka,Wanda ni duk gane gane ban ganshi ba.
Yace lafiyaryiyar Sura kyau Na Asali da Lafiyaryiyar Fata sai mitsitsin bakin yarinyar yana tafiya da imanina.
Cikin Abinda bai fi miti guda ba Nasir ya tariyo siffa da kammanin Maryam din yana so ya gazgata zan can Anwar din ,duk da cewa bai wani cika kallon ta ba sabida Tsoron da take bashi kuma har'hazar yau in ya kwanta bacci sai yaga sifarta cikin baccinsa yarasa wace irin masifa ce wannan
Gabanshi yafadi!
Da ya hango yanayin durinta rabbas yasan yarinyar tanada zubi duk da take yarinyar a yanzu qirjinta a cike take babu masa ka tsinke wuyanta har da wani guru ,in ya shiga gurin Aunty wani sa'in tana zaune babu hijab yake kare ma jikinta kallo a fakaice,
Baya sakewa ya kalli fuskarta,
Shiyasa ya tsani mace tasaka hijab a cewarsa duk takurawa ne .
Amma in ba haka ba duk lokatan da yake ganinta cikin hijab da niqabi take shiyasa baya ganin wani Abu
Sai ya riqa mamaki yaushe har Anwar ya fahimci yarinyar ta Tara Abubuwan da ya lissafa.
Fuskarshi babu yabo babu fallasa yace"kai duk yaushe ka fahimci haka,kuma wa yafada maka tanan ake gane cikkakiyar Mace"
Yace jiya duk Na gane ko menene ,kar ka rai namin hankali ka rainawa kanka,kai kanka kasan Yarinyar ta hadu iya haduwa,kawai kace bata yi maka bane San koko daukar rai ,nasan in da tayi maka da tuni an wuce gurin ,yadda kake da bala'in son Mata,
Sai yasa dariya,ya cigaba da cewa kabari in Dan Dana tukkuna sai in fada maka yaya Abun yake"
Tsaki Nasir taja cikin wani bacin rai Mara dalili yace"karya kake wallahi in ci raguwarka kai kanka kasan duk bariki Na bana bin sidi sai sabo"
Kai dai da kake ganin zaka iya da yarinyar ga hanya nan ,Ai ban hana ba ,in tazo ta dafe ka shikkenan domin kamar mayya haka yarinyar take.
*BINTA UMAR ABBALE*
_MARUBUCIYAR_
*NANA KHADIJA*
*YARO DA KUDI*
*GIMBIYA BALARABA*
_in kana bukatar cigabanshi ga number nan_
08089965176
[06/04, 19:30] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?
YARO DA KUDI*
Writting by*
_*BINTA UMAR*_
*Maman Abdul Wahabu*
_Bissimilla rahamanir rahim_
"Ko ma mecece ,babu Ruwa na idan sarai Mayya ce ta haife ta Wallahi sai Na biya bukatata"
Anwar yafada yana danne danne a wayarsa Alamun babu Abin da ya dameshi.
Shiru Nasir yayi yana zan can zucci sabida yasan Halin Anwar ciki da bai ,in har ya kyalla ido ya ga mace yana sha'awa ko ta halin qaqa sai ya biya bukarsa.
Sai ya share kawai yabar maganar ,suka fada wata hirar ,Amma lokaci zuwa Lokaci yana jin faduwar gaba ,zuciyarshi tana fada masa rashin dacewar hakan.
Wata zuciyar kuma tana cewa to me ye ruwanka kawai ka kyalesu ,dama ai ka tsani yarinya,sai kawai yabi Abinda zuciyarsa take fada masa,
Haka suka karasa club din ,gurin cike da matasa Maza da mata ,sai cashewa suke ,Abin babu kyawun gani.
Suna fitowa guri ya dauki iho ,da sauri Nasir ya karasa cikin gurin,a kasa mishi kida ,ya riqa rawa Baby tazo ta Rumgumeshi tana kiss din shi kamar ta cinyeshi
*****
Daya saura Na dare Nasir yayi Parking din Motarsa ,yafito shiru harabar gidan Malam Ya'u ya shiga gida,
Sai masu gadin dake tsaro a waje,tare da karnika a kwan kwance a harabar gurin.
Dady Na jikin window din shi ta Sama tun da yaji karar motar Nasir ya taso yazo ya tsaya dama ,jiran dawowarsa yake ,
Ya saki labulen ya kuma ya zauna gefen kado ,gami da dauko waya na kokarin kiran Nasir din
Bugu daya ,ya daga cikin Sallam
Dady yace"kazo yanzu ina son ganinka"
Ya kashe wayar bai saurari Abinda Zai ce ba.
Toliet yayi saurin shiga ya watsa ruwa ,gami da wanke bakinsa sosai domin ya Dan taba ,duk da ba ya shan wacce zata bugar dashi to Amma warinta baya buya,
Yafito daga shashensa ,da nufin zuwa kiran da dady yake masa ,domin yasan Rigama ce kawai da takurawa a cewarsa dady har yanzu bai San me rayuwa take ciki ba.
A farlour ya tadda Dady a zaune
Ya karasa ya zauna cikin kujre yace"Dady barka da dare"
"Barka"Dady yace kana ya cigaba dacewa ka dawo ne"?
Sunkuyar da kai Nasir yayi domin bashi da tacewa ,ya fuskanci dady yaga lokacin da ya shi go gidan.
"Wato har yanzu kana nan a kan bakanka ko Nasir"
Yawace Yawace nan bazaka bari ba ko"
To babu Lafi ae" in sha Allahu gobe muna da taro a family house idan ka ga dama kaje" dady yakarashe maganar cikin bacin rai!
Dady yi hakuri zan je in sha Allah, Nasir din yafada
Dady yace"ae nasan Halinka ba zuwa kake ba yanzu dai ka ce zakaje ,zuwa gobe kuma ka qirqiri qarya kace kana da uziri"
Dariya Nasir yasa yace"Wallahi dady zan je in sha Allahu"
"Allah ya kaimu ,idan mun tashi daga taron zamu zaga gida Jan Marayu da Asibitoci kamar yadda muka saba"
"Owk Dady Allah ya kaimu ,karfe nawa za'a fara taro"?
"Karfe takwas ne dady yafada,yace katin yana sama,
"To Masha Allah ,Allah ya kaimu gobe ,kace zamu gaisa da "yan Uwa sosai Dan Na jima ban hadu da wasu ba"
"Ai duk lefinka ne dady yafada yana mekiwa tsaye, yace ni zan je in kwanta sai da safe"
Nasir yace
"Owk dady Allah ya bamu Alkairi,nima nan zan kwana domin kar in makara
"Hakan yayi dady yafada yana hawa sama
To Nasir kuwa kallo ya kunna ,tashar dake sako waqoqin turawa a kama yayi ta kallace kallacen sa ,sai wajan biyu da rabi ya ya kashe Tv ya nufi dakinshi dake Farlour nan"
Washe gari da wuri ya tashi ya shirya tsaf cikin dogayan kaya ,Na wani mugun yadi mai bala'in tsada ,blue ne kalarsa yayi masw Dan karan kyau ,da yasan yadda kayanmu Na hausa suke fito dashi da ya riqa sakawa
Ya Dora hula kanshi hular tayi masa kyau I tama blue sumarshi ta fito sosai baka kirin sai sheqi take yi ya daura Agogo Na zallar fata mai tsada takalminshi mai gidan ya tsu ya saka kamfanin Gucci shima yayi masa kyau sosai ,ya fesa turarririka sunfi kala biyar ,sai qamshi yake yafito farlour
*BINTA UMAR ABBALE*
_MARUBUCIYAR

[07/04, 21:53] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?
YARO DA KUDI*
writting by*
_*BINTA UMAR*_
*Maman Abdul Wahabu*
Momy Na bakin dainnig ,ta hangi fitowar Nasir da ga dakinshi,sai ta saki baki tana kallonsa ,
Fuskarsa a sake ya qaraso gurin ya nemi gu ya zauna'
Yace"Mom yane yana kina ta kallo Na ne"
Murmushi tayi tace "ba dole in kalleka ba my son kaga yadda kayi kyau sosai"
Dan Allah ka ruqa saka manyan kaya kajiko"
Dariya yayi ,gami da duba a gogo,yace"Mom kenan ai ni wallahi yanzu bakiji yadda Na takura ba,
Nasan halin dady bazai bari mu je da kananun kaya ba ,shiyasa ,Na saka"
"Ai kam "Momy tafada ,taciga ba dacewa "shima ai naga Uwar Babar rigar da yasaka Kamar me zuwa daurin Aure"
Dady yace"eh daurin Aure Na ake sai yaya"
Da Sauri Mom ta waiga jin maganar dady yana sakkowa daga sama
Tace"Au Ashe kaji mu"
Yana zama cikin daya daga cikin kujerun cin abinci yace naji Ku sarai"
Dariya Nasir yasa"yace dady An tashi Lafiya?
"Lafiya lau Na tashi"
Yace"dady dama kishiya kaiwa Mom ,wai kananun yara take so"
Ranqwashin kanshi Mom tayi tace"yaushe nafada"
Dariya suka ke mata har da dadyn
Yace"Rabu da ita ai nakusa yi"
Mom tace "Allah yabada Sa'a dady ni "Yar addu'a ce"
Dady yace"fada kawai kikeyi domin baki ga anyi ba"
Tana kokarin hada musu breakfast tace"Allah da gaske nake dady ,ni Na isa in hana Abinda Allah yafada ne"
Dady yace "kinyi magana me kyau Madam,
To ,haka dai suka karya cikin raha da Barkwanci ,har Nasir yariqa mamakin dadyn ganin kwana biyu yana sakin Fuska.
Dady ya kalli Nasir gami da yin gyaran murya yace"to yanzu kai hakan bai fi maka ba,kaga kuwa yadda ka koma babban mutum
Mom tace"Wallahi nima Abinda nake fada masa kenan"
Kayan sunyi mishi kyau.
Wuyanshi dady ya kallah yana laluben shigiyar sarqar nan,sai a kaci sa'a ya cire
Kwafa dady yayi A fili yace "ai naci kabar sarqar taka da daga yau kabar sakata sai dai ka se wata"
Shiru Nasir yayi kawai yana cin Abinci,
Shi yarasa gane kan dadynshi yanzu kamar shi sai a ce masa ga yadda zai yi"
Yace"idan ka gama kaje katawo dasu Maryam ,za mu tafi tare dasu domin suma "yaya nane"
Hade Fuska Nasir yayi tamau!lallai yanzu ,zasuyi rigima da dady ,in har yace shine zai dauko yarinyar ,shi Sam ba yaso ya hada tafiya da ita,
Yayi shiru
Dady yace"ka fahimci wace Maryam nake Magana kuwa"
"A'a yafada yana wani ya mutse fuska!
Maryam da kanneta "Na gurin Malam Ya'u
"Dady sai ni ne dole zan je in kiransu?
Yafada cikin bacin rai!