← Book details Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 80

Sashe 62

Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kai tsaye idanunshi kan cinyoyinta ya sauka nan take sai ya nemi nutsuwarshi ya rasa, amma sai ya dake ya daure fuska tamau, ya karasa cikin dakin
Maryam sam bata san an shigo dakin ba sabida dama bata rufe kofar sosai ba shiyasa sam bataji karar bude kofa ba
kawai sai hango mutum tayi ta cikin mudubi, gabanta yayi wata mummunan faduwa, a zabure ta juyo suka hada ido,
jikinta ya fara kyarma, da sauri ta nufi sif domin ciro kayanta sabida ta lura dashi da inda yake karewa jikinta kallo
kafin ta an kara tashi a bayanta, ya riko qugunta ta baya ya hade da jikinsa, wuyansa a kafadarta, yayin da ya sanya hannushi guda kan kirjinta ya fixge karamin towol din,Maryam ta dawo tik da ita, sai ta kwallara kara tana kokarin ban bare hannunsa daga kan kirjinta da yake ta lugwigwita mata sai kace , me yin tumbin ganduje,
ita take abinta tuni ya fuce daga hayyacinsa, jikinshi na mazari ya jawota da karfi tana turjewa, ya kai ta kan bed ya kwanta da ita, ya bita ya hau kanta, a haka yake kokarin cire kayan jikinshi, duk a dimauce
*Kuyi hakuri da jin ina fadin wasu abubuwan baro-baro haka labarin yake*
[25/07, 23:55] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*128*
Maryam kuka take tana rokanshi ya daga ta amma ina sam baya cikin nutsuwarshi burinshi bai wuce yaga ya biyawa kansa bukata ba,
Wani irin amai ne yake kokarin kufce mata, kafin kace kwabo ta fara kelayashe a jikinshi, tamkar zata a mayar da "yayan hanjinta, lokaci guda ya mike daga jikinta yana ya mutse fuska ganin yadda jikinshi ya baci da amai sai karni yakeyi,abinda ya tsana a rayuwarshi kunsan dai likita da kyamkyami, da sauri ya nufi toilet din ta ya wanke jikinshi sosai yanayi yana jan tsaki,idan ya kali joysitic din shi sai yaji tamkar ya dora hannu aka yai ta kurma ihu sabida yadda ta mike tayi tsaye tsaye babu alamun rusuna, gashi sakamakon amain da Maryam din tayi yaji kwata-kwata baya sha'awarta sai kyamkyamin ta da yakeji, yanzu zarginsa ya tabbata,ciki ne da yarinyar ba sai yayi wani aune-aune ba
Tana kwance wan war kasan tayal din dake dakin tana fidda numfashi cikin galabai ta, ya fito daga toliet din yaje ya dibi kayansa ya sa ya dawo kanta ya tsaye yana mata wani banzan kallo yace" wato ke mahaifarki ta daukar ciki ce ko, daga kwanciya dake sau daya zaki dauki ciki, ni ban yadda da wannan cikin na jikinki ba, ma kije ki nemi ubanshi tun wuri, na baki kwana uku kije ki zubar dashi wallahi ko in dauki mummunan mataki a kanki, banza "yar kauye,kawai daga kwanciya daya kin dauki ciki"
yana gama fadar maganarshi ya fice daga dakin hade da buga mata kofa ,sam bai tsaya ya fahimci halin da take ciki ba,
Hawaye ne yake bin kuncinta wani na bin wani zuciyarta tana tai mata zafi, wallahi duk abinda zai yi sai dai yayi bazata taba zubda cikin ta tunda dan halas ne ba shege ba, zata jure ko wace irin rigima wacce zata fito daga gurinshi
Tafi a wa guda a kwance a gurin sannan tafara jin dadin jikinta ta mike a daddafe ta shiga toliet ta hada ruwan zafi tayi wanka hade da wanke baki, sai sauri takeyi tafito daga toliet din sabuda yadda takejin kamshin sabulai suna hawa kanta wani sabon amai yana kokarin zuwa, kanta har juyawa yakeyi kawai ta zube kan bed tana numfashi, cikin zuciyarta addu'a takeyi Allah kar ya dora mata ciki mai laulayi,
Wani irin bacci ne ya kwasheta mai mugun dadi,
Nasir yana can tamkar wani zararre ya rasa inda zai sanya rayuwarsa yaji dadi,sex yake muradi yanzu, kuma bayaso yaje gurin Mubina sabuda yasan rai nin hankalinta,kuma yana so ya nuna mata iyakarta, yana kwance kan bed sai mutsu-mutsu yake, wayarshi ya dauka yana laluben numbar Baby,dole yau ne ranar ta domin ji yakeyi in bai fitar da abinda yake damunsa ba zai iya mutuwa, baby na jinshi taki daga wayar sabida itama ta dauki fushi dashi a cewarta ya yau dareta ya gama lalata ya gudu bai aureta ba, lokaci guda taji yayi aure har mata biyu, shiyasa taci alwashin itama sai ya aureta tunda dai shine silar lalacewarta, ya kira baby ya kai sau goma, amma kememe taki daukar wayar, sabuda tasan abinda ke a kwai,
jikinshi na kyarma ya mike zaune yana kara kiran numbar baby yana addu'a Allah yasa ta dauka, domin a yadda yake ji yanzu ko duk matan garin nan za a tara masa zai iya dasu,
Nasir da baya kiran mace sau biyu ko uku,in ya kiraki sau daya, ki kaki dauka to baya kara kira sai dai in kece kika damu kika kirashi,amma shine yau ya kira baby har sau goma sha biyu lallai abin ya tsananta
Sam baya cikin hayyacin sa ya mike ya nufi part din Maryam din a karo na biyu sabuda ita zai iya yiwa dole, sam baya ganin gabanta ya afka kan bed din ya cakumota jikinsa inda Allah ya bashi sa'a bai kwanta a cikin aman ba sabuda bata samu damar cire bedshirt din ba, since towol din jikinta yayi jikinshi na kyarma ya hau wasa da sassan jikinta, Maryam ta bude ido a zabure suka yi idu hudu da Ancle din, tsorata tayi lokacin da ta kalli fuskarsa ganin yadda ta rike tayi wani iri idanunshi sunyi mici-mici tamkar jaririn dake san bude idashi haka yake wani lumshe ido, Maryam tsoro ya kamata sabuda gani takeyi kamar wanda yake cikin maye sai layi yake yana mata wasu sambatu, cikin tsoro ta fashe da kuka, yayi saurin rufe mata baki da nashi, tana kuka yana kuka, ita kuka wahalar da takesha takeyi shi kuma ko kukan me yakeyi oho.
[25/07, 23:55] +234 808 996 5176: [6/26, 07:48] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*129*
Wata irin kasala ce ta saukar masa lokacin da ya samu rilizing, ya mirgina kan bed gami da yin ruf da ciki yana wani irin nuffashi da kyar ya samu ya dawo cikin nutsuwarshi, a kasalance ya dago kai yana kallon gefan da Maryam take kwance kamar matacciya hannu biyu tasa ta dafe cikinta da yake juya mata, tana daga kwance take jin wata irin hajijiya dakin yana juya mata kawai ta mayar da idanunta ta rufe tana addu'a cikin zuciyarta
Babu kunya ya a tare dashi ya sauka daga kan bed din bayan ya sanya kayansa ya fice daga dakin.

Maryam ba ita ta samu kanta ba sai wajan shida na safe sannan ta samu ta mike taje tai wa kanta ruwan zafi sosai tayi wanka gami da dauro al'awala tayi sallah tana idarwa ta kwanta kan abin sallahr bacci ya kwasheta,
Wanka Yayi ya fito ya yi kwanciyarshi babu abinda ya dame shi amma wani bangare na zuciyarshi yana jin abinda yake wa yarinyar fa ba ya kyautawa, sai yake jin zuciyarshi duk a dame haka ya bacci ya kwashe shi mai dauke da mafarkai Maryam
Misalin tara da rabi ta farka, abin mamaki sai taji jikinta yayi qwari ba kamar jiya ba, sai dai wata irin yunwa dake damunta tamkar wacce aka ya shewa kayan ciki, sabida haka a guje ta nufi kchin ta hada ruwan tea mai kauri da compelex da madara ta zauna tana sha, Zuciyarta duk da haka sai tashi take addu'a take Allah yasa kar tayi amai abinda ta sha,
Ya na zaune a wani ke ban taccan guri dake harabar gidan hannunsa rike da karan Sigari yana busawa yana sanye da kayan motsa jiki, domin bai jima da dawowa ba ya zauna yana hutawa, a gurin dama ya sa an kawata masa gurin ne sabida ya dinga zama yana hutawa,
Tunanin yadda zai bullowa al'amarin Maryam yake babu tamtama ciki ne da ita sabuda yadda yaji ni'imarta ta sanja jiya da ya na sex da ita ya samu gamsuwa fiye da ranar da yafara kusantar ta, shifa kwata-kwata bai shirya haihuwa yanzu ba,
Wayarshi ya dauka ya kira Dr Sofia suka gaisa yace"ki kawo min misco clear guda biyu,ko kuma misco pristol.

"Dr me zakayi dasu?

" Me ya dame ki"?

Dariya tayi kawai tana zargin ko wata "yar iskar zai bawa sabida ta san halinshi
" Ok shikkenan zan shigo yanzu,amma me yasa yanzu baka san zuwa hospital ne gaskiya muna bukatarka vryson"
"Zan shigo ranar monday kin san jiya na dawo daga america So ina so in samu hutu ne tukkuna"
"Ok shikkenan zanzo yanzu sai mu tattauna maganar mu ta kwanaki"
"Na fada miki ki aje wannan maganar a gefe"
ya fada yana kashe wayar
[6/26, 08:16] Binta Umar Abbale: Ko minti goma bai ai ba Motar Dr Sofia ta shigo gidan, wayarshi ta kira ya fito daga inda yake zaune suka nufi keban taccan wurin, suna tafiya suna hira cikin nishadi Nasir sai dariya yakeyi kamar babu abinda ya dameshi
Zama sukayi a tare.Dr Sofia tace"wai me zakayi da misco clear ne?

"Ciki zan zubar"
yafada kai tsaye fuskarshi babu yabo babu fallasa
Dariya tayi tace"wai garin yaya kabari har a ka samu ciki, ne"?

"Ke bana san hauka malama nine zan bari ma"
yafada yana kanne mata ido
Dariya tayi tace"Anyway koma meye na san dai halin rashin hakurin ka, amma bari kaji abinda zakayi kawai hankalinka yafi kwanciya, ka juyar mata da mahaifa tunda, tana da saurin daukar ciki sai ka hutawar ka kawai"
Shiru yayi yana nazarin maganar ta yace"zan duba maganar ki"
Murmushi tayi masa tana masa wani irin kallo tace "wai yaya maganar mu Dr ka amince min nadawo nan da zama zai fi bana son kwana cikin hospital"
Shiru yayi yana nazari daga bisani yace"kina iya dawowa amma bana son neman magana,kin san ina da mata har biyu babu ruwanki dasu, tun da yake kowa yana part dinshi amma nasan dole watarana zaku hadu"
Cikin farin ciki tace"Thank you Dr Babu ruwana dasu ai nima wata rana zan zauna cikinsu a matsayin matarka"
Tabe baki yayi yace"inji waye"?
Chapter 62 · 0% Book details