Sashe 60
Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Gyara murya yayi ya san halin Momynshi yanzun nan sai ta tada hankalinta, yace"Momy mun sauka, yanzu haka ina gesthouse dina,ina hutawa bayan sallahr magariba zan shigo"
[25/07, 22:37] +234 808 996 5176: .[6/20, 12:06] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*125*
Shiru falon nata tamkar babu wani mahalukin da yake rayuwa ciki tana cikin bedroom dinta a kwance wani irin zazzabi ta tashi dashi mai shiga kashi gabobinta duk ciwo suke mata,tana kwance kan bed ta kudundune jikinta cikin bargo sai rawar dari take,ta rika jin motsi kamar anshigo falon,
yunkurawa tayi tana kokarin mikewa zaune,shikuma ya sako kai dakin.
saurin dauke kanta tayi gabanta yana dukan uku-uku kwata-kwata bata tsammaci zuwanshi ba
idanshi a kanta har ya karaso kusa da ita
babu zato taga ya dago kanta dake kasa yana karewa fuskarta kallo
lokaci guda yayi kicin-kicin da fuska gabanshi na wata irin faduwa, Allah yasa kar zarginsa ya tabbata
sakin fuskar tata yayi gami da cewa"zanyi tafiya zuwa America sai rana ita yau zan dawo ki kula da kanki, bayan haka kuma na lura da abinda kike kunshewa kallo guda da nai miki sabida kafin in dawo ki ki samawa kanki mafita sabida kin san bazan taba karbar dan da ba nawa ba"
bai saurari abinda zatace ba kawai ya sakai ya fice daga dakin.
Tana kwance tana binshi da kallo har ya kari maganarshi ya fice tana mamakin furucinsa
itama tafara zargin wani abu gabanya ya dinga dukan uku-uku da sauri ta diro daga bed din ta nufi toliet ta dauko pt ta dauki fitsarinta ta fara kokarin gwadawa,Addu'a take Allah yasa kar zarginta ya zama gaskiya
Aikuwa Allah bai amsa mata ba domin positive ya nuna mata,zaman dirshan tayi a toilet din jikinta na kyarma,ranar da aka kawota gidan nan ranar tagama al'ada aranar tai wanka,kuma ranar ta dauki ciki,innalillahi wa inna ilayi raji'un
Kuka ne ya kufce mata tanayi tana mai-mai ta innalilahi dama rabo ne ya kawota gidan Nasir gashi ya fahimci ciki ne da ita tun ba aje ko ina ba, tasan sarai baya kaunar haihuwa ita kam ko zama da kasa zata hade baza ta yadda ya zubar mata da ciki ba
nan ta karaci kuke kukenta ta mike tayi wanka tafito ta shirya tsaf, ta dauki aniyar yaqi da Nasir duk abinda zai biyo baya zata dauka domin bazata yadda ya zubar mata da ciki ba.
[6/20, 16:21] Binta Umar Abbale: Tunda Nasir ya tafi basu hadu da Mubina ba ko wacce na gurinta, yau kwananshi biyar saura kwana biyu ya dawo kenan,
Mubina suna waya dashi kullum in bai kirata ba ita zata kirashi wani lokacin in "yan wulakancinsa suna kusa sai yaqi dagawa ku kuma yafara neman fada babu arziqi take masa sallama,ta aje wayar.
Maryam ko jikinta yaqi dadi kullum cikin zazzabi take ga jiri babu damar ta dade a zaune in ta mike tsaye sai jiri ya kusa kada ita, haka dai take daddafawa ta sha magunguna abin sai a hankali
Misalin karfe hudu na safe na yamma jirginsu Nasir ya sauka a filin saukar jirage na Malam Aminu dake kano,
Yaranshi Tony da giss suna hango fitowarshi daga jirgi suka nufeshi da sauri ko wanne fuskarsa dauke da murmushi na murnar dawowar oga
rungumeshi sukai suna dariya,shima dariyar yake sannan suka nufi inda motarsu take,
Giss yace" Boss ina Abokinka ne,naga tare kuka tafi"
"yana can na barshi yana hado mana kaya mybe gobe ko jibi ka ganshi"
Tony yace"Boss ina muka nufa ne"
hutawa yake so yayi yasan in ya je gida yanzu Momy bazata barshi ba,kai tsaye yace mu wuce can gest house dina idan na huta sai muje gurin Momy"
"Ok Boss"
lumshe idanshi yayi yana jin wani irin a jikinshi tsigar jikinshi sai tashi takeyi in ya tuno da wani abu wanda shi kadai yasan ko menene shi
Tony da Giss ne suke ta faman yi masa hira wani ya amsa wani ya share shi kadai ya san abinda yake damunshi tsawon kwanaki bakwai din nan da yayi dauriya kawai yake,amma bazai je ya kashe kanshi ba,tunda shi dai ga yadda Allah ya halliceshi
"Boss mun karaso"
Giss yafada bayan ya bude mashi kofa
a hankali ya bude idanshi wadanda suka kada sukayi jajazir dasu ya fito daga cikin motar,Giss yayi saurin yin gaba yaje ya bude mashi kofa yana jiran karasowarshi,
sai da ya shiga sannan ya bi bayanshi hannunshi rike da karamar jakarshi da ya tafi da ita
bayan ya aje jakar sai ya fito ya barshi domin yaji dadin hutawa
yana zama gefan gado wayarshi ta fara kara
wayar ya kalla ganin Momynshi ce yasa ya dauki wayar yana sauke ajiyar zuciya,
"Momah"
yafada muryarshi kasa-kasa
Itama ajiyar zuciyar ta sauke tace"Myson ya naji muryar ka kamar na mara lafiya,uhum? ina nan zaune ina jiran karasowarka, kace karfe hudu zaku sauka ko"?

[25/07, 22:37] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*126*
"Myson baza ka zo cikin iyalinka ka huta ba,zaka wuce gesthouse kayi dai-dai kenan"?
dariya yayi kadan yace" kiyi hakuri Momyna zan shigo nan da rabin awa"
"ok shikkenan sai ka shigo in kuma kaga dare yayi maka kawai ka wuce gurin iyalinka,ma hadu da safe"
"bazan iya ba Momy komai dare sai nazo na ganki"
cikin farin ciki tace"shikkenan Allah yayi maka albarka Myson"
"ameen ameen momyna"
Momy ta kashe wayar cikin farin ciki da so da kaunar dan ta burinta kawai taga yaran shi a duniya,inda Allah yayi ta da san kananun yara
wanka yayi yayi kwanciyar shi yana hutawa da yaga jama'a zasu dameshi da kiran waya sai kawai ya kashe wayoyinshi gaba daya.
Baby ce ta shigo da motarta cikin gidan mai gadin gurin ya bude mata ta gyara parking tafito cikin wasu irin shiga tamkar wacce bata ra6i addinin musulunci ba,
tunda ga Nesa Giss ya hangota sai ya daure fuska tamau sabida yasan halinta da nacin tsiya sai tace dole sai ta shiga,gashi yasan oganshi hutawa yake son yi
gadan-gadan tazo tana kokarin kama kofa ta bude Giss ya tare ta fuskarshi tamau yace" Baby ya akai ne"?
wata muguwar harara take maka masa tace "ban sani ba kai har ka isa ka tambaye ni dan zan shiga kai a wa"
"Ok wanda kikazo nema baya nan"
Giss yafada yana danne bacin ransa dan ba dan yana gudun afkuwar wani abuba da babu abinda zai hanashi ya keta yarinyar nan
"kai kar ka rai namin hankali malam, a gaban idona ya shigo nan, sabida haka ka bani hanya kawai"
tafada tana wani girgiza jiki
"Ok tunda kince haka ki kirashi a waya kawai in ya amince ki shiga shikkenan"
wayarta tafito da ita tana neman numbarshi,ta kira taji wayar a kashe ta kira ya kai sau goma duk wayoyin a kashe,
fuuuuuu! ta wuce ta bar Giss yana binta da kallon mamaki, yarinyar mamaki take bashi, tasha zuwa gurin tayi masa rashin kunya tayi tafiyarta amma nan gaba in ta kara zuwa sai ya dauki mataki a kanta
bacci rabi da rabi yayi sabida da ya rufe idanshi zai ganta tana masa gizo kamar yadda ta saba yi masa kullum in ya kwanta bacci,
jiki a mace ya mike zaune yana duba jikinshi duk ya baci bakin ciki da bacin rai suka dameshi, haka ya mike ya nufi toilet yana saqa irin hawan da zai wa yarinyar yau domin baza taci banza ba,yau sai ya bata wahala sosai, ya tsani ya kwanta tazo ta tada masa hankali, abinda yai ta fama dashi kenan da suka je can america daurewa kawai yakeyi baya neman mata, amma in ya samu yana rage zafi da "yan matanshi
wanka yayi ya fito yayi sallolinsa tsaf ya kimtsa cikin dogayan kaya ya fito,
kai tsaye gurn Momy suka nufa, Giss ya kalleshi yana duba wayoyinshi yace" Oga dazu wannan yarinyar tazo tana neman ka, fa"
"Wace yarinya kenan"?
yafada yana duba waya
" Baby mana"
shiru yayi bai ce komai ba
Giss ya cigaba da cewa "tazo tana kokarin shiga cikin gadara sai nace ta kiraka a waya tukkuna takira wayar da taji swich up sai ta wuce tamkar zata tashi sama"
murmushi yayi yace"yanzu naga kiranta ai da nabude waya, rabu da ita kawai"
Dariya suka dukkaninsu,
Tony yace"Oga na lura yarinuar nan tana sonka da yawa, gashi yanzu kai matanka biyu yaya za ai ne"?