Sashe 35
Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya karaso gurin jikinshi sanye da wando 3Q da vest wacce ta dame shi yazo ya tsuguna kusa da ita ,har gwiwarsa tana taba tata ya zuqi tabar ya fesa Mata afuska idanshi jajazir ya kalleta gami da cewa"ke mai kikayiwa babban yaro haka ya shi go dake ya ajiye ,gaki kyakykyawa,Vrysoon, nan ba gurin kuka bane ki tashi muje kiyi Wanka ki more kuruciyarki ,in kina fama da talauci zan baki kudi masu tsoka kiyi rayuwa tunda na ganki naji kin kwanta min a raina inaso ki zama yarinyata ,zan baki million biyar da farko in har na tabbatar da cewa kidin budurwa ce ,babu namijin da ya kwanta dake ,tabbas dagani nasan zakiyi tes"
Ya karashe maganar yana lumshe ido gami da lasar lebanshi kana gani kasan a buge yake
Maryam tayi saurin matsawa gefe tana jan jiki ta sa gefan hijab dinta ta toshe hancinta dashi sai tari take,duk addu'ar da tazo bakinta tana yi"
Ya kwashe da dariya yana nunata da hannunsa yace"ke "yar kauye mai ye haka kikeyi ai a hankali zaki saba,nasan dai ko ba'ataba yin sex dake ba ,kin tabayin romcing sabida haka kar ki raina min hankali , baby"
Kuka Maryam tasa tace"Allah ya tsareni daga sharrinku ,insha Allahu ni nafi karfinku ni ba "yar iska bace ,kuma ina muku addu'ar Allah ya shiryeku shirin addinin musulunci"
"Ke!!
Kifquit" yafada cikin tsawa hade da mikewa tsaye yana nunata da hannu yace"kamar ni Indan dan!
Zaki tsaya kina gaya min magana Dan uwarki ko shi Nass din bai isa ba sabida yasan ko ni wanene ,a wannan guri duk yarinyar da nagani inaso batayin gadda ma sai ke ,da me kike taqama iyee!!
Tafada cikin qaraji yana kaiwa da kawowa tare da yin tsalle
Maryam ta tsorata ,sai kuka takeyi tabi ta kamkame jikinta a cikin hijabinta
Cikin bada umarni yace "tashi muje ko insa karnikancan su yagalgala min namanki"
Kallonsa tayi taga babu alamun rahama a tartare dashi sannan ta waiwaya ta kalli inda wasu girda gurdan karnika suke su kusan goma suna kwance kowqnne wuyanshi rataye da sarqoqi rakwacam sai dallaro da harshensu sukeyi
[23/05/2019 6:45 PM] Binta Umar Abbale: Ta mike da gudu tayi bakin get din gurin inda masu gadin gurin suke zaune suna kallon duk abinda yake faruwa a gurin.
Babu abinda ya damesu
Shima ya bita da gudu suka kasa tsere ya cimmata ya tare jikin get din gami da danne ta da jikinshi ,sai shinshina ta yakeyi kamar wani tsohon maye ,Maryam ta dinga kauda kanta sabida yadda take jin hucin numfashinsa yana wani mugun wari zuciyarta ta dinga tashi, sai kau da kai takeyi
Fuskarta ya riko da dukanin hannuwansa ya kura mata jajayen idonsa masu kama da gauta so yakeyi yahada bakinsa da nata
Daf yake da ya hada bakinsu guri guda ,yaji anyi masa wata muguwar bangaza wacce tasa ya kusa faduwa da kyar ya tsaya da kafafunshi ,sabida jikinshi babu kwari, ta juyo a fusace yanaso yaga wane dan iskan ne yayi mishi wannan iskancin,
Nasir ne tsaye ya kura masa ido sai huci yakeyi kamar wani Dan dambe,
In dan dan yace" kai wane irin iskanci ne wannan yaya ina jin dadina zaka zo ka wani bige ni"
Babu abinda Nasir yace dashi tsabar bakin ciki ya kalli Maryam wacce take makure jikin bango jikinta sai makyarkyata yakeyi zuwa yanzu hawayen ya daina fita daga idonta zuciyarta ta kekashe"
Cikin bada umarni yace"wuce mutafi"
[06/06, 01:44] +234 808 996 5176: [24/05/2019 8:47 AM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*86*
Da gudu Maryam ta je ta 6oya a bayan Nasir din zuciyarta sai harbawa takeyi ,cikin kuka tace "uncle wannan macuci ne kai tai makamin zai keta min haddi"
Nasir ya kara daka mata tsawa a karo na biyu yace "yau kinga bariki kinga abinda a keyi marakunyar banza kawai"Maryam ta rikeshi tamau ta bayansa sai kuka takeyi sabida ta tsorata da al'amarin
Ya rike hannunta suka fita da ga gurin shi ko in dan dan yana tsaye tamkar wanda a ka dasa a gurin yakasa tabuka komai lailai Nasir bai mutumci yadda ya kwadaitu da yarinyar shine zaizo ya watsa masa shiri amma babu komai Allah ya kai damo ga harawa
Nasir ya bude mota ya shiga yana jiranta ta shigo ,sai ya ga kawai ta dauki hanya tana tafiya sai kace wata zautacciya
Ya kunna mota yabi ta ya tari gabanta da motar ,tayi saurin kaucewa taci gaba da tafiyarta ,cikin talatainin dare baka jin komai a gurin sai haushin karnuka
Kashe motar yayi ya fito yana bin ta a baya har ya cimma ta
Ya sha gabanta ya tsaya yana mata wani Dan iskan kallo na raini
Ita ma tsayawa tayi tana kallonsa ,sunfi minti goma suna kallon kallo sannan ya bude bakinshi da kyar yace"ke wuce kishiga mota mutafi ko in baki mamaki yanzu"
Cikin jajircewa gami da jarumta Maryam tace"Allah ya tsare ni da shiga motar asharari kuma fasiki"
Wani murmushi Nasir yayi mai dauke da ma'anoni da dama,yace"OK kinaso ki koma can gurin kenan ,dan ma kin samu nadawo daukarki, har kina da bakin yimin rashin kunya ko"?
"Nasir da,dai ina ganin mutumcin ka da darajarka amma banda yanzu ,ai ba nice nace kadawo ka dauke ni ba"
Sabida haka ka kauce ka bani hanya na wuce na tafi mugu azzalimi,allah sai ya saka min wallahi"
Fuskarshi a murtuke yace"wato bazaki dai na zagina ba ko"
"Anzage ka din"
Tafada jikinta na tsuma
Girgiza kai yayi ya kawai bai ce mata komai ba ya wuceta ya shiga motarsa ya kunnata ya fixgeta yazo ya wuceta fuuuuu
Maryam tayi sauri tabi motar da kallo gabanta yana faduwa ,sai tafara bin gurin da kallo babu kowa a gurin Tsit!!
Da sauri ta fara tafiya tanayi tana hadawa da gudu sai waiwayen bayanta takeyi , tayi rantsuwar bazata shiga motarsa ba sabida batasan irin muguntar da ya shirya mata ba
[24/05/2019 9:13 AM] Binta Umar Abbale: Tafiya take tana kuka sam batasan in da take sanya kafafunta ba kuka take sosai tana rokan Allah ya kawo mata dauki a wannan daran.
Nasir can wani guri yayi parking din motarsa Sam ba zai iya tafiya ya barta a gurin ba, yarinyar tana da taurin kai ,lokuta da dama ita ke sashi yayi mata abinda bai niyya ba ,yana da tausayi sosoi musamman a kan "yaya mata sabida yafi kowa wanene su shiyasa yake rangwanta mata
Ko dazu ma lokacin da ya Kai ta Hotel din ranshi ne yayi mugun baci yadda take fada masa magana son ranta wai shi take kira dan iska,shiyasa ya kaita bariki taji yaya take amma kuma yana komawa gida sai yaji bazai iya barin ta takwana a gurin ba, wata zuciyar tace ka kyaleta tayi wasu "yan awanni a gurin sabida kasan a kwai kurayen mata a gurin dole za'akawo mata cafka ,wannan shine dalilin da yasa ya kyaleta ta samu awa biyu a gurin,sai yaje ya tadda ,mutsiyacin nan Dan Dan a kanta ,lokacin zuciyarsa ji yayi kamar zata fasa kirjinsa tafito waje sabida yadda take masa radadi yana masifar kishin yarinyar sosai da sosai yarasa wace irin musiba ce wannan.
Yana zaune cikin motarsa ya bude murfi daya ya ziro kafarshi daya hannunsa rike da Karan sigari yana zuqa idanshi yayi jajazir sosai jiran karasowar ta yake ,sabida yasan a kwai tazara sosai da gurin da ya barta
Tafi minti talatin tana tafiya yanzu ma ta daina kukan idonta ya bushe kamas!
Ta barwa Allah lamarinta
Tunda can nesa ta hango motarsa ,sai taja ta tsaya tana kalle-kalle gurin so take taga ko a kwai wata hanya da zata sanja dan kar ya ganta ,abinda bata sani kuwa yana kallonta duk abinda takeyi
Can taga wata siririyar hanya jikin gatangar wani gida ,nan take tabi gurin, yana kallonta ya fito daga motar gami da kullewa hannunshi rike da sigari ya durfafi inda tabi shima,
Maryam na tafiya taga mutum ya sha gabanta,
Cikin firgici ta kwala kara!!
Nan take ta silale a gurin tafadi ta sums
Nasir ya tare ta tafadi jikinshi ,cak ya dauke ta ya sa6a a kafada cikin tashin hankali ya nufi motarsa da ita.
[06/06, 01:44] +234 808 996 5176: [24/05/2019 11:40 AM]
Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*87*
Motarshi ya nufa da ita hankalinshi a tashe Maryam ta sanqame masa a jiki ,yana zuwa ya bude motar ya kwantar da ita a kujerar ba ,da sauri ya zagaya mazaunin driver ya dauko ruwan gora wanda yake ajewa domin bukatar kanshi,ya bude shi cikin sauri ya fara zuba mata a fuskarta, tsaf ruwan ya kare a kanta amma bata dawo dai-dai ba ,jikinshi na rawa ya shiga motar sosai gami da dago ta ya rungume ta a jikinshi yana tunanin wane irin taimako zai mata a karo na biyu
Wata zuciyar tace kayi mata irin Wanda kayi mata kwanaki baya
Batare da ya tsaya wani tunani ba kawai ya dago fuskarta ya sa bakinta a nasa yana hura mata iskar dake bakinshi
Yafi minti goma yana abu daya sannan taja wata shegiyar a jiyar zuciyar numfashinta ya dawo dai-dai idanunta a rumtse taki yadda ta budesu
Qirjinta ya kalla ganin yadda zuciyarta take bugawa fat!fat ,bai San sanda ya dora hannunshi a kai ba yana dannawa
Maryam ta bude idonta da sauri jin kamar Hannun mutum a jikinta kuma a kan kirjinta,ido hudu sukayi da Nasir Wanda ya zuba mata idonshi sosai yake kare mata kallo yau.