← Book details Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 80

Sashe 76

Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana dariya shak'iyan ci,yace"ni na wuce wannan lavel d'in yanzu,kawai na sha'awar shigowa in bud'e idona ne, babu macan da zata same ni a yanzu so sai mace d'aya saboda itace take gamsar dani,ita take d'aukar d'auwainiya ta"
Hannu Mansur ya bashi suka tafa,yace"shegen kaya, yanzu har da Baby ma"
"Wacece baby kuma,wacce a ka wuce babin ta"ya fad'a yana kallon wata had'addiyar budurwa tana rawa sai k'arkada jiki take cike da k'warewa, Mansur yace" waccan fa,kana gani kasan ta amsa sunan mace"
Lasar leb'ansa yayi yace"ai ba anan take ba,don tana da manya Brest da boss,in kuma ciki ba ajike yake ba fa"
Dariya Mansur kawai yake,yace"bara in kirata tai maka rawa gani ta iya rawa shigiyar yarinyar, Nan Mansur ya kira Sapna ta k'araso gurin tana wata tafiya tazo tabawa Nasir kiss a fuska tana wani lumse ido, Mansur yace"kiyi wa Nass rawa mai kyau, aikuwa batare da jiran komai ba tafara karkada jiki
[13/08, 02:07] BintaU Abbale Zamani Wrt Marubuciya: *YARO DA KUDI*
*164*
Rawa sosai Sapna take cikin k'warewa babu inda baya motsawa a jikinta,Nasir ya zuba mata ido yana bawa idonshi hakkinsa, da yaga bazai iya jurewa ba kawai sai ya mik'e ya nufeta ya kamata ya rik'e a jikinsa suka fara rawar tare.

Ihu!

Kawai kakeji, sosai Sapna take manna masa jikinta tana jin wani muguwar sha'awarsa, ta gama k'wad'aituwa da shi,
Anwar da indan-dan suna can gefe suna kallon abunda yake faruwa, guri duk ya hautsine tuni Mansur da Abbas suka kwance rafar kud'i suka fara watsa mutumin nasu, wato Nasir, Camara ce a hannun Anwar yana so ya kutsa,cikin mutane ya kasa, da k'yar dai indan-dan!

Ya k'arbi Camara yaje ya ku tsa cikin mutane,ya dinga d'aukar su a photo inda yayi nasarar d'aukar Nasir da Sapna sun rungume juna bakinsu a had'e suna kiss,ga.

Hotona kala-kala su Anwar sukai masa bai sani, ba.

Sai wajan k'arfe biyu da rabi ya shiga gida, lokacin mubina har ta jima da yin bacci, shima Wanka yayi yai ramowar salolinsa ya kwanta, bai farka ba sai karfe ta k'was da rabi,ko sallah asuba bai ba
A gurguje ya mike Wanka ya k'ara yi,ya futo d'aure da alwala ya tada sallah,yayi addu'ounsa yadda ya kamata,
Wayoyinsa ya d'iba ya nufi part d'in mubina,
Bata farlo tana can bedroom d'inta
Ko da ya shiga tana toilet sai ya zauna gefan gado yana jiran futowarta.

Tana futowa ta ganshi zaune ta b'ata fuska, shi kuma ganinta daga ita sai towai Brest dinta duk sun futo sai yaji yana sha'awar tab'asu gashi dama jiya ya kwana da Mara a kulle sakamakon romancing din da suka yi da Sapna, tasowa yayi ya nufi inda take tsaye ya fuzge towol din, hannu biyu yasa ya d'amki abubuwan, yana ajiyar zuciya duk ya gigice!

Tureshi tayi tace"jiya ina kaje"?

Bai saurare ta,ya cigaba da murzarta iya son ransa da yake itama a bukace take sai ta sakar masa jiki,suka biya juna b'ukat,a abundw yake yi yasan yana aikata haram!

Duk sanda yake sex da Mubina,Maryam ya kawowa a zuciyarsa,shiyasa yake gamsuwa,
Wanka suka k'arayi tare, suka futo cikin farin ciki, shirya sukayi Mubina tace"wai baza ka fad'amin inda kaje jiya ba"?

Batare da nuna damuwar komai ba yace"Club naje"
A tsorace ta kalleshi tace"kaje Club kayi me"?

Wani kallo ya watsa mata, yace"ko zaki hanane"?

" Shiru tayi kawai tana tsoran kar ya bujere mata ta shawo Kansa da k'yar!

Tsaki yaja yace"in kina so mu zauna lafiya babu ruwanki da abunda nake,bana son sa ido"
Tab'e baki tayi kawai ta mike ta nufi farlo cikin jin haushi,
Ya jima a cikin d'akin yana daddana Waya, ya futa tana zaune kan kujera,ya tsaya a kanta yace"in kin shirya da wuri mu tafi tare in baki shirya ba sai dai kiga bana na"
"Da yaushe zamu tafi ne"?

Yana tafi yace " za mubi jirgin yamma,k'arfe 6:00Pm"
Dadi Mubina taji, sosai tace"wai ina waccan yarinyar ne,mayya"?

Ya gane wa take nufi,Maryam, bai ji dad'i ba,yace"kar ki k'ara kiranta da wannan sunan"
Cikin rashin damuwa tace"ba kaine naji kana kiranta da sunan ba"
Tsayawa yana kallon ta fuskar shi a had'e yace"Ok saboda ina kiranta shine kema kika samu"
Dariya tayi tace"Allah ya baka hakuri"
K'wafa yayi kawai ya kama hanya zai futa yace"zaki jawo abunda zai sa in fasa zuwa dake wallahi,bana son munafurci ni" shiru tayi masa har ya futa , takwashe da dariya gami da cewa naji dai kaje,in sha Allahu sai na rabaka da wannan yarinyar me idanun mage, mayya kawai,ai indai ina raye sai dai kayi mu'amula da matan bariki amma ba dai in zauna da kishiya ba,makircina kawai ya isa ya koreta"
[13/08, 02:07] BintaU Abbale Zamani Wrt Marubuciya: *YARO DA KUD'I*
*165*
Anwar ne da abokinsa indan-dan sukayi parking din motarsu dai-dai kofar gidan su Nasir, suka futo, me gadi ya lek'o ta k'aramar k'ofa sai ya gansu, ya gane Anwar ya bud'e masa Kofa suka shiga, cikin girmamawa yake gaida su Anwar din sukai masa banza,wucewa ciki sukayi suna wata irin tafiya.

Maryam na kwance a doguwar kujera tana duba wani novel na turanci, kwana biyu sam bata cikin nutsuwar ta,in ta tuna da mutmin ta sai gabanta ya yanke ya fad'i,hakanan take daurewa tak'i yadda Momy ta fahimci halin da take ciki
Tana sanye da wata bak'ar riga top me yankakken hannu,rigar ta Dan matseta kirjinta sun kumboro abunka da me karamin ciki, wani irin siket ne a jikinta iya gwiwa mai wani adon zaiba,sosai ya zauna a jikinta kanta sanye da hula, hular sai ta zame saboda yanayin kwanciya da tayi,
Bud'e k'ofa taji anyi tayi saurin kallon kofar,gabanta ya fad'i ta mik'e a zabure ganin su Anwar sun shigo da mutane guda biyu Wanda baza ta tab'a mantawa dasu ba
Anwar da Indan-dan sai suka kusa suma,saboda ganin Maryam d'in ta cika tayi FAM!

Kowane d'an isaka sai jarabar shi ta motsa,mussaman Indan-dan sai lumshe ido yake yana taune lebe sai kace tsohon maye"
Kujerar dake kallon ta suka zauna Anwar yace"Hi Madam ya kike ya Hutu ya jin dad'in ki"
Banza tayi masa tana watsa musu mugun kallo
Indan-dan ya lashi leb'e yana wani kankance ido cikin sigar bariki yace"wannan ai Hutu ya zauna a jikinta kai kake tbayarta Hutu da jin dadi, wancan Dan iskan yana kwashe ruwan"duk da kasa-kasa yayi maganar bai hana ta jin abunda yace ba,
Cikin tsawa da tsare gida tace"me ya kawo munafukai masu zuwa lahira da kokan dambu"
Dariya suka kwashe,Wanda yayi dai-dai da sakkowar Momy,
Anwar yace"ina son wannan Sweet voice din naki,gaskiya kin had'u baby"
"Dan isa ka Allah ya tsareni daga Sharrin ku" abunda Momy taji kenan, tace"subahanallahi,Dota ke dawaye"
Anwar ya saurin gyara fuska cikin sigar bariki yace"nine Momy"
"A'a Anwar kana gari dama,ka watsar da zumunci ko"
Sunkuyar da kai yayi kasa yace "Momy ina nan kin San halin mutumin tunda ya kusa kasheni naja da baya da al'amarinsa"
Momy na zama cikin kujera tace"aikuwa dai narasa abunda yake damun Son wallahi"
Girgiza kai Anwar yayi kamar gaske yace"addu'a zaki masa Momy,
"Addu'akam muna yinta kullum"
Tafad'a tana kallon indan-dan da ya damu Maryam da kallo tace"wannan abokinka ne"?

"Eh Momy abokinmu ne shi, mukazo gaida ke,
Momy tace" aikuwa nagode sosai
Indan-dan ya gaida Momy, ta amsa,sai ya zura hannusa cikin aljjhu ya fito da tarin hotonan da ya d'auka a club yace"Momy ga shi gi ka abunda Son dinki yake aikatawa,
Maryam gabanta na fad'uwa tabi hannu Momy da kallo itama jikinta sanyi kallo,
Ta fara bud'e hotonan tana dubawa,
Jikinta yayi sanyu k'alau saboda abunda tagani wato Nasir ne a club shi da Sapna,kwance kan Nasir haihuwar uwarta shi kuma ya zaune jikinsa da gajeran wando,ga hannuwansa duk kan Brest dinta
[13/08, 02:07] BintaU Abbale Zamani Wrt Marubuciya: *YARO DA KUDI*
*166*
Momy kalamar innalilahi kawai take ja cikin a fili sai hawaye shar!!shar!!

Yafara biyo kuncinta,ganin Momy na kuka yasa Maryam rikicewa tamkar me iskoki ta d'auki hotonan ta hau yagawa ta watsasu Kansu Anwar din tace"tirrr! daku kun kasance shaidainu kun kasance masu yad'a fitina, ancle tsarkakkaene k'arya kukeyi kunyi da wata manufa ne, domin Ku tada hankalin Momy kunsanya tana zubar masa da hawaye, ni ma kunyi haka domin kusa zuciyata ta yi baki a kan ancle, wallahi wallahi duk abunda zakuyi kanshi sai da kuyi Ku gama, saboda haka Ku fuce mana daga gida"
Da sauri suka mike suma jikinsu a sanyaye ganin yadda Momy take zubar da hawaye, futa sukayi batare da sunyi wa Momy sallama ba,
Maryam ta zube gaban Momy tana share mata hawaye tace"Momy ki daina zubar da hawayen ki kan ancle,Momy ki kalli hotonan sosai,kina gani kinsan had'i ne kawai,Momy kiyi hakuri kar ki jawo wa ancle fushin ubangija"
Momy ta dagawa Maryam hannu cikin tsananin damuwa tace"kina nufin kice min Myson bazai aikata ba, Maryam me ya kaishi Club umm wacece wannan yarinyar da suke fasikanci"
Cikin damuwa tace"Momy bance miki ancle baya yawo ba yanayi amma yakan Dade bai yi ba tun bayan rasuwar dady ancle ya rage abubuwan da yake yi"
Momy ta goge fuskarta kana ganinta kasan tana cikin damuwa tace"Maryam baki San waye Son ba,na Riga nasan halinsa,da son mata,abunda yafi haka ma zai iya aikatawa, ke dai kawai kina kareshi ne, tsorana daya ne kar yaje ya kwaso cutar zamani",domin dagani yarinyar nan karuwa CE sosai"
Maryam ta rik'e hannu Momy din sosai tace"ki kwantar da hankalin ki Momy insha Allahu ancle bazai dauko ciwo ba,ki cigaba da yi masa addu'a Allah ya shirya mana shi"
Hankalin Momy ya kwanta saboda rarrashin da Maryam take mata, ranar kwana sukai rayukansu babu dadi,kuma momy ta hana a kira wayar sa tace duk lokacin da ya ga dama yazo shikkenan, lokacin Momy bata sani ba ma, kwanansa biyu da barin kasar.
Chapter 76 · 0% Book details