Sashe 28
Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fa kakeyi kakyale yarinya ta mori kuruciyarta,kai tsaye zakace zakayi mata aure, gaskiya in hakane nine yafi dacewa in aureta ,sabida Nina fi Kowa sanin ta sabida haka ka cire hannunka daga kanta ,tunda dai ba "yarka bace!
Cikin rashin kunya da rashin mutumchin da suka saba Anwar yakewa dady magana
Dady mamaki ya kasheshi yakasa furta komai ,Lallai dama hausawa sunce naka shike ba da kai,yanzu inda Nasir na ganin girmanshi ,ai Anwar bazai sami kafar zaginshi ba, ranshi yayi mugun baci,bai ce komai ba ya nufi hanyar fita daga dakin
Babu zato Anwar yaji saukar mari!
A kuncinshi, Maryam ce
Sai huci!
Take dama a kufule take dashi.
Ya dago kanshi ,cikin sauri yana mamakin ta ,idonta masu kama dana mage ta zuba masa tana watsa masa wani mutsiyacin kallo.
Tace "ko da maza sun kare a duniya bazan taba auranka ba ,Dan iska macuci azzalimi ,ba gwaramin Uncle din sau dubu ba a kanka, to bari kaji ,abinda bakasani ba dady yana da iko dani ,ba kamar yadda kake zato ba, duk abinda ya zartar a kaina da ni da iyayena,daidai ne sabida haka ,duk abinda ya umarce ni dashi ,shi zanyi,tana gama fadin haka,ta sakai ta bi bayan dady din.
Anwar ko ya jima hannunshi dafe da kuncinshi ,yagaza tabuka komai ,tunani yakeyi ya'akayi har ya tsaya yarinyar nan ta mareshi,lallai ta tarowa kanta bala'insa da sharrinsa sai ya kulla mata!!
Sai ta gwamace ba'a haife ta ba.
Babu motar Nasir a gurin tuntuni yayi tafiyarshi, sabida haka Nura drevar yana ganin fitowar dady ,yayi sauri yaje ya bude masa mota ya shiga ,yana jin wani Bacin rai a jikinshi,yayi sanyi da'alama hawan jininshi ne yakeso ya tashi Maryam ta shiga bayan motar itama dady yabawa Nura umarnin tafiya,Nura yace",rankaya dade zan kai office ne"?
"Aa Nura muje gida kawai nafasa zuwa ,bana jin dadin jikina,baya gahaka ma lokaci ya kure,mubarwa gobe, kawai"
Nura ya ja motar suka bar gurin yana mamakin abinda ya canja dady ,yanzu yanzu sabida ya lura dashi ranshi a bace yake,
Maryam ma haka, sai ta rika bashi hakuri, tamkar ta fashe da kuka.
Yace"nayi hakuri Maryama karkiyi kuka kinji ko,muje gida ,ki huta ,Allah zai sakamiki duk Wanda ya cuceiki
Maryam tafashe da kukan da take boyewa tace"Dady nifa nayafewa Uncle sabida dama babu abinda yayi min Uncle ba ya taba laifi a gurina, don Allah ka daina fadar haka,komai ya wuce ka kwantar da hankalinka"
[05/06, 19:01] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*71*
Haka suka sauka gida Maryam na tausar zuciyar dadi,da kalamai masu sanyi,ya riqa shi mata albarka, Nura nayin parking ya fito da sauri yazo ya bude masa kofa ,dady ya yunkura ya fito yanajin wata hajijiya a kanshi,kan kace kwabo ya yanke jiki yafadi a gurin ,yana fidda numfashi sama sama,Malam Ya'u dake kokarin mayar da get ya rufe ya tawo da sauri,yana fadin subahannallahi Alh" ya karaso gurin suka kama dady shida Nura ,suka shiga dashi gida,bai San inda kansa yake ba,Maryam ko sai kuka takeyi sosai
*innalillahi wa'inna ilayi rajiun*
Shine abinda Malam Ya'u yake ta nanatawa ,sai gumi ne yake karyo masa
Momy na zaune cikin kujera tana duba wani littafi ,taga an shigo mata da dady ranga ranga, hankalinta ya tashi ,ta mike da sauri,har littafin yana faduwa,kan fisu karaso ta karasa ,tace"Nura lafiya mai yasameshi,lafiya lau ya fita fa"
Nura yace"wallahi Hajiya kalau muka fita dashi kamar yadda kika fada sai yanzu kuma naga ya fito daga asibitin da muka akai Anwar abokin Nasir hankalinshi a tashe"
Cikin gigita Momy tace"mai yasami Anwar din ,ina My Son ,ta na nufin Nasir,
Nan Nura ya warware mata komai da abinda yafaru,Momy ta fashe da kuka ,tana kallon Maryam tace "yanzu da abinda zaku saka mana dashi kenan Malam Ya'u, yarinyar ka ta zame mana annoba, yanzu a kwai abinda dady zai nema a gurinki ki kasa yi masa"
Malam Ya'u ya diri-ririce sabida bai fuskanci inda maganar tata ta dosa ba,yace Hajiya ban fahimci maganarki ba"
Momy na kokarin hawa sama cikin tashin hankali tace"ai baza ka fahimci komai ba Malam Ya'u mungode da wannan Abu"
Dady yana ta kokarin magana ya kasa sabida yadda bakinsa ya harde maganar bata fita sosai , Maryam takarasa kusa dashi tana kuka wai ko zataji mai yake cewa,duk da haka bata fahimchi komai daga abinda yake fada ba.
Tana kuka ta rirruqe masa kafafu tace"dady ka yafemin in nice na bata maka rai ,wallahi zanyi maka biyayya dai dai gwargwado,
Nan Malam Ya'u ya fahimchi Wato Maryam din ce dalilin bacin ran sa, bai yi wata-wata ba ya gaura mata mari!
Yace "wato kece kika haddasa masa tashin ciwonsa ko, abinda tun kafin kizo duniya bai tashi ba,sai yanzu ta dalilinki ,mai kikayi masa wanda yasa ranshi ya baci wane umarni ya baki ,da kika kasa bi,kin cika butulo Maryam ,mutumin da ya hana kowa fita nemanki yace,shi zai je ,shine zaki saka masa da haka!
Maryam kuka take kamar ranta zai fita tanabawa Mahaifinta hakuri,shiko sai faman fada yake Mata,tun da take dashi ,bai taba dukanta ba,ballantana ya yi mata fada,sai yau"
Cikin tsawa yace"kifadamin mai nene dalilin da ya haddasa masa wannan tashin hankalin"?

*72*
Kafin Maryam tace komai Momy ta sauko daga sama hannunta ruqe da kwalayen magungunan dady,ta mikawa Nura, tace bude ka bashi ko kallon inda Malam Ya'u yake ba tayi ba,taje ta dauki wayarta ,tana neman number Nasir,hankalinta a tashe,
Fitowarshi kenan daga toilet ,ya ga kiran Mom din kin daga wayar yayi har ta katse wani kiran ya kara shigowa nan ma yaqi dagawa sabida yasan dady ya fada mata duk abinda ya faru,a tunaninshi ,za tayi masa fada ne,
A takaice dai sai da momy ta kira sau kusan biyar sannan ya daga wayar kafin yace komai tace"ka kyaura Son" kaji ko wato ni zaka ki dagawa waya ,ko babu laifi, ina so duk inda kake kazo yanzu,dadynka babu lafiya ciwonshi ya tashi,gashi nan bai San wanda yake kanshi ba"
Dama abinda nake ta gudu kenan"
Gabanshi ya fadi,!
Amma sai ya share yace"mom kin manta ya kore ni a gidanshi ne,banaso inzo wani Abu ya faru ni dashi,sabida dama dazu ba rabuwar kirki mukayi ni dashi ba"
Momy ta sanya kuka tace"wato har yanzu kanaan kan vakanka ko My Son,sai kace bakasan halinshi ba,da fifita bare a kan nashi kayi hakuri kazo kaji ko"
"Owk Momy ki dai na kuka dan Allah ganinan zuwa kinji kar inzo kina kuka,yaya jikin nashi"?
"Yananan bai San wanda yake kansa ba kasan dama in ciwon nashi ya tashi haka yake masa"
Nasir ya kashe waya cikin sauri ya saka ,kayanshi ya fito ya shiga motarshi,bai nemi rakiyar su Joy ba shi kadai ya tafi ,yana bala'in kaunar mahaifinshi sosai kawai halinshi ne ba ya so ,dady n nashi fadanshi yayi yawa gami da shiga abinda babu ruwanshi shiyasa ,suke yawaita fada dashi,
Masu tsaron gurin ne suka bude mass get din ya shiga yayi parking gurin a je motoci, ya fito ,yana amsa gaisuwarsu ,sama-sama ya shige ciki.
Dady ya gani kwance kashir6an kamar baya numfashi, duk sunyi tsaye a kanshi,yay in da Maryam take gurfane kusa da kafa fun shi,ta rirruqe masa kafafau tana kuka,
Hankalinshi ya tashi ,da sauri ya karasa gurin,ya fincike Maryam din ya wurgar da ita gefe guda.
Yana zaginta da turanci yace"idan so kike ki kashe shi ai ba ta wannan hanyar ba ,sabida kowa zai gane ki, Ke mayya ce,ubanki ne shi da zakizo ki rirriqe shi,ko kina da alaqa dashi,wallahi duk maytarku kurwar dady daci gareta"!!
Maryam na kuka ta kara komawa kusa da dady domin Sam bata fahimci abinda Nasir din yake nufi ba burinta kawai taga dady ya mike ,yana magana tafada masa cewar ta 'amince da auran Nasir din,domin duk a ganinta ,ita ce dalilin da ta haddasawa dady tashin ciwonsa
Dady yana kallon Nasir yana motsa baki ,sabida tun lokacin da yaji muryarshi ya bude ido, yanaso ya fada mashi ya dai na zaginta
Malam Ya'u kam hankalinshi ya tashi jin furucin Nasir din a kan Maryam shifa duk sunbi sun rikitashi ya kasa fahimtar komai
Nasir ya kamo kafadun dadyn nashi idonshi jazir sai sauke ajiyar zuciya yakeyi ,ya sanya gefan rigarshi yana goge masa gumi, ya kalli Nura wanda ke tsaye riqe da kwalayen magani,yace "dauko min fresh milk a frij"
Da sauri Nura ya tafi,yaje ya dauko.
Nasir ya balle Murfin ,ya fara kokarin sawa dady Abaki,
*innalilahi wa'ina laiyi raji'un*
Yadda yake saka masa fresh milk din haka yake dawo wa sam bayq zama a bakinshi ,ballanta a saran zai zauna a cikinshi, Momy tuni ta karaya da dady sai kuka takeyi ,shima Nasir din daurewa kawai yakeyi,
Dady ya kama hannun Nasir ya riqe tamau!!
Yana kallonshi, shima nashi hannun ya riqe ,yace"dady please ka tashi muna bukatar ka,ga Momy na tana kuka,dady in nine na bata maka rai kayi hakuri ,bazan kara kaji,yadda ya fadi maganar sai ka tausaya masa
Alamun tsayuwar motoci suka riqa ji ,dama Momy tuni tayiwa"yan uwanshi waya aiko sai ga su sun shigo farlo din hankali a tashe, Mahaifin Hanifa ,ya bugawa Nasir tsawa yace"burinka ya cika ,Nasir babu tamtama kai ne ka yi silar tashin ciwonshi ,kasan sarai ba ya San damuwa,in ka kashe shi sai nayi shari'a da kai"!