Sashe 7
Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ita makauniyar ina ce zata bangajeni da qazamin jikinta Wallahi Mom na tsani yarinyar nan haka kawai,,
Cikin dumbin Mamaki Mom din take kallonsa domin kwata kwata Ba haka yaronta yake Ba a iya sanin da tayi mishi mutum ne mai son jama'a gami da farat farat da mutane ,Amma meye dalilin da ya tsani Maryam haka hadda duka Dan tasan bashi da saurin hannu ,shi da yake zagewa suyi wasa da yara yaza tamkar su Amma dubi Abinda yakewa Maryam tamkar yaga kashi,
Mom tace tana zuwa ina duba mata Ayyukanta na skull ,ne in nuna mata Abinda bata Fahimta Ba , kuma ni din CE na bata damar zuwa , kai meye ruwanka da ita iyi bana son tashin hankali yaro na yarinyar da batada magana ma mazai zatayi maka har ka tsane ta haka, kai da kadawo kwananan,
Kar ka kara dukanta kajiko bana son cin zali,
Ya mutse Fuska yayi yace Mom gaskiya toum duk da tafiya zanyi Amma ki gargadi ta kar ta dinga shigowa INA nan ni ban hanata shigowa Ba , haka kawai baza ta dinga sanyani mafarkai Ba kamar Wanda yayi gamo,,
Mom din tace to naji wuce kayi tafiyarka Allah ya tsare hanya,,
Wucewa yayi ko kallon gefan da Maryam take tsaye bai yi Ba ,sai faman sharar hawaye take,
Mom takama hannuta suka zauna cikin kujera tace yi hakuri My daughter Rabu dashi kinji ,haka Nasir yake wani sa'in Dan rigima ne"
Share hawayenta tayi tace Momy ina kwana An tashi Lafiya?
Lafiya Lou maryam ya Aunty ki da sauran "yan uwanki?
Ko wa lafiya Lou Momy"
Yawwa daughter bude mufara ko ,Aina muka tsaya?
Bude wani katon Engilish book tayi tana nuna mata in da suka tsaya,
Shi ko Nasir yana fita ya bude wata Arniyar motarsa dama yana dawo wa dady nashi yasiya masa ita jin dadin yadda sakamakon sa na karatu yafito yayi kokari sosai duk da ya tsaya shiririta ,Amma hakan bai sa yafadi Ba sabida karatun na ransa, yana zama cikin motar yakira , Babban Abokinshin Abokin shedancinshi Anwar yace su hadu ,Daula Hotel, gashi nan fitowa
,,,,,,,,*
[23/04, 15:00] +234 808 996 5176:
*YARO DA KUDI*
WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
Tun daga bakin hotel din gayu Abokan nasu suka farayiwa Nasir kirarinshi Wanda suke masa, Yaro da kudi ,Abokin tafiyar mata , Dariya yake yana basu hannu suna gaisawa hade da dukan kafadun su irin dai gaisuwar gayu, Abbas , Tace A boy ,yau fa dole zamu Dade nan gurin zamu cashe sosai sabida kasan daga yau kuma shikkenan sai kadawo,
Ba shi hannu Nasir yayi yace kai ma wasa kake Namiji ae kasan sai na darje duk da can din ma a kwai Amma fa nafi jin dadi da bakar fata,
Dariya sukayi har Anwar din yace to yaushe zaka mahada ai bakar mace tafi dauri,
Suna shiga gurin sautin kida yana tashi "yan mata da samari sai rawa suke wasu zazzaune kan kujera suna manne da juna suna tsotse tsotse gami da shafe shade,wasun su kuwa sai karta sukeyi ,babu mai rigar mutumcin cikin "yan matan dake gurin, Guri suka samu suka zauna , ai kwan kan kice kwabo an kewaye Nasir mata da Maza' Kowa yana kirari da banbadanci shiko sai wani shanqamshi yake,sai ki rantse da Allah duk kaninsu "yayan talakawa ganin yadda sukewa Nadir,kwata kwata Ba haka bane , dukkaninsu suna da kudi da manyan motoci daga matan har mazan, tsabar kwarjini ne da Allah yabashi,
Fito da rafar kudi yayi ta dubu Dari biyu ya aje kan teble din dake gabansa, yana karkada kafarsa dake daure kan daya ga sigari ya kunna yana mata wani irin zuka,
Tuni "yan matan gurin ko wacce tafara kimtsawa sai kara bultso da nonowansu waje suke Wanda dama bashi da Mara Ba da tsirara,
Ko wacce kokarinta ya kirata , shi kuma sai kallonsu yakeyi kamar maye yana shan tabarshi,
Kafin yayi yunkurin kiran wata sai ga wata haddadiyar budurwa nan ta shigo gurin kowa hankalinshi ya koma kanta" yan mata dake gurin ,sai suka fara tsaki ,Afili daya daga cikinsu tace ae shikkenan kuma tunda wannan "yar iskar tazo ba zai saurare mu Ba Mtsssss,
Ita ko wannan budurwa kai tsaye kujerar da Nasir yake zaune shi da Abokanshi ta durfafa , tana joya jiki kamar wata tarwada , cikin ways"yar iskar doguwar Riga ta kanti wacce tayi bala'in dame ta ko ta'ina gashi Duk an tsatstsaga ko ina na rigar ,duk inda tayi motsi cinyarta sai ta bayya na gami da mazaunanta, kafarta sanye da wani kuntirerean takalmi mai madauri ,kanta a bude yasha qarin gashi, da gudu taje ta dane jikinshi tana yi masa kiss ko ta'ina tace Babyna nayi missing naka yaushe kashigo Najeria ,?
Tunda na bar America shikkenan ko kirana a waya ka kasayi,
Tallafo fuskarta yayi bai saurari abinda take cewa Ba ya manne bakinta da nashi yana tsotsa kamar Wanda yasamu Alawa, babu kunyar dumbin mutannan dake gurin,
,,,,,,*
[23/04, 15:00] +234 808 996 5176:
YARO DA KUDI*
WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
I hu gayun dake gurin suke gami da daurkasu a hota cikin burgewa ,Anwar ya dauki rafar Kudi Wanda Nasir din ya aje yafara watsa masu ,Sai ihu suke kurmawa, dayawa daga cikinsu "yan adawar Nasir ne ,sai tsaki suke , suna kaukau dakai,kan ce kwabo guri ya hautsine, sautin kida sai tashi yake ,a haka Nasir ya tashi ruqe da yarinyarshi suka shiga filin Rawar suka fara takawa cikin kwarewa da'iya bariki ,wata irin rawa suke irin ta iskanci, suna tattba juna' Kai gaskiya Nasir ya yayi Abunda yakeso a ranar kudi ko anyi barnarsa sosai haka a kariqa takaso babu damuwar kowa ,sabida duk Wanda ka gani a gurin yafi qarfinshi,"yan matan gurin sai haushin wannan baby suke ganin yadda Nasir ya ki kula kowa sai ita'
Karfe daya saura suka fita daga hotel din ,Bayan sungama shaye shayensu Baby tazo takara makale Nasir tana lasar fuskarsa tace yanzu sweet in katafi sai yaushe kenan,kasan ni dady na ya hanani karatu a America mazuga sun kawo masa gulmar wai bana karatu iskanci nakeyi,duk da turanci sukeyi n zan can,
Shashshafa ta yake yace karki damu baby zan dawo ba da dadewa kin San yanzu karatun yazama karashe, So ina dawowa zamu daura in da muka tsaya"
Tace wallahi Sweet ina mutuwar sonka sai inji kamar in bika wallahi kana bani sugar"
Yace babyna nima haka kiyi hukuri ni naki ne ke daya domin ke kika iya dani ina sonki baby I love you baby ,zan dawo mu cigaba da rayuwarmu in sha Allah"
Da kyar da Nasir ya rarrashi baby ta rabu dashi kafin su rabun ma sai da suka bata kusan minti ashirin suna shafe shafensu ,sannan ko wanne ya shige motarsa,
Yana zama cikin Motar ya saki waqar mutuminshi Bob marly ,tuni gurin yakarade da sauti ji kake duf!duf!du!
Haka suka fice daga gurin,
Anwar ya kalleshi yace gaskiiya,A boy yarinyar nan tana sonka sosai ganin yadda take sakewa dakai' duk wannan girman kan nata bata yi maka kai mu takewa "yar iska maganar arziqi bata mana Dan ta rai namu ko Dan taga tana da kyau ne oho mata"
Dariya Nasir yasa yace kyawunta din banza' kai bahbah" nifa Sam kyawun mace baya burgeni ,wallahi nake fada maka,Sam kyanta ba shine a gaba na yarinnyar ta'iya salo ne shiyasa nakasa rabuwa da ita' ko yau na hango wacce tafita can zan koma na lafe na kwashi gara, kasan matanma suna suka Tara , A kwai muna mata"
Dariya Abbas yasa yace gaskiya kai Dan iska ne Nasir yanzu fa ita ta saki jiki zaka Aureta fa"
Wani banzan kallo yayi masa yace lailai baka da hankali Abbas No!
Ni ae babu maganar Aure a tare dani ita ma haukan banza take!"
,,,,,,*
[23/04, 15:01] +234 808 996 5176:
YARO DA KUDI*
WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
*Ci gaban Labari*
Anwar sai wai wayen Maryam yake ta cikin motar har suka fita daga cikin gidan,
Ya jiyo yana sakin Numfashi,
Wow she is beutifull girl,yafada yana girgiza kai kamar wani qadangare,
Ya daki kafadar Nasir yace ,kai mutumin na kana da wannan fulawar a gida Ashe kai!
Kai!