Sashe 73
Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Ancle jini ne yake zubar min Allah yasa ba b'ari zanyi ba"
Tsaki yaja yace"sai me, in kinyi b'arin dama haka nakeso kinga zai futa cikin dad'in rai"
Yana gama fad'ar maganarshi ya shige ofis d'insa
Tayi tsayuwar minti goma a gurin, gashi tana jin zubar jinin a jikinta, cikin tashin hankali ta futa, daga asubiti, ta tsaya tana neman abun hawa wata rana ake kwalawa wacce tasa ta zubewa a gurin,jiri yana d'ibar ta, Cikin hajijiya ta hango wani d'an adai-daita ta tsayar dashi, bakinta na rawa tafad'a masa unguwar da zai kaita, yace"shigo dagani baki da lafiya"
Ita dai Maryam batace masa komai ba, ta shiga ta zauna,wanda yayi da-dai da futowar Nasir da mota, yana nemanta, ransa a b'ace ya bi bayan adai-dai ta da gudu, Maryam, ta mirrow din a dai-dai ta ta hango motarsa, tace"ka k'ara gudu, inaso inje gida da wuri, Aikuwa gudu ya falfalawa a kan titi.
[26/07, 01:51] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*157*
Har cikin estet din mai a dai-dai ta sahun ya shiga da ita, da Sauri ta shiga gidan ta k'aramar k'ofar batare da tsaya sauraron me a dai-dai ta ba balle ta biyashi hakkinsa, kallo ya bita dashi cikin mamaki daga bisani ya kunna a dai-dai tasa ya juya zai futa, wanda yayi dai-dai da shigowar motar Nasir, alama yayi wa mai a dai-dai ta ya tsaya, parking motar yayi ya futo da rai a b'ace baiyi wata-wata ba ya tsinka masa mari hagu da dama, cikin fushi yace"wane shegen ne yaba izinin d'aukota dan uwarka"
Cikin jin zafin marin da yayi masa yace"Oga itace tace na kawo ta ba wani,a yi hakuri Oga" cikin tsawa yace"b'ace min dagani" da sauri ya shiga a dai-dai tarsa ya kunna ya fafara da gudu, shi kuma a sukwane ya shiga gidan ta k'aramar kofar, get man sai gaida shi yake yayi masa banza,
kafin Maryam ta k'arasa farlo jikinta duk ya jik'e da jini, jiri ne kawai yake d'ibarta da kyar ta bude kofar ta shiga,sai ta zube bakin kofa tana rik'e ciki, Kyauta me aiki ce ta futo daga kchin ta ganta, hankali a tashe ta aje abunda yake hannuta tazo ta ta rairayen ta, tana d'aga ta sai taga jini ya b'ata gurin, salati tayi tana sallallami, wanda yayi dai-dai da shigowar Nasir, Kyauta tace"Uban gidana tare kuke ne,da ita mai ya faru take zubar da jini, Allah yasa ba b'ari zatayi ba"
"Ina Momy take"?
yafad'a yayin da miyan bakinsa ya bushe k'amas
" Tana sama yanzu ta hau tace zatayi sallahr walha"
jin abunda Kyauta tace yasa ya fara k'okarin daukar Maryam d'in ba tare da yayi tunanin zai b'ata jikinsa ba, zamewa tayi ta koma ta zauna bakinta sai motsi yake,tana jin a zaba, cikim sigar yaudara yace"Mylove kiyi hakuri muje in dubaki kinji ko"
Hannusa ta cire a jikinta ta kwanta kasan tayal ita kad'ai take jin abunda takeji,na azaba k'okarin daukarta yake a karo na biyu ta fara kuka gami da cewa"Baba Kyauta kar ki bari ya d'auke ni daga nan zai cuce ni"
Shiru Kyauta tayi, sai kuma tayi sama da gudu domin kiran Momy, ita kuma, Momy dama ta ji hayani sama-sama da carbi a hannuta ta sakko suka ci karo da Kyauta, can ta hango Nasir jikinsi duk jini ga Maryam a kwance a k'asa, da Sauri ta kalli Kyauta tace"lafiya wai meke faruwa?
"Hajiya babu lafiya, da sauri ta sakko batare da ta saurari k'arshan maganar ba,
Maryam na kwance kamar ruwa,sai malele kuwa take Momya tayi salati ta kamata ta rugume ta cikin tashin hankali tace" dauke ta ka kai min ita sama, jikinshi na kyarma! ya dauke ta suka nufi sama,da sauri Momy ta had'a wata allura tayi mata, ta tsaya a kanta jikinta duk yayi sanyi addu'a take Allah yasa kar cikin nan ya zube, b'acin rai baisa ta kalli inda yake tsaye ba, shi kuwa cikin zuciyarsa farin ciki ne tsantsana da alamu cikin ya zube, ganin yadda ta zubbada jini da yawa, wani wawan bacci ne ya dauke ki Maryam din mai tattare da wahala, Momy ta nufi sif dinta ta ciro wata doguwar riga cotton ta zo ta zauna gefan gadon ta d'agota ta fara sa mata, Maryam bata san tana yi ba, bayan ta gama sa mata kayan ta d'ago kai tana watsa masa kallo tace"tsayuwar me k
ake min aka"
Shiru yayi da kai a sunkuye, "ka fuce min daga d'aki banason ganin ka"
dago kai yayo gwanin tausayi yana kallonta,
Hararasa tayi gami da d'auke kai, sai ya zube a gabanta gwiwa bibbiyu ya rik'e hannuta yace"Momy ba laifina bane kar kiyi fushi dani, fushinki a gareni bazai min kyau ba"

*158*
Cikin fushi da b'acin rai Momy tace"jiya daka futa da ita ina ka kaita? yanzu ashe dama kananan da k'udirinka sai ka zubar da cikin baka fasa dama,shine kaje kabata magani ko Myson"
"Momy wallahi babu wani magani da na bata ki fahimce ni Momy Gesthouse d'ina kawai naje da ita bayan na kaita ta gaisa da iyayenta kamar yadda kika buk'ata.
" My son nice nace ka kaita Gesthouse d'inka,me kaje kayi mata domin ni yanzu na daina yadda da k'arya da k'arairayin ka"
"Momy babu abunda nayi mata wallahi ki bari ta tashi sai ki tambaye ta"
"Ok kace babu abunda kayi mata, sabuda ka raina min hankali, ka d'auki " yar mutane,kaje ka isheta da jarabar ka, ba dole ciki ya zube ba"
Sunkuyar da kai yayi gwanin tausayi, har yanzu hannuta na cikin nasa,fuzgewa tayi tace "tashi ka bani guri, wallahi cikin nan ya zube zaka fuskanci b'acin rai"
Momy tafad'a cikin tsawa, d'in tashi yayi ya k'ara gyara zama, a gurin mik'ewa tayi tabar gurin, kallo ya bita dashi,cikin mamaki Momy bata tab'a fushi dashi ba,
Bacci a wa uku Maryam tayi ta tashi, tana jin kamar anyi mata yasa a ciki, lokacin Momy ta sauka k'asa sai shi kad'ai da sauri ya mik'e daga inda yake,yaje ya zauna gefen bed d'in ya rik'e hannuta, wani irin tausayinta yakeji yarasa wace irin gaddama da taurin kaine da yarinyar da ta yadda anzubar da cikin da tuni haka bata faru ba, "Sannu Mylove" yafad'a yana murza hannunta, rufe idonta tayi tana jin wata irin tsanarsa a zuciyarta yanzu ji take bata da babban mak'iyi sama da shi,
Momy ce ta shigo ta ganshi bakin gadon cikin tsawa tace"me kakeyi anan d'an anace, wato zaka k'arasata ko"?
"Momy wace irin magana ce wannan"
yafad'a da damuwa a fuskarsa
" Tashi ni kabani guri"
tafad'a yayinda take k'arasowa gurin mikewa yayi jikinsa a sanyaye ya sauka k'asa kwanciya yayi cikin kujera yana sak'e sake, na neman mafuta, domin har yanzu yana nan a kan k'udirinsa in cikin nan bai zube ba, sai ya k'ara d'aukar mataki.
Momy ta zauna tana me rike hannuwan Maryam d'in cikin tausayi tace" Dota sannu kinji ko yaya jikin? yanzu me yake miki ciwo"?
"Momy bana jin ciwon komai, yanzu sai rashin kwarin jiki, Momy baby na ya lalace ko"?
tafad'a hawaye yana gangaro mata
Momy ma hawayen take sharewa tace" insha Allahu bai futa ba, ai na duba naga jinin ya daina zubah ko"?
D'aga kai tayi gwanin tausayi Momy tace"tun misalin k'arfe nawa kika fara bleeding d'in?
"Momy wajan 8:00 am ne, ya fara zuba k'adan-k'adan"
Shiru Momy tayi tace"da alama babymu yananan naga alamu har yanzu a tattare dake"
Rufe fuska Maryam tayi cikin jin kunya, murmushi me ciwo Momy tayi tanaiwa Yaronta addu'ar neman shiriya tace"me kikeso kici yanzu"?
"Momy ruwan tae zansha baba madara, a samin milo kawai"
" Ok sai me kuma"
Shiru Maryam tayi daga bisani tace, "Kyauta tayi min k'osai ina sha'awarsa"
"Yanzu zan sanya ta tayi miki insha Allah"
K'asa ta sakko suka had'a ido dashi yana zaune duk ya furgice, kallo ya bita dashi, tayi saurin d'auke kanta, ta nufi kchin inda take jiyo Kyauta na aikace-aikace"
Momy na fad'a mata, ta hau gyara wake, tace"yanzu kuwa zan yi mata, Allah sarki yarinyar arziki ai tasha wahala d'azu
Futa daga cikin d'in Momy tayi ta koma sama gurin Maryam suka cigaba da hirarsu, Momy tace"zan tambayeki kinji ki fad'amin gaskiya"
D'aga kai tayi, Momy tace"me yabaki kikasha wanda ya sanya ki bleeding"
Shiru Maryam tayi, daga bisani tace"Momy babu abunda ya bani"
" Wato bazaki fad'amin gaskiya ba ko"?
"Allah Momy bai bani komai ba"
"Ok toum wane irin aiki kikayi har ya janyo miki haka"?
" Babu Munje hospital dai wata mata zata haihu,tare dashi muka k'arbi haihuwar, shine hankalina ya tashi, Momy matar tabani tausayi, wallahi"
ta karasa maganar tana kuka.
[26/07, 02:03] +234 808 996 5176: [7/24, 3:23 PM] BintuBatula,BintUAbble
: *YARO DA KUDI*
*159*
Momy tace"idan na fahimce ki kina so kice min ganin wannan matar ne ya saki tsorata har jini ya yanke miki ko"?