Sashe 1
Yaro Da Kudi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
[23/04, 14:54] +234 808 996 5176:
YARO DA KUDI*
*WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
*Bissimillahi rahamanirrahim*
*Nafara da sunan Allah mai rahama mai Jin kai Allahu buwayi gagara Misali.
Allah yanda kabani Ikon fara rubun littafin kasa na kammalashi lafiya*
A RASHI
WANNAN LITTAFIN QAGAGENE DAGA NI BINTA BANYI DAN WANI KO WATA BA WANDA YAGA YAYI DAIDAI DA YANAYIN RAYUWARSA TO A RASHIN SANI NE
*Ban yadda wani ko wata ta juya min littafi ba batare da izini na Dan haka a lura*
Bakina bazai iya fadin irin godiyar da take cikin zuciyata ba Amma na barwa zuciyata komai tabbas nasan Akwai so na gaskiya a zuqatanku Ku kun San kan Ku ba sai na fadaba Allah ya bar kauna ta Dan Allah
*Iyayena Abin Alfaharina Allah yaja min da ranku yakara muku lafiya Ameen*
Wani matashin yaro ne zaune cikin Wani haddaden falo dashi da Abokanshi sun kaceme sai har gowa suke gefe guda kuma Abinci ne da Abinsa birjiki gasunan anci an barsu !
"Yana zaune kan kujera cikin wasu kananun kaya da sukayi masa bala'in kyau kafarshi daya kan daya kamar wani mace Hannusa riqe da *Sigari* yana busawa da kangashi Kaga Dan duniya domin ida nunshi a Bude suke dudu shekarunsa baza su haura 24 ba!
Yanada kudi sosai domin kafatanin danginshi basusan wani Abu ba waishi talauci "yan boko ne taimi dukkanisu duk Wanda ya kwana yatashi A family nasu sai yayi kararun boko basu damu da yin kara tun Addini ba sosai qalilan daga cikinsu ne suke mai da hankali suyi!!
To Shima *NASIR AL'HUSEN* yana cikin jerin waddanda basu damu da karatun Addini ba yafi mai da hankali a boko domin tun yana shekara Sha shida yake can America cikin turawa karatun boko ya samu shekara takwas a can Dan haka duk wasu munanan dabi'u a can ya dauko Abinshi.
Idonshi idon Mata ne mutukar ya kyalla ido yaga mace mai kyau nan da nan zai rude zai iya kashe ko nawa ne a kanta domin samun biyan bukatarsa
Yana ta6a shaye shaye Amma baita shangiya ba har yanzu suma kayan mayen sai sun fita yawace yawacensu da Abokai yakesha ko in zai nemi matanshi baya ta6a yadda yasha wacce zata bugar dashi dayawa masu tsada yake Amfani dasu
Yana 6oyewa iyayenshi duk a zatonsa basu gane ba tuntuni dadyn dinshi ya fahimce shi shi dai kwai yana masa Addu'a
Mom d'inshi kuwa Sam bata Fuskanci komai ba dake macece mai son yara kwata kwata batason laifinsa duk Abinda yayi dai dai ne!
Shiyasa suke dasawa dashi.
Dan yana sakewa da ita sosai bakamar dady nashi ba!!
*MRS AHAMAD GWADABE CE*
*INA TARE DAKU HAR KULLUM*
[23/04, 14:54] +234 808 996 5176:
YARO DA KUDI*
WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
Mom' dinshi ma'ai kaciyar Lafiya ce a sibiti" da kowane lokaci tana zuwa Aiki 'sabe rana dare shiyasa duk sanda zata je Aikin kwana yake tsula tsiyarshi a gidan.
Dan mata yake kawo wa suyi Abinda suka ga dama dashi da Abonkanshi gashi yanada wata baiwa da Allah yayi masa na farin jini!
Babu maza babu mata babu yara kanana babu manya kowa yasan *Nasir* sabida yawan kyautarshi da wasa da dariya domin mutum ne shi mai yawan fara'a yana sakewa da kowa a family nasa sosai In kacire dady n shi gaisuwa ce kawai a tsakaninsu domin ko taro a ke irin na family bai zuwa sabida dandy dinshi ne shugaban taro to duk sanda yake gabatarwa a gurin a taron Sai yayiwa *Nasir* shagu6e A kan Yasan ya San Abinda yake Ai katawa a bayan fage shine dalilinda duk ranar daza a gabatar da taron yake kirkirar wani Abu domin yaki zuwa"
A kwai "yan mata Biyu Hasina da Mubina da suke mutuwar sonsa a family din Dan har fada suke da juna gami da gaba duk a kansa gashi sunayi shi Sam bai Sani ba su suke wahalar da Kansu domin shi a halin yanzu babu Maganar Aure yaruwarshi yake ci da tsinke!!
*wannan kenan*
********************
Wani Wanda suke kira da mansur shi yadawo kusa da *Nasir* ya zauna yana dariya kasa kasa yace yaya yau din kuwa zamu fitaa kasan Anyi sabuwar dauka!
Fuska yasaki kadan yace kai wasa ma kake Babah dole ne muje Ai muga ni Ammafa kasan ni bana son kananun yara nafi son manyan baby's yadda zanjini a ciki ruwa tsun dum ko ina da bayani!
Hannu Mansur ya bashi suka tafa yace kai *NASS*
kana San kan har kar shegen Sama wai maye sirri ne sabida na lura "dakansu suke kawo kansu wataran basai ka nema ba"
Le6anshi nakasa yasa a baki yana wani Murmushi yace Sirri ai daga nine Abokina ni na yadda da kaina sabida nasan duk macen da ta dandana taji sai ta zo da kafadunta
Wata Mahaukaciyar dariya Masur yafara yana nuna *NASS* da Hannunsa yace kayi min daidai *YARO DA KUDI* nasan dama da kudi ko babu zasuzo ko su biya Ayi musu
Le6enshi dai yake tsotsa Wanda suka Dan rine kadan sabida zuqar *SIGARI* yana lumshe ido yace Ai hakkinsu ne dole in bawa ko wace shegiya ko zata zubar ni A kwai "yar iskar da ta isa ta siye ni karya take duk macan da Kaga na kwanta da ita A kwai Abinda na hango!!
*MUJE ZUWA*
*MRS AHAMAD GWADABE*
[23/04, 14:55] +234 808 996 5176:
YARO DA KUDI
WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
Daya daga cikinsu mai suna Anwar yace kwarai kuwa *NASS* Nasan ka da idon gane gane Dan Allah taya ya kake gane mace mai tes yaya sirrin yake ne Abokina ?
"Mikewa yayi yace babu Wani sirri baiwace kawai Allah yayi min kasan na karanchi mata kala kala So ganesu bazai min wata wahala ba son danake musu ne ma yasanya na tsaya na yi karatu a Kansu!
Yace bara in yi Wanka nafito mufi ta Yau A kwai casu sosai yafada gami da dukan kafar "Anwar din yana dariya!
Abdul latif dake zaune yana kallo bai tsoma baki n sa ba cikin maganar tasu sai yanzu yace Wallahi
*NASS* Karage So mata wai kai baka gajiya da yin sex kullum turawa sun 6ataka Allah zan fadawa dady Abinda kake shukawa a bayan fage kai ko gudun cuta ba kayi!
"Kai Dan Iska rabu dani yaruwarka ko tawa An so matan nace an so matan shikkenan sai in zauna spam ya kashe ni bazan je in zubar ba kaje kafadawa dadyn din in yaji yayi min Aure kowa ya huta!
Yafadi hakane sabida yasan dady nashi bayason yayi mishi Aure yanzu a cewarsa sai yakara hankali tunda yanzu dai shekarunsa 24 so yake yayi kamar 27 sannan yasan ya fuskanci yaruwa kwata kwata dadyn shi basan yana bin mata ba yafi gazgata Dan shaye shayen da yakeyi Wanda A halin da ake ci yanzu yake yaqi da ya rabashi dashi!
Abdul latif dai yaron kanin dadyn *NASIR* Tare suka taso dashi ya girmi Nasir din da "yan watanni Amma bazaka taba cewa ya girmeshi ba domin shi mai karamin jiki ne yayin da Nasir yake do go ga tsayi ga qiba Amma ba sosai jikinshi a murje kyakyawane sosai Mayan kananun kaya da manyan takalma sosai in ka lura da wuyanshi har wata sakarka ce siririya ta gwall a makale Askin kanshi kuwa "'irin na Mawaka n kan kasar America ne yayi wani tozo a tsakiya gefe da gefe a aske anyi mishi wani irin Aski "yan yatsunshi kuwa wasu manya manyan Azirfa ce masu bala'in tsada Wanda a kai musu a do da daimon a jiki
Haka yake matsewa cikin kananun kaya dake bashi da rama wataran in ya yi wata shigar sai ka rantse da Allah 2pac ne tsowon Mawaqin nan na kasar A America idan "yan wulakanchin na kusa dashi dashi kuwa har Dan kwali yake dauraw(Ban Dana)
Yasa wasu Uban safunan Hannu in kaganshi sai ka rantse black America ne domin kwata kwata baiyi kama da "yan Najiria ba!
*WANNAN KENAN*
Abdul latif yace dukana zakayi ne naga kana wani zabura!!
Tsaki yaja yana yayi masa banza ya maida idonshi kan su Anwar yace"guys ku jirani Dan Allah in fito Ku rabu da wan can mashiriricin!!!
*MUJE ZUWA*
*MRS AHAMAD GWADABE*
[23/04, 14:55] +234 808 996 5176:
YARO DA KUDI*
WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
Babu Abinda Abdul latif yace masa Dan inda sabo yariga yasaba da iskancin Nasir!
Ya kalli su Anwar da Abbas yace wallahi Ku lura da dunyar nan naga kwata kwata Ba kwa wannan lissafin duniya fa Ba matabbata ce kuma duk Abinda ka shuka shi zaka girba Ku dinga Sara kuna duba bakin gatari duk Abinda kayiwa Dan wani to tabbata sai an wa naka!!
Nunashi da hannu sukayi suna dariya Abbas yace Malam Alaramma wa'azi kake mana ne kome kai fa kafiye Takawa nuna ma tsoron Allah zakayi kome?
Sunayi suna masa dariya tamkar sun samu mahaukaci sabon kamu!!
Girgiza kai kawai Abdul latif yayi yace ai duk kunyi Nisa bazaku ji kiran da nake yi muku!
Kai ya sayyadi A ramma ya isa haka Dan Allah cewar Anwar yaciga ba dacewa babu ruwanka damu ka wai ido ne naka Dan iska kawai munan dashi zai biyo sawunmu Amma yanzu yazo yanawa mutane wa'azi waishi mai tsoron Allah Mtssssssss!!
Mi kewa Abdul yayi domin fita yace Allah ya ki yayeni kuma da kukeyi Allah ya shirya minku babu India zan biku yawon iskanci Allah ya kiyaye hanya yayi ficewarsa daga falon!
Yana Fita Suka kyalkyale masa da dariya gami da tafawa Anwar yace dubeshi Dan Allah wai shi ustaz zaka biyo sawumu ne ai!
A haka Nasir yafito ya samesu suna tai wa Abdul iskanci!
Cikin wani irin taku Nasir din yakaro so inda suke yana wani irin Abu irin nasu na birni !!
Da sauri Anwar ya dunqule hannusa suka dinga wani irin Abu da hannuwan nasu shi da Nass din suna Dariya hade da dukan kafadun su!!!
"Abbas yace Kai Nass yaushe kahada wannan Wanka kwata kwata bansanka dasu bah!
Kaga yadda kayi kyau kuwa "Hande some "Lailai yau zaka hada go sulow mutumina!!