Sashe 72
Turken Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gabaɗayansu suka kalleni cikin mamaki sai na yi mirnishi kafin na ce" To ai ban isa na hana shi yin waya da ita ba tunda yar uwanshi ne ko da na aure shi suna tare. Hauwa Munnira daman tun da na ji Mijin Gimbiya ya rasu da irin hidiman da ta ke yi ma yarana na san gwara na shirya domin watan wata rana ko Yallaɓai bai yi tunanin auranta ba za a tusa masa tunanin. Bakomai in ma ya auro ta fatana Allah ya zaunar damu lafiya abu ɗaya na sani ba zan yi ma Yallaɓai baƙin ciki domin ya ƙara aure ba. Sannan ba zan yi faɗa da dangin shi ba amma na kudiri niyar in sun yi mini hallaci na yi musu in ba su yi mini ba wallahi ba zan yi musu ba sai dai gayyar ta watse."
Munnira ta ce Hmm! Ta ma kasa mgana Hauwa ce ta ƙara ba ni hakuri da cewa kar na damu tana da tabbacin Yallaɓai ba zai taɓa juyamin baya ba. Kallonta kawai na ke yi amman ban yi magana sai dai kuma a cikin raina sai da na ce Namiji ne fa mai chanza launi daga baƙi zuwa fari lokaci bayan lokaci.
Muna cikin yin mganar ne Yallaɓai ya kira ni a waya ya ce na fito za mu tafi ya na faɗa min yara har sun yi barci. Jin haka yasa gabaɗayanmu muka fito zuwa ɗaƙin Nene muka yi musu sallama su Suwaiba nan duk anan gida za su kwana. Mu muka fara tafiya Hauwa Musbahu ne zai kai su gida ko a fuska ban nuna ma Yallaɓai wani abu ba har muka koma gida. Marwa na bari da Baby na ce ta yi mata shirin barci.
Ni da Yallaɓai muka wuce bedroom ɗim mu kafin mu kwanta sai da muka yi soyyyarmu sannan muka yi wanka muka kwanta duk da yadda na ke jin wani abu ya tsaya min a ƙasan zuciya amman ban nuna masa ina ƙoƙarin gaya ma kaina gaskiya. Ban isa na hana shi abinda Allah ya ce ya yi ba. Sannan ba zan yi masa baƙin ciki domin ya ƙara aure domin samin wasu zuru'an ba. Amman a ƙasan raina ina tunanin saboda akwai ta in da na gaza ne. Na gaza ta bangaren ba shi zuru'a masu yawan da ya ke fata.
Washegari tun safe muka shirya. Na yi abinci shinkafa da miya da nama sai salat ɗin da na saka shi a wani filet Babba muka rufe da leda Karfe goma a Ɗorayi ta yi mana Yallaɓai ya kai mu, ranar kaya iri ɗaya muka saka da ni da yara har Marwa Atamfar da Yallaɓai ya yi mana mai adon ja a jikin ta.
Na yi kyau sosai gashi daman na É—an rame kaÉ—an sai kayan ya zauna a jikina riga da sikat na yi.
 Duk sammakona sai da na tarar da Yaya Balki a gidan mun je ba daɗewa sai ga Ma'u itama da na ta gayyar yaran sai ƙanwarta Zainab sai Anti ƙila can ta yi mata salla Itama da abinci niki niki. Wannan sallar daman su Yaya Hamza ba su zuwa salla gida sun fi zuwa a sallar layya. Can ba jimawa sai ga Zaitunan Yaya Abubakar sai ga Yaya Murja ta ƙarshen ita ce Yaya Aina da ƙannen Marwa gifa fa ya cika ya yi albarka tun da kaf ɗin mun mun zo da yaran mu sannan har Datti a gida ya yi salla Alhajinmu ya ji daɗi bakin shi har kunnen gashi ga jikokinshi suna ta fira Gwaggo ma ta kasa zama sai ina za ta saka damu take yi.
*Janafty*
*TURKEN GIDA.*
*Wattpad:Jamilaumar315*
*Arewabooks:Jamilaumarjanafty*
*SADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/Kz6koexT4Yj4o2zO4xVzrU
INA MATAN DA SUKA DADE SUNA NEMAN MAGANIN SANYI WATO INFECTION MAI KYU BASU SAMUBA, ANYI MAGANI ANYI MAGANI HAR ANGAJI, TOH KICE ALHAMDULILLAH, SABODA ALLAH YA HADAKI DA MAGANIN DA ZAI MAGANCE MIKI KO WANE IRIN CUTTAN SANYI WATO INFECTION DA YA KAMAKI CIKIN SATI GUDA DA YARDAN ALLAH. SHIGO GIDAN BUZAYE WAHALANKI TA YANKE HAJIYA💃💃
INA MAI NEMAN KAYAN GHARA ZAFAFA, MASU INGANCI, MASU KARFI, WANDA ZAI KANKARO MIKI MUTUNCINCI DA KIMARKI, WANDA ZASU DAWO DA HANKALIN ME GIDA GAREKI, SU SA YA MAKALE MIKI DA ZAZZAFAN SOYAYYANSHI, YA DINGA SAKE MIKI KI WARWASA YANDA KIKE SO💃💃 TO ER UWA SHIGO GIDAN BUZAYE KIGA IKON ALLAH DON KUWA ALLAH YA KAWO MIKI KARKEN MATSALANKI NA RASHIN DACEWA DABAKYAYI NA KAYAN GHARAðŸ˜ðŸ’ƒðŸ’ƒ KUSHIGO GIDAN BUZAYE KU GYARA KUGA IKON ALLAH
*🅿ï¸20*
Rahila ce jirgin danƙaro ita ce karshen zuwa har sai da na yi mata tsiyan tana kusa amma itace ƙarshen zuwa. Tana dariya ta ce
" Ni fa na É—auka ni ce ma farkon zuwa kawai sai na ga gida ya cika." Muna ta mata dariya ni da Ya Balki.
Amina ta kira waya da ta ji gida cike kowa da kowa na nan kamar ta yi kuka ta ce ta yi missing. Ta so zuwa amma ba ta samu dama ba sai dai ta ce sallar layya in sha Allahu da ita za a yi.
Ya Auwal kuma ni na kira shi a waya ya ce sun É—an fita da laila ne da yara gidan shuru sallar duk ba daÉ—i sai ya ce na kunna data ya kira Video call nan ne fa suka gaisa da kowa har da Gwaggo da Alhajinmu an kai musu sun yi mgana da juna.
Ya Hamza kuma na kira wayarsa ba ta shiga ba sai na kira na Khaleesat. Ita ke faɗin ya kwanta ashe bai jin daɗi zazzaɓi kuma ya hana a faɗa ma kowa. Muna cikin wayar ya tashi sai ta bashi wayar dukkanmu muka karɓa muka yi masa sannu da jiki ya ce ya ji sauƙi ya je asibiti maleria ne an yi masa allura kuma an bashi mganguna. Ba mu jima muna mgana da su ba tun da bai jin daɗi daga nan muka yi masa sallama da fatan samun lafiya. Datti dai za su fara jarabawa Jiya da yamma ya koma makaranta.
 Dukkan mu muna ɗakin Mama daman yawancin in dai mun zo gida mun fi zama ɗakin Mama. Gwaggo na ɗakin Alhajinmu suna ta fama da yara. Hira muke yi na can garin mu Yashe bayan sallar nan akwai bikin autar su Ya Muntari wato ɗiyar Baba Aminu kenan Yaya Aina ce ke mganar haɗa guddumuwa daman haka muke in sha'ani ya tashi sai mu haɗa kanmu kowa ta kawo abin da ta ke dashi mu haɗa mu ba ma Gwaggo ita kuma sai ta nuna ma Alhajinmu ya yi ta godiya kuma in sha'anin ya tashi ko ba dukkanmu. Yaya Murja da Yaya Balki suna zuwa ni ce ma ban cika zuwa ba sosai Rahila daman can ne tushen Mijinta tana yawan zuwa amma wannan karon tunda na ji bikin na ce sai na je Yashe na yi sati in sha Allahu tun da na daɗe ban je ba tun ina da cikin Baby da babbar ɗiyar Baba Sani ta rasu muka je gaisuwa kuma a ranar muka dawo ba mu kwana ba.
 Bikin bayan salla da sati uku ne. Yaya Aina ta ce ana jibi biki za mu tafi saboda Matar Baba Aminu magajiya mai yi ce ba ta wuce duk wani sha'anin mu ko ba ta zo ba ƙannen Yaya Muntari za su zo gaskiya tana da ƙoƙari daga ita har Baba Aminun suna da riƙo kan zumunci.
Muna cikin hiran ne Marwa ta shigo sai dai ta ce sannanun ku gabaɗaya a ka amsa mata in da na ke zaune ta nufa tana faɗin" Umma Baby ta jiƙa kayanta da ruwa."
(Daman Umma ta ke ce mini kamar yadda su Jidda ke kirana.)
Kai na jinjina kafin na ce" To ai sai ta zauna dashi. Domin ban zo mata da wasu kayan ba."
Da sauri ta ce" Gwaggo ta ce a cire rigar a shanya kar zazzaɓi ya kamata."
Kafin in yi mgana Rahila ta karɓe da cewa" To ba wasu kayan? In sanyi ya kamata fa"
Yaya Balki ce ta yi mgana wannan karon da cewa" Sadiya ce fa da tsiyarta. Ba za a rasa wasu kayan su Baby a gidan nan ba."
Yaya Murja na gefe ta ce" Ko ba na ta ba. Ba za a rasa kayan da za ta saka kafin na ta ya sha iska ba."
Muna cikin mganar Marwa ta fita sai ga Gwaggo ta leƙo ta na faɗin ita ta ce a cire mata rigar a shanya ta samu wata riga ta ba ma Marwa ta saka mata na amsa mata da to Gwaggo.
Yaya Balki ce ke mganar ta ga Marwa ta yi mata girma ne a ido ina mirmishi na ce" Ai na kusa yin suruki in sha Allahu."
Yaya Balki ta amsa da Allah ya sa.
"Aina can Marwa ta yi salla gidan Sadiya ne?
 Ya Murja ta faɗa ta na mai kallon Ya Aina wacce ta amsa da mata da cewa" E. Tun kafin ta dawo daga makaranta ta dame ni da ni Mama a gidan Umma Sadiya zan yi salla na ce to. Ta na dawowa ta gaya ma Baban shima yana dariya ya ce to yar gidan Umma Sadiya a dawo lafiya."
Ina mirmishin jin daÉ—i na ce" Ai wallahi na ji daÉ—in haka. Ni da za ku bar mini ita a wajena Ya Aina."
Yaya Balki na dariya ta ce" Topha Æ´an mata ba su ishe ki ba ne Sadiya?
"Ina fa suka ishe ni. Ban ƙi dozin ba Yaya Balki."
Muka saka dariya gabaɗayanmu Rahila ce ta ce" Sai Ya Aina ta baki. Ki haɗa da Jidda ki riƙe gabaɗaya."
Ma'u na gefe ba ta ce komai ba ta na latsa wayarta. Ya Murja na sauraran mu amma ba ta yi mgana ba Ya Aina ke faɗin Marwa za ta fara pratical a asibti kuma babanta ba zai bari ba amma don ta riƙa zuwa miki hutu lokaci bayan lokaci ba zai ce komai ba.