Sashe 42
Turken Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
 Mun je Yashe sau ɗaya bayan zuwan Ma'u gidanmu. Mun yi sati ɗaya har gidan Babanta mun je sai na ƙara raina mata kamar ma ba sa son ta. Domin ba a wani tarbe mu ba shi ya sa ita kanta ba ta zauna ba. Sai da muka dawo kano sai ita da Rahila suka shirya suka tafi kura in da Baaba ke aure ni kuma na ce ba zan je ba. Daga kuma lokacin in faɗa ya haɗa mu da Ma'u sai na yi mata gori da cewa in ta ji na dame ta
Za ta iya komawa gidan tsoho a ƙauye nan dai gidan Ubana ne kuma ba ta isa ta hanani sakewa ba saboda na daina tsoro ko a gaban waye za ta kai ni ta fahimci makircinta ba ya yi mini aiki sai ta koma itama ramawa. Na samu sauƙi Yaya Murja ta yi aure a shekaran 1996. Yaya Balki kuma ba ta kai Yaya Murja zafi ba.
 Â
Sai da bikin Yaya Murja sannan na fahimci Ma'u ta ɗau huɗubar Baaba saboda Yaya Hamza ya dawo gida ya gama babban sakandiri shi da Yaya Abubakar duk suna gida jarabarwarsu ba ta yi kyau ba sai sun sake yi. A lokacin na fahimci in dai ta gan shi yanzu za ta fara gyare gyare lokacin muna Ajin biyun ƙaramar sakandiri ne amma har Ma'u ta san ta yi ma namiji karairaiya.
Abin da na fahimta kamar tunaninta na kan Yaya Hamza shi kuma Yaya Abubakar tunaninsa na kan Ma'u ni ce na fara lura da ita da kuma abin da ke faruwa saboda ni ce daman idona ke kan duka motsinta.
 Shi Yaya Hamza bai ma san ta na yi ba. Namiji ne mai tsare gida ba ya ɗaukan reni ba shi kuma da yawan sakewa mutane shi kuma Yaya Abubakar yana da sanyi ga arhan dariya shi fa kowa na magana dashi ga surutu ba kamar Yaya Hamza ba. Ga aji ga tsare gida mgana ɗaya bayan ɗaya cikin wayewa shi ya sa na ke ƙaunar Yaya Hamza na kuma saka acikin tunanin irin mijin da zan aura mai hali irin na Yaya Hamza ne sannan na ji a raina ba zan iya auran mai hali irin na Yaya Abubakar ba. Shi daman Yaya Auwal da shi da babu a gidan duk ɗaya. Sai a yi abu goma bai sani ba yana da ƙokari ko yau she yana ɗaki yana karatu in ba na boko ba na arabi. Kuma shi yana da ƙyaluwa ba kasafai ya ke saka baki a wasu abubuwan ba. Shi sai a shekaran ma ya zana jarabawar shiga babban sakandiri.
*TURKEN GIDA LITTAFIN KUÆŠI NE, BOOK 1 ZAI ZO A MATSAYIN KYAUTA. BOOK 2,3 KUMA ZAI ZO A MATSAYIN NA KUÆŠI, KU BIYA KUÆŠIN KARATUNKU #1k NE KACAL, AKAN MANHAJAR TELEGRAM TA WANNAN ASUSUN BANKIN 9069067488 JAMILA UMAR OPAY, KO TUNTUÆA TA WAÆŠANNAN LAMBOBIN.*
09069067488.
08032773332.
*MASU ÆUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUÆARMU TA LAMBOBIN DA KE SAMA. MUN GODE*
*Janafty*
*TURKEN GIDA.*
*Wattpad:Jamilaumar315*
*Arewabooks:Jamilaumarjanafty*
*SADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY)*
I just published "Page 12" of my story "TURKEN GIDA."::https://www.arewabooks.com/chapter?id=68237857847ebcbfe6d205fe
*🅿ï¸12*
Sulaiman Abubakar Yashe. Shi ne cikakken sunan Alhajinmu. Inkiyan Alhaji da ya samu ba yana nufin ya je ya sauke farali ba ne.
 A zamanin baya in mutum ya baro ƙayensu zuwa garin Kano a matsayin jihar ta cibiyar kasuwanci sai a riƙa tunanin ai ka zama Alhaji ballatana in ka samu rufin asiri to mutane da yawa kan iya sakaya sunanka da Alhaji.
Sunan Alhaji ya bi sa har matansa da haka suke kiran shi har muma Æ´aÆ´ansa muka wayi gari da sunan a bakin mu.
Alhajinmu haifaffan ƙauyen Yashe ne. Ita kuma ƙauyen Yashe tana cikin ƙaramar hukumar kusada. Ita kuma ƙaramar hukumar kusada tana cikin yankin Jihar katsina ce. Garin kusada manoma ne da makiyaya shi ne sa'arsu da shi suka yi kuɗi har suka arzuta wasu ma. Mallam Abubakar ya kasance kafin rasuwarsa matan auransa biyu Halima(Hajiya Dubu) da Balkisu. Kuma ya rasu bayan Balkisu ta riga su gidan gaskiya. Sai ɗawaniya da nauyin komai ya koma kan Hajiya Dubu.
Kafin rasuwar Balkisu ƴa'ƴanta biyu ne kacal ta haifa sauran duk sun koma Sule da Hasiya. Sai riƙon su ya dawo hannun Hajiya Dubu da ta riƙe su tun suna kañana ba nuna bambamci. Ita Hajiya Dubu ƴaƴanta uku ne biyu maza mace ɗaya. Akwai Aminu sai Muhammad sani sai ƙaramar su Aina'u wacce ta yi aure sai ta rasu wajen haihuwa.
Sulaiman a cikin garin kusada ya gama sakandirinsa daga nan ya yi tunanin haurawa garin kano domin ya cigaba da karatunsa na boko. tun da ya samu na addinin har matsayin sauka. Lokacin ba kowa ke saka É—an sa a karatun boko ba amman shi Sule da kansa ya kai kansa makaranta saboda ya na sha'awar karatun sosai. Ya tafi kano neman ilimi bayan ya saida gonar da ya gada a wajen mahaifiyarsu. Ashe dalilin haka Kano za ta zame masa mafaka da sillar zama abin da ya zama.
Diploma ya fara yi a can kano cikin ikon Allah kuma sai ya samu aiki a NEPA hukumar wutar lantarki na jihar Kano tun da lokacin ana iya ɗaukan masu takardan sakandiri aiki tun da tana da daraja. Samun aikin shi a wajen shi ya inganta masa rayuwa sannan gefe ɗaya ya na kiwo a gida ga Noma Aminu da Sani duk ba su yi karatu ba suna noma sannan suna kiwo. Ya auri matarsa ta farko Maimuna yar nan garin Yashe ne maƙota suke ma. Sun yi aure tun shekarunsa ba su rufe talatin ba itama ta ƴar yarinya a lokacin ta fara zama a yashe kafin ya kama mata haya a anguwa uku ya ɗauketa suka koma can suka fara gina rayuwarsu.
Farkon rayuwar ya fara ta ne da Maimuna(Gwaggo) sai dai kamar auran naTa ya zo masa da tarin buɗi. A shekarun biyun da suka yi aure ya yi noma kuma ya samu amfanin gona sannan ya saida kiwon shi ya siya wasu alherai sai bin sa suke yi da buɗe. Sannan ga albarka samun ƙaruwa ta ɗa Namiji wanda ya ci sunan kakanshi Abubakar. Bayan shi ba daɗewa ta sake haihuwan wani namiji aka sanya ma sa suna Hamza.
Maimuna na da cikin Aina'u Sulaiman ya ƙara aure da Rukayyatu yar kano ce. Sun haɗu kuma Allah ya haɗa zukatansu waje ɗaya. Ya aure ta kuma Maimuna ta karɓeta hannu bibbiyu a matsayin abokiyar zama ba kishiya ba. A ƴan'uwansa ba wanda ya yi mgana kan ƙarin auransa sai Ƙanwarsa Hasiya balle da ta ga tun bayan auran shi kenan abubuwa suka fara lalacewa ko Sulaiman ya yi noma baya samun komai sai kiwon sa da ɗaya da ɗaya suna ta kasawa wasu ma sai dai a tashi a ga gawa shi kenan Hasiya ta ce Rukayya ce da ya auro mai farar ƙafa sai da Hajiya Dubu ta tsawarta mata. Lokacin Hasiya ta yi aure anan garin Yashe amman dai Allah bai bata haihuwa da wuri ba. Ana ta raɗe raɗen wanda ta aura ne baya haihuwa kwata kwata sai da aka raba auran ta sake auran wani saurayi Hashimu shima dai kusan shekaru huɗu shuru ba wani labari.
Cikin wannan halin sai kuma a ka fara rasa wasu abubuwan na dukiya. Sai kuma aka yi ta samun ƙaruwa Gwaggo ta haifi Murja ita kuma Mama ta haifi namiji an saka masa suna Auwalu. Sai dai bai yi sati biyu ba Allah ya yi masa rasuwa.
Sun tashi daga gidansu na anguwa uku ya kama wani a gandun albasa. A can aka haifi Balki da ta ci sunan kakarmu. Sannan Mama ma ta sake haihuwan Namiji sai aka maida mishi sunan wanda ya rasu Auwal.
A yadda Gwaggo ta faÉ—a mana sun samu cikin mu a Gandun albasa ita da Mama amman kuma ba su haife mu a wannan gidan ba sai a gidan da Alhajinmu ya sake kama musu da ke Fagge shi ya fi girma ne sannan ga iyalai sun fara yawa. Kuma su Baba Aminu suna kawo masa ziyara ba shi da wajen safkarsu.
 A yadda labari ya zo mana a bakin Gwaggo. Tsakani na da Rahila kwana arba'in ne. Rahila aka fara haifa, ni kuma sai ranar da Rahila ke cika kwana arba'in sannan aka haife ni. Ni na ci sunan Hajiya Dubu ita kuma Rahila ta ci sunan marigayiya mahaifiyar Gwaggo da ta rasu ba daɗewa a lokacin.
Tsakani na da Amina ko shekara biyu bai kai ba shekara É—aya ne da wattani daga kuma kan Rahila Haihuwa ta tsaya ma Gwaggo. Amman Mama ta yo auta Abdulsalam ana kiran shi Datti.
A ƙiyasu mu goma ne cif a gidanmu. Ta bangaren Mama mu huɗu ne ta bangaren Gwaggo kuma su shidda ne sau zuwan Ma'u da muka zama mu goma sha ɗaya. Mun ta so cikin gata saboda Alhajinmu ya na ta samun ƙarin girma a wajen aiki sannan kuma har gobe bai daina noma da kiwo ba. A gidanmu kowa da halin shi misali kamar ni ina da tsiwa sannan ga taurin kai ina da nacin magana. Za ka ganni kamar ban san me na ke yi ba nan kuwa ina ankare da motsin kowa tun taso wata Allah ya yi ni da son jiki har suna Mama ta saka min Sadiya yar laushi. ina da sakin jiki amma ga ƴan'uwana ba ni da sakewa da mutane ba kuma tsoro ba ne kawai ni haka Allah ya halliceni ban cika son mutane ba sosai shi ya sa bayan Rahila da muka yi damben kuruciya tare ban taɓa wata ƙawa ba. Sabanin ita Rahila mai sanyi ce ga hakuri sannan tana da faram faram da mutane kuma kowa na ta ne shi ya sa in yara sun zo gidanmu tabbaci wajen Rahila suka zo ni ko mutm ya so mu saba ba na barin haka ta faru sai na janye jikina.