Sashe 22
Turken Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
 Rahila ta yi saurin cewa"Ki daina cewa haka ko ba wannan dalilin in Allah ya kaddaro fa, ki dai kawai ki ce ya zama sanadi, mu yi fatan kuma ya zo karshe."
Ganin na damu ta yi ta lallashina sannan muka yi sallama. Ina nan zaune har aka kira isha'i na tashi na yi salla.
Ban fito daga É—akin ba sai da na ji muryan Yaya Hamza sannan na fita muka gaisa.
"Ke lafiya na gan ki wani iri?
 Sai na ce masa bakomai, Khalesart ta ce"Bai wuce damuwanta na haihuwan nan"
 Ya na zaune gefen matarsa ya ce"Mi ye to abin damuwa? Ba ga su Jidda ba, ke ba na son damuwan nan ba wani abu in ma ba ki ƙara haihuwa ba ko?
Shuru na yi masa ban yi magana ba, shi daman É—an kai tsaye ne.
 Kifin hausa ya siyo mana mai daɗi, sannan ga shi akwai wuta ana kwana chasa'in sai na zauna afalon Yaya Hamza bayan ya gama cin kifinsa ciki ya shiga ya bar mu muna kallo muna hira. Muma ɗina wajen goma muka yi sallama na shige ciki na yi shirin kwanciya sai da na kwanta sai na ɗau waya na kira Yallaɓai ya ce min yanzu ya shiga gida yara duk sun yi barci.
"Har Sauden??.
Sai ya amsa min da e, hira muka yi kaÉ—an tun da shima ya gaji na dai sanar dashi yadda muka yi da Dr Fadil. Ya ce na kwanta da wuri saboda na tashi akan lokaci, mun yi sallama tare da kalaman soyayya sannan na yi addu'ar barci na kwanta.
*TURKEN GIDA LITTAFIN KUÆŠI NE, BOOK 1 ZAI ZO A MATSAYIN KYAUTA. BOOK 2,3 KUMA ZAI ZO A MATSAYIN NA KUÆŠI, KU BIYA KUÆŠIN KARATUNKU #1k NE KACAL, AKAN MANHAJAR TELEGRAM TA WANNAN ASUSUN BANKIN 9069067488 JAMILA UMAR OPAY, KO TUNTUÆA TA WAÆŠANNAN LAMBOBIN.*
09069067488.
08032773332.
*MASU ÆUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUÆARMU TA LAMBOBIN DA KE SAMA. MUN GODE*
*Janafty*
*TURKEN GIDA.*
*Wattpad:Jamilaumar315*
*Arewabooks:JamilaUmarJanafty*
*SADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY)*
https://chat.whatsapp.com/GKzdnJ5Gb62IjjqT6AYpcC
No 1 online shopping kenan inda zaku sami duk wani kaya da ku ke buƙata, tun daga kan kayan kicin, laceses, atamfofi, shaddoji kayan yara maza da mata ,da uwa uba magungunan supliments wadanda ba su da illa na manyan mata inda zaki fito ki yi das da ke ki zama abin sha'awa, ga kuma Arabian sabaya powder wacce baki taba cin karo da irin ta ba, ke dai maza shigo ki kwashi romon arziki a gidan mutunci da karamci a kai Miki kaya har inda ki ke babu fargaba.
*🅿ï¸7*
Tun da na kwanta ban farka ba sai da na ji kiran sallar asuba daga can masallacin da ke baya kaÉ—an da gidan Yaya Hamza.
 Na tashi da ƙarfin jiki, sannan ina jin wani karsashi a tare da ni, ina idar da sallar asuba ina zaune ina azkar sai ga Khaleesat ta leƙo ni, bayan mun gaida juna da kwana ina tambayan Amna ta ce min ba ta tashi ba, ita ta saka min ruwan zafi a kittle ya na tafasa ta ce na juye na yi wanka.
 "Yaya Hamza fa?
Sai ta ce min kar in damu dashi, akwai wani Kittle É—in a Tiolet É—in cikin É—akin barcin su zai yi amfani dashi.
 Ko kafin ƙarfe bakwai na safe na yi wanka na shirya, tunda goma Dr Fadil ya ce za mu haɗu a cikin asibitin akwai sauran lokaci, sai na zauna gefen gado na jawo wayata da niyyar in kira Yallaɓai.
 Sai ma na ga ya kirani har sau biyu, ƙila lokacin ina wanka ne sai na kira shi, bai ɗauka ba sai da ta gama ringing ta katse sannan ya biyo bayan kiran nawa.
"Ina kwana Yallaɓan Sadiya."
Cikin yanayin maganarsa ya ce"Yallaɓan na ki na nan ya yi kewarki? Kin tashi lafiya Sadiya ta?
 Na amsa masa da lafiya lau, ina tambayan su jidda, cikin ɗan sauya murya ya ce"Kya bari mu gama gaisawa. Amman hankalin ki na wajen yara, suna lafiya suma Saude na taimaƙa musu da abin karyawa sun shirya lokaci kaɗan zan kai su makaranta in sha Allahu."
 Sai da na yi dariya kafin na ce"Afuwan Yallaɓai na. I miss u jiya fa dakyar na yi barci saboda rashin ka."
Na ƙarishe faɗa ina masa shagwaɓa dariya ya yi kafin ya ce"Jiya na kira wata, tana ta mgana cikin magagi kamar dai Sadiya ta ko?
 Baki na rufe ina ƴar dariya shima yana ta ya ni.
 "Allah da gaske na yi kewarka, duk in da na juya domin in laluɓoka sai na ji wayam."
 Kai ya kaɗa kamar ina ganinsa amman saboda ni na san Yallaɓan nawa shi ya sa na fahimci abin da ya yi ɗin kafin ya yi maganar.
"Uhm ko dai kina kewar jikina, ba ki samu kin buga tekwondon É—in dare ba ko? Kin ta buga kafa shuru ko?
 Dariya na kwashe masa da shi ina faɗin"Laa Tafida kai ko? Shima dariyan ya yi, sannan muka cigaba da hira ya na ce mini na tabbatar da na fita da wuri, kar kuma na makara a samu matsala, sai na faɗa masa ai har na yi wanka ma ƙaryawa kawai zan yi na wuce in sha Allahu.
 Kafin mu gama waya sai da ya ba ma su Jidda wayar muka gaisa. Jidda faɗi ta ke yi" Umma gidan duk ba daɗi da baki nan?
Ina dariya na ce"To ga babanku nan? Ko duk da haka gidan ba daÉ—i?
 Sai ta yi dariya ina jin sa daga gefe yana faɗin" Wato mamanku ce, Turken gida in ba ta nan ku ce gidan ba daɗi, ni kuma in ba na nan gidan da daɗi ko?
 Jidda ta ce"Abba kai ma in ba ka nan gidan ba daɗi." Uhm kawai ya ce ya karɓe wayarsa ya na faɗin" Ku ba ni wayata."
 Baby ce ta saka rigiman ita ba ta yi magana ba dole ya ba ta muka gaisa ita har da neman yin min kuka.
"Umma yaushe za ki dawo? Nima ina so ki je da ni."
Saboda ina son na tsokani Yallaɓai sai na ce"Ga Babanku nan, sai na yi sati zan dawo" kawai sai ta fashe da kuka ta na faɗin" Umma ni na fi son ki dawo. Abba fa ba ya zama a gida."
Ina ta dariya san da na ji yana faÉ—in"Baby ki ji tsoron Allah, yaushe ne ba na zama a gidan?
Wayarsa ya karɓe ya na faɗin"Yau ba zan siya miki ice. Cream ba, ki bari in Umman ta ki ta dawo sai ta siya miki."
 Ni diramansu ke ba ni dariya, domin ina jin sanda ta bishi ta na faɗin Abba ka yi hakuri to Umma kar ta dawo zamu zauna da kai ya ce daga baya kenan.
 Sai da ya koma ɗaki a cunkushe ya ce"Ki dawo mai ƴa'ƴa kina ji sun zaɓe ki sama da ni."
Ya faɗa har ya na wani ƙwafa, ina danne dariya na ce"Sorry Yallaɓai Uwa uwa ce fa."
 "Uba ma ai Uba ne ko?
 Ganin in na yi dariya zan ƙara kunna sa sai na ƙyaleshi, ba mu jima muna waya ba ya ce bari ya yi wanka ya fita kai su makaranta zai wuce cikin gari akwai in da aka kira shi zai ga waje saboda zane, bayan mun yi sallama ina zaune ina mirmishi, ina son Iyalaina, na sha wahala kafin na gina gidana, yanzu kawai sai wata rana wata ta shigo a matsayin matar Yallaɓai ko?
Gabana ya faÉ—i, da sauri na kauda tunanin haka a raina saboda ban isa na hana shi aure ba in ya yi niyya, amman ina fargaban yadda wannan ginin da na yi shekaru ina gina shi, shin zai iya É—orewa a haka? Ko zai rushe gabaÉ—aya?
Yusuf mutum ne na jama'a mai harkoki da yawa, shi ya sa ya na yawan samun ayyuka, a da sai na yi ta kallon ya na da son mutane da yawa, kowa na shi ne sai daga baya na fahimci sanin mutane ya na yi masa amfani saboda duk in da ake neman aiki irin nashi ya na zaune za a yi masa waya su ce wane ne ya ba mu lambarka muna son aiki kaza, tun a sanin da na yi masa mutun ne mai zafin nema da fafutuka.
 Ina cikin wannan tunanin Khaleesat ta leko ta ce na zo mu yi breakfast, daman na riga da na shirya cikin wata doguwar rigar atamfata wata mai ja haka.
 A dining muka haɗu gabaɗaya har da Yaya Hamza shima cikin suit ɗin sa na zuwa aiki.
"Ina kwana Yaya Hamza"
"Mun tashi lafiya Sadiya?
 Na amsa masa da lafiya lau sannan na zauna muka fara karyawa, Tea ne da soyayyan biredi sai doya da miya. Tea ɗin kawai na sha da biredin. Yaya Hamza ya riga mu tashi 5k ya ijiye min a gabana ya na faɗin"Ki yi transport. Ina tunanin ko Khalee ta raka ki ne?
Da sauri na ce"Laa ba komai fa zan iya zuwa ni kaÉ—ai. Ni fa ba yarinya ba ce Yaya Hamza."
 Kai ya kaɗa kafin ya ce"Ke yarinya ce mana. Saurin aure kika yi, ki daina ganin kanki a babba domin kin haifi Jidda ta yi tsawon kafa."
Ni dariya Khaleesat ma dariya, shi dai ko a jikinsa ya ce mini ya wuce wajen aiki in ina bukatar wani abu zan iya kirashi, na yi masa godiya da fatan Allah ya ba da sa'a.
 Matarsa ta tafi rakashi ni kuma na zauna na ƙarisa karyawa, bayan na gama na kwashi kuɗin da ya ba ni na koma ciki na kuskure baki, sannan na zo na saka mayafina takwas ta gota da kaɗan da ɗan nisa gwara na fita da wuri saboda na isa a kan lokaci.