Sashe 30
Turken Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina mirmishi na ce"Sadiya da Yusuf É—in ta ba."
Kai ya jinjina kafin ya ce" ko dai Yallaɓai da Sadiyarsa? Na ce ai duk ɗaya.
Sai da nima na wanke hannuna da bakina sannan na leƙa su Jidda na ce tara ta yi su kashe kallon nan su je su kwanta in suna da aikin makaranta su ɗauko su yi kafin su kwanta. Jidda ta amsa min da toh sai na rufe musu kofar na dawo wajen Yallaɓai shi kuma sai ya miƙa min hannu na taho ya yi min mazauni saman cinyarsa ina zama ya kishingiɗa nima sai na lafe kaina saman ƙirjinsa ina wasa da tsillin gashin wajen tunda ya cire jallabiyar daga shi sai dogon wando shi kuma sai ya cire min hula yana wasa da gashina gefe ɗaya kuma yana min susan kunni dukkanmu mun yi shuru muna jin bugawar zuciyan juna ga ƙaran tibi da iskar fanka na ƙaɗawa.
Wani farinciki na ke ji. Zuciyata na bugawa da sauri da sauri kamar yadda shima na shi ke bugawa.
"Yallaɓai na."
Na kira sunan shi cikin wani salon da na san ya na kunna shi.
"Uhm."
A saman leɓensa ya amsa min.
"Ina son ka."
"Ina ƙaunarki Halimatuna."
Haka Yallaɓai ya faɗa lokaci ɗaya yana ɗago kaina. Bakinsa na nufa shima sai ya sunkuyomin a tare muka tarbi juna muna sumbatar juna cikin wani shauƙi da muradin junan mu.
*Janafty*
*TURKEN GIDA.*
*Wattpad:Jamilaumar315*
*Arewabooks:Jamilaumarjanafty*
*SADAUKWRWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA (MOMMY)*
https://chat.whatsapp.com/GKzdnJ5Gb62IjjqT6AYpcC
No 1 online shopping kenan inda zaku sami duk wani kaya da ku ke buƙata, tun daga kan kayan kicin, laceses, atamfofi, shaddoji kayan yara maza da mata ,da uwa uba magungunan supliments wadanda ba su da illa na manyan mata inda zaki fito ki yi das da ke ki zama abin sha'awa, ga kuma Arabian sabaya powder wacce baki taba cin karo da irin ta ba, ke dai maza shigo ki kwashi romon arziki a gidan mutunci da karamci a kai Miki kaya har inda ki ke babu fargaba.
*🅿ï¸09*
Mun daɗe muna sumbatar junanmu cikin wani shauƙin da a cikin zukatanmu kawai muke jin tasirin yanayin. Mu ka saki juna lokaci ɗaya kuma muka bi juna da kallo muna sauke numfashi a jejjere.
 Mirmishi ya yi mini nima na mayar masa da martanin mirmishinsa. Tallafo kuguna ya yi ni kuma sai na ƙara maƙale hannuwana a a saman wuyansa jawo ni ya yi na sake lafewa a saman ƙirjinsa ina jin yadda ya ke ɗan sauke numfashi kaɗan kaɗan kamar wanda ya yu gudun tsare.
 "Yallaɓai.."
Na kira sunan shi bai amsa ba sai ya kalleni kafin ya lakace min hanci da hannunsa guda É—aya yana faÉ—in" Uhm"
Hannuna na kai saman Sajensa ina shafawa har zuwa ƙasa wajen gemunsa da ya fara fitowa domin yana yawan askewa yana dai barin kaɗan haka ina shafa gemunsa zuwa sajensa ina faɗin.
"Ka san kai ne namiji na farko da ka ruguza dukkan tunanina. Kowa ya san burina na sai na gama jami'a na samu aiki zan yi aure. Amman tashin farko ina haÉ—uwa da kai ina yar aji É—aya a jami'a ka susuta tunanina da ya sa na amince da kalamanka na aure ka bayan na yi fatali da mafarkina da burina gabaÉ—aya."
 Na ƙarishe faɗa ina kallon shi. Shima ni yake kallo kafin ya yi mirmishi ya ce" To ni ɗin wasa ne? Kin ga zangaɗeɗen saurayi jikan mutanen Rano. Kin san in kika bari na suɓuce miki samun kamata ai da wahala shi ya sa kika yi amfani da maganar hausawa da suke cewa in dama ta zo maka ka yi amfani da ita saboda wataƙila in ta suɓuce maka har abada ba lalle ka ƙara samun damar ba"
"Allah ko?
  Na faɗa ina kallonsa da ƴar dariya. Shi kuma sai ya ɗaga min gira kafin ya ce"Kema kin san gaskiya. Samun jarumi kamata a cikin maza ai da wahala shi ya sa kika yi wuf da ni da sauri kafin ki makara. Ko wata ta yi miki ƴar kafa ba."
 Ina dariya ina jan gashin sajensa ya yi shii alamun zafi ya na ƙokarin riƙe min hannu na ce" To me ya sa ka yi ta mini na ci sai da na yi maka kwatancen gidanmu? Kai ma ai kasan in ka bari na subuce maka samun kamata da wahala."
Na faɗa ina masa fari, bakina ya sunkuyo ya sumbata lokaci ɗaya ya na faɗin" Ɗan bakin nan na daga cikin abin da ya fara jan hankalina a kanki. Da yanayin mganarki da takun ki. Kai kin iya jan Aji kin ba ma bawan Allah wahala ranar da na koma gida daƙyar na iya barci. A time ɗin bani da burin aure har sai na samu aiki na gina gida na gina kaina amman tun ranar da na fara ganinki kika ruguza mini wannan tunanin. Ke ce silan da ya sa na yi fito na fito da kowa akan aure saboda ai suna ganin ban kai ba me na tara me na ke da shi sannan a tunaninsu na yi yaro a lokacin ba su san a halin da na ke kwana ba ne shi ya sa.'
 Ya ƙarishe faɗa yana wani sauke nunfashi ni kuma sai na ƙyalƙyace dariya taya ni ya fara yi yana cewa" Allah. Azumi fa na ke yi duk litini da al'amis ai ya kamata su gane ina son aure. Daga karshe dai na fito musu a Mutum na ce ina son na yi aure saboda ina da karfin sha'awa kuma ina tsoron faɗawa halaka. Nene na jin haka tace ku bar Tafida ya yi auran nan Zuwaira shi ne alherin mu gabaɗaya."
 Shi ke tuna labarin a bakinsa amman ni kuma ina hasaso lokacin a cikin idanuwana. Tabbas lokacin an sha gwagwarmaya sosai kafin auran mu amman gashi komai ya zama tarihi. Mun yi aure har da albarkar ƴa'ƴa biyu kuma shekarun sun haura goma sai dai tunawa da abin ya faru kawai a yi dariya ko nishaɗi.  Mun cigaba da hirar baya a tsakanin muna yi muna dariya cikin nishaɗi wata magana da Yallaɓai ya faɗa sai da na sauka ƙasan cafet ina dariya.
 "Lokacin da kika samu cikin Jidda na faɗa ma kawu Abba da Tariq? Kin san me Abba ya ce? Bai ba ni zarafin mgana ba ya cigaba da faɗin" Cewa ya yi wai ashe dai da gaske ina son aure ashe ƙwan haihuwa ne kunshe a cikina da ba a barni na yi auran nan ba da Allah kaɗai ya san in da za kai wannan ƙwan haihuwan."
 Ia riƙe da cikina ina dariya na ce"To sai ka ce musu me?
Domin ni a baya bai taɓa faɗa mini sun yi haka da su ba. Shima ƙasan cafet ɗin ya sauko kusa da ni yana faɗin" Me kuwa? Na ce wallahi ai kun kyauta ma kanku da kuka yimin yaƙi kan aurena da Sadiya. Tariq kuma ya ce Allah ya shiryeka Yusuf ban san yaushe ka lalace haka ba."
 Ina kallonsa na ce" Gaskiya nima na san ka lalace ni ba haka na aure ka ba."
Kansa ya saukar mini a saman kafaÉ—ata yana faÉ—in" Ke kika lalatani Sadiya. Kika koyar da ni abin da ban sani ba kika buÉ—e mini baki. Kin san an ce da Namiji ya san mace bakinsa ke buÉ—ewa."
Mintsinin hannunsa na yi ina faÉ—in" Ni kar ka mini sharri. Na koyar dakai ko ka koyar da ni?
Na faɗa ina kallonsa sai ya ɗago shima ya na kallona kafin ya riƙe mini hannuna guda ɗaya ya matse cikin hannunsa ya na faɗin" To shike nan na ji mun koyar da juna shike nan?
Sai na gyaÉ—a kai matsowa na yi kusa dashi na matse shi rabin jikina na kan jikinsa ina faÉ—in" Wai Tarig É—in sun koma ne?
Yana shafa bayana zuwa ƙuguna ya ce" Ina jin kamar sai cikin Weekend ɗin nan za su koma. Faridarsa ma ta ce na gaisheki ranar na sha'afa ne."
Kai na jinjina ina gyara zaman kaina a saman ƙirjinsa lokaci ɗaya ina faɗin" Yallabai. Kayan abinci fa sun ƙare."
Shuru ya yi na wani lokaci kafin ya ce"Bari mu gani zuwa a shiga wannan satin. Sauran da ya rage zai kai mu lokacin?
"A'a gaskiya. Ko su indomie duk sun kare lemun su Jidda na makaranta ba ko rabin katan bai kai ba."
 Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce"Allah zai rufa asiri. Amman duk kudaɗen hannuna na saka su cikin aikin nan kuma ba a ma gama ba ballatana su yi mana payment amman dai na yi magana da su za su fara ba mu half ɗin in angama aikin sai su cika mana."
 Ɗago kaina na yi ina kallon shi kafin na ce"To wancan payment ɗin na ku da suka ce tun wancan watan fa? Shuru har yanzu?
Ɗan girgiza kai ya yi kafin ya ce"Wallahi kuwa. Kin san yanayin aikin namu ace yau a ce kuma gobe. Sai dai kawai ranar da muka gani ko jiya mun yi mgana da P.A ɗin kwamishina ya dai ƙara bani hakuri kin san sha'anin gwamnati sai haƙuri kawai."
 Gyara zama na yi ina kallon shi kafin na ce" Allah ya sa su biya ku a wannan watan" ya amsa min da Amin Amin domin muna cikin bukatar kuɗi mganar asibiti na yi masa sai ya kalleni kafin ya ce" Ranar monday ne ko? Sai na shirya mu je taren ko?
Sai na jinjina kai kafin na ce"Allah ya kaimu."
Dukkanmu sai muka yi shuru hankalin mu kuma sai ya koma kan TV ɗin da ya ke shi kaɗai tunda hankalimu ba shi a wajen gabaɗaya.
 Har na sha'afa da mganar sai na tuna da sauri na kalleshi ina kiran sunan shi.
"Yallaɓai na"
"Uhm"
"Ashe kuma Yaya Usman aure zai ƙara?
"E. "
Haka kawai ya ce mini ba tare da ya kalleni ba. Hankalinsa na kan kallo ni kuma sai na ƙara gyara zama ina faɗin" Shi ne ba labari kuma?
"Labarin me?
"Auran mana. Ko kai ban ji a bakin ka ba."