Sashe 57
Turken Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ranar asabar da wuri na shirya daman na faɗa ma Yallabai tun kwanaki ya ce ya ba ni izini. Shi na bar ma yara a gida na ce in zai fita ya kai su Gwammaja wajen Nene, ni kuma Rahila ta kirani ta ce wai mu a haɗu a Ɗorayi ni kuma na ce ba zan koma baya ba tun da na san gida yayar mijin Ma'un ta taɓa rasuwa muka je gaisuwa na san iyayin Yaya Murja ce za ta ce a haɗu a gida a tafi gabaɗaya tun safe Rahila ke kirana nace ina dalili su yi gaba sai azahar zan taho.
 Ban ma samu zuwa ba sai bayan azahar ganin na yi rana kawai Yallaɓai ya ce na jira mu fita tare shima Alhaji Mustapha ya gayyace shi ɗaurin aure sai da muka kai su Jidda Gwammaja sannan muka wuce Maitama in da gidan iyayen mijin Ma'u suke, ko da na je su Rahila sun jima da tsufa da zuwa Ma'u har da rumgumeni can na ga su Anty Bahijja Hajiya sama Hajiya ƙasa tun da mijinta shine babba a ɗakin ita mahaifiyar Alhaji Mustapha kuma suna ji da shi, shi ya sa ita ke faɗa aji, ina ta mamakin yadda take ba da umarni a dangin mijinta an ce so so ne amman son kai yafi ita ta samu dama tana yadda ta ga dama amman idanuwanta na kan wasu kar su ji daɗi a gidan mijinsu sannan kar su zama masu faɗi a cika a dangi amman ita gashi tana yarda ta ga dama.
Ma'u ta karrama mu ba zan raina mata ba. Shema'u sune yan gaba gaba Ma'u mijinta ne babba a maza duk da ya na da yaya mace, amman itama Anty Ma'u sama Anty Ma'u ƙasa sai abin da ta ce. Ina ta mamakin ina abokiyar zamanta Hajiya Zainab? Sai can na ganta ta ci kwalliyarta da kin ganta kin ga wacce ta gaji arziƙi ba haye ba. Ita ba ruwanta gaskiya ba ta son hayaniya ma Ma'u kuma da ya ke yar bariki ne duk ta siye dangin Alhajin da siyasar ta.
Yaya Murja sai da ta yada mini mganar wai sai yanzu na zo biki da rana. Ni ko na ce Yallabai na gida tare muka zo dashi shima ya zo É—aurin aure.
Shema'u kuma ba ta mini magana ba ta yi wani É—an iskan É—inki duk ya kama jikinta fuska da jiki sun sha mai ta yi wani fayau saboda in rama wulakancin da ta mini sai da na bari ta shigo É—akin da aka saukemu sannan na kalleta ina faÉ—in
"Shema'u ranar da muka sauke ki a gidan Nene Tariq ke faɗin wai kin karɓi lambar wayar Uncle Abba."
Ba ita kaɗai ba gabaɗaya waɗanda ke wajen sai da suka kalleni daman na yi alƙwarin yadda ta yi min cin mutumci a gidan Rahila sai na rama.
Ina mirmishi na ce" Wai kin roÉ—a ne? To gwara ma ki bi wani sarki shi Uncle Abba mata har Æ´ayan sarakuna daga Rano an yi masa talla bai É—aga kai ba ballanta ke, na san dai zuwa yanzu kin ma san ya fi karfinki tunda lambar wayar ma ba tashi ya baki ta Tariq ne."
Ƙur ta yi min da ido, ni kuma sai na gauraye fuskata da mirmishi Rahila na ta mini sigina na yi kamar ban gani ba har Yaya Murja mai baki ta kasa mgana.
Shema'u kuma dakyar ta iya yaƙe kafin ta ce" Oh. Wannan daman na karɓi lambarsa ne saboda na ga ya yi min kama da wani sai daga baya na gane bashi ba ne, ni fa Sadiya ɗan'uwan mijinki ya yi mini tsufa kaf ma a dangin sa ba wanda zai iya dai dai da Shema'u.'
Ta faÉ—a cikin danne yanayinta ina dage mata gira na ce"Da gaske?
Cikin renin wayau Anty Aina ce ta yi mgana.
"Sadiya ki bar mganar don Allah."
Sai na yi dariya kafin na ce" An barta."
Shema'u na yaƙe ta fice amman ni kaina na san ta ji abin da ake ji in ka tozarta wani a cikin jama'a sai da ta fita Yaya Balki ta ce ya aka yi ne na gyara zama ina faɗa musu yadda aka ƙare.
Yaya Balki na dariya ta ce" Wannan akwai É—an jaka da rabi. Zai haÉ—a fada."
Ina dariya na ce" KaÉ—an daga aikin Uncle Abba kenan."
Rahila ta ce ta gane shi ta taɓa ganin shi a gidana Yaya Murja ba ta ce komai ba sai daga baya ta ce" Ko ma dai menene ba kyau cin fuska a cikin jama'a."
Kai tsaye na ce" Ba cin fuska ba ne. Ai naga nan duk É—ayan ne ko?
Ta kalleni na kalleta sai kuma ba ta ƙara mgana ba. Ma'u ba ta ɗakin amman na san za ta ji labari Zaituna kam duk muna tare da ita amman ta ci abinci har da guzurin alale, ni da mangariba muka tafi ni da Rahila da Zaituna Yaya Murja ta ce sai ta kai Amarya amma Yaya Aina da Yaya Balki ban ji suna zencen ba amman dai can muka bar su.
Na dawo gida da Waina da sinasir Ma'u ta matsa dukkanmu sai da muka taho dashi
Shi na ci na sha ruwa tunda mai siga ne sai dare Yallaɓai ya je ya ɗauko su Jidda suka dawo gida.
Su sun ci abinci Yallaɓai ne na dafa ma Indomie da ruwan tea ya ci kafin ya kwanta.
Washegari Lahadi da asuban fari sai ga wayar Tariq Allah ya yi ma mijin Gimbiya rasuwa.
*Janafty*
*TURKEN GIDA.*
*Wattpad:Jamilaumar315*
*Arewabooks:Jamilaumarjanafty*
*SADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY)*
https://chat.whatsapp.com/GKzdnJ5Gb62IjjqT6AYpcC
No 1 online shopping kenan inda zaku sami duk wani kaya da ku ke buƙata, tun daga kan kayan kicin, laceses, atamfofi, shaddoji kayan yara maza da mata ,da uwa uba magungunan supliments wadanda ba su da illa na manyan mata inda zaki fito ki yi das da ke ki zama abin sha'awa, ga kuma Arabian sabaya powder wacce baki taba cin karo da irin ta ba, ke dai maza shigo ki kwashi romon arziki a gidan mutunci da karamci a kai Miki kaya har inda ki ke babu fargaba.
Eaman ScholarSphere.
Where ideas Take Shape.
WHAT WE DO.
ASSIGNMENT
PRESENTATIONS.
ARTICLES
PROJECTS.
BOOK
AND MANY MORE.
CANTACT US THROUGH.
02347067793152
MOTTO:
"Pathways of Knowlodge Academy, Nurturing minds, illuminating Futures"
*🅿ï¸16*
Mutuwa ɗaya ce haƙiƙa na tausaya mata ganin ko shekara biyu ba ta rufe da auran ba. Yallaɓai a ranar suka tafi Abuja tare da Uncle Abba da Nene, da Anty Maimuna Anty Bahijja za ta taho daga baya. Sai Hajiya iya Maman farko kaɗai aka bari a gida.
Can suka kwana Tariq da Farida daga kaduna suka tafi. Ni kuma ranar litini na je ganin likita sai ranar na je lab na karɓo sakamakon test ɗina na kai mata shima ta ce lafiya lau ba wata matsala. Sai muka je matakin gaba na A transvaginal ultrasound.
Ta ba ni nan da kwana shidda na dawo.
A ranar su Yallaɓai suka dawo daga Abuja kwanan su ɗaya amman an bar Anty Maimuna acan tare da Nene da Hajiya Kaltume sai an yi uku za ta dawo.
Ranar talata muka je Abuja gaisuwa. Ni da Hauwa da Munnira sai Jamila da Hindatu, Hafsat daman ta na can Abujan ne, sai Mimisco da direbanta ne ma ya tuƙa mu.
Mun iske gidan Gimbiya cike da yan uwa da abokan arziƙi. Kaf yayyenta mata da matan mazan suna nan, Hajiya kaltume da Nene ne tare da ita a matsayinsu na manya. Har Sameena a can na ganta ta ce tun ranar da da aka yi rasuwar ta zo sai an yi bakwai za ta koma.
Tariq ma na nan shi da Farida da yara. Amman dai shi ya ce min da zaran an yi sadakar uku zai koma gida.
Ba Gimbiya ke bin Tariq ba akwai wata mace sannan ita a shekaru ba za ta gaza 33 ba ko na girmeta bai wuce da shekara É—aya ba.
Lokacin da nake yi mata gaisuwa ta yi matuƙar ba ni tausauyi ta yi kuka idanuwanta sun shige ciki, ba ta mgana sai dai ɗaga kai ba ta ci ba ta sha sai an yi da gaske ta ke tsakura da kuma ta ci sai ta amayar dashi. Ta rame sai farin fata da dogon hanci gabaɗaya sai ta bani tausayi har araina ina yi mata addu'an Allah ya ba ta dangana.
A bakin Sameena na ke jin Alhajin na gidanta ne lokacin da ciwon shi ya tashi. Ashe yana da ciwon hanta a Egypt ya ke ganin likita a daran su ka kai shi babba asibiti a nan Abuja da niyyar kafin a fita dashi waje, da asuban ranar Allah ya yi masa rasuwa.
Allahu akbar. Allah ka sa mu yi kyakyawan karshe.
Mun je gidajen duka matan shi mun yi musu gaisuwa tun da dukkansu suna anguwa ɗaya ne asokoro. Kuma gidajen su ba nisa bai wuce ka ga gida uku a tsakani ba. Yana da manyan ƴaƴa ba shi da ƙananu da Gimbiya ta haihu ne zai iya samun yara. Ba kuma yaro ba ne don ko da ta aure shi ya yi shekara 60 Allah na tuba a lokacin har ina ma Hauwa gulma me za ta yi da tsoho mai mata da ƴaƴa haka? Ashe zaman ma ba mai tsaho ba ne.
Duk da na zo garin da Yaya Auwal ya ke ban je ba. Saboda gaisuwa muka zo kar a ce daga zuwa ina yawo. Sai dai na kira Lailan na faÉ—a mata mun shigo garin, sai ta ce in da sarari za ta shigo ta yi musu gaisuwa.
Yallaɓai na bari, a gida shi da yara amma mun yi mgana ya ce gobe ranar uku za su dawo sai na ce kawai in sun dawo daga makaranta ya faɗa ma Salisu ya kai su gidan Rahila tunda ya ce za su kwana washegari sai a haɗu gabaɗaya a koma kano.