Sashe 69
Turken Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Sai cefanen salla tare muka je kasuwan muka siyo komai sauran kayan miya kuma Musbahu ya ce ya ba ma kuɗi zai kawo minibana gobe salla nama kuma daman a can gida sa suke yankawa a raba gabaɗaya amma dai ya siya mana na kasuwa kilo huɗu sai kaji muka haɗa da shi ni kuma a gida na siya fulawa zan yi cincin da cake da donut ga masu tayani Saude da Marwa da ta zo mini salla duk tare muke ayyukan gefe ɗaya kuma ina ta mana shirin Annirvesary ko Yallaɓai bai san shirina ba da ya tambayeni nace masa kawai ya tura mini kuɗi suprise ne shima ya ce a ranar akwai suprise ɗin da zai ba ni ina ta murna har ina zolayanshi na ce Yallaɓai ko ka biya mini Umra ne? Yana mirmishi ya ce in sha Allahu za mu je Umra Sadiya ta.
Da ni da yara duk mun yi ƙunshi salla wata Hajjaju ce maƙoyar su Rahila na kira har gida ta yi mana kunshi na biya ta. kitso kuma mai yi mana kitso ta zo gida ta yi ma su Jidda har da Marwa da Saude bayan ni na wanke musu kan na su a gida.
 Â
Ni dai ana gobe sallah na je shagon Amesty ta yi mini Saloon. Ban cika son yin kitso ba saboda Yallaɓai ya fi son in bar gashina a haka ta bakin shi ya ce ya fi mai daɗin taɓawa.
*TURKEN GIDA LITTAFIN KUÆŠI NE, BOOK 1 ZAI ZO A MATSAYIN KYAUTA. BOOK 2,3 KUMA ZAI ZO A MATSAYIN NA KUÆŠI, KU BIYA KUÆŠIN KARATUNKU #1k NE KACAL, AKAN MANHAJAR TELEGRAM TA WANNAN ASUSUN BANKIN 9069067488 JAMILA UMAR OPAY, KO TUNTUÆA TA WAÆŠANNAN LAMBOBIN.*
09069067488.
08032773332.
*MASU ÆUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUÆARMU TA LAMBOBIN DA KE SAMA. MUN GODE*
*Janafty*
*TURKEN GIDA.*
*Wattpad:Jamilaumar315*
*Arewabooks:Jamilaumarjanafty*
*SADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY)*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/Kz6koexT4Yj4o2zO4xVzrU
INA MATAN DA SUKA DADE SUNA NEMAN MAGANIN SANYI WATO INFECTION MAI KYU BASU SAMUBA, ANYI MAGANI ANYI MAGANI HAR ANGAJI, TOH KICE ALHAMDULILLAH, SABODA ALLAH YA HADAKI DA MAGANIN DA ZAI MAGANCE MIKI KO WANE IRIN CUTTAN SANYI WATO INFECTION DA YA KAMAKI CIKIN SATI GUDA DA YARDAN ALLAH. SHIGO GIDAN BUZAYE WAHALANKI TA YANKE HAJIYA💃💃
INA MAI NEMAN KAYAN GHARA ZAFAFA, MASU INGANCI, MASU KARFI, WANDA ZAI KANKARO MIKI MUTUNCINCI DA KIMARKI, WANDA ZASU DAWO DA HANKALIN ME GIDA GAREKI, SU SA YA MAKALE MIKI DA ZAZZAFAN SOYAYYANSHI, YA DINGA SAKE MIKI KI WARWASA YANDA KIKE SO💃💃 TO ER UWA SHIGO GIDAN BUZAYE KIGA IKON ALLAH DON KUWA ALLAH YA KAWO MIKI KARKEN MATSALANKI NA RASHIN DACEWA DABAKYAYI NA KAYAN GHARAðŸ˜ðŸ’ƒðŸ’ƒ KUSHIGO GIDAN BUZAYE KU GYARA KUGA IKON ALLAH
*🅿ï¸19*
Mun yi azumi ashirin da tara 29 ɗaya ga watan shawwal ya kama ranar asabar ne a ranar muka sallaci salla ƙaramar salla. Mun je idi mun sallaci salla tare da al'ummar Musulman duniya gabaɗaya ni da Yallaɓai da yara sai Marwa da ta yi salla tare da mu.
Bayan mun dawo idi na saka Marwa ta dafa jallop ɗin shinkafa mai nama. Tun a daran jiya muka gama duka soye soyen mu Saude da Marwa sun taimaka mini ƙwarai shi ya sa jiya da Saude za ta tafi da daddare Musabahu ya zo gidan da shi na haɗa su na ce ya kai ta gida tunda akwai motar Ya Usman a hannun shi tun lokacin biki bai koma da ita ba. Na dibar mata naman salla da kayan fulawan da muka yi sannen na ba ta ɗan kunne da takalmin sallar da na siya mata sai pant da bara da na siya musu tare da Marwa sannan na diɓa mata shinkafa kayan miya kuma na ba ta kuɗi na ce ta kai ma Mamansu ta siya kayan miya su yi abincin salla tunda na wajen nawa an niƙa gabaɗaya na tafasa.
 Yallaɓai na gida bayan ya ci abinci da nama yana falo yana amsa wayar ƴan'uwa nima 5k ya saka min kati ya ce na kira barka da sallah. Na samu kiran wasu yan gidanmu waɗanda ba su kira ba ni na kira su Alhajinmu dai da Gwaggo su na fara kira Nene itama na kira ta yi musu barka da salla sannan na kira Inna Mariya da su Kawu Nafi'u na yi musu barka da sallah. Har Yaya Murja ni na kirata Ma'u ce dai ita ta kirani kafin ni na kirata. Amma na kira Baaba ban ji mamakin da ta ce ba ta gane ni ba. Domin ba ta da lambata sai da na faɗa mata sunana bayan ma na faɗan sai da ta ce.
"Wata Sadiyar?
Kai tsaye na ce" Ta Yaya Sulen."
Sannan ta ce au muka gaisa sama sama su Jidda ta tambaya na ce suna lafiya daga nan muka yi sallama. Da ga ita na kira Baba Aminu da Baba Sani suma na yi musu fatan an yi salla lafiya. Da ga su sai Rahila sannan na kira Yaya Muntari shima na yi masa barka da sallah.
Bayan dangina sai na kira dangin Yallaɓai daman bayan su Alhajinmu na kira Nene na yi mata barka da sallah. Sai Mimisco Anty Maimuna na sameta mun gaisa amma Anty Bahijja ba ta ɗauka ba sai daga baya ta kirani. Na kira Faridan Tariq sai su Hauwa dukkansu na yi musu barka da salla Anty Zabba mutanen fatakol ita ta kirani muka gaisa har ta ke gaya min yara na nan gwammaja sun zo sallah. Da ya ke lokacin ya yi kusa an haɗu da biki ba lalle wannan sallan yan nesa su samu zuwa ba.
A ranar Yallaɓai sai yamma ya fita zuwa Gwammaja kuma bai daɗe ba ya dawo washegari lahadi ban je ko'ina ba saboda ƴan yawon sallah. An kawo min su Sahla sai yaran Munnira sannan Jawaheer ta zo tare da ya'yan Anty Zabba da suka zo daga fatakol. Daga ɓarayina ƙannen Marwa ne kaɗai su ka zo min yawon salla daman su sun saba zuwa ban saka rai da su Antin Yaya Murja ba domin na san in da suke zuwa. Na ba su nama da kayan fulawa sannan na yi shinkafa da miya da salat suka ci da za su tafi da yamma na ba su kuɗin adaidaita sannan da kuɗin barka da sallah. Sun tafi kenan sai ga su Firdausin Anty Balki su biyu ita da ɗiyar ƙanwar babanta suka ce mini daga gidan Yaya Abubakar suke har ina yi musu tsiyan sai da yamma ne za su zo mini? Su bari sai gobe mana.
 Suna dai sunne kai ba su ce komai ba, Allah ya taimaka bayan mangariba sai ga Musabahu da Adnan daman ina ta tunanin wanda zai kai min su gida tare da Yallaɓai suka shigo gidan.
Ganin su ya sa na ce su jira su in za su tafi su a jiye min su a anguwansu ko daga bakin titi ne. Sai wajen tara na dare suka tafi tunda bayan sun ci abinci suna falo suna hiran su na Æ´an'uwa acan falon shi. Amma sai da na kira Yaya Balkin na faÉ—a mata su Firdausi na gidana zan saka a dawo da su. Jidda da Baby daman a gidan Mimisco suka yi ni ta kira ni ta ce Direba zai dawo da su. Gwammaja kuma sai zuwa gobe za mu je can mu yini. Su Musbahu sun tafi da Firdausi ba daÉ—ewa sai ga Direba ya dawo da su Jidda gida da Nama da yawa a leda da cake har da su lemuka da kuÉ—i da yawa sabbin yan É—ari É—ari suka ce Daada ne ya ba su wato mijin Mimisco daman sunan da Æ´aÆ´an shi da ita kanta Mimiscon suke kiran shi kenan.