Sashe 26
Turken Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
 Ba ta biye min ba, nan ta bar ni ina ƙarisa cin abinci ta bi mijinta falo suna hira nima ina gamawa ganin mata da miji na buƙatar privacy sai na ce musu zan shiga na kwanta. Ina shiga na yi shirin barci Yallaɓai na kira an ci sa'a yau ɗin ya koma gida da wuri.
 "Yaushe za ki dawo? Yallaɓan Sadiya ya yi kewarta sosai."
 Ina jin kewata a muryansa nima cikin muryan kewan na ce"Gobe gobe nan Yallaɓai. Kwana biyu ban ji ɗumin ka ba kamar ban da lafiya Am baby na."
Kalamai na ƙarshe suka bashi dariya har sai da ya dara, hira muka yi sama sama na ce ya haɗa ni da su Jidda ya ce suna falo suna kallo tare da Saude.
"Ki dawo gobe Sadiya ta. Da gaske Yusuf ya yi kewar HalimatuSaddiya."
Ina mirmishi kamar ya na ganina na ce"In sha Allahu Yallaɓai na."
Mun ɗan dade muna waya ina ta bashi labarin Ya Muntari fa ya koma Hubby ina dariyan shaƙiyanci ya ce"In kika dawo za ki haɗu da Rahila kun fi kusa."
 Hiran sa ya ɗauke min hankali na tsawon lokaci sai da ya ce min zai yi wanka sannan muka yi sallama.
Nima daga nan na ijiye wayar na yi addu'an barci ba daÉ—ewa sai barci.
Yallaɓai na baya son tafiyan dare ya sa da wuri na shirya. Kafin Yaya Hamza ya fita sai da ya sake ba ni 10k ya ce na yi na mota sai na yi kawaici na ce"Yallaɓai fa ya ba ni na mota ina ta saka ka ɗawainiya Ya Hamza"
 Wani kallo ya yi min ban san lokacin da na karɓi kuɗin ina cewa" Allah ya ƙara ma nema albarka."
Kai tsaye ya ce"Amin. Yallaɓai mijin ki ne, ni kuma Yayanki ne kin ga ne? Sai na ɗaga masa kai ina danne dariyata. Mun rabu ya ce shima suna tafe karshen Sati na ce gida zai yi albarka Zaratan Alhajinmu za su yi hutun karshen mako a gida.
 Ƙarfe goma mu ka yi sallama da Khaleesat daga nan na hau adaidaita zuwa tasha ina zuwa motar kano saura mutum huɗu na shiga ba daɗewa ta cika muka tashi. Ban samu Yallaɓai a waya ba sai na yi masa saƙo.
Mun shiga kano É—aya da wani abu ne. Daga tasha na samu abin hawa sai gida. Ba key a hannuna sai na buga get É—in Saude ta zo ta buÉ—e mini tana ganina ta washe baki ta na faÉ—in"Sannu da zuwa Anty Sadiya."
Ina shiga gidan na ce"Yauwa Saude ya gidan"
Ta biyo ni tana karɓan ƙaramin akwatina.
A falon farko na jaɓe ta kawo mini ruwa na sha na huta sannan na iya tashi na ƙarisa ciki na ɗauro alwala na gabatar da sallar Azahr da ta suɓumu ce mini a hanya.
*Janafty"
*TURKEN GIDA.*
*Wattpad:Jamilaumar315*
*Arewabooks:Jamilaumarjanafty*
*SADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY)*
https://chat.whatsapp.com/GKzdnJ5Gb62IjjqT6AYpcC
No 1 online shopping kenan inda zaku sami duk wani kaya da ku ke buƙata, tun daga kan kayan kicin, laceses, atamfofi, shaddoji kayan yara maza da mata ,da uwa uba magungunan supliments wadanda ba su da illa na manyan mata inda zaki fito ki yi das da ke ki zama abin sha'awa, ga kuma Arabian sabaya powder wacce baki taba cin karo da irin ta ba, ke dai maza shigo ki kwashi romon arziki a gidan mutunci da karamci a kai Miki kaya har inda ki ke babu fargaba.
*🅿ï¸08*
Ina idar da Salla Saude ta kawo mini abinci shinkafa da miya ce, daman na yi miyata tun kafin na tafi Zariya.
Ban iya fita ba a cikin É—aki ta kawo mini komai na ci ta kuma zo ta É—auke filet É—in da kofin ruwa. Ni na ce ta jira su Jidda su dawo daga makaranta sai ta tafi saboda yau É—in ba su da islamiya. Saude ba ta karatun boko amman tana allo tana kuma islamiya.
Khaleesat kawai na iya kira na faɗa mata na isa gida lafiya sai Yallaɓai da na kira bai ɗauka ba sai na tura masa saƙon na sauka lafiya.
Daga nan na haye gado na kwanta sai barci daman na gaji bayana har wani sagewa ya yi. Barci na sha sai la'asar na iya tashi da na ji kiran salla daga masallacin gefen mu. Daƙyar na iya tashi na shiga tiolet na ɗauro alwala na yi salla. Sai bayan na yi sallah sanna na samu daman rage kayan jikina saboda ɗazu gajiya ya sa ban iya sauya kaya ba kawai na kwanta.
 Daga ni sai siket na ciki under. Sai bra na zauna a gefen gado ina duba wayata. Sai na ga Rahila ma ta kira ita da Datti.
Kiran Datti na fara bi bayan mun gaisa sai ya ce.
"Yaya Sadiya kin dawo ko kina can Zariyan ne?
Kai tsaye na ce"Na dawo É—azu. Ya aka yi ne? Su Alhajinmu dai lafiya ko?
"Kowa lafiya. Zan koma makaranta gobe ne ina so na shigo yau da daddare."
Kai tsaye na ce" To sai ka zo."
Daga haka muka yi sallama. Sai na bi bayan kiran Rahila kamar ta na jira ta yi zaraf ta É—auka.
"Sadiya Allah ba na son wulaƙanci."
 Ina danne dariyata na ce"To Sadiya yar laifi. Me kuma na yi?
Cikin jin haushi ta ce"Ban sani ba. Sunan mijin nawa ne abin shakiyancin ki?
Ina dariya na ce"Allah ya huci ran gimbiya Rahila a gidan Hubby."
Ƙaramin tsaki ta ja kafin ta ce"Shegiya Allah zan rama ne."
"Ba a kira mu sunan sabon sunan Ya Muntari ba? Ko ba a riga an yi taron ba ne?
Na san ta buÉ—e baki ne ta kasa mgana saboda yadda na ji ta yi shuru. Fahimtar haka ya sa da sauri na ce"Allah ya huci zuciyar My Baby"
Tsaki ta yi mai ƙarfi ta ƙatse wayar ta barni ina ta dariya. Sake kiranta na yi ba ta ɗauka ba sai na kyaleta. Ijiye wayar na yi na tashi na saka wata rigata ta zaman gida yar doguwa mai sauƙin kwari sannan na fita falon farko na iske Saude zaune ita kaɗai ta na kallo.
 Zama na yi nima ina ta ya ta. Kallonta na yi kafin na ce"Ko za ki bari in Yallaɓai ya dawo ne mu kai ki gida Saude?
Kanta na ƙasa ta ce"To Anty"
Saboda in samu in yi ma Balaraba godiya sannan mu ƙarisa gida in gaida su Alhajinmu.
 Muna nan a falo biyar na yi na ce ta mayar mini Tauraruwa an fara Indiyan hausa sai ta sauya mana tasha ana wani film mai kyau, har su Jidda suka dawo daga makaranta suna ganina gabaɗayansu suka faɗa jikina suna murnan ganina nima da fara'ata na tare su Jidda da ta yi girma ban iya ɗaga ta ba, amman na ɗaga Baby sama ina mata dariya.
 Faɗi take yi" Umma mun yi kewarki."
Ina shafa kumatunta na ce"Nima na yi kewarku Æ´a'Æ´an Umma."
 Ni na cire ma Baby Uniform na kuma zauna tare da su suka ci abinci suna ta bani labarin makaranta ina sauraransu. Bayan sun gama cin abinci na ce Saude ta taya Jidda su wanke Uniform ɗin su da safuna. Suka bar mu ni da Baby a falo tana ta min labarai ina sauraranta zuciyata kamar farar takarda saboda farincikin na dawo gida na ga iyalaina cikin koshin lafiya.
 Har aka kira mangariba lokacin su Saude sun dawo cikin gida sun gama wankin na ce su yi awala su yi salla. Ni ma na shiga ciki na ɗauro alwala na yi sallah ina kan darduma ina azkar na ɗauki wayata abin ya ba ni mamaki na ganin Yallaɓai bai kirani ba kuma na san ya ga kirana kuma ya ga saƙo na.
Ban yi fushi ba sai na sake kiran shi sai da ta kusa katsewa ya É—aga kirana.
"Yallaɓai na."
 Dagacan bangaren na ɗan ji hayaniya ban kawo komai ba sai na yi tunanin ƙila yana wani waje na mutane sosai.
" Ina Rano. Amman yanzu zan taso."
Haka kawai ya ce mini. Cikin mamaki na ce"Rano kuma? Aikin ne ya yi dare haka?
"A'a. Tun dazu muka tashi na biya gidan su Nene ne. Yanzu dai ina gidan Baba ne."
 Kai na gyaɗa kafin na ce"Allah Sarki. Ka gaishe su."
Sai ya ce mini za su ji, naji ana mgana a kusa dashi ban gane da muryan ba amman ta mace ce.
Ina shirin mgana na ji ya na ce min" Ga Sameena ta dawo daga kano yau."
Bai bani damar mgana ba kawai na ji muryan Sameena.
 "Matar Baba ɗazu da rana na dawo gida. Ashe sai yau kika dawo?
Sai na amsa mata. Mun gaisa sannan tace za ta sake dawowa in sha Allahu.
"Ko kafin ki dawo ni na zo ba."
Tana dariya ta ce"Allah ya sa'
Daganan muka yi sallama sai ta miƙa ma Yallaɓai wayarsa.
"Yallaɓai ka dawo da wuri. Ka siyo min kaza a hanya saboda yau za mu sabunta amarci ne."
Na faÉ—a cikin wani salo. yar dariya ya yi kafin ya ce"Amarya ko? To shikenan ango zai taho kazar amarci.'
Ya faÉ—a kamar cikin raÉ—a domin na ji ya rage murya.
 Mirmishi na saki kamar yana ganina na buɗe baki da niyyar mgana kenan na ji muryanta. Muryan da ba zan manta da ita ba saboda daban take. Ko mgana za ta yi cikin isa da gadara da salo. Kuma kamar ta fi yin salo matuƙar da za ta yi mgana da Yallaɓai.
"DADDY. Ba ka ji ba."
Yaushe ta zo garin? Haka na ke tambayan kaina a cikin raina. Baki na saki lokacin da na ga kawai Yallaɓai ya katse wayar ba tare da ma mun yi sallama ba.
Gabana ya faɗi Ras!. Amman sai na lallashina kaina da cewa duk tsiyanta dai ita yanzu matar wani ce. Ba ta isa ta bibiyan min miji da auranta ba ko ita ta yi Yallabai na aminattace ne ba zai taɓa biye mata ba.