Sashe 46
Turken Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Sule a shawarata kar ka matsa ma Ma'u ko Hamza. Tun da Hamza ya ce baya so. Abubakar ma yace ya hakura da ita to mu fasa wannan al'amarin kowanensu ya nemo mata itama ta nemo nata mijin mu aura musu sai na ke ganin kamar in muka yi haka za a samu mafita."
Su Baba Aminu ma sun aminta da shawaran Hajiya kuma ita Alhaji ya ɗauka aka warware mganar auran Ma'u da Yaya Hamza har da Yaya Abubakar ɗin bayan an ce kowannen su ya zaɓo na shi matar daga waje. Wannan lamarin shi ya ƙara rura wutar kiyayya tsakani da Asma'u.
  Kwana biyu da faruwan lamarin na samu salama saboda ko banza itama ba ta samu abin da take so ba. Sannan Yaya Abubakar ba zai ga laifin Yaya Hamza ba. Ina kwance a saman gadon Hajiya ba ta ɗakin tana makewayi Ma'u ta shigo har ɗakin ta tsaya a kaina.
"Lafiya Ma'u?
Idanuwanta jajir ta kalleni kafin ta fara mgana cikin zafi."
"Wallahi na tsane ki Sadiya. Na tsane ki."
Nima kai tsaye na ce" To ai nima ba sonki nake yi ba Ma'u."
Sai kawai ta nuna ni da yatsa kafin ta ce" Tun da kika zama silan rasa burina Sadiya ina so ki rubuta ki ijiye na rantse da sarkin da ke busamin numfashi sai na kuntata ma rayuwarki sai na saka ki a uku fiye da yadda kika sakani ko kin samu farinciki sai na yi sanadiyar lalatashi zuwa baƙin ciki. Kamar yadda na saba cin nasara akanki haka zan cigaba da nasara akanki har ƙarshen rayuwarki.".
Kai tsaye nima na kalleta kafin na ce"To in kin fasa. Ta Allah ba ta ki ba. Aniyar ki sai dai ta biki. Kuma ban yi nadaman abin da na yi ba. Da ki ɓata mana zuru'a gwara ke ki rasa na ki burin na zalunci."
Sai kawai ta yi kwafa ta fice a ƙofar ɗaki suka haɗu da Hajiya tana kiran sunanta ta yi banza ta wuce da ta shigo sai ta tambaye ni ko mun yi faɗa da Ma'u ne? Ina komawa na kwanta na ce" Ni ina ruwana da ita."
Hajiya na faÉ—in" Sai hakuri ki rika kyaleta yanzu kin san ga abin da ya faru.'
Ina jinta ban tanka ba.
Tun faruwan lamarin bayan wani lokaci Ma'u ta warware Yaya Abubakar ɗin ma da sauƙi. Ta nuna ma kowa ba komai amman ni nasan ba ta hakura ba. Tsakanina da ita sai ya ƙara lalacewa. Ko da yaushe in ta fakaici idon mutane sai ta gaya min mgana nima sai na rama haka dai muka yi rayu cikin bata sona nima bana sonta. Jarabawar mu ta fito cikin ikon Allah ni da Ma'u muka samu ban da Rahila ba ta damu ba tunda aure za ta yi ni kuma ina ta murna zan fara jami' a.
Alhajinmu ya so ya hana Yaya Hamza ya matsa masa aka nema min gurbin karatu a jami'ar bayero a shashen tsumi da tattalin kasa economics. Ma'u kuma ta ce bording za ta yi sai aka nema mata Federal University Minna ko na ce ita ta nuna tana bukatar can ɗin.
 Saboda lamarin da ya faru bikin Rahila da Yaya Muntari ba a ma ƙara mganar shi ba sai zuwa gaba in zukata sun huta.
Yaya Auwal kuma yana can keffi sai salla sallah ma ya ke zuwa ganin gida wani abun ma sai dai ya ji labari bai san faruwan shi ba.
Na fara zuwa jami' a farkon shekaran 2002. Ma'u ma a shekaran ta tattara ta tafi Rahila kuma tana gida amman auran su da yaya Muntari ana tunanin karshen shekara tun da shima ya cigaba da karatunsa.
 A kuma lokacin ne Allah ya yi ma Hajiya Dubu rasuwa. Rasuwan da ta gigitani matuka. Na yi kuka domin har daren da za ta rasu mun kusa raba dare muna hira sai dai mun wayi gari ba ta raye tabbas ni aka yi ma mutuwa. Rasuwar Hajiya dubu da wattani uku lokacin muna jarabawar semester farko a makaranta na haɗu da Yusuf Muhammad Inuwa(Tafida) kuma mun yi aure da shi a ƙarshen shekaran 2002 rana ɗaya aka yi bikin mu tare da Rahila da Yaya Muntari. Kuma ana saura kwana talatin da biyar auran mu Allah ya yi ma Mama rasuwa daga kwanciya barcu ciwon ciki dare zuwa asuba ta ce ga garin ku nan.
*TURKEN GIDA LITTAFIN KUÆŠI NE, BOOK 1 ZAI ZO A MATSAYIN KYAUTA. BOOK 2,3 KUMA ZAI ZO A MATSAYIN NA KUÆŠI, KU BIYA KUÆŠIN KARATUNKU #1k NE KACAL, AKAN MANHAJAR TELEGRAM TA WANNAN ASUSUN BANKIN 9069067488 JAMILA UMAR OPAY, KO TUNTUÆA TA WAÆŠANNAN LAMBOBIN.*
09069067488.
08032773332.
*MASU ÆUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUÆARMU TA LAMBOBIN DA KE SAMA. MUN GODE*
*Janafty*
*TURKEN GIDA.*
*Wattpad:Jamilaumar315*
*Arewabooks:Jamilaumarjanafty*
*SADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY)*
https://chat.whatsapp.com/GKzdnJ5Gb62IjjqT6AYpcC
No 1 online shopping kenan inda zaku sami duk wani kaya da ku ke buƙata, tun daga kan kayan kicin, laceses, atamfofi, shaddoji kayan yara maza da mata ,da uwa uba magungunan supliments wadanda ba su da illa na manyan mata inda zaki fito ki yi das da ke ki zama abin sha'awa, ga kuma Arabian sabaya powder wacce baki taba cin karo da irin ta ba, ke dai maza shigo ki kwashi romon arziki a gidan mutunci da karamci a kai Miki kaya har inda ki ke babu fargaba.
*🅿ï¸13*
Tun ranar farko da na fara ganin Yusuf na ji a raina tabbas na haɗu da namijin da ya gama cika zaɓina. Sannan na san tabbas zai iya yin katanga da cikar burina na sai na gama Jami'a na samu aiki zan yi aure. Saboda in na bari ya suɓuce mini samun kamarsa zai yi mini wahala
Tun da gashi tuntuni ina tsumayen shi. Shi wanda ya dace ɗin amman ban samu nasaran haɗuwa dashi ba sai a wata ranar laraba. Daga cikin BUK na ke mun gama lacture tun safe har yamma na sha wahala ina tafe kamar zan faɗi, ba zan mata da kayan da ke jikina a ranar ba. Wata atamfa ce mai ruwan ganye hijabin jikina fari ne sai takalmin dake kafata mai saukaƙƙen tudu.
 Daga bakin get ɗin jami'ar da na fito ni kaɗai ce. Ko anan ɗin ma ban yi wata ƙawa da na saki jiki da ita ba a dai gaisa kawai. Ina tsaye ina neman abin hawa ba ni da masaniyar tun a lokacin Yusuf ya ganni kuma Allah ya haɗa zuciyarsa da tawa a waje ɗaya.
Hauwa'u Jamilu ta fito tare da ƙawarta da tare na gansu Samira. Na gansu amman sai na ɗauke kaina kamar ban gan su ba, lokacin duniya na kwance sannan abubuwa duk ba su zama gari kamar yanzu ba. Ko wayar hannu nan sai wane da wane ke riƙe shi ko a ajinmu akwai ma su ita handset amman sai ɗaya ɗaya nima dai ina cikin mara shi.
"S. Yashe sai gobe."
Haka Hauwa'u ta faÉ—a sai na kalle su kafin na É—an gyaÉ—a kaina. Ganin ina ta tsaye ban samu abun hawa ba sai na fara tafiya zuwa bangaren yamma su kuma su Hauwa sun yi gabas. Ina tafe ina sauri saboda yamma ta fara sauka biyar za ta iya gotawa a lokacin.
Ban san ya na bina ba. Saboda ban ji takun tafiya ba sai da na ji sallamarsa cikin muryansa mai zaƙi da haiba ta maza masu kyau da Aji.
" Æ´an mata doguwa Salamu Alaikum."
Haka ya faɗa da farko ban yi niyyar na juya ba amman yanayin muryansa da salon da ya yi magana su suka rinjayi tunanina da zuciya na ɗan waiwaya na kalle shi yana daga bayana kaɗan ina juyowa sai kawai ya yi mini mirmishi irin mirmishinsa da na ke matuƙar so a tare dashi.
Na yi saurin É—auke kaina na cigaba da tafiya amman na sauya takuna. Gaba na ta faÉ—uwa ban san so ba amman ina tunanin nima na fara son Yusuf a wannan É—an kallon da na yi masa.
Lokacin da na yi gaba ina ta fargaban Allah ya sa ya cigaba da bina ya yi mini magiya sai na yi masa kwatancen gidanmu. Har É—an rage sauri na yi ina jinsa ya na cigaba da bina lokaci É—aya yana sake faÉ—in.
"Haba Æ´an mata. Ina ta mgana shuru"
ÆŠan sake kallon shi na yi. Kai ya haÉ—u! Haka na faÉ—a a cikin raina ban wani saki fuskar da zai fahimci yanayina ba amman tabbas Yusuf ya shiga cikin zuciyata a karon farko da muka haÉ—u. Cigaba da bina ya yi yana min mgana amman ban tanka shi ba sai dai kuma tuni na gama haddace kamaninshi da kayan dake jikinsa. Tun a wannan ganin farko ni na san Yusuf É—an gayu ne kuma yana da ilimi kuma shi É—in daga ganin É—an manyan mutane.
Yana sanye da ƙananun kaya. Jeans baki ne sai T. Shirt fara ta na da zanen baki a jiki amman ban iya ganin me aka rubuta ba. Takalmin ƙafarsa mai rufi ne sannan akwai wasu takardu a hannunsa. Ta gefen ido na gama ƙare masa kallo a cikin zuciyata kamar in yi ta tsalle saboda murna. Tsayawa na yi ina taran abun hawa shi kuma sai ya ƙara marairaicewa yana faɗin.
"Tafiya za ki yi ko muryan ki ba ki bari na ji ba?
Sai na kalle shi kafin na É—an É—auke kaina ina faÉ—in" Ya dace ka tari budurwa a hanya kana yi mata mgana?
Da sauri ya ce"Afuwan. to ki faÉ—a min sunan ki sai ki bani lambar wayarki sai na samu lokaci na zo gida mu yi mgana."
Kallonsa na yi sai ya yi wani sanyi kafin ya ce"Please."
Sai kawai na rausayar da kai kafin na ce"Sunana Halima. Amman ana kirana da Sadiya."
"Wow.! Nice name Sadiya ta." A karon farko da ya fa kirana da Sadiyarsa.
Sai na yi mirmishi ina so na tambaye shi sunan shi amman na kasa.
"Ba ni da waya. Gidanmu kuma na ÆŠorayi in ka ce gidan Alhaji Sulaiman Yashe za a nuna maka."