Sashe 38
Turken Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kafin ma a kai gidan su Yallaɓai ta sauka domin suna bayanmu ne mu dai muka yi gaba. Har ma mun shiga mun gaisa da Nene ta na tambayata Tafida ya ce Alhajinmu ba lafiya ya jikinsa? Na ce da sauƙi ta yi masa fatan samun lafiya.
 Tariq ne na ji ya na yi ma Uncle Abba tsiya yau ko ya shafa kwalli ne ƴan mata sai kawo hari suke yi.
Shi kuma bai ce komai ba Nene ce ta ce"Me ya faru?
Tariq ya ce"Nene É—azu fa a gidan su amaryan abokin mu yan mata shi kawai suke kawo ma hari. Yanzu ma da muka É—auko wata yar uwan Sadiyan Tafida daga asibiti har lambar wayarsa sai da ta tambaya."
 Ya faɗa cikin dariya. Ina zaune a cikin raina na ce a biri ya yi kama da mutum daman kawu ta gani kenan ta ƙyasa. Mirmishi na yi na ce lalle za ta sha wahala wallahi ko ya na sonta ba zan taɓa bari ya aure ta ba.
Ba wai ina dariya da daÉ—ewan da ta yi ba ta yi aure ba ne. A 'a ba ta da hali mai kyau ne.
Sai kawai na shiga hirar da cewa" Ba ƴar'uwanmu ba ce ƙawar Ma'u ce kawai."
Nene ce ke faÉ—in" To Allah ya sa dai ya ga wacce ta yi masa a ciki?
Yallaɓai ne ya yi dariya kafin ya ce"Ai Nene wannan ƙanin naki sai dai in yana da rabon samun Hurul aini ma'ana in ya mutu ya samu rabauta a shiga aljannah."
Nene ta aika masa da dakuwa ta na faÉ—in" Kawun na ka ne ka ke yi ma mugun fata? To bakin Tafida ya sari É—anyen kashi Abba"
Sai lokacin ya yi mgana ya na zaune kusa da yayarsa yana danna waya.
"Na ƙyale su Nene. In cikin su akwai wanda ya isa gobe ya ɗaura mini aure "
Nene ta yi saurin cewa"Ba su ma isa ba. Amman dai mu mun isa Abba ka fara furfura fa"
" Lokacin ta ne Nene ban tsufa ba da saura na. Aure kuma zan yi in sha Allahu."
Nene ta amsa da Allahu ya sha kafin ta ce"To yau duka ba ka ga wacce ta yi maka ba? Ko yar uwan Sadiya?
Gabana har ya na faÉ—i na ji me zai ce kawai sai ya ce"Duka fa ba su da kamun kai. Nene wacce mace ce ta gari ce mai kunya za ta yi shigar bayyana sura ta na nuna ma namiji alamun tana son shi? Ni ba irin matan da na ke son aura ba ne Nene ki bar mganar nan."
"To ita wacce kuka É—auko daga asibiti fa? An ce ka ba ta lambarka?
Kai tsaye ya muskuta kafin ya ce" Ita ma ta na cikin jerin su. Ita ta fara mini mgana kin ga kenan itama kunyar ta yi ma ta ƙaranci sannan kuma ni ba lambata na ba ta na Tariq na saka mata."
Me za mu yi in ba dariya ba sai aka bar Tariq da buÉ—e baki sai yanzu ya tuna domin da ya saka mata lambar sai ya ce wayar ba ta tare da shi tana gida a kashe.
Sai ta ce ta hannun ka fa? Sai ya ce ta aiki ne ashe shi ya gama ma aikin.
Ni da Yallaɓai muna ta dariya Nene ma sai da ta dara. Tariq dai ya ce zai rama ganin dare ya yi suka ce za su koma Nene ta ce su kwana Abba ya ce kamar wasu mata. Sanin halin su ya sa ta ce Abba ya gaida Innayi. Shi kuma Tariq ya gaida da Hajiya.
Tare muka fita har baby ta yi barci sai ɗaukan ta Babanta ya yi Jidda ce kawai idanuwanta biyu ta ga babaninta ta maƙale musu suna mata tambayoyin makaramta tana ba su amsa.
10k Kawu Abba ya ba ta shi kuma Tariq 5k ya ce ita da Baby su siya chaculate sai ta ki karɓa ta na kallon Babanta.
 Uncle Abba ya kalli Yallaɓai kafin ya ce" Kai Tafida ko ba ka yi ma yar namu bayanin ko kana raye muna da iko a kanka da su gabaɗaya ba."
Yana dariya ya ce"Sai ku jira na mutu tukunna"
Ni dai ina jinsu ina ta dariya Sai da yace Jidda ta karɓa sannan ta karba ta wuto wajena ta ba ni na karba ina musu godiya.
Tariq ke faÉ—in" Abba mun kusa zama surukai fa. Ka ga Jidda da tsawon kafa."
Abba ya jinjina kai kafin ya ce"Zan fara neman aure ko domin kar azo neman aure tarihi ya zo uban jidda ya ji kunya." Daga Tariq har Yallaɓai na suka fashe da dariya nima na dara sanin halin su in sun haɗu. Na shige mota ina ce ma Tariq ya gaida Farida ya ce za ta ji.
 Uncle Abba kuma ya ce" Ni kuma wa zan gaisar miki Sadiya?
Ina dariya na ce"Amarya mai jiran gado."
Yallaɓai ke faɗin" Su kawu Sa'adu ko matansu ba."
 Keyarsa ya tallaba ya na faɗin" Mara ɗa' a."
Tariq na gefe ya ce zai rama masa. Ni dai mun fi minti talatin a waje kafin su yi sallama su suka shiga mota suka É—au hanyar Rano mu ma muka É—au hanyar gida.
Muna hanya na kalli Yallaɓai ina faɗin" Dare bai yi ma su Kawu ba?"
Ya na tuƙi ya ce"To wallahi Abba har sha biyun dare ya kama hanyar rano."
Sai kawai na yi fatan Allah ya kai su lafiya.
Mun isa gida lafiya Yallaɓai ya dauki Baby zuwa ɗakin su na ce Jidda ta yi mata shirin kwanciya su sun ci abinci a gidan Nene, ni da Yallaɓai na zuba mana sauran tuwon da na yi muka ci muka ƙoshi. Sai da muka yi brush muka yi shirin kwanciya duk mun gaji sai barci sai da asuba ne Yallaɓai ya ja mu ka yi ta ɓarnan ruwa.
 Da safen daman ban yi niyyar zuwa asibiti da wuri ba sai ga ma wayar Amina ta ce an sallami Alhaji sai na ce shike nan sai zuwa anjuma zan leƙo gidan.
Zan tsaya saude ta zo ta kama ma Jidda ta wanke Unfiorm ɗin su nima Yallaɓai na gida ba zai fita ba ƙila sai zuwa anjuma.
*TURKEN GIDA LITTAFIN KUÆŠI NE, BOOK 1 ZAI ZO A MATSAYIN KYAUTA. BOOK 2,3 KUMA ZAI ZO A MATSAYIN NA KUÆŠI, KU BIYA KUÆŠIN KARATUNKU #1k NE KACAL, AKAN MANHAJAR TELEGRAM TA WANNAN ASUSUN BANKIN 9069067488 JAMILA UMAR OPAY, KO TUNTUÆA TA WAÆŠANNAN LAMBOBIN.*
09069067488.
08032773332.
*MASU ÆUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUÆARMU TA LAMBOBIN DA KE SAMA. MUN GODE*
*Janafty*
*TURKEN GIDA.*
*Wattpad:Jamilaumar315*
*Arewabooks:Jamilaumarjanafty*
*SADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY)*
I just published "Page 12" of my story "TURKEN GIDA."::https://www.arewabooks.com/chapter?id=68237857847ebcbfe6d205fe
*🅿ï¸11*
*1994.*
*KATSINA. Ƙauyen Yashe dake ƙaramar Hukumar Kusada.*
Hajiya Dubu na zaune a dandamalin ƙofar ɗakin ta, ta na ɓanɓaran masara. Masaran gonar Aminu ce an kawo ta gida yar sauran da ta rage ba ta bushe ba ne aka shanya bayan ta bushe shi ne take ɓanɓarewa.
 Daga ƙofar gida ta ji kamar hayaniya ba jimawa sai ga wani magidanci ya shigo riƙe da jaka a hannunsa bakinsa kamar gonar auduga saboda farin ciki.
"Hajiya Yaya Sule ne ya zo."
Haka ya faɗa. Itama sai ta washe baki lokaci ɗaya tana miƙewa kakkabe hannunta ta yi a jikin zanin jikinta kafin ta kalli yar yarinyar dake gefenta a zaune a rakuɓe wacce a shekaru iyakarta sha uku sannan ba za ta haura sha huɗu ba.
"Ke Asma'u kwashe mini masara ki kai cikin É—akin can"
Haka ta faɗa kafin ta maida hankalinta ƙofar shigowa dai dai lokacin da aka yo sallama kamar wanda ya fara shigowa haka ya ke shima sai dai a akwai bambamci shi daga ganin shigarsa za ka fahimci daga birni ya ke. Shadda ce mai duhuwa ya saka da takalminsa sahu ciki kansa da hula amman fuskarsa duk ta yi ƙura saboda kuran hanya tunda shekarun da yawa ba titina a lokacin kuma akuri kura ce za ka samu in ka sauka a bakin hanya ta shigo da kai cikin Ƙauyen.
"Maraba. Lale da zuwan Sule. Kai ne tafe."
Safiya ce domin lokacin ba zai gaza sha ɗaya da wani abu na safe ba. Kuma da karfi ta ke yi masa maraba da ya sa matan gidan da ƴa'ƴansu fitowa daga ɗakunan su. Har ƙasa ya duka ya na faɗin" Mun same ku lafiya Hajiya?
Da sauri ta ce"Haba dai. Tashi tashi maza Sule. Kai Sani shigar masa da jakarsa ciki ka yi masa shimfiɗa ka zauna anan ai sai ka ɓata jikinka"
 Sai da ya shiga ciki ƙaninsa Muhammad Sani ya yi masa shimfiɗa ya zauna sannan Hajiya Dubu ta shigo ita ma ta zauna a gefe suka gaisa. Sannan matar Sani ta shigo suka gaisa har yana karɓan yarinyar da ta ke goyo mardiya. Sannan yaran ma duk sun shigo sun gaishe shi ga su nan ɓutu ɓutu. Ba karatun boko suke yi ba saboda lokacin karatun bai yawaita har ƙauyuka ba sai dai in namiji ne a tura shi gona in mace ce kuma a yi musu aure masu rabo ne ma iyayensu kan tura su wani gari karatun allo.
 Matar Aminu ma ta zo ta gaishe shi kafin ka ce me an cika gabansa da ruwa da fura. Har da abinci ma tun da su ƙauye ba ruwansu da wani lokaci ko da yaushe ka zo suna da abinci sannan sun iya karrama baƙo. Baƙon ma irin Sule da ba ko yaushe ya ke zuwa ba sai in ya samu sarari. Yaran gidan sun zagaye shi sai da Hajiya ta fattatake su amma ba su tafi ba sai da ya buɗe jakarsa ya ɗauko alewan da ya siya musu na tsaraba ya ba ma Babban cikin su Nura ɗan wajen Sani ya ce ya je su raba sannan suka fita suna murna. Shima Sanin fitan ya yi ya ce zai gangara gona ya faɗa ma Yaya Aminu zuwan shi.
 "Ya wajen iyalan naka? Ina takwarata Dubu ina fatan duk kuna nan lafiya ko?