Sashe 97
Kanwar maza Part 3 and 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka shima ya din ga bata labarin makaranta, sai da suka raba dare a falon, ya ce suje É—akinsa su kwana, amma ta kada baki ta ce Ba zata kwana a gado É—aya da shi ba, sai ka ce Anty laila.
"Au kina nufin laila ce mara kunya ko, sai na gaya mata. Kuma banda gulma ba sau biyu kina kwana tare da ni ba?"
"To ai wannan tsautsayi ne, Anty laila dai kama rayuwar turai ta ratsata, take gaya mini ita É—aki É—aya take kwana da mijinta, wai tare a kan gado ya rungumeta, ni dai wannan karatun nata ba É—auka nake yi ba. Dan ba iyawa zan yi ba"
Yayi murmushi tare da shafar sumar kansa, ya ce "Shikenan a sauka lafiya, tsarabarki sai Allah ya kaimu da safe"
Babu kunyar komai, ta wuce É—akinta.
Sai dai da ta tafi É—akin, ta kasa manta rungumar da yayi mata, haka ta shirya ta kwanta bacci, tana sake ganinsu a tare a cikin idonta, yana magana yana yi mata dariya.
Rungume pillown tayi, ta furta "papa a hankali"
Washegari da wuri ta tashi ta hau aikace-aikace, ta gyara ko ina duk da babu datti.
Ta shiga kitchen ta haɗa abincin karin kumallo, ta leƙa ɗakin Adam.
Ya lulluɓe jikinsa da bargo, saura fuskarsa kawai a ya bari a waje, baccinsa yake yi hankali a kwance, kai da gani ka san a gajiye yake.
Ta kalli agogon É—akin, tara da rabi na safe, a hankali ta ce 'Papa baka jin yunwa ne?'
Sai kuma ta tuna lecture malamarsu da ta laila, wai yadda ake tashin miji daga bacci.
Ta rife bakinta da hannunta ta ce "Ni, haka kurum in je in wani kama shafa shi, ina cewa ya tashi, kamar wani mage, ko ɗan jariri, ai gara in daki ƙofa da ƙarfi irin yadda mama take yi wataran a gida, idan haka ne abun, meyass a gida ba a haka ake tashin su Yaya usy ba? Kai anty laila bata da kunya, zaman turai duk ya canza ta'.
Ta gama soki burutsunta, ta koma kitchen tayi wanke-wanke.
Daga nan ta tafi É—akinta, yin wanka.
Sai dai ko da ta fito daga wankan, bisa mamakinta adam har ya tashi, dan ya ma biyota É—akin.
"Wai daga zuwana nayi wanke -wanke har ka tashi?" Tayi maganar a É—an tsorace tana rufe jikinta.
Maimakon ya amsa, kawai ya hau dariya, ta tsaya cak ta ce "Menene?".
Purple É—in brezia da ta bari a kan gado, ta shiga banÉ—aki, ya É—aga mata ya ce "Meye wannan?"
Kame-kame ta fara tana son faÉ—ar abun da zata kare kanta da shi.
Ya ce "Inyeee mutuniyar, ai kamata yayi a nuna mini, ni dama tun da nayu hugging É—inki jiya, i feel it but i thought na scam you wanta scam me, ashe na gaske ne, come let me see inyeee".
Shan kunu tayi ta ce "Papa bana so"
"Meye ba kya so kuma? Ganin kawai"
Ƙarasowa tayi zata karɓi breziar, amma ya riƙeta yana dariya, ta saka hannu ta riƙe towel ɗin ta gam, tana ihu.
"Ni wallahi da baka nan, nafi sakewa"
"Abun har da sharri, kamar ba jiya ki ka gama kuka ba, saboda kin ganni. Anyway, shirya ki zo mu yi breakfast, zamu yi magana"
Sai da ya bar É—akin sannan hankalinta ya kwanta, ta shirya, ta fito tana wani haÉ—e rai.
Shi kuma ya ƙureta da ido, har ta zauna.
Taƙi kula shi, tayi serving ɗin sa, ta ja nata ta fara ci, duk yadda ya so ya maze kasawa yayi, dan yana jin daɗin tsokanar rumaisa yaga ta haɗe rai.
"Papa dan Allah ka daina kallona kana dariya, Allah zan tashi".
"Allah da iko yake, abun ne da mamaki, six months back, a ƙwailarki na tafi na barki, amma in just six months ace lamari ya kankama haka, kuma kin ƙi yarda na tabattar kar in je acuci ake yi mini.
Abunki ras da ke, ai ni yanzu kuma na daina takara da ke, na yarda yafi nawa nesa ba kusa ba, wane ni ma? Ai ni yanzu babu suaran jayayya, zaki iya rainon baby yanzu sosai, kai congratulations mimi, kamata yayi fa mu yi party, tare da celebration, mimi is no more ƙwaila, she's now a big girl, she can bear a baby, she even wore brezia size nawa ne ma ki ke sakawa, mu je mu sayo dozens of it" ƙarshen ƙuluwa rumaisa ta ƙule, ta jefa masa guntun ƙashin da yake hannunta, ta tashi za ta tafi. Ba dan ya iya shanye dariyarsa ba, ya riƙe ta yana cigaba da ƙyaƙyatawa.
Duk da tsiyatakun da yake tayi mata, ta kasa fushi da zuciya, watannin nan da yayi, ba ƙaramin missing ɗin sa tayi ba, amma dawowarsa ya sakata a gaba da tsokana kamar tayi kuka.
Ta tafi kitchen yin wanke-wanke ya bita, ba abun da yake tayata, ya sakata a gaba da tsokana.
Ruma ta kalleshi, kamar ba shi ne idan ya kamile ya tsuke fuska, ko fara'ar kirki ba ya yi ba, yayi ta muzurai, mussman idan yana cikin shigarsa ta sarauta, amma yadda ya sakata a gaba sai ka ce yaya usy saboda tsokana.
Ya ƙaraci dariyarsa ya koma falo, ya cigaba da kallo, lokacin sallar azahar yayi, ya tashi ya fita masallaci.
Sai dai da ya dawo, har ta kammala girki, ta yi salla ta canza kaya, amma ta kima uban hijjabi, tana so ta ganshi sosai, amma tsiyar da yake mata duk ya takurata.
Ya É—aga kai ya kalleta ya ce "Budurwar, meye haka kuma?".
"A ina?".
"Meye na wani saka hijjabi ana zaune ƙalau, wannan abu na farinciki da ya same mu, gaskiya ban yadda ba".
"Allah papa zan tafi É—aki na daina fitowa"
Ya ce "Sorry, ke kin san yadda na yi kewarku kuwa, tsokanar da na daɗe ban yi miki ba nake fanshewa. Ya ƙarasa wurinta ya cire hijjabin, tana riƙewa amma ya cire shi.
Kasancewar ba a dining za su ci ba, suka zauna a ƙasan carfet.
Ta janyo kwanukan abinci, da plate biyu, ya ce mata "an daina raba plate, a ɗaya zamu ci" ta tuna anty laila ta ce mata cin abinci kwano ɗaya da miji, yana ƙara soyayya, amma ita ba wannan ya dameta ba, sai tambayarta da tayi, to ba zai yi mini kishiya ba, laila ta ce sai kin kula da abubuwan da na koya miki tukuna.
Ta zuba abinci ta ajiye masa spoon, ya kalleta ya ce "Ke ni fa tun farko a baki ake bani abinci, ba zaki ajiye mini cokali ki maza ba".
"Ni zan baka abinci a bakin?".
"Eh mana"
Ta ce "Taɓ papa, ko jajjage baka yi mini ba da ina girki, ko sannu sai ma tsokanata da ka yi tayi, na gama abincin kuma sai na baka a baki, in bawa sabir abinci a baki, in bawa babansa saboda jin daɗi".
Yayi dariya ya ce "To ki bari in baki, ai ni a wurina da ke da sabir, duk É—aya, baku da wani banbanci dan abun da yake na shiririta kema yi ki ke" kan tayi magana ya É—orata a cinyarsa, ya É—ebo abinci a cokali ya kai bakinta.
Rufe fuska tayi ta ce "Ayi haka? Kunya nake ji fa"
Sauke hannunta yayi, ya tura mata cokalin a baki, tun tana noƙewa ta saki jiki tana karɓa, ta ce "Da na san haka bawa mutum abinci yake a baki da daɗi, ai da na daina ci da kaina, idan na dafa sai ka bani a baki".
"Ni zaki saka aiki, yanzu ki ka gama cewa saboda jin daÉ—i zaki bani abinci a baki, amma yanzu kina gaya mini, in din ga baki abinci a baki. Mara kunya kawai baby mimi an zama lady mimi"
"Wallahi idan ka ce babyn nan kunya ka ke bani, ga abinci a baki ga baby, idan aka ga na koma yin rarrafe kai ne ka ja"
Dariya Adam yake yi, rumaisa ba za ta taɓa girma tayi hankali ba.
"Mimi, kin shiga kin fita kin hana auren jabir da iman, ki ka haÉ—a da yayanki, kin saka jabir gaba da ni, Jamil ma har na je na dawo bai yi mini magana ba, gaba É—aya fushi suke yi da ni, duk saboda ke mimi"
"A'a nifa ban hana aurensu ba, kuma can suka ƙulla soyayyar su da mai sunan baba, ban sani ba ina gefe ni ƙarfafawa kawai nayi. Kuma papa kawai fa ban gaya maka bane ba, kar na zama munafuka kai baka san me jabir yayi wa ammi ba, wai saboda ba yi auren sa da iman ba, ka ja maganganun da ya din ga gaya mata? Wallahi sai da Mahmoud ya mare shi".
"Wane Mahmud É—in?"
"Daddy" ta bashi amsa. Yayi shiru yana mamaki, ya san rumaisa ba za ta yi masa ƙarya ba, yanzu har jabir zai iya kallon ammi ya ci mutuncin ta, matar da duk da abubuwan da mahaifiyar sa take yi mata, bai hana ta ɗauke shi tamkar ɗa ba.
"Papa ni fa wasu lokutan ba haka kawai nake tsanar mutum ba, da jabir sonka yake tsakani da Allah, kome ammi za ta yi masa, ba zai wulaƙanta ta ba. Shi kuma jamil sake bina yayi, wai sai na gaya masa yadda aka yi anty aisha ta ɓata, da kuma in gaya masa abun da na sani a kan ta, na ce masa ban san komai ba, sai filin da gwamanti ta karɓa a hannun turaki, ake bashi percentage ya sanya anty aisha a matsayin magajiyarsa, shi ne hankalinsa ya kuma tashi, ya ce kaine ka gaya mini"
Adam ya saka hannu ya juyo da fuskar rumaisa tana fuskantar sa, ya ce "Rumaisa, meyasa ba zaki daina yi mini yawo da hankali ba? Yanzu magana ake ta shekara guda da watanni, da ɓatan aisha, ba zaki tausaya mini haka ba, ki daina yi mini ɓoye-ɓoye? Kin bani zane ya ɗaga mini hankali, kuma ban gane komai a ciki ba Please rumaisa" Yayi maganar jikinsa a sanyaye.
"Papa ba laifina bane, laifinka ne haryanzu, ka wuce duk wasu matakai da yakamata, kuma ina iya ƙoƙarina na tallafa maka, ɗaya ya rage haryanzu, nima ba son raina bane in ta wahalar da mijina ba, baban ɗa na"