Sashe 96
Kanwar maza Part 3 and 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
Paid book ne, ₦500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143, ga masu buƙatar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book ɗin. Kar ku manta da subscribing YouTube channel ɗinmu na Cool hausa novels, domin samun daɗaɗan litattafan hausa na sauraro, ciki har da ƙanwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel ɗin*
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Susbcribe my YouTube channel please ðŸ™
*TALLA! TALLA!! TALLA!!!
*ƊANƊANO DAGA LITTAFIN NAZEEFA SABO NASHE, MAI SUNA ƘUDURAR ALLAH*
Ta Yaya zai zama jinina alhali ni na san bayan matana ban tab’a kusantar wata mace ba?†Ya furta kai tsaye yana kallon likitan da sakamakon gwajin yake hannunsa. Likitan yana jinjina kai ya sake furta “Tabbas Jaheed jininka don gwajin k’wayar halittarku da komai ya tabbatar kai ne mahaifinsa kafin a kai ga haka ma ko Kamanninku da suka zamo kwabo da kwabo sun tabbatar da Hakan koda Ba’a yi gwajin ba.â€
Shiru na tsawon lokaci d’akin ya d’auka kowa da irin tunanin da yake a ransa ya kasa yarjewa zuciyarsa shine Mahaifin Jaheed duk da k’wararan shaidu. Abinda ya sani ko da wasa bayan matansa na aure na Sunna bai tab’a rik’ewa wata mace hannu ba, idan kuwa ya tabbata Jaheed d’ansa ne ta yaya ya samar da cikin nasa a jikin wacce aka kira mahaifiyarsa da ko a mafarki bai tab’a ganin mai kama da ita ba TABBAS AKWAI LAUJE CIKIN NAD’i. Mahaifiyar Jaheed ma Zata iya zama abar tuhuma da zargi. Kai tsaye zai iya cewa hakan zai iya zama K’UDIRAR ALLAH….
(*Ina ma'abota karance-karancen litatafan hausa, na san kun santa, Nazeefa sabo nashe, tsohuwar marubuciya, da ta saba nishaɗantar da ku, da ɗaɗan litatafan hausa masu ma'ana da ilimantarwa, ya kuke tunanin wannan turka-turka, DNA ɗin sa ya kasance daidai da na yaron da bai taɓa ganin mahaifiyarsa ba, haka zalika a iya saninsa tun daga ƙuruciya har girmansa, bai taɓa aikata zina ba? Ku kasance da Nazeefa sabo nashe, dan jin yadda zata warware wannan turka-turka a cikin littafin ƙudurar Allah. Masu buƙata kai tsaye za su iya tuntuɓar ta a kan lambar wayarta 08033748387*)
Durƙsawa takawa yayi, ya ɗauki sabir yana juyi da shi, yana murmushi, ya ce "I so much miss you darling, how are you?" Yayi maganar yana sumbatar goshin sabir.
"Paapa, daddy kaga" yayi maganar yana nuna masa in da Mahmud yake tsaye.
Kallon in da Mahmud yake yayi, yana mamakin saurin wayon sabir, ya É—aga kai yana dubawa ko zai ga su ammi, amma babu kowa sai Mahmud.
Ya kira laila a waya, ta sanar masa da cewa Mahmud ya zo É—aukarsa, zai fara masifa, ta kashe wayarta.
Mahmud kuma yayi banza bai ce masa komai ba, bashi da wani zaɓi, illa ya je ya saka akwatinsa a boot, sannan ya buɗe bayan motar ya shiga.
Har suka fara tafiya, babu wanda ya tankawa wani, sabir ne dai daɗi ya isheshi na ganin mahaifinsa, ya kasa zama wuri ɗaya, sai ya taka cinyar adam ya miƙe yana taɓo Mahmud "Daddy ka ga papa"
Mahmud yayi murmushi,yana shafo kan sabir da hannu É—aya.
Takawa ya riƙe hannun sabir ya ce "Ina mimi?"
"Mimi, iman, baba" ya din ga jero wa adam sunaye, adam yana ta murmushi, yana jin yadda yayi kewar É—an nasa.
Tun daga bakin gate, security suke yi wa adam barka da zuwa, aka É—auki akwatinsa zuwa cikin gida.
Cike da ɗoki da son ganin mimi ya ƙarasa sashin ammi, ammi ce ta fara taro shi, ta rungume shi, ya durƙusa ƙasa yana gaisheta.
Ammi ta yi masa alamar ya tashi, ta sake rungume shi tana faÉ—in "Barka da sauka, ya hanya ya makaranta?"
"Alhamdilillah ammi, na same ku lafiya?"
"Lafiya ƙalau Alhamdilillah"
Laila ta ce "Ƴan makarantar bokoko, sannu da zuwa"
"Yauwwa big aunty" yaran laila safiya, anam da haidar, suma suka taho da gudu, suka rungume takawa suna faÉ—in uncle.
Nusaiba da iman ma duk sannu da zuwan suke yi masa, fuskokinsu, É—auke da tsantsar farincikin ganin dawowar ta sa, sai dai ya gama rarraba idonsa bai ga mimi ba.
Ya kalli iman ya ce "Amarya ba kya laifi, ya shirye shirye? Kodayake dole a zo a sake wani shirin, tun da na dawo".
Dariya suka yi gaba É—aya, yana ta son ya tambayi rumaisa, amma kunya yake ji, kuma dai ya san suna cikin hutun makaranta.
Nusaiba ta kai masa akwatinsa É—akinsa da yake sashin ammi, takawa ya ce "Nusiaba ina mimi ne?".
"Wallahi ban sani ba takawa, anty laila zaka tambaya" ya jinjina mata kai. Ya shiga yayi wanka, ya fito falo, an shirya masa abinci a dining, sai dai ammi kanta ta lura yadda yake ta leƙe-leƙe, ta san ba kowa yake nema ba sai rumaisa.
Laila kuma ta zauna ta saka shi a gaba da surutu, ya dubi laila ya ce "Yanzu a gidan nan a rasa wanda zai iya zuwa a cikinku ya taro ni?"
Laila ta ce "To yanzu a ƙafa ka taho? Ba ɗaukkoka aka yi ba?".
"Amma shi ne yakamata ya je ya É—aukko ni?"
"Wannan kuma matarka za ka tambaya, da ta shirya hakan".
Ya kalli in da ammi take, ya ga ba ta jiyo su, ya ce "Yauwwa, wai tana ina ne?"
"Ita wa?"
"Meye haka ne, matata mana".
Laila tayi murmushi ta ce "Tana nan ƙalau tana gaisheka"
Ya tsuke fuska ya ce "Wai meye haka ne? Dan Allah tana ina, ina son ganinta"
"Zaka ganta ne, kai dai ka kammala cin abincin ka huta"
Ya dire cokalin ya ce "ya haka ne? Watanni shida ba ma tare, na dawo kuma kin ɓoye ta".
"To wai me za ta yi maka ne? Sai mun gama jan aji tukuna".Â
Yayi dariya ya ce "Jan aji, wane ajin kenan, ina fatan ba wata rigimar ki ka koya mata, in the name of jan aji ba?"
"You will see" tayi maganar tana dariya.
Mirsisi anty laila taƙi faɗa wa takawa, in da rumaisa take, sai da ta kai ga ya cire kunya ya cewa ammi "Ammi wai ina maman sabir ne?"
Ammi ta ce "A'a bani zaka tambaya ba, ai dama da zaka tafi laila ka bawa riƙo, kuma da zaka dawo ta ce ba ruwana da abun ku, dan haka babu ruwana".
Wasa² har la'asar, tun yana tambayar har ya haƙura, sai daf da magariba, laila ta ce masa jeka gida, zan kawota.
Da fari bai yadda ba, sai da ta rantse masa tukuna, sannan ya amince.
Da ya je ya tarar da gida ko ina tsaf, duk an sauya fasalin zaman furnitures É—in, ko ranar da aka kai masa rumaisa, gidan bai haÉ—u har haka ba.
Yana zaune a falo, yana kallon ƙwallon dole, saboda ya ma rasa abun yi.
Ya ji maganganu ana hawowa sama, da sauri ya tashi tsaye, yana jiran isowarsu.
Laila ce da Iman, sai nusaiba, rumaisa ta duƙunƙune da mayafin lafayarta.
Murmushin sa ya faɗaɗa, suka matsa daga kusa da rumaisa, ta ɗaga kai ta kalleshi, ta sake rufe fuska tana murmushi, ƙarasawa yayi gabanta ya rungumeta, yana murmushi.
Rumaisa ta rintse ido, saboda wata irin kunya da ta kamata, ganin yadda ya rungumeta a gaban su laila.
Nusaiba kuwa video take yi musu, tana cewa bari muyi ƙara'i tun da bamu yi a lokacin biki ba.
Ya ɗagota yana son ƙare mata kallo, amma ta hana shi damar hakan, sai cukuikuye jikinta take yi, mayafin gashi sai wani irin ƙamshi ne kala² yake tashi daga jikinta.
Laila ta ce "Ku zo mu tafi, kar ya saka mini duka, saboda jan ran da na yi masa, ga ta nan ku cinye juna, ƙarewar ƙauna".
Adam ya ce "Eh É—in, Allah ya bada lada, amma an wahalar da mu haba".
"Da ƙafarka zaka zo nemana, zan rama ne" tayi maganar tana dariya, su iman suka bita suka tafi.
Suna tafiya, ya tsuguno dai-dai tsayinta, ya sake rungumota jikinsa, ya ce "I miss you little mimi"
Kasa magana tayi, kawai taji hawaye na zubo mata, jin tana sheshsheƙar kuka, ya sanya ya ɗagota, ya ce "Yaya aka yi?" Kasa shiru tayi, ta cigaba da kukan.
Ya zauna da ita a jikinsa a kan kujera, ya ce "Gaya mini menene?".
"Ba kai ne ka daɗe ba, kuma kwanakin suka ƙi cika ba?"
Takawa yayi dariya ya ce "To ni na hana su cikar?. Allah sarki, duk murnar ganina ce har da kuka? I so much miss you dear"
Lafewa tayi a jikinsa, tana cigaba da kuka, cike da shagwaɓa, ganin dawowar ta sa take yi, tamkar a mafarki.
"Mimi, meye sirrin ne? Kin ga yadda ku ka yi kyau kuwa, kalli skin ɗinki, duk da dare ne, kin yi fresh ga wani ƙamshi mai daɗi da ki ke yi, i like it baby"
"Baby kuma, kamar wata mijin anty laila, gursumemen dattijo wai baby, ni in dai zaka ce mini baby, sai ka sayo mini feeder, da kayan wasa"
"Ai na sani, ko shekara É—ari za ayi, ba zaki canza halinki ba mimi"
Hira suka sha sosai, rumaisa ta din ga bashi labarin wasu daga abubuwan da suka faru, sai dai tafi karkata ga laabrai masu daÉ—i da suka faru.