Sashe 90
Kanwar maza Part 3 and 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Idan ma so kake ka ce ina aikata wani abun a ɓoye nima, ɗan adam ne ni, amma na san dai bai kai naka muni ba jabir".
"Na gode sosai da sosai Adam, tukuicin Æ´an uwantaka kenen, na gode ka nuna mana iyakarmu daga ni har Jamil, saboda ka auri wannan yarinyar, har ni za ta gayawa ban isa na auri iman ba, tun da yayanta yana son iman, kun kyauta" ya kashe wayar sa.
Adam ya dafe goshin sa ya ce "You again mimi? Subhanallah"
Ammi kuma rarrashin iman ta din ga yi, da nuna mata komai na Allah ne, kuma yana da iyaka, dan haka ta kwantar da hankalinta, a wannan karon ma kalaman Wambai barazana ce kawai.
Kwanci tashi asarar mai rai, takawa ya cika watanni biyu cif da yin tafiya.
Kullum idan ya kira video call zai ga kowa amma ban da rumaisa.
Yau laila ta cewa rumaisa za ta yi video call da takawa, rumaisa har da tsalle tana murna, laila ta yi dariya kawai.
An samu improvement sosai a game da rumaisa, dan yanzu tana iya turancin laila, tana ganewa har tana iya yi mata reply, sannan ta sakata ta rage tsalle-tsalle.
Sai dai bakin nan yana nan, sai ma abun da yayi gaba, tsiwa da rashin mutunci ma ba ta fasa abun ta ba in dai an taɓa ta.
Tun da ruma ta dawo gidan da zama, Samha ba ta sake zuwa sashin ammi ba, wurin Mummy ta daina zuwa gaba É—aya.
Laila da kanta ta yi wa rumaisa light makeup, suna yi suna faÉ—a, ita ba za ayi mata ba, dan haka a hoda da jambaki kaÉ—ai kwalliyar ta tsaya, ta tafi amsa waya rumaisa ta gudu.
Sai da ta je ta kuma nemo ta har da murÉ—e mata kunne, ta ce idan har ba ta daina taurin kai ba, to wayar ma za a fasa yin ta.
English wears ta bawa rumaisa ta saka, wando da rigarta body hook mai kyau, ta gyara mata gashin ta sosai, sannan ta kalli ruma ta ce "Banda shirme da shiririta, kin san dai abubuwan da na koya miki ko?"
"Ni wallahi kunya nake ji"
Laila ta ce "Ba zaki yi ba kenan?"
Ruma ta ɗan turza ƙafa ta ce "Anty laila wallahi kunya nake ji".
Laila ta rufe system É—in ta ce "To a fasa wayar"
Tayi sauri ta riƙe ta, ta ce "A'a kiyi haƙuri"
"Idan baki yi ba, ni da ke ne"
Fuskar laila ya fara gani, ya ce "Madam haka muka yi da ke? Ina budurwata ne?"
"Wai wani irin shakiyanci ne haka? Wani budurwarka?"
Rumaisa sai so take ta leƙa ta hango shi, amma laila ta hanata.
Ya ce "Eh, ba ta zama matar ba tukun, yanzu dai buruwata ce kamar yadda muka tsara, so muke mu ko yi soyayya mu ji me ake ji"
"Papana"
"Mimina" ya amsa tare da cewa "Laila hasko mini matata laila"
Tura wa ruma system ɗin ta yi, hannunta riƙe da kofin kununta, ta ce "Papa, Innalillahi yaushe rabon da na ganka? Ka yi ƙiba" tayi maganar tana dariya.
Ƙura mata ido yayi yana kallon ta, ta ɗan yi saroro ta ce "Ba network ne naga ka ƙame?".
Tuntsirewa da dariya yayi, ya ce "Ciko ki ka fara ne?"
Tayi turus tana tunanin cikon me?.
"Cikon me?" Ta tamabaye shi cikin rashin fahimta.
Laila ta ce "Takawa ka raina yarinyar nan da yawa, ka yi a hankali fa, kar ka zo kana mata kuka".
"Anty laila dan Allah me yake nufi, cikon me na yi?"
Adam ya ce "Madam ba ruwanki, ki ƙyalemu, mimi juyo sosai mu gani inyee".
Ba ta san me yake nufi ba, ta ce "To ka gaya mini, cikon me?"
Takawa ya ce "Don't mind me, me ki ka sha a kofi ne?"
Ta ce "Hmm ka san me?" Daƙuwa laila tayi mata da hannu, tana girgiza mata kai.
Ruma ta ce "To ba zan gaya maka ba, tun da dama baka gaya mini cikon me nayi ba".
Wani lumshe ido yake yana dariya.
"Why are you laughing at me ne?" Tayi maganar tana wani lumshe masa ido da shagwaɓa.
Ba shiri ya tashi zaune, laila ta jinjina mata ðŸ‘.
Ya ce "Kaii, mimi wannan turanci haka, kar ki sa in dawo yanzu, wannan kashen idon fa, ni wannan al'amarin ne kaina ya kulle, ya daga tafiyata wata biyu kawai, in ga abu unexpected gaskiya ban yadda da ku ba. Kin ƙara ƙiba kin yi kyau, boy ma naga sai wani kumatu yake yi.
Kin ga yadda kayan nan suka yi miki kyau, rabon da na ga ko kwalli a idonki tun ranar biki, kamar na zuro baki nayi miki kiss"
Rufe baki tayi tana kallon anty laila, dan tana zaune a ƙasa.
"Daina juyawa kina kallonta, juyo sosai ni zaki kalla, so nake na tantance abun nan gaskiya ne, ko kuma yaudarata ake so ayi?"
"Wai me?" Rumaisa ta yi maganar cikin rashin fahimta, dan duk ba ta san akan me yake magana ba.
Ya ce "Zauna sosai, mana in ganki da kyau, juyo sosai".
"To ni ka daina yi mini wannan kallon mana, Allah zan kashe".
Sosai takawa yake dariya, ya ce "Laila you must explain this, you want scam me ba?".
Laila ta ce "Za ka ga scam ganin idonka, time off sai wani lokacin kuma".
Takawa ya ce "Wane time off kuma, laila zan kai ƙararki fa, ban gama ganinta ba, mimi look at me na" yayi maganar yana dariya.
"Papa ina ta so in ganka amma ka sakani a gaba sai dariya ka ke yi, kamar kaga comedy, shikenan ba zan ƙara video call ɗin da kai ba".
Ya ce "Haba little mimi, farinciki ne ya isheni na ganki, kar ki bar laila ta haÉ—amu, da na dawo zamu tafi honeymoon, mu yi spending so much time together, mu fanshe tsawon lokacin da muka yi bama tare, mu buga ball tare, mu yi gudu tare ko?"
"Eh kuma zaka goyani ma"
Dariya yake sosai ya ce "Ba zaki canza ba ai"
Ta ce "yauwwa meye honeymoon, zuma da kuma wata kenan?".
"Eh duniyar wata zamu je, mu sha zumar soyayya"
Ta buÉ—e baki ta ce "Innalillahi, soyayya har na ji kunya" laila ta kashe system É—in ta ce "Sarkin shirme, sai kuma wani lokacin".
Adam kuwa dariya ya cigaba da yi ya ce "Daga tafiyata anya laila tana da gaskiya? Allah ya kaimu na dawo gidan. Mimi rigima".
***
Mai sunan baba ga damuwa ta addabe shi, amma ya rasa da wa zai yi sharing ɗin ta, ya kasa gayawa kowa, sai ƙumbiya-ƙumbiya yake yi.
Har gara Mahmud, ya É—an saki jiki ya ce masa, da yana da hali da ya auri Iman.
Sai dai a hankali yake ƙara shaƙuwa da iman, yake kuma sake fuskantar ta, ita a rayuwarta sam ba ta ɗauki duniya da zafi ba, komai nata simple ne.
Waya yake yi da ita, zuciyarsa na azalzalarsa a kan yayi proposing É—in ta, amma bai san yaya za ta kalli abun ba. Tana ta yi masa zancen shirin da suke yi a kan bikin saukar Alqur'ani da za ta yi.
"Yaya ake ciki game da maganar aurenki, kin samu wanda zaki aura nan da 3months É—in ne? Na ga you are calm now".
Ta numfasa ta ce "A'a yaya umar, kamar yadda ka bani shawara ne, na barwa Allah komai ina ta addu'a, na san ya isar mini, na cigaba da gudanar da rayuwata"
"Duk cikin samarin naki, ba wanda zaki zaɓa ya fito?"
Iman ta ce "Ni bani da saurayi"
"Ban yadda ba".
"Yaya umar na daina soyayya, idan Allah ya kawo aure kawai zan yi, dama wasu wai an ce dan ina da kyau suke so na, idan suka ji bani da asali sai su fasa, wasu kuma dan ina gidan sarauta, idan suka ji bani da nasaba da sarauta sai su fasa".
"Mhmm ke baki yadda ki na da kyan ba? You are beautiful, ban taɓa cewa abu yayi kyau ba, amma na yadda Khadija mai kyau ce"
Iman ji tayi ya fasa mata kai, wani murmushi ya suɓuce mata, ba ta taɓa zaton mai sunan baba yana magana haka ba.
"Khadija"
"Na'am yaya umar"
"Ina son ganinki, zamu yi magana"
Kasa ɓoye farin cikinta tayi, ta ce "Yaya Umar yaushe zaka zo?"
"Zan zo in anjima da yamma, ina fatan ba zan janyo miki matsala ba?"
"A'a ba matsala, Allah ya kawo ka lafiya" bayan ya kashe wayar ta ce "Allah ya sa ya ce yana so na, am already in love with you yaya Umar".
Ammi ta samu a ɗaki, ta sanar da ita cewar za tayi baƙo, ammi ta ce "To shi kuma wanene?".
"Ammi wani ne"
"Iman, kar dan saboda wambai ya faÉ—i wannan maganar, ki je ki jajubo wanda ba mutumin kirki ba, dan ke ki ka ce ba zaki sake kulawa ba".
"Ba haka bane ammi, kawai dai na ji yakamata na sake bawa wani dama, ban sani ba ko za a dace"
Ammi ta ce "To shikenan, Allah ya jishe mu alkhairi, na san dai za ayi surutu, ki kai muku kujera ta bayan sashin nan. Ni da kin gaya mini da wuri ma, da ba zan bari ki kawo shi gidan nan ba, kar aje a ɓata lamarin, Allah ya kawo shi lafiya. Ni dai ina sake gaya miki, ba a garaje a wurin zaɓar miji iman, kar takura da matsi, su sanya ki yi zaɓen tumun dare ".
"To ammi in sha Allah"
Kamar wannan ne karonta na farko da zata fara zance, murna da nishaÉ—i kawai take yi.
Nusaiba ta kalli yadda take ta shiga tana fita, tana haɗa masa abun da za ta karɓe shi "Lallai da gani wannan baƙon na musamman ne, yayi awon gaba da zuciyarki da yawa"
Iman ta yi murmushi ta ce "Anty Nusy kenan".