Sashe 77
Kanwar maza Part 3 and 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba ta gane me yake nufi ba, ta cigaba da kuka.
"Gobe in Allah ya kaimu zan fara shirin tafiya, in dai Mummy ta janye maganar ta, ina son zuwa wurin mai girma turaki ma"
"Kai ta tafiya, ni ba sake shiga harkar zan yi ba, kuma sai na tambayi mama, in dai duk mai aure kallon É—an iska ake yi masa, sai na koma gida"
"To ki tambayo, idan kin tambayo sai ki bani amsa. Banda tsiwa ina abun yake, meye a rigar da ki ke mini wannan bankaÉ—ar, da kururwar, abun da bai fi murfin jarkar faro ba"
Banza tayi masa tana sake kawar da kanta gefe.
Ya tashi tsaye, ya bar É—akin.
Duk son baccin rumaisa sai ɓarawo ne ya ɗauketa, tana jin tsoron ta rufe ƙofa, kuma tana tsoron takawa ya sake dawowa.
Adam kuwa hankalinsa a tashe ya koma ɗakinsa yana safa da marwa, yana tunanin wa zai tunkara da wannan matsalar, matsala ce ba ƙarama ba, da take buƙatar ya samu mafita, kan rumaisa ta gama fahimtar menene aure, kar ya cutar da ita.
Iman kuwa bayan ta koma gida, ammi kallonta kawai take tana son nazartar ta, za ta fita, ta ganta a damuwa, ta dawo ta ganta cikin annashuwa, ba tare da ta san menene ya sanya ta cikin farin cikin ba.
Sai da ta je kwanciya sannan ta janyo wayarta, ta shiga what's app, cikin fargaba ta turawa mai sunan baba saƙo "Yaya umar ya ka je gida?"
Kallon message ɗin ya din ga yi, yana shafa kan message ɗin amma yaƙi reply.
Kusan mintuna talatin, tana ganinsa online, amma bai reply ba.
Tunani tayi meyasa ma ta tura saƙon, sai ta yi sauri ta goge.
Ta na gogewa ya yi replying da 'Me ki ka goge?'
"Bakomai" ta bashi amsa.
"Send it again"
Tsuru-tsuru tayi kamar tana gabansa, sannan ta sake rubuta masa ya ka je gida.
"Wayata yakamata ki kira, idan kin damu ki ji ya na je"
Ta yi masa replying da "Yi haƙuri"
"Kin yi laifi ne ki ke bayar da haƙuri?"
"A'a na ga kamar ka ji haushi ne"
"Ba haka nake ba, masifaffe kamar yadda waccan yarinyar take baki labari ba".
Iman ta ce "Eyya ba haka ta ce mini ba wallahi"
"Umar ba masifafe bane, na dawo lafiya ƙalau, na gode sosai" tashi zaune iman ta yi tana yarfe hannu cikin murna.
Offline mai sunan baba shi ma yayi, ya na murmushin da bai san dalilinsa ba.
Yau juma'a akwai makaranta, amma ruma ta ƙi shiryawa, ta sha baccinta.
Takawa ma bai takura mata ba, bai ce sai ta je ba.
Sai sha ƙarfe goma na safe, sannan runaisa ta fito, ta shiga kitchen ta haɗa abinci ta dawo falo ta zauna.
Ta zauna ba jimawa, sai ga shi ya shigo, ashe ma ba ya gidan ba ta sani ba.
Ta wani sake tsuke fuska, ya ƙarasa ya zauna a kusa da ita ya ce "Ba gaisuwa yau?" Ta matsa daga kusa da shi. Ya sake matsawa ya ce "Mun yi faɗa ne?".
"Gaskiya papa bana so, Allah ka taɓa ni sai na yi ihu da ƙarfi"
"Me zan taɓa?" Yayi maganar yana kallon ta.
"Oho ai ka san me kayi mini".
"Ba wannan ba, tun da yau kin ƙi zuwa makaranta, zan je na ɗan yi bacci ne, an jima zaki tayani haɗa kaya, gobe in Allah ya kaimu zan tafi"
Da sauri ta ce "Haba dai?"
"Ba kya so na tafi ne? Ai gara na tafi, na je na yi aure, tun da ihu ki ke yi mini. And turaki ya ce mini Mummy ta samu mai girma wambai ya ce magana ta wuce, Weldon little Mimi, aikinki yayi kyau"
Kallo ta bi shi da shi, har ya shiga É—akinsa.
Ta kalmashe ta kunna Tv, tana kallo, ta ji sallamar wata mata, wani irin ƙamshi ya daki hancinta.
Ta ɗaga kai ta kalli matar, matar fara sol kamar ka taɓa jini ya fito, wata ƴat gayu, ta sha baƙin glass, da English wears.
Ta nemi wuri ta zauna, ta kalli rumaisa ta ce "Hey, ina mutanen gidan?"
Rumaisa ta kalleta, tare da jinjina rainin wayo irin na matar, ta ce "Mutan gida kamar wa kenan?".
Matar ta ce "Matar gidan, da kuma takawa"
Cikin rainin hankali ruma ta ce "Matar gida ni ce, takawa kuma is not available"
Ayshercool.
08081012143
Paid book ne, ₦500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143, ga masu buƙatar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book ɗin. Kar ku manta da subscribing YouTube channel ɗinmu na Cool hausa novels, domin samun daɗaɗan litattafan hausa na sauraro, ciki har da ƙanwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel ɗin*
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Susbcribe my YouTube channel please ðŸ™
Matar da mamaki take kallon ruma, "I don't get you, he is not available like how?".
Maimakon rumaisa ta amsa, sai ta sake kashingiÉ—a ta ce "Elizabeth ma ta ci ubanta, haka ta gama turancin ta mutu".
Cikin isa matar ta cire gilashin fuskarta ta ce "Kin san wacece ni kuwa?".
"Ina ruwana da ke wacece? Ko da ban san ki ba, na san ba zai wuce kema a danginsu ki ke ba, masu zuwa su ci mini mutunci, ni kuwa dai-dai nake da kowa, wallahi duk wanda ya zageni ramawa zan yi ehe".
"To yanzu zagin ki na yi?"
"Ai na san tatsuniyar gizo, ba ta wuce ƙoƙi, kun saba zuwa ku yi mini wulaƙanci, na sani ko kema abun da ya kawo ki kenan, daga shigowarki sai kallon banza ki ke yi mini, kuma dan raini ki ke tambayata wai ina matar gidan. To ban sani ba ko nayi kama da ƴar shara da wanke-wanke"
Matar ta riƙe haɓa, sannan ta jinjina kai ta ce "Anyway, na ji kece matar gida, kuma ban zo na ci mutuncin ki ba, i want see ma brother please"
Rumaisa ta ce "Ban iya turanci ba"
"Ohh ikon Allah, ina son zan ga É—an uwana ne, wurinsa na zo".
"To bacci yake yi, idan zaki jira shi to, bai daÉ—e da kwanciya ba, amma ina fatan ke ba Æ´ar uwar wannan samhan ba ce ba?"
Matar ta yi murmushi ta ce "No, am not" ta saka hannu a jakarta, ta ciro waya, cikin harshen Ingilishi take magana, da accent É—in da rumaisa ba ta iya fahimta, ta ajiye wayar.
Bai fi mintuna takwas ba, sai ga takawa ya fito.
Da sauri matar ta miƙe, ta nufe shi, kamar zasu rungume juna, suka yi musabaha, ta sumbaci hannunsa ta ce "Takawarka lafiya ranka ya daɗe, gaba salamun baya salamun"
Adam yayi murmushi ya ce "Ke dan Allah yaushe ki ka sauka? Kuma da safen nan na je gidan mai girma turaki, na ji kasala nake ji, ban ƙarasa gidan ba, kuma jiya fa har 5pm muna gidan.
"Around 11 na ne gida, na cewa ammi kar ta gaya maka, yau na ce ammi ta saka a kawoni, na zo na ganka na ga amarya, and i met this little arrogant creature, screaming at me that why should I ask for you. She even claims that she's your wife, but i doubt she is the one in the pictures. She looks innocent and matured in picture".
Takawa yayi dariya ya ce "She's the one, rumaisa kenan maman sabir".
Jiki a sanyaye ta ce "Adam, na ga yaron fulani, so cute, yaron kyakykyawa da shi".
Rumaisa da ba ta kula su ba, ta ce "Tubarkallah".
Ya ƙarasa ya zauna a kusa da ruma ya ce "Mimi, ga Anty Laila, cousin sister ɗina, da muka tashi tare, kuma uwar ɗakina. Tana aure a canada da mijinta da yaranta".
"Au ai ban santa ba, kuma da ta zo ba ta gaya mini ita ce ba, na zata kawai ƴan uwanku ne masu zuwa gida, su yi mini wulaƙanci, shiyasa ban kulata ba".
"To ai ba duka ƴan uwan mu ne, masu yi miki wulaƙancin ba, ku gaisa mana".
"To ita kuma ya ake gaisheta, kar in yi ba dai-dai ba ta ƙi amsawa, ba zan sake gaisheta ba"
Yayi murmushi ya ce "Ita wannan baturiya ce ai, kowace irin gaisuwa ki ka yi mata zata amsa".
Rumaia ta sake kallon laila sannan ta yi murmushi ta ce "Sannu da zuwa, ina wuni? Ya hanya ya iyali, sannu da zuwa"
Ta ce "Yauwwa thank you"
Ta tashi tsaye ta je ta kawowa laila ruwa da lemo, ta kawo mata kayan shayi ta ajiye, ta haÉ—o da cornflakes duk ta ajiye mata.
Laila ta ce "Ya zan yi da duk wannan kayan, kar ki takura kanki, na ƙoshi ni".
"A'a kar ki je ki ce, kin zo gidana ba a baki abinci ba. Na san lokacin breakfast ya wuce, amma dai ki sha shayi, ko cornflakes, akwai fruit ma, yanzu zan je na É—ora girki".
Laila ta ce "Girki kuma? Ba naga akwai maids ba, na ga baba uwani ma na nan, kar ki ciwo a kitchen fa".
Rumaisa ta ce "Ai da yake a unguwar É—orayi nake, na iya duk wani girki da yakamata, ni ba Æ´ar masu kuÉ—i ba ce, kar ki damu da yarinta ta, na iya abinci gidanmu ba Æ´ar aiki".
Adam ya ƙunshe fuska yana dariya, rumaisa kuma ta nufi kitchen, tayi ƙasa da murya ta ce "Yenyenyen, ta wani shaƙe murya tana turanci, har da saka wando, babba da ita wai ita baturiya, Elizabeth ma ta gama saka wandon da mini skirt, aka haɗa da ita da turancin aka binneta".
Laila kuwa ruma na barin falon ta ce "Bros yanzu da gaske this is your wife?"
"Yeah, ta canza miki ne, ita ce dai ki ka gani a hoto".
Laila ta ce "Taɓɗijan, amma ba ta da kunya, a tsaye take, amma tayi ƙarama takawa".
"Haba dai, yanzu ai ta ciko, ta yi ƙiba, rigima kam akwai ta har da ta sayarwa ma, sai dai duk da haka bamu fi wata ɗaya ba, na fara jin daɗin zama da ita. She's very intelligent, fiye da yadda ki ke zato, wauta da ƙuruciya ne dai damuwarta".