Sashe 69
Kanwar maza Part 3 and 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Wai meyasa zaka saka ni a cikin faɗa ku? Ni meye nawa yana yi mini kirki, shikenan dan kuna faɗa nima sai na din ga jin haushin sa. Jamil, Jabir, Samha alaƙar ka da su bana so, Jamil da Samha, sun wahalarsa da matarka, su meyasa ba ka gaba da su?" Ta yi maganar tana tsare shi da ido.
Rasa bakin magana yayi, duk yadda kake tunanin rumaisa ta wuce nan, a zahiri tana da ƙuruciya da wauta, but she have a very sharp brain, ba shi da amsar bata a yanzu dan ta ƙure shi.
Amma saboda kar ta ga ta yi nasara ya ce "Ni ne shugaba, a gaba nake da ke, dan haka duk hukuncin da na yanke dole ki bi".
Ta ɗau littafinta ta ce "Babu biyayya ga abokin halitta wurin saɓawa mahalicci, duk daƙiƙancina a makaranta, na san wannan, kuma Allah ya yanke rahamarsa ga mai yanke zumunta, Annabi ma ba ya tare da mai yanke zumunci, sai ka din ga jin tsoron Allah wurin yanke jiki kai ma" ta fice ta koma falo ta bar masa ɗakin.
Mintuna kaÉ—an ya fito ya fice daga gidan gaba É—aya, ya dafe kanta ta ce "Na shiga uku wannan wane irin abu ne, anya kuwa zan iya, ni duk na gaji" tayi tsaki, ta tashi ta je ta ciko roba da gugguru, ta É—aukko lemo, ta zo ta saka a gaba tana ci, tana kallon cartoon.
Hayaniya ta ji ana hawowa sama, ta tsaya tana jiran taga waye zai shigo?
Samha ce da Fauziyya, da kuma ruƙayya sai zee ƙanwar Samha, baba uwani biye da su, hannunta riƙe da foodflask.
Babu ko sallama suka zo suka zazzauna, baba uwani ta ajiye kwanukan, ta ja gefe.
Samha ta kalli rumaisa ta ce "An samu duniyar da babu a gidan tsoho, an yi É—ai-É—ai a katafaren gida, da duk dangi babu irinsa" rumaisa ta yi mata banza, ya cigaba da kora lemonta.
Ruƙayya ta ce "Allah wadaran naka ya lalace haryanzu ban ga technology a auren wannan busashiyar yarinyar ba, da ko rantsuwa na yi babu kaffara, ragowar masu garkuwa da mutane ce, sun gama lalata ta" ɗan shiru ruma ta yi tana tunanin, me take nufi.
Fauziyya ta ce "Ba wani technology, wulaƙanci ne kawai, dan Allah dubi Samha ki dubeta, ita ta isa ta kira kanta mace ma wallahi wannan ko a mai aikin samha ba ta isa ta zo ba, kalli bakin shegiya yadda take auna madara, saboda samun wuri, ga ƙirjinta fayau kamar faifai ba wata mamora, amma wai ita ya aura".
Rumaisa ta yi gyatsa ta ce "Gidan miji daÉ—i, mussman irin gidan papa, auren mai kuÉ—i daÉ—i ba, na samu promotion, gida babu, na samu a gidan miji" tayi maganar tana lashe madarar hannunta.
Fauziyya ta ce "Ke dalla rufewa mutane baki, tashi ki kira mana É—an uwanmu, mun zo duba shi"
Cikin tsawa rumaisa ta ce"Ba zan kirawo shi É—in ba tun da ke ba uwata ba ce"
Samha ta ce "Ke, uban wa ki ke yi wa tsawa".
"Uban duk wanda ya tsargu, ba sunana Aisha ba, sunana rumaisa Mahmud, ƙanwar maza, ku tambayi yayan naku wace ni, kawai ku zo ku cika mini kunne, wai ko a ƴar aiki ba zan zo ba, ai Allhan ba naku ne ku kaɗai ba, da ban zo a ƴar aikin ba, sai na zo a matar gida, antynku ce ni, tun da matar yayanku ce ni, ke kuma da ki ke cewa ke ce mace, na ji ni namiji ce, ni duk wadda ta yi mini, wallahi sai ta ci ubanta, babu wata barazana da tashin hankali da ban gani ba, dan haka ba zaku ɗaga mini hankali ba, ke kuma da ki ke cikakkiyar macen, kin san idan ki ka gama cikar, zubewa zaki yi ki fara tsufa, kin ga ni kuma a lokacin da ki ka fara tsufa na cika ko? Banza kawai"
"Ke! Kina ƴar matsiyata ni ki ke gayawa haka? Kina da hankali kuwa, waye ubanki a ƙasar nan, har ni ki ke cewa ubana zaki ci?"
"Eh na faÉ—a, sai na ci ubanki, da ke da duk wanda ya ce zai zageni, Æ´an fashin daji ma, ba su razana ni ba, balle ku shashashai, gwalagwaje, marasa mutunci, idan tunaninku gayya, ku taron mata ne, ni kaÉ—ai dai-dai nake da tunanin maza bakwai".
Ayshercool.
Paid book ne, ₦500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012243, ga masu buƙatar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book ɗin. Kar ku manta da subscribing YouTube channel ɗinmu na Cool hausa novels, domin samun daɗaɗan litattafan hausa na sauraro, ciki har da ƙanwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel ɗin*
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Susbcribe my YouTube channel please ðŸ™
Ruƙayya ta riƙe haɓa ta ce "Kan uban nan, wannan wace irin yarinya ce, mara tarbiyya Binta ta aurawa ɗan ta?"
Jin maganar rumaisa ta yi wani iri, yadda ruƙayya ta ambaci sunan Ammi haka kai tsaye kamar sa'arta.
Zee ta ce "Ni wallahi da na san irin wannan abun zamu tarar, da ban zo ba, kawai kun zo kuna zubar mana da mutunci a gaban wannan Æ´ar yarinyar".
Ruma ta ce "Oho dai, in ma ƴar cikinki ce ku ta shafa, aka gaya mini cuta sai na faɗi mutuwa, haka kurum tiƙa-tiƙa da ku, ku zo kuna ci mini mutunci. Wai wani kun zo wurin ɗan uwanku, yo koma menene, duk ƴan uwantakar ta ku, tun da dai ni ta ajiye mussaman yake bani abinci, yake kula da ni, yafi so na"
Samha da takaici ya ƙule, ta miƙe a hasale, tana yinƙurin ta ƙarasa ta tsinke rumaisa da mari. Fauziyya ta riƙe ta, ta ce "Ba girmanki ba ne".
"Ki cikani Fauziyya, in zuba mata da haƙora na daki banza, dan ubanta"
Rumaisa ta ce "Taɓ ki dakeni ki ga yadda ake ƙaramin yaƙi, wallahi sai yayyena sun yi miki bugun sakwara, bar ganin kin fini girma, ni da maza ma dambe nake ba ruwana da girmanki".
Jin hayaniya ya sanya baba uwani hawowa saman, ta zo ta iskae rumaisa tana ta zazzaga musu rashin mutunci.
Baba uwani ta ce "Haba ke kuwa, baƙinki ne fa, ƴan uwan mijinki, ya zaki din ga yi musu wulaƙanci haka, ai ba haka ki ke yi wa ƴan uwanki idan sun zo ba, kuma ba sa'anninki bane "
"Baki san meyafaru ba, dan haka ba ruwanki da ni".
Baba uwani ta dafe ƙirji ta ce "Ni ki ke gaya wa haka?"
Rumaisa ta dubi dattijantar baba uwani, ta haÉ—iye abun da ta yi niyyar faÉ—a ta ce "Ba ruwanki da abun da na yi, idan ban saka ki a ciki ba, tun da baki san farkon abun ba, kuma kina goyon bayansu"
Ta É—auki kofinta, ta nufi É—akinta, tare da ce musu "Mahukatan banza kawai"
Tun da ta shige É—akinta, ba ta sake fitowa ba, tayi zamanta tana zane-zane, har aka yi sallar magariba, sannan ta tashi ta yi alwala ta yi salla.
Ta idar da salla kenan, ta jiyo takawa yana kwaÉ—a mata kira, yamutsa fuska ta yi, dan ya tsorata ta.
Fita tayi, ta tsaya ta kalli falonta, an ci abinci an ɓata falon gaba ɗaya, har da fasa mata wasu daga cikin farantai.
Kasa magana ta yi, a fusace ya kalleta ya ce "Meye wannan?"
"Oho" ta bashi amsa.
"Which kind of nonsense is this, ina yi miki magana?" Ya yi maganar a zafafe.
Nan da nan ita ma ranta ya ɓaci, "Amma dai ka san ni ba ƙazama ba ce, kuma ba ka taɓa ganin nayi irin wannan abun ba, yadda ka gani, nima yanzu nake gani".
"Wai ne ki É—aukeni ne? Sa'anki or what, kina da hankali kuwa, kalli falon nan fa?"
Takaici ne ya ƙule rumaisa ta ce "Ni ba mahaukaciya ce ba, ƙannenka da wannan Samhar su ne mahaukata, dan su suka yi haka da falon ba ni ba, tun da dai baka taɓa gani na yi haka da gidan ba" ta juya ta nufi ɗakinta, ya taka da sauri ya janyota ya mayar da ita falon.
"Idan suka yi haka da wurin, ke ba zaki saka a gyara ba, ko ke ki gyara ba? Ba gidanki bane?"
"Taɓ, ni zan gyara musu, to wallahi ko kai ne ba zaka yi haka in gyara ba, kai da kake ciyar da ni, balle wasu ƙartin banza"
"Shut up! Ƙannen nawa ki ke cewa ƙartin banza? Ki kiyayeni, samo abun gyara ki gyara wurin nan, na baki mintuna biyar kawai. Ki gama ki zo ki gaya mini dalilin da ya sanya ki ke yi wa baba uwani rashin kunya"
Wani irin malolon baƙin ciki ya cunkushe mata zuciya, ba ta taɓa tunanin Adam yana da kwarjini, da kima a idanunta ba sai yau, da ta ji tamkar an ɗaure mata harshe, ta kasa bijire masa, wasu hawayen baƙin ciki suka cika mata ido, amma ta danne, ta zo ta fara aikin gyara wurin.
Ya nemi wuri ya zauna, ta gyara ta kammala, ba ta ce masa uffan ba, ta tafi É—akinta.
Bayanta ya bi, ya tarar da ita a gaban mudubi, ta cika ta batse, ba wani abu take a gaban mudubin ba, kawai tana tsaye, tana sauke numfashi.
Tana ganinsa ya shigo, ta share shi ta cigaba da tsayuwa.
"Me baba uwani tayi miki da ki ka yi mata rashin kunya?"
Banza ta yi masa taƙi kula shi.
"Ina sake gargaɗinki, duk abun da zasu zo su yi, babu ruwanki da su, sannan idan ki ka kuskura ki ka kuma yi wa baba uwani rashin kunya, sai na ɓata miki rai, kawai kin saka tsohuwar mutane kuka, saboda ke baki san abun da ya dace ba?" Yayi maganar yana son ta yi magana, dan ya ji meya haɗa su da su Fauziyya, dan ya san idan ya tambaye ta, yadda ta ƙule ɗin nan, ba zata gaya masa ba.