Sashe 101
Kanwar maza Part 3 and 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Takawa ya ce "Ba matsayin nake buƙata ba, goyon baya ta yadda zamu yi ƙarfin da zamu iya ƙalubalantar kowa. Akwai buƙatar lawyoyin cikinmu, ƴan siyasa da sauran hukumomi masu son yin aiki domin ƙasarmu ta gyaru, ace sun ƙara yawa".
"Adadin mutanen ka adadin matsalarka, adadin yadda sirrinka zai din ga fita, aikin yana tarwatsewa, ayi ta haÉ—aku rigima da zargin juna"
Tsit suka yi suna kallonta, shi takawa a wurinsa ba abun mamaki bane ba, jin kalaman hangen nesa a bakin ruma idan ta ga dama, dan na shirirtarta sun fi yawa.
Ya ce "Silent mimi, meeting fa nake yi".
"Daga bayar da shawara?"
Takawa ya ce "Idan ki ka kuma magana ba zan sake fita da ke ba"
Barrister sa'ad ya ce "Adam, allow her please, gaskiya fa ta faÉ—a"
Takawa ya ce "Rabu da ita, yanzu dai sa'ad, zan yi magana da salim, ya sake bin diddigin samo mana hujja da tabattar da abun da ya faÉ—a, zamu sanar wa da mutane.
Sannan ɓangaren media, su musbahu, dole su cigaba da tattaunawa da masana tare da fahimtar da mutane illar ciyo wannan bashi, dan ba ƙasa ake ginawa ba, kansu suke azurtawa, na rasa wani asarraren ne ya zauna ya samar da dokar yi wa ƴan majalisa da tsofaffin gwamnoni hidima da kuɗin al'umma, wace irin ƙasa ce haka, a mulke ka a gasa ka, kuma a ranto kuɗi a bawa wanda ya zalunce ka ace ka biya, abubuwan nan sun fara isata, muna tufka ta gaba ta baya na warwarewa".
"Wannan faɗar fa da ka ce ayi ta gayawa mutane, ƙara musu takaici ku ke yi, maganin abun yakamata ku yi musu, tayaya za a zo ace mini wane ya ɗauki kayana, mutane na kallonsa babu wanda yayi yinƙurin hana shi, balle a karɓa mini kayana, kuma azo ana bani labari, kamar haka ne fa papa"
Bashir ne ya tafawa rumaisa, ya ce "Kai, rumaisa kina da brain irin sosai ɗin nan, takawa yakamata kayi mata special adviser a tafiyar nan. Amma rumaisa mun koma maganar mu ta farko, domin iya kama ɓarawon da yayi miki sata, dole wataƙila mutane na buƙatar ƙarfi da yawa, dan wataƙila ɓarawon ba ɗaya bane ba, sun ɓuya da yawa da muggan makamai"
"Sai ku yi musu dabara, ta hanyar yi musu tarko, ku kama wakilin nasu, idan kuka cigaba da zuba ido ana yi mini sata, idan nawa kayan suka ƙare kan naku zasu dawo, kuma bayan sun gama idan suka rasa abun sata, ku zasu fara kamawa suna sayarwa, ana ciniki ku kamar dai yadda ake fataucin dabbobi, ayi ta ciniki kamar an kama bayi, kamar dai yadda aka sace ni, da ni da anty aisha".
Maganganu rumaisa ta saƙa musu cikin hikima, da sai da ta sanya su cikin nazari, adam ya ce "Ina ga mu tashi haka, zamu biya wani wurin ne da ita, zamu haɗu gobe in Allah ya kaimu "
Barrister sa'ad ya ce "Allah ya kaimu, amma lallai muna buƙatar ƙwaƙwalwa irin t madam a tafiyar nan".
A ransa ya ce 'Baku san butsancinta ba, sai tayi muku wani shirmen zaku gane baku da wayo'.
Adam kansa har wani ciwo yake, yana ta tunanin maganganun ta, ita kuwa ko a jikinta, har suka isa masaukinsu.
Kamar yayi mata magana a kan maganganun da tayi, amma ya shareta, dan da yayi zata fara wahalar da shi.
Kwanansu uku a Abuja, ya kaita yayi mata sayayya, ya kashe kuɗ sosai, banda tsarabar da ya yi mata da zai dawo, banda uban kayan lefenta da haryanzu wani abun ma bata taɓa ba, ga shirin bikin iman nan ma yana ta hidima.
Suna tafe a hanya tana kallonsa, ba ƙaramin tausayinsa take ji ba yanzu, gaba ɗaya yadda ta tsammaci halinsa ba haka yake ba, duk da dai mafaɗaci ne mai zuciya, amma a zamansu ta tanƙwara shi ta ƙarfin tsiya ya tanƙwaru, dan shi kansa ya san ko bai durƙusa mata a kan gwiwoyinsa a zahiri ba, a baɗini yayi.
Tana ta ɗaɗɗaga kayan da ya saya mata tana murna, wasu kayan tana tunanin anya zata iya sawa kuwa, duk da anty laila ta koya mata saka ƙanan kaya, amma wasu kayan sun yi watsewa da yawa.
Yana zaune a kan gado yayi shiru, yana zancen zuci, rumaisa ta buɗe akwatinsu, ta fito da pencils ɗin ta na zane, ta ɗaukko cardboard paper, ta zube su a kan ƙaramin Centre table, da cleaner da duk abun da take buƙata.
Ta tashi ta nufi takawa, ta riƙo hannunsa ta ce "Taso muyi zane papa"
Ya ƙwace hannunsa ya ce "Leave me, am not in mood"
Ta ce "Gaskiya ni ba zaka zauna kayi mini shiru ba, ka taso".
Ya É—aukko wayarsa ya ajiye mata, ya ce "Gata nan je ki kiyi hirar da ita".
"I want de encrypted the portrait i gave you 6months ago".
A hankali ya juyo yana kallonta, ta jinjina masa kai ta ce "Taso"
Tashi yayi a hankali ya biyo ta, suka zauna a tsakiyar É—akin.
Ta fara da zana farin wata, irin a daren goma sha huÉ—u.
Yayi shiru ya nutsu yana kallon ikon Allah, sannu a hankali ta yi zane iri É—aya sak da wanda ta bashi, sai dai a wannan karon da alamomi da bayanai yadda zai gane.
Ta zana kanta a zaune a cikin daren a daji, ga masu garkuwa da su riƙe da bindigogi, sai ta zana wata hanya, ta rubuta unknown distance. Tayi alamar yadda sautin ababen hawa ke kaiwa suna komowa a nesa da wurin, duk da yanayin wurin babu alamar abun hawa zai iya bi.
Ta kalleshi ta ce "Papa meye ma'adanai?"
Ya ce "Resources, albarkatun da Allah ya ajiye a cikin ƙasa, da ƙasa ke amfani da su, a sayar ko a sarrafa dan al'ummar ƙasa su mora"
Ta ce "Ok"
Sai ta koma kan zanen Æ´an ta'addan, ta nuna É—aya yayi magana ya ce "Ga mutanen SMOKE can suna aiki"
Ɗaya kuma ta yi alamar ya ce "Ƴan wahala, coustom sun gama gyara musu hanya, da sun je za su wuce"
Ta koma wajen da tayi alamar sauti na tasowa ta ce "Unknown resources"
Ta ce "zasu iya kasancewa ma'adanai ne kawai? Ko kuma akwai wani abu bayan ma'adanan da suke ɗauka. Ka tambayi uncle bashir, a ina ya tsinto ni, ba zan ce takamaimai in da ya ganmu nan ne aka sace mu ba, amma daga nan zuwa in da aka ɗaukemu, kwana uku nayi ina tafiya, sannan duk wanda aka kama a wurin da ma'adanan nan suke, sun san suwaye SMOKE!"
Jiki a sanyaye ya ɗauki zanen yana dubawa, rumaisa ta sake cewa "Nayi maka wannan bayanin ne, saboda naga you are curious about it. Amma still SMOKE ɗin na da nasaba da sace anty aisha, dan ita ba dan a karɓi kuɗin fansa aka kawota ba, dan a koyawa mijinta darasin da har abada ba zai manta ba aka kawota, ku kula sosai wannan aikin SMOKE ne. Shi ne abun da aka ce lokacin da aka kawota.
Papa idan har babu wanda ya san anty aisha ta dawo daga kai sai ita, dole-dole akwai na kusa da ita da ya sani, aka haɗa baki da shi, ko ta gayawa wani kai baka sani ba, ko kuma ka ƙara tsananta bincike a kan yaronka da aka kashe wanda shi ya tafi kai ta garin nasu"
Tamkar rumaisa ta zare masa lakar jikinsa, gaba ɗaya in da ya dasa hasashen binciken sa daban, abun da rumaisa kuma ta gaya masa dabanz to meye manufar ƙin yi masa wannan bayanan tun da wuri?.
"Mimi meyasa duk baki yi mini wannan bayanin ba tuntuni, ki ka bari nake ta wahala?".
"Saboda baka buƙatarsa a lokacin da ka neme shi, yanzu ka mayar da hankali ka san suwaye SMOKE ɗin dai. Saura kuma ka je ka gayawa wannan abokan aikin naka, dan ka fiye yadda da mutane da yawa, yaya bashir kawai zaka gayawa, idan ba haka ba zan sake gaya maka komai ba"
Daga haka ta tashi ta bar shi da tufka da warwara.
Gaba É—aya ya rasa nutsuwarsa da walwala, kwanyar rumaisa ba duk kai ba, rashin jin ta kawai mutane ke iya gani, amma ba kowa ke iya ganin baiwar da Allah ya yi mata ba.
Ita dai hankalinta kwance ta kwanta baccinta, amma adam bacci ya gagare shi, ya kasa zaune ya kasa tsaye ya kasa kwanciya yayi bacci, yama rasa me zai yi.
Yayi alwala, ya tayar da salla, yayi ta addu'a.
Har ya hau kan gadon zai kwanta, ya buÉ—e ya shiga kallon hotunan aisha.
Ya kashe system É—in ya kwanta, rumaisa duk tana kallonsa.
"Papa"
"Mimi".
"Ka kwantar da hankalinka dan Allah, zaka yi nasara, sai dai kar ka sanya ran ko komai ya bayyana zaka samu adalci yadda ka ke tsammani"
Bai ce komai ba, ya juya ya rungumeta sosai a jikinsa, yana ta jejjera numfashi.
"You are brave papa".
"Yanzu kin yadda ba sakaci ne ya sanya ina jami'in tsaro na kasa karɓo Aisha ba?".
Ta ce "FaÉ—a fa nake dan na baka haushi kawai, anty aisha ta gaya mini kai mutum ne mai yi wa iyalinsa hidima sosai"
Riƙe kunneta yayi ya ce "Daɗin me ki ke ji, idan kin ɓata mini rai ne?"
"DaÉ—in da ka ke ji idan kana tsokanata" ta bashi amsa.
Ya ce "Yauwwa kin tuna mini ma, bari in É—ora daga in da na tsaya, my mimi Æ´an mata, budurwata ta kaina".
Ƙoƙarin ƙwacewa take daga jikinsa, sai dai abu kamar wasa, Adam ya mayar da rumaisa cikakkiyar matarsa.
Wanda shi kansa abun ba ƙaramin mamaki ya bashi ba, kenan matsalar ta sa a cikin gidansa take kenan?.
Bayan gama jero sunayen ƴan gidansu, har da kiran ƙawayenta, banda cizonsa da ta din ga yi, kamar ƴar damusa.
Bayan shuÉ—ewar wani lokaci, ya laluba ya É—au wayarsa, ya kunna fitila ya haska fuskar rumaisa, da ta haÉ—a yawu da majina, da hawaye sai jan majina take yi tana kuka.
"Amarsu ta ango, finally budurwata ta zama matata, wannan cizo kamar damusa mimi" ɓare baki tayi, ta cigaba da kuka, tana wallahi sai na faɗa.
"Wa zaki gayawa? Ammi ko mama?".