Sashe 99
Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
2 weeks later
Sae a lolacin mohd ya sami damar kai Ryynt gidan su sarah bayan sun baro gidan ne ya kaita gidan inna sae dare bayan isha'i snn yaje ya d'auke ta suka je family house to 9 suka fito zasu koma har ma sun shiga mota Ryynt tace"Mk ba mu fa je d'ayan 6angaren ba kuma ya kamata naje na duba maman ilham da jiki.
Ba musu mohd ya fito suka tafi suna shiga 6angaren suka had'u da mahaifiyar maman ilham ta sauko daga upstairs knn riqe da tray mae d'auke da kulas akai zata kai kitchen wacce tana ganin su ta saki fuska cike da fa'ara tana amsa gaisuwar da suke mata had'i da tambayar ta ya mae jiki tace"Alhmdlh ku shiga tana daga ciki"
Kai tsaye suka nufi d'akin da maman ilham take sae dae kafin su qarasa wayar mohd ta shiga ring koda ya duba kiran Abba ne hakan yasa ya fita ya bar Ryynt ta qarasa wacce tana bud'e qofar d'akin tayi tsaye cak tana kallon Aamil dake durqushe kan guiwoyin sa yana tada maman ilham dake kwance kan bed tana bacci wacce ta bud'e idon ta da qyar tana kallon mae tashin ta cikin mugun mamaki ta miqe zumbur har tana qoqarin fad'uwa sbd bata da wani qarfi a jikinta duk ciwo ya cinye.
Aamil ya riqota da sauri ya tafi da ita zuwa jikin sa yana kallon fuskarta cike da qwallah tap a idon sa ganin yanda ta rame sosai yayinda ita ma take kallon fuskar sa da duk ta cika da qasumba ga baqar ramar da yayi takai hannu kmr da tsoro ta riqo kumatunsa da qyar muryar ta na rawa tace"Abban ilham kaine ko kuma mafarkin da na saba yi ne?
Qwallar da suka cika masa ido ne suka gangaro kan fuskar sa yana kallon ta cike da tausayi yace"nine my wife ba mafarki kike ba"
Nan kawae ta fashe da kuka sosai tare da fad'awa kan qirjin sa ta qanqame shi tace"Abban ilham meyasa ka tafi lokaci mae tsawo kabar ni cikin damuwa"
Aamil da hawaye ke ci gaba da gangarowa kan fuskar sa ya qara rungume ta a jikin sa yace"am sorry my wife ban tafi a son raina ba sae don ya zama dole,ko yanzu nazo ne kawae dmn na ganki na koma"
Da sauri ta d'ago fuskarta hawaye sha6e sha6e tana girgiza masa kae tace"no Abban ilham dan Allah kar ka sake tafiya ka barni wlh bazan iya jurewa ba"
Yace"ya zanyi my wife ae ya zama dole na tafi dmn bazan iya had'a ido dasu Abba ba musamman Ryynt kiyi haquri dan Allah na miki alqawari zan riqa zowa a 6oye ina ganin ki kinji"
Kallon sa take ba tare da ta iya cewa komai ba sae wani sabon kuka da ta fashe masa dashi ta riqo hannun sa ta d'aura kan cikinta tace"Abban ilham in ka tafi ya kake so nayi da wahalar sabon babynka da komai bana iyayi ga kuma damuwar rashin ka a tare dani"
Da sauri ya kalli cikinta yace"dagaske my wife ciki ne dake?
Ta gyad'a masa kai tace"da gaske nake maka Abban ilham dan Allah kar ka tafi ka tsaya mu reani babynmu kmr yanda muka raeni cikin ilham kaji"
Aamil bae iya cewa komai ba sae shafa cikinta da yake qwallah na zuba a idon sa yace"no way my wife gaya min ina ilham take in ganta"
Cikiñ muryar kuka tace"tana d'akin umma tana bacci bari na d'auko maka ita.
Yace"no kawae ki shafa min kanta kinji ni zan tafi.
Bae jira me zata ce ba ya janye jikin sa daga nata ya kama hanya zae fita ta riqe sa sae kuka take sosai tana roqon sa kar ya tafi.
Ba yanda Aamil ya iya don kuka yake ji sosai amma hakan ya dake ya janye hannunta daga riqonda ta masa ya nufi qofa da sauri zae fita ba shiri ya tsaye cak yana kallon Ryynt da ya gani tsaye a gabansà d'auke da hawaye a fuskarta tanà kallon sa
Billy giro😊
[10:07PM, 5/2/2017] Billy giro😊: ```🔮BAZAN BARSHI BA!🔮```
🔮🔮🔮🔮
*page 86*
kafin Ryynt tace komai sae ga mohd ya shigo d'akin yana kallon Aamil ba tare da ya nuna mamakin ganin sa ba sbd tun d'azun yake tsaye a bakin qofa yana kallon duk abinda ke faruwa.
Ya qarasa gurin Aamil tare da dafa kafad'ar sa yace"Aamil ka dawo knn ba inda zaka je,duk da cewa naji dalilin ka na son komàwa amma wnn ba hujja bace dmn matar ka da er ka suna buqatar kulawar ka kuma wacce kayiwa laifin tuni ta yafe maka kan me to zaka je kaci gaba da azabtar da kanka a bisa laifin da aka riga aka yafe ma.
Aamil da tun d'azun kansa ke qasa ya d'ago yana kallon mohd d'auke da qwallah tap a idonsa cikin muryar kuka yace "No Man dole zan koma inda na fito sbd ban cancanci yafiya a gurin Ryynt ba dmn wlh na cuce ta ba kad'an ba ta yanda ni kaina bazan iya yafewa kaina ba snn ta yaya kake tunanin zan iya tunkarar su Abba da wane ido zan kalle su bayan na 6ata duk wata tarbiyar da suka min na aikata babban kuskuren da har mutuwa baza a ta6a manta shi ba,nn kawae ya fashe da kuka yace"tell me ta yaya zan kalle su,ta yaya zanci gaba da kallon Ryynt wacce duk lokacin da ta ganni sae ta tuna da mummunan abinda na mata na kàshe matà màhaifi da nàyi.
Ya qàrashe mgnr ne cikin kuka sosai hakama a gurin Ryynt kukan ta soma yi.
Mohd ya riqotà ya d'an tafi da ita zuwa jikin sa yanà shafa bayàñta snn yace"Aamil Ryynt ta yafe maka bazata kalle ka da hakan ba,amma in kace ka sake tafiya hakan zae sa kowane lokaci aka tuna da kae a tuna dalilin tafiyar ka amma idan kayi zamanka sannu sannu yau da gobe sae ka ga an manta komai kmr ba abinda ya faru....... No Man ba irin wnn mummunan aikin da na aikata ake iya mantawa dashi ba never,
kawae ka barni na tafi abuna dàn Allah.
Mohd yayi shiru yana kallon sa kafin yake cewa"Aamil magana d'aya zanyi itace idan har kace sae ka tafi tofa lallai sae ka bawa khadija takardar ta dmn bazata zauna da aurenka akanta ba"
Da sauri Aamil ya girgiza kansa yace"haba man wlh bazan iya sakin khadija ba ka sani ina sonta"
Mohd yace"kana sonta amma kuma ka za6i taci gaba da cutuwa har iya lokacin da ba'a san iyakar sa ba sàm hkn ba zae yiyu ba kawae ka bata takardar ta idan har kace a'a tofa lallai baza ka je koina ba wlh.
Aamil ya girgiza kansa qwallah na faman sauka kan fuskar sa kafin yace komai sae ga mahaifiyar maman ilham tazo tace"Aamil gaskiyar mohd ne dole ka za6i d'aya kuma naga abinda ka aikata kayi nadama tun rnr da ka aikata haka kuma Ryynt ta yafe maka abinda kawae ya rage kaje ka sami Abbanku ka qara bashi haquri wanda na tabbatar shima zae haqura ya yafe maka.
Aamil ya kalle ta yace"ina tsoro umma kmr Abba bazae yafe min ba"
Ta girgiza kanta tare da kai hannu tana share masa hawaye tace"kuje kaida mohd inshaa Allah zakayi nasara kaji"
Aamil bae iya cewa komai ba sae mohd ne yaja hannun sa suka fita basu zarce koina ba sae 6angaren su,suka samu Abba na zaune yana kallon labarai umma na zaune kusa dashi riqe da nail cutter tana cire masa qunbar yatsun hannun sa wacce tana ganin su ta saki nail cutter ta miqe zumbur tace"Aamil!
Aamil dake tsaye yayi saurin sadda kansa qasa sae ga Abba ya qaraso gurin sa a fusace yana kallon sa yace"me ya dawo da kai maza fita a nn in daina ganin ka shashan yaro kawae"
Hawaye masu zafi ne suka gangaro kan fuskar Aamil yayinda mohd yace"Abba haqiqa Aamil yayi kuskure amma dan Allah kayi haquri ka saurare mu wlh yazo qara baka haquri ne akan abinda ya faru"
Komai Abba bae ce ba sae komawa yayi ya zauna itama umma ta zauna mohd yaja hannun Aamil suka je suka zauna qasa kusa da gefen doguwar kujerar da Abba ke zaune.
Aamil da kansa ke qasa ya samu da qyar ya bud'e bakinsa sae haquri yake ta bawa Abba cikin nuna matuqar nadama akan abinda ya aikata.
A nn mohd shima yasa bakin sa yana bawa Abba haquri byn nn itama umma tasa bakinta cikin rarrashi tana qara bashi haquri.
Can Abba ya nisa ya kalli Aamil yace"Naji na haqura na kuma janye hukuncin da nayi niyyar sa ayi maka amma ka sani sae na tara kaf familyn gidan ka basu haquri haka ma Ryynt sae ka same ta ka qara bata haquri bayan haka sanin kanka ne azumi sittin na kanka duk sae ka yi su ba tare da ka tsallake ko rana d'aya ba.
Aamil yace"hakane Abba har ma nayi azumin a inda naje"
Abba yace"shike nn mohd tashi je kowane 6angaren ka snr da kowa a had'u a main falo snn ka kira Amir da Nasir a wayà kace duk su zo.
Mohd yace"to"
snn ya tashi ya fita.
Bayan mohd yaje ya sanar dasu kowa ya hallara Aamil ya basu haquri kmr yanda Abba yace .
kowanen su ba wanda bae yafe masa ba asali ma sunji dad'in dawowar sa ba dan komai ba sae dan cike suke da tausayin mtr sa Khadija da ya tafi ya bari.
Da su Ryynt zasu koma gida ne Nasir,Amir and Aamil sun rakosu zasu shiga mota Aamil ya qara ba Ryynt haquri da neman yafiya a gurinta wacce ta nuna masa ita har ga Allah tuni ta yafe masa kuma komai ya wuce a gurinta dmn ta d'auki abun a matsayin qaddara fatan ta kawae Allah yaji qan Baffanta da Rahama Amin.