Sashe 11
Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Rayyanah ce ta yanka 'ya'yan fruits din da kanta ta had'o komai har da abincin mohd da inna tace, ta kawo ta ajiye ta wuce inna sae sa mata albarka take, inna ta dubi muhd washe da baki har lkcn tace "d'an albarka nn ina son muyi wata magana da kai a game da yarinyar nn Rayyanah ashe wae primary kawai tayi sae jiya nake ji a bakin saliha shine nace ka binciko min makaranta mai kyau mai tsada kabiru ya biya a sata, in yaso duk safe sae ka riqa zowa kana kai min ita, Nasir kuma yana dawo da ita idan an tashi"
Wani irin murmushi yayi da jin zancen inna kamar sa6o dan har ma sae da yayi istigifari a cikin rnsa had'e da shafo sajen fuskarsa yana kallonta har lkcn murmushi dauke a lebbansa yace "to ynxu dae duk yawancin makarantu an fara jarabawan second term, kawae ki bari idan shekara ta zagayo hkn xae fi kyau" inna ta yi shiru tana kallonsa sae kuma tace "to muhammadu idan shekara ta zagayo dan Allah kar ka manta da zancen nn dan dai wlh ina son naga Rayyanah tayi karatu kmr kowa ga ta da kkri sosai in ji saliha"
Yyi murmushi yace "to Allah kaimu" tace "amin" shi kuma ya jawo abinci ya fara ci.
2:30pm
Rayyanat ce zaune kan carpet ta gama sallah tana addu'o'i inna ta shigo d'akin kowane hannunta yana d'auke da plate d'ayan 'ya'yan itace ne da aka yanyanka, d'ayan plate din kuma naman rago ne da kuma hanta ta ajiye tana fad'in "Rayyanah keda nace kici abinci tun da'zu ashe baki ci ba sae yanzu da na fito naga komai inda na bar shi" Rayyanat tace "yanzu dama xan tashi idan na gama sallah" "to ai kin gama sllr tashi muje kici abinci a gaban ido na don na fhmci hlnki ba kya son cin abinci" ba yanda Rayyanat ta iya ta tashi tana linke sallaya had'e da d'an guntun murmushi a fuskarta don dai ita gsky tana jin dad'in yanda inna ke kula da ita.
Falo suka je inna ta kunna musu kallo Rayyanah na cin abinci suna kallon su cike da nishad'i.
Washe gari ranr ta kasance ranr asabar Rayyanat tayi shirin ta tsaf na zuwa islamiya da hijabinta sky blue har qasa na islamiya ta saka safar ta klr hijabin ta d'auko niqab ta d'aura bata dai sake shi a fuskarta ta ba ta d'auko Jakarta ta islamiyya ta riqe a hannnu snn ta nufi d'akin inna ta mata sae ta dawo, inna tace "a dawo lafiya er albarka"
Fuskar ta wasai ta fito d'akin ta saka takalmi ta rufe fuskarta da niqab snn ta fita, da kafa take xuwa makarantar don bbu wani nisa daga gidan can saman layi ne, yawanci duk gidajen masu da shi ne a layin don hka layin is vry cylnt, yau ma kmr kullum xaune ta gansa gaban kantamemen gate din gidan as usual, sae dae yau ba shi daya bne, shi da wani ne, bin ta yyi da kallo kmr ko da yaushe, ta wuce su da sauri tana harhardewa, ta rasa dalilin wnn kallon na mutumin nn da take gani kullum xata makaranta, ita dae fuskarta a rufe yake ko da yaushe, tsaki ta ja tana tunanin kila hanya kawae xata canxa don a rayuwarta ta tsani kallo.
Har aka tashi daga makaranta bata da wani walwala, ta hada litattafan da suka yi ranan ta xuba cikin jakarta snn ta sakale shi a hannu, ta dauki Qur'an dinta ta rungume a kirji ta sallami yan kawayenta da suka dan fara sabawa a ajin ta fito ta kama hanyar gida da sauri da sauri don Karfe shidda dama suke tashi, xaune ta sami mutumin daxu har lkcn sae dae wnn karan shi kadae ne, tsallakawa tayi ta d'ayan side din ta ci gaba da tafiyarta da sauri, sae da ta dan yi nisa snn ta dan juya don ganin ko yana kallonta,Xuciyarta ya kusa shigewa cikinta ganin biyo ta ma yake, ta kara sauri gabanta na faduwa ssae, gashi bbu alamar mutum a layin, ganin duk saurinta har ya kusa cim mata yasa ta kwasa a guje ko minti biyar ba ayi ba ta isa gida har lkcn gudu take har da kukanta, mai gadi na tambayarta me ya faru bata ko sauraresa ba ta nufi kofar shiga falo da gudu, a bakin kofa suka ci karo da Muhd dake tsaye yana jujjuya makulin motarsa alamar xae tafi, suna mgna da inna, hkn yasa Rayyanat ta fasa ihu, ya koma baya da sauri lkci daya ya turata da karfi ta fadi nn kasan falon, inna ta mike da sauri ta karaso bakin kofar tana salati tana tambayar me ya faru, Rayyanat da ke mayar da numfashi ta fashe da kuka ssae, inna duk ta rude ita ma ta saka kukan ta xube nn gabanta, baaba hurera ta fito da sauri tana tambayar lfya, sae ga mai gadi shima ya taho da sauri yana tambayar me ya faru, Muhd kam don takaici komawa gefe yyi ya tsaya, cikin kuka inna ke kallon mai gadi da Baaba hurera tace "nima ban san kukan da take ba" baaba hurera ta shiga tambayar Rayyanat me ya faru, da kyar ta tsaida kukanta muryarta na rawa tace "wani mutumi ne sae yyi ta kallona idan xa ni makaranta, shine yau ya biyo ni sae na fara gudu yana ta bi na kuma" ta karashe mgnr cikin matsanancin kuka, juyawa Muhd yyi ya fice daga falon mai gadi ya bi bayansa, lkci daya inna ta tsuke fuska ta miqe tana share hawayen fuskarta tana huci tace "dan gidan uban waye shi xae biyo min ke da gudu, hurera dauko min gyale na" hurera tace "A'a inna, ba ga su Muhammadu sun fita ba" inna tace "da'alla bani mayafina in je in masa rashin mutunci" hurera ta dauko mata gyalenta ta bata, ta fixge ta fice daga falon kmr xata tashi sama, a bakin gate suka hadu da Muhd da mai gadi, Muhd yace "ina xa ki kuma inna" ba tare da ta kallesa ba tace "nemo dan iskan xan je yi mana" yace "bbu kowa a waje na duba, ita bakauyiyar wace gari ce da xata d'aga ma mutane hankali hka, kila ma harkan gabansa kawae yake xata shigo ta daga ma mutanen gida hnkli, tsiyar yan kauyen nn knn"
Billy giro😊
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
[2:38PM, 5/2/2017] Billy giro😊: 🔮```BAZAN BARSHI BA!```🔮
```Na Billy giro😊```
30/12/2016
🔮```13```🔮
Cikin gida suka koma tunda ba a ga wanda ake neman ba, inna dai sae masifa take tayi kmr wacce ta sami wanda ake nema a gabanta.
Mohd kan takaici tun daga kan gate bai ma dawo ba jan motar sa kawai yayi yabar gidan.
Inna ta rarrashi Rayyanat ta samu har ta daina kukan da take taje d'akinta ta ajiye jakarta ta cire niqab da hijab da socks ta nemi guri xata kwanta sbd har yanxu jikinta bai daina rawar tsoro ba. Inna ce ta shigo d'akin riqe da kofin fura a hannunta,
ba ita tabar d'akin ba har sae da Rayyanat ta shanye furar tas.
Har dare Rayyanat bata sake kmr kullum ba kallo suke amma sae tunanin gobe take idan zata je islamiya.
Nasir ne ya shigo gidan da sallamar sa ,suna gama gaisawa inna ta bashi lbrn abinda ya faru da Rayyanat d'azun ,
ya kalli Rayyanah da kulawa yace"bai dai maki komai ba ko? Sae da ta girgiza kanta snn tace"bai min komai ba amma nasan ko gobe zan ganshi in na fita don kullum sae na ganshi idan zan tafi makaranta"
ta qarashe mgnr kmr wacce zata yi kuka.
Nasir ya nisa yace har da safe kike ganin sa idan zaki tafi makaranta? Aa bana ganinsa da safe sae da yamma"
To shikenan da yamma zanzo kiyi tafiyar ki kar ki nuna tsoron komai don so nake na gane dalilin bibiyarki da yake,kar kisa tsoro dmn ina nn a bayanki kinji,a sanyaye ta gyad'a masa kai .
Inna tace"ai kowane d'an iskan ne gobe ma kwashe ta nida shi"
Nasir yace"ai ba girmanki bane inna ki barni dashi kawai"...yo shi girma ya sani ne da zai biyo er qaramar yarinya haka duk yabi ya tayar mata da hnkli gabad'aya yau ta rasa sukuni.
Ai inna ina ganin irin en iskan samarin nn ne da basa da abinyi sae zaman banxa.
Inna ta tsuke fuska tace"to Rayyanah kam baza tayi komai dashi ba don ya ma kama
gabansa tun wuri.
Nasir yayi murmushi ya sauya wata firar suka ci gaba dayi,
can inna ke tambayar sa wai ina er banzar nn Fatima ta shige da na daina jin d'uriyar ta, Nasir ya shafi kansa yana murmushi snn yace"inna ai pretty ta jima bata jin dad'i sbd laulayin da take fama dashi"
Dad'i inna taji sosai har da su taka rawa ta kusa samun kama kunne tace"ai bari shi kuma d'an banzan nn yazo marar son aure ,yazo yayi auren nn ko shima zanga abinda ya haifa kafin nabar duniya.
Duk cikin taka rawa inna ke maganar nn Rayyanat har da er dariyar ta don rawar inna ta bata dariya sosai.