Sashe 21
Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rynt kuwa tana zuwa gidan inna ta had'u da motar man a nn harabar gidan bata damu ba ta shiga abinta cikin gidan ta same su su biyu suna ta fira da inñà ta gaishe su shaye da toka dan ta d'auka ko man na cikin su ,snn ta gaida inna cikin sakin fuska yayinda ta washe haqora tana fad'in marhabin lale da Rynh nn ta shiga tmbyr lfyr gidan su Rynt tace"duk lfy qalau inna tace" ina er tafiyar ki mami? Tana can gun mama wae sae gobe ko zata dawo guna,ayyo to inace lafiya qalau kuke zaune da abokiyar zaman taki ko?lfy qalau inna ina baaba hurera ?ai baaba hurera taje qauye bikin wata jikarta ta barni ni kad'ai cikin kewa, Rynt tace" Allah sarki yaushe zata dawo?inna ta d'aga kai sama tana tunani can tace"yauwa inaga gobe ne don rnr litanin tace min zata dawo,Rynt tayi shiru tana ji kmr tayi zamanta har sae gobe ta koma dai dai an maida mata mami don dai baccin nn ita kad'ai take yiwa tunani.....tunaninta ya katse da jin wad'anda ta samu sunà sallàma da innà yayinda inna keta zuba musu albarka tana godiya kan irin damen kud'in da suka ajiye mata ta bisu da rakiya tana fad'in"har zaku tafi to Allah kiyaye hanya sae kuma kun sake zagayo mu duk da dai ba nan kusa ba kam tunda ba zowa kuke ba sae da lalura ,d'ayan yace"to inna kinsan yanayin aikin mu ne sae a hnkli daga haka Rynt ta daina jiyo zancen su sbd sun mata nisa.
Bayan inna ta dawo ta d'auki kud'in da suka ajiye mata washe da baki tace"kin gansu en albarka abokan haifuwar muhammadu ne dake zama qasashen turai tare da matansu.
Rynt tace"en uku ne kenan inna? Eh ai en uku ne,tace am inna ya naga motar maigidanki amma kuma baya cikin su?yo ai wad'an nn da kika gani maida abin wani naka ne haka suka taso tun suna yara bakya banbance wnn abin wnn ne a tsakanin su sae dai idan kinsan ainihin mai shi don yanzu kinga sun taho cikin motar muhammadu shi kuma yana can cikin motar d'ayan su.
Rynt tayi shiru yanzu kenan ya zatayi ta fhmci waye ya kashe mata mahaifi a cikin su ukku nn can ta d'ago a hnkli tace"inna hln yaushe ne rabon su da zowa nn qasar naji kince suna jimawa kafin suzo,inna tace "sosai kam suna jimawa don zasuyi shekara kafin su sake zowa amma a cikin wnn shekara kusan zuwan su uku kenan sbd bukukuwan da akayi tayi a dangi sbd ko nasiru da Fatima a cikin shekarar nn akayi bikin su kuma sunzo snn da za'ayi bikin zainaba ma sunxo wato wacce ke biwa nasiru inace kina jinta a bakin saliha,kuma ai kinga ma tazo bikin nn naku wacce tun daga bauci mijinta ya kawota akayi biki tare dashi snn suka koma.
Nn inna ta kawo qarshen zancen, Rynt kuwa gabad'aya taji lissafinta ya kunce yayinda take ji a ranta bafa zata iya barin ko waye ba har sae ta d'au fansa amma kuma a cikin su ukkun nn taya zata san waye yaje qauyen su har ya kashe mata baffanta ko kisa na wulaqanci da rashin tausayi ,haqiqa ta yarda da qaddara amma baxata d'auki kisan mahaifinta a qaddara ba sbd ya shigo da gayya a cikin shi dmn da ba don reverse d'inda yayi kan mahaifinta ba da inshaAllah mahaifinta zai rayu shine abinda ke qara qona mata rai idan ta tuno da hkn......a cikin tunanin tane wani 6angaren zuciyarta ke bata shawara ta yanda xata sami mafitar gano waye a cikin su shine ta jure ta kasance mai kusanci da mohd sannu sannu har shima ya d'an fara sake mata da haka da haka zata gano waye a cikin su ta hnyr masa wata tambaya......inna ta katse ta da cewa "lfy Rnyh tun d'axu kinyi shiru kmr mai wani tunani,a kafaice Rynt ta share en hawayenda suka zubo mata tace"ba komai inna kawai dama ina son muyi zancen komawa ta islamiyya ne ,inna tace"to Rynh ai mijin naki ya kamata ki tuntu6a sae ya samar miki wata makarantar ta matan aure,Rynt tace"to inna"
9:00pm
Tuni Rynt ta koma gida ita kad'ai a d'aki duk kewar mami ta cika ta don yrnyr akwai surutu sosai wacce da ace tana nn da yanxu duk ta cika ta da srt shiyasa tayi kewarta ba kad'an ba.
Tayi minti 30 tana tunanin yanda zata shiga bayi tayi wanka kan baqin tsoro sae can tayi addu'ar ta ta shiga,haka tayi wankanta ba tare da ta wanke fuska ba don ganin take in ta rufe ido koda zata bud'e zata ga wani abin tsoro, wacce duk qarin jin tsoron nn bai wuce sanin ita kad'ai ce a d'aki ba don lokacinda mami na nn lafiya lau take yin wankanta ba wani shamaki.
Tana fitowa idonta ya hango mata abu tsaye a qofar d'akin a razane ta buga ihu ta kwasa aguje zata koma bayi, mohd da dama shine tsaye yayi hanzarin jawota da qarfi har sae da ta fad'o kan qirjinsa ta koma sakin wani ihun sbd zanin ta da ya rabu da jikinta ,sae duk ta rud'e tana wani kakkama jikinta bayan cewa sanye take da qaton hijab har wuce guiwa,wani kallon banza mohd ke mata snn ya kalli zanin ta da ya sa6ule ya sake d'ago idonsa yana kallon fuskarta ya kamo wuyan hijabinta yace"idan na raba ki da wnn hijabin sae ki gaya min dalilin fitar ki gidan nn da kuma qarata da kika kai a gurin Abba,sosai ta fiddo manyan idanuwnta masu cike da jin tsoro tace"Aa dan Allah kayi haquri wlh shi kad'ai ne a jikina!
Billy giro😊
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
[2:48PM, 5/2/2017] Billy giro😊: [1/12/2017]
🔮```BAZAN BARSHI BA!```🔮
🔮🔮🔮
_*page*_ *```26```*
Kauda kansa yayi gefe dan shi sam tunanin hkn bai fad'o masa ba shidai kawai dukan ta yaso yi har sae jikinta ya gaya mata.
Ya kalle ta ta6e da baki yace"badai akwai fata a jikin ki ba wacce zata aika miki da saqona har ixuwa daqiqiyar qwaqwalwarki"
Rynt ta wani qara bud'e manyan idanuwanta ganin yana zare belt d'in wandonsa ,
ta fizgi jikinta da qarfi tace"wae dukana zakayi, don Allah kayi baquri wlh duka fa da zafi"
Yace"da zafi?eh wlh don Allah kayi haquri bazan sake fita ba sae da izinin ka na rantse!bai kula ta ba yayi cikinta ya fara dukanta kan qafafunta gunda hijab bai qarasa kai ba ,
ihu take sosai tana bashi haquri amma fafau yaqi haqura sae da ya zane mata qafafu tas snn ya dakata tare da nuna ta da yatsa yace"idan har tunanin kike kinzo nn gidan don jin dad'i shine har kike fita anguwanni to ki cire kisa a ranki nn tmkr kurkuku kika shigo don haka daga yau ko qafar ki kar na qara ganin ta fito daga d'akin,nn ya kama kunnen sa yace"kinji me na gaya miki? da sauri ta gyad'a masa kai cikin kuka,nn wyr sa tayi qara ya d'aga had'e da fita d'akin Rynt kuwa ta had'e kanta da guiwa tana ci gaba da kuka ,takai hannunta cikin hijab tana shafa qafafuwanta da duk sukayi shatar belt.
Tana jin za'a shigo d'akin tayi saurin d'aukar zanin ta ta d'aura ,mohd ne riqe da hannun mami ta tafi da gudu ta rungume Rynh wacce tayi saurin share hawayenta kar mami ta gani ,
mami tace"Anti na dawo ne sbd inajin dad'in zama gurinki sbd kullum kina koya min karatun islamiyya ko yau zaki koya min kafin muyi bacci ko? Dan guntun murmushi Rynt ta qirqiro ta gyad'a mata kai kawai don har lokacin man na tsaye yana kallon su, mami ta maida dubanta gare shi tace"yauwa yaya d'azun da mukaje gida nida anti har nake gaya ma Abba cewa kullum kullum mu kad'ai ne a cikin gida ba mai kawo mana fira daga ni sae anti har kai bama gani sae yau kad'ai muka ganka kaida anti amarya zaku tafi anguwa sae naji Abba yace wae zaka zo ka same shi ne ai,to yaya kaje ka same shi d'in don wata qil aiken ka zai yi ko?kallon su yayi da ita har Rnyh d'in kafin yace komai mami tace"yaya wai anti d'azun da mukaje gida har na gaya ma Abba haka tace min wae kar na qara gayawa kowa haka kuma wae na rage yawan srt ba kyau wae hakane yaya?hakane mami,yayi mgnr ne a takaice ya kuma juya zai bar d'akin ,
mami taje da gudu ta riqo hannun shi tare da d'aga kanta tana kallon shi tace"yaya yau ma baza ka taya mu fira ba tafiyar ka zakayi?eh zan tafi ne naci abinci,nima yaya zan bika muci abinci,yace"to muje"Rynh na kallo suka fita taje ta kwanta ruf da ciki tana ci gaba da kukanta .
Sae goma da rabi mohd ya dawo d'auke da mami wacce tayi bacci ya samu ita ma Rynt tayi bacci sae dai kallo d'aya xakayi mata kasan da tsoro baccin ya d'auketa don duk ta cusa fuskarta cikin pillow ta kuma damke pillow kmr wacce za'a qwacewa shi ,
yaje a hnkli ya kwantar da mami snn ya kalli Rynt wacce cikin qaton hijabinta tayi baccinta nn idonsa ya fad'a kan santala santalan qafafuwanta da hijab bai ida rufewa ba da har yanzun suna d'auke da shatar dukan da ya mata,ya kauda idonsa snn ya fita yaja musu qofa ya rufe.