← Book details Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 112

Sashe 53

Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

🔮🔮🔮🔮
*```Page 53```*
Hannu takai ta juyo fuskar shi izuwa gareta ta wani marairai ce fuska kmr zatayi kuka sñn tace"my man a iya sani na ban maka wani laifi ba amma sae naga kana min abubuwa kmr kana hukuntani akan wani laifi da nayi,pls am beggin u ka gaya min idan har wani laifi na ma a rashin sani wlh zan gyara zan kuma baka hqr akan koma mene ne ,kaji dan Allah ka gaya min kar kace zaka ci gaba da hukunta ni dmn wlh bazan iya jure fushin ka ba"ta qarashe mgnr cikin muryar kuka sosai.
Yayinda man ke kallonta cikin yanayi na tausayawa nn ya kai hannu ya share mata hawayen da suka zubo mata kan fuska ya kuma rungumeta a hnkli yana mae bubbuga bayanta alamar rarrashi.
Sae da suka d'an d'auki lokaci a haka snn malika ta d'ago tare da qara share hawayen fuskar ta tace"na baka coffeen zaka sha?
Lumshe idonsa yayi had'e da gyad'a mata kai tayi murmushi tare da kai kofin cofee a bakin shi ta shiga bashi da kanta har ya shanye tas snn ta ajiye cup had'e da rungume shi qam a jikinta tace"I luv u so much my man i luv u so much"
Kmr da shakku ya shafo bayanta tare da fad'in "luv u more"
Nan malika ta d'ago d'auke da murmushi a fuskar ta takai bakinta ta had'e da nashi tana mae abubuwa shima yana mata yayinda er mutan giro ta fito ta basu guri .
Nsn dae ta samu kanshi don ban sake jin wata hayaniya ba har washe gari kuwa.
Na leqa na same su sae bacci suke rungume da juna.
Man ne ya fara tashi ya yaye blanket d'inda suka rufa dashi zai sauka yaji malika ta riqe mae hannu tare da fad'in"my man meye hk ina zaka je?
A hnkli ya duqa ya shafi gefen fuskarta snn yace "zanyi wanka ne"
Tace"nima zanyi"
Yace"ok to tashi muje"
Ba musu ta yaye blanket d'in da shi kad'ae ne a jikinta akasin man da ya kasance yana sanye da farin boxer taje kan cinyoyinsa ta zauna tare ta riqo hanunsa ta d'aura kan qirjintq tana yawo dashi,
a hnkli man ya janye hannun sa ya tafi dashi izuwa bayanta ita kuma ta kwanta kan qirjinsa tana shafa bayanshi kmr yanda yake mata.
Ta d'ago had'e da kai bakinta gefen wuyanshi ta d'aura mai kiss tare da fad'in"thank u my man daren jiya ka faranta min sosai har ma naji kmr mu tabbata a hkn"
Da murnushi ya d'aura mata kiss gefen wuyanta yace"me too tanks"
Daga hk ya jata suka tafi bathroom basu suka fito ba sae da suka kwashe kusan awa d'aya.
Da fitowar su malika taje kan dressing mirror ta d'auko man shafawa taja hannun Man suka je kan bed.
Nan ta cire towel d'in jikinta ta yar snn takai hannu ta cirewa man nashi towel ba tare da ya hanata ba sae kallonta ma da yake.
Ita ta fara d'ibar Vaseline tana shafa masa snn shima ya d'iba ya shiga shafa mata har suka gama shafawa juna ,
man ya tashi zuwa shiri ita kuma ta d'aura towel d'inta ta nufi d'akinta.

Har ya gama shirin sa tsaf malika bata dawo ba yaje falo yayi zaune yana mae juya wani abortion tablet dake hannun shi.
Yana cikin hkne sae gata ta fito yayi saurin 6oye maganin ya tarbe ta d'auke da murmushi a fuskar shi.
A nn sukayi break fast byn sun gama man ya tashi xai tafi d'aki sae kawae wnn abortion tablet d'in ya fad'i malika tayi saurin cewa my man abunka ya fa.... bata qarasa fad'a ba ta katse kanta tare da saurin sa qafa ta take maganin.
Man ya juya tare da fad'in me kika ce?
A d'an daburce tace"jeka kawae ba komai"
Ya juya cikin wani shu'umin murmushi dmn da sanin sa ya yadda maganin kuma yaga lokacin da tayi saurin sa qafa ta take maganin amma sae yayi kmr bae gani ba ya tafiyar shi.
Malika na ganin ya fice tayi saurin d'aukar maganin tana kallo cike da mamakin ya akayi ya kawo nn bayan cikin dustbin tasan ta saka shi sae gashi ya fad'o daga kan seater nn dae ta basar tare da sauke ajiyar zuciya don a tunaninta man bae gani ba.

Shi kuwa man yana shiga d'aki makullin motar sa ya d'auko ya fita.

3:00pm
Rynt ce zaune akan bed tana waya da maman saliha da sabuwar wayarta wacce jiya kafin nasir ya tafi sae da ya nuna mata yanda ake aiki da ita ya kuma saka mata lamvar inna da tashi snn da ta maman saliha wato mhfyrshi.
D'auke da murmushi Rynt ke waya da maman saliha har suka gama wayar.
Tana gama wyr ta kai wyr kan bedside drawer ta tashi zata nufi bathroom sae kawae taga mohd tsaye a bakin qofar d'akin nn kawae ta hau bakinta tana ihu tana kiran inna.
A rud'e inna ta shigo d'akin tana tambayar Rynh lafiya?
Rynt ta nuna mohd dake tsaye tace"inna kice ya tafi bana son ganin shi"
Inna ta kalli wanda ke tsaye d'auke da fuskar mamaki tace"ayyo ai wnn ba Muhammadu bane Aamil ne yanzu suka shigo shida Amir"
Da mamaki Rynt tace"Aamil?
Inna tace "eh mana abokan haifuwar muhammadu yau da safe suka zo shine suka kawo min gaisuwa"
A nn Rynt ta sadda kanta qasa tace da Aamil "dan Allah kayi hqr ban san bashi bane"
A sukuikuice yace"no ba komai ai ni zan baki hqr nida na shigo maki d'aki hk kawae"
Tace"ba komai"
Nan ya fita inna taja hannunta a cewar tazo su gaisa da Amir dake d'akinta.
Bayan Rynt taje sun gaisa ta kama hanya zata koma d'akinta Aamil sae kallonta yake tayi har ta 6ace ma ganin sa snn daga baya ya kauda fuskar sa had'e da fitar da numfashi a hnkli.

Rynt kuwa tana Komawa d'aki sae safa da marwa ta shiga yi dmn sun sake dawo mata da kwankwanto a tsakanin su uku waye ya kashe mata mahaifi tana cikin hkne sae kawae taje da sauri ta bud'e wardrobe ta d'auko ajiyar ta wato viva ledar ta da ta fito da ita qauye ta bud'e ta ciro wani tsadadden abin hannu na maza wanda ta same shi ne akan kud'in da aka jefo kan jikin Baffanta a lokacin da aka kad'e shi.
Juya abun hannun take tayi tana tunanin taya zata gane mai shi a cikin su ukun.
Gashi dae abun hannun yana da suna a jikin shi amma sam Rynt bata lura ba sae ma juya shi da take ci gaba dayi.
Mohd ne ya fad'o d'akin Rynt tayi saurin 6oye hannunta dake riqe da abin hannun a cikin hjb tare da sadda kanta qasa dan ta d'auka Aamil ko Amir ne wanin su ya shigo"
Mohd ya gane cewa bata fhmci waye shi ba dmn yasan Aamil da Amir na cikin gidan.
Chapter 53 · 0% Book details