Sashe 57
Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sanin zai iya abinda ya fad'a yasa Rynt taje rae 6ace tana gyra gurin wacce tana cikin gyara gurin ne jiri ya d'ebeta ta fad'i.
Bata ga tasowar man ba sae ganin kanta tayi rungume a qirjin sa yana fad'in"baki ji ciwo ba?
Girgiza kanta tayi tare da kai hannu ta dafe cikinta cike da son tayi kuka.
Yayi saurin janye hannunta ya d'aura nashi akai snn ya kalleta a rud'e yana fad'in"me ya faru da cikin ne?
Cikin muryar kuka tace"yunwa nake ji"
Ajiyar zuciya ya sauke yakai hannu yana share mata hawayen da suka gangaro kan fuskarta snn ya tashi tare da fad'in"ina zuwa kinji"
Tace"nifa bazan tsaya cin komai ba kawae ka maida ni gida"
Bai kula ta ba se fridge ya nufa ya bud'e ya ciro hollandia yogurt ya had'o da cup yazo gurinta ya zauna ya tsiyaya ya bata taqi kar6a sae kallon shi tayi ta bud'e baki zata yi magana sae kawae ta sami kanta da jin hollandia yogurt na shiga a cikin bakinta.
A hnkli ta ture kofin tare da share bakinta tana mae kallon shi kmr yanda yake kallonta.
Ta yunqura zata tashi ya maida ta zaune yace" sha ko kad'an ne sae na maida ki gida kinji yi hqr"
Rynt da still kallon sa take se ta sami kanta da kasa masa musu ta kar6a ta sha har kusan rabin cup d'in snn ta ajiye.
A nn ya 6alla mata magunguna ya bata ta kar6a ta kora da sauran hollandia yogurt d'inda ta ajiye.
Bayan ta gama ne suka fito suka shiga mota Rynt sae kallon motar take kmr ba ita ce ta 6ata da amae ba an gyara komai tsaf sae ma qamshi da take.
Yana jan motar ta jingina bayanta kan seat ta rufe idanuwanta a hnkli man dake tuqi sae yi yake yana kallonta ya rasa meyasa duk ta rufe idonta wani irin kyau take mae.
Rynt ba ita ta bud'e idonta ba sae da taji motar ta tsaya snn ta bud'e idonta a hnkli ta sami idon man akanta bata damu ba sae dubanta takai seats d'in baya ta jawo school bag d'inta ta bud'e ta ciro kud'i ta miqa mae tare da fad'in"bani agwalima ta ga kud'in ka"
Ba musu ya kar6i kud'in yasa aljihu ita kuwa ta jawo ledar agwalima dake seat d'in baya ta saka a cikin jakarta snn ta fita shi kuma yaja motar ya tafi.
Ta shiga gidan cike da tunanin me zata ce ma inna don tasan dole inna ta shiga rud'un rashin dawowarta akan lokaci .
Da tunanin haka ne ta qarasa ciki bata sami kowa a falo ba ta wuce sae d'akin inna ta sami inna sae bacci take nn ta fito taje d'akinta wacce da shigarta ta nufi bathroom tayi arwala ta fito tayi sllr zuhur tana idarwa aka shiga kiran sllr la'asar nn ta tashi tayi la'asar d'in bayan ta idar taje d'akin inna da niyyar tashin ta tayi sallah sae ta samu inna ta tashi har ma ta d'auro arwala zata shimfid'a dardumar sallah,bata shimfid'a ba sae kallon Rynt
tayi tace"Rynh an dawo?
Tace"eh inna"
Inna ta shimfid'a dardumar tana fad'in "kunyi sa'a yau sun tashe ku da wuri knn dan naga biyar bata ko yi ba yanzu ma ake la'asar"
Rynt tayi shiru kawae don ta fhmci inna ta manta yau alhamis da wuri suke tashi.
Inna ta katse ta da cewa"da ganin ki kin kwaso yunwa je d'ebo abinci kici kafin mae miki darasi yazo"
Rynt tace"to"snn ta fita taje kitchen ta d'ebo abinci ta tsaya nn falo sae ci take sauri sauri don tasan mae lesson d'in nata na hanya.
Bayan ta kammala cin abinci ne har mae lesson d'in nata yazo ya tafi.
Ta fito d'akinta sae waya take tana dariya ta nufi d'akin inna ta bawa inna wayar a cewar mami ce,inna ta kar6i wayar washe da baki ta kara a kunnenta wacce har ta gama wayar d'auke da nishad'i a fuskarta.
Ta bawa Rynt waya tare da fad'in "mami iyayen surutu haka kike ta fama da ita a makaranta idan kun had'u ko?
Rynt tace"hkne inna,shiyasa qawata Sarah ke sonta sosai sbd itama srtn ne da ita"
Rynt na gama fad'ar hakane sae ga nasir ya fad'o d'akin had'e da sallama a bakinshi.
Inna ce ta amsa sallamar Rynt kuwa ta gaida shi ya amsa fuskar sa a sake tare da kallon wyrta dake hannunta ya kar6a yana fad'in"inace bata baki matsala ko?
Kanta ta girgiza had'e da fad'in "a'a"
Yace"katin da ke ciki fa ya qare ko kuwa?
Tace"bai qare ba da saura"
Bai ce komai ba sae hannunsa yasa a aljihu ya ciro katin d'ari hud'u ya had'a da wayarta ya bata tare da fad'in"to gashi idan wnn ta qare sae ki saka wnn ko?
Ta kar6a sae godiya take mai snn ta fita yayinda take jin inna na qara yimae godiya had'e da tambayar sa lafiyar d'anshi da kuma matar sa.
Yace "duk suna lafiya"
Da haka bata sake jiyo me suke cewa ba ta shiga d'akinta.
Washe gari tun da sassafe ta fito daga gurin wanka knn d'aure da towel sae ga man ya fad'o dakin nata tayi saurin komawa bathroom shi kuma yaje ya ajiye wata leda kan bed ya fita .
Nan Rynt ta fito taje ta bud'e ledar dan ganin mene ne.
Uniform d'inta ne an wanke su an goge sae qamshi ke tashi.
Kallon kayan Rynt keyi don gabad'aya bata san cewa ta manta kayan ba sae yanzu .
nn ta sauke ajiyar zuciya had'e da murmushi ta kai hannu a hnkli ta d'auki en canjin da ta samu akai wato kud'in agwalimar da ta bashi sune ya mayar mata.
Ta ajiye kud'in had'e da kar6a kiran da taji inna na qwala mata.
Bata kai ga fitowa d'akin ba sae ga inna ta sameta riqe da waya tana fad'in"kin bar wayarki sae fmn kiranki ake tayi har takae ga tsinkewa.
Rynt ta kar6i wayar knn aka sake kira ta d'aga wayar yayinda inna ta fita tabar d'akin
Bayan Rynt ta d'aga wayar ne take cewa"eh sarah naji sauqi har ma gani ina shirin zuwa school, ok to sae mun had'u ki gaida su umma"
Daga haka suka katse wayar ta d'auki uniform d'inta taje zuwa shiri.
Bayan ta gama shiri ne taje d'akin inna ta samu inna ta had'a mata abin kari tayi zaune taci da ta gama ta tashi taje ta bud'e fridge tasha ruwa snn ta d'ebi agwalima ta zuba a jakarta kafin inna ke bata kud'in breakfast ta kar6a had'e da godiya snn ta fita.
Da fitarta ta qofar gida drivern nata ya iso taje zata shiga motor sae kawae taji an riqe mata hannu.
Koda ta juya mohd ne ya kalle ta yace"ina kwana"
Bata amsa mae ba sae hannunta ta zame a hnkli daga nashi.
Bai damu ba sae hannunsa ya d'aura kan goshinta yace"ya jikin?
Ta janye hannun tare da fad'in"Alhmdlh"
Daga haka ta juyawarta ta shiga mota shi kuma ya saka hannyensa a aljihu yayi tsaye yana kallon su har suka tafi.
Snn ya sauke ajiyar zuciya yaje ya shiga mota ya tafi gida.
Yana kwance akan sofa malika tazo ta same shi wacce kallo d'aya tayi masa ta fhmci yana d'auke da damuwa.
A hnkli ta gurfana gab dashi takai hannu ta shafo gefen fuskar sa snn tace"my man mene ne?
Yace"ba komai"
Amma my man sae naga kamar kana cikin damuwa ko mun fasa yin tafiyar ne"
Yace"eh na fasa yin tafiyar dake"
Tayi saurin kallon shi tace"meyasa?
Yace"haka kawae"
Ta wani maraerai ce fuska tace"pls my man na fasa raina a tafiyar nn"
Yace"sae ki cire"
Tace"my man..... Yace"malika bana son damuwa fitar min d'aki"
Kallon sa tayi shaye da toka snn ta tashi tabar d'akin shi kuma ya gyara kwanciyar sa cike da tunanin ina ma Rynt na a gidan shi da da ita zai yi tafiyar.
Da qarfe goma ya fito cikin shirin sa na tafiya malika dake zaune falo tana kallo har ya Rita bata ce dashi komai ba.
Wacce niyyar ta yana fita itama zata sa qafa ta fita ne sae kuma ya dawo ko zata dawo.
Tana jin tashin motar sa kuwa ta tashi taje d'aki tayi waya snn ta shirya kayanta tayi wani sabon wanka ta ca6a ado ta fito cike da yanga janye da trolley bag d'inta har ta fita gate d'in gidan ta nufi gurin wata dakakkiyar motar da ke fake a nn bakin gate d'in ,
kafin ta qarasa sae ga wani gaye ya fito cikin motar d'auke da murmushi yazo ya bata hug had'e da kiss snn yaja hannunta suka shiga motar suka tafi.
Sati biyu man ya kwashe a tafiyar da yayi snn ya dawo wanda koda ya dawo ya sami malika tasa an shirya masa abinci kala kala sae murna take da dawowar sa kamar ba ita ce ya tafi ya bar tana fushi dashi ba.
Yayinda shi kuma ba abinda ya matsu yaje ya gani irin Rynt dake d'auke da babyn shi.