Sashe 79
Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ryynt kuwa da mtr Amir ta jata zuwa ciki sosai ta sake da Ryynt don sae jan ta take da fira hkn yasa Ryynt ta sake itama sae fira suke abinsu bayan kayan motsa baki da ta jerawa Ryynt a gabanta.
9:00pm
Tuni suka dawo 6angaren su har sunci abinci suna zaune a falo suna shan ice cream yayinda Ryynt ice cream d'inta har ya soma narkewa kan yanda take faman danne danne a wayarta d'auke da er damuwa a fuskarta ta d'ago ta kalli man dake kallon labarai a TV amma duk wani motsi nata yana kule dashi shiyasa da ta kalle sa ya sauko kan doguwar kujerar da yake zaune dan ita zaune take a qasa ta jingina bayanta a jikin doguwar kujerar.
Bayan ya zauna kusa da ita ne yace"ya akayi ne Ryynt?
Ryynt dake kallon sa tace"so nake dan Allah ka bud'e min whatsApp Saliha ke son mu riqa chat "
Ba musu ya kar6i wayar ta ya tura mata watsApp a wayar shi ya kuma saita mata har yana nuna mata yanda ake chat d'in dan ya fhmci she is innocent.
Cikin jin dad'i ta masa godiya sae dae koda ta duba Saliha bata online bata hau ba sae wata numba taga ta turo mata text ta kalli man dan kai tsaye ta gane numbar sa ce, smile ya sakar mata snn ta duba me yace, ta d'ago ta kalle sa d'auke da d'an murmhshi a fuskarta snn ta shiga bashi amsa yana karanta amsar yayi smile ya mata reply tana karantawa ta saka tsayanta a baki tana thinking snn can ta mae reply cike da murmushi ya bata amsa ita kuwa tana karantawa bata iya bashi amsa ba sae kallon sa tayi a shagwa6e had'e da girgiza masa kai yace"To shike nn zan turo wasu numbers sae ki sake picking tace"to turo"
Yana turo mata wasu numbers ta za6a
da ta turo mae wacce ta za6a ya mata reply tana dubawa ta kalle sa had'e da maqale kafad'a tace"wlh um um wayo ka min"
Mohd ya fashe da dariya yace"naji sake za6a amma ki sani wnn shine karo na qarshe kin yarda tace"eh na yarda"
Nan ya turo mata numbers ta xa6a snn ya tura amsoshin tana duba amsar lambar da ta za6a ta tashi cikin kukan shagwa6a har tana doddoka qafafun ta a qasa tace"wlh Allah ban yarda ba a sake"
Mohd ya tashi ya jawota jikin sa sae dariya yake yace"Allah ba ruwana kin riga kin za6a daga haka yaje zuwa cire mata riga tayi saurin riqe rigar tace"Aa yi haquri zanyi first choice d'ina amma fa sae ka rufe idonka"
Ba musu ya rufe idonsa tare da fad'in "to yi min"
A maimakon yaji saukar kiss sae jin yayi ta qwace kanta tayi ciki da gudu ya bita da sauri can ya samu ya damqe ta suka fad'a kan bed sae dariya take tana bashi hqr yace"ai kin rigada kin ja ma kanki last choice d'in nn da ba kya so"
Tace "Aa yi haquri zan maka firts choice wlh"
Bai kulata ba sae kayan jikinta ya shiga cirewa bata iya hanashi ba dan sae cakulkuli yake mata had'e da cire mata kayan yayinda take ta zille zille tana dariya tana bashi haquri bae haqura ba sae dariya da yake shima har ya cire mata kayan sae inna wears kad'ai da ya bari a jikinta ya d'auke ta sae zuwa bathroom.
Wanda sae da suka jima kafin suke fitowa kowannen su d'aure da towel sae murmushi suke fmn yiwa junan su.
Bayan sun shafa mae mohd ya d'auko musu kayan bacci ,ya ba Ryynt er ficikar rigar baccin da ya d'auko mata wacce yasan da kmr wuya ta yarda tasa dan kullum sae tayi bacci yake samu ya sakata mata rigar sae dae idan ta tashi da safe tayi ta fmn fushi dashi.
Haka ko akayi don ko kar6ar rigar taqi tayi sae shagwa6a ta ajiye mae kan bazata sa ba.
Ya shiga lallashinta taqi yace"shikenan idan baza ki saka rigar ba sae mu kwana a haka ya fad'i hakane tare da cire towel d'in jikin sa ya yar had'e da hawa kan gadon wata irin kunya Ryynt taji tayi saurin cusa fuskarta gabad'aya cikin cinyoyiñta bata an kara ba sae jin tayi itama ya cire mata nata towel ya yar cike da jin kunya ta cumui muye shi tana neman jawo blanket ta rufa jikinta ture blanket d'in yayi ya fad'i can qasa ya kuma kashe wutar d'akin tace"wayyo yi hqr wlh na yarda zàñ saka rigar......bakinta taji ya had'e da nashi sae can ya zare yana kissing d'in jikinta ta koina yana mata abubuwa a jiki masu tsabar kashe jiki da yasa ta kasa yin komai sae zame jiki tayi ta kwanta ya bita yana kissing d'in wuyanta har yaje kan qirjinta yana mata wani irin salon da yasa ta kama masa suka shiga romancing d'in juna kmr zasu kashe kansu da qarar komai ba ka ji sae sautin numfashin su dake fita a hnkli har suka je tsundum a cikin duniyar ma'aurata wacce Ryynt ta sami kanta cikin yanayin da bata ta6a tsintar kanta a ciki ba don wnn karon a hnkli ya bita.
Washe gari ta riga shi farkawa ta ganta ya wani rungume ta sosai a qirjinsa kmr wanda aka ce za'a qwacewa ita,ta d'ago tana kallon kyakkyawar fuskar sa mae d'auke da sajen da suka masa mugun kyau snn ta kalli dogon hancin sa da ya tafi kmr biro ga d'an maidaidaicin bakin sa dake d'auke da red lips kmr mace,
A hnkli ta kalli hannunta dake kan faffad'an qirjin sa da gashin qirjin nasa ya kwanta luf abin sha'awa nn ta shiga shafa gashin qirjin nasa a hnkli
sae kawae taji ya riqo hannun ta da take shafa qirjin nasa nn ta kalli fuskar sa da sauri sukayi ido had'u
ya sakar mata murmushi had'e da d'aura mata kiss kan goshi snn yace"ina sonki Ryynt"
Billy giro😊
[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro😊: 🔮```BAXAN BARSHI BA!🔮```
🔮🔮🔮🔮
*page 73*
Ina kuma roqon Allah ya qara maki.....ya qarasa zancen a cikin kunnen ta cike da jin kunya ta 6oye fuskarta gabad'aya cikin qirjin sa ,
sosai ya fad'ad'a murmushin sa yana mae shafa gefen fuskarta yace"meye na jin kunya nifa mijinki ne is gud na yaba irin ni'imar da Allah ya maki dmn wlh ke ta daban ce Ryynt ina alfahari dake ako yaushe then......ya qarasa zancen cikin kunnen ta tayi zumbur zata miqe tana dariya ya janyo ta ya maida kan qirjinsa ya kwantar yace"kin san me Ryynt?
Ta kalle sa tare da fad'in"um um sae ka fad'a"
A natse yace"plz ki daina motsi mae qarfi masamman gudu idan ba so kike babyn mu ya sami matsala ba kinji"
Ya fad'i hakane yayinda yake shafar cikinta ita kuma tace"inshaa Allah zan kiyaye "
yace"nagode to tashi muje muyi arwala muyi sallah ko"
ba musu ta tashi sanye da er fincikar rigar baccin da ke jikinta suka je bathroom sukayi arwala.
Bayan sun ida sallah da d'an jimawa mohd ya kira umman sa suna gaisawa a nn Ryynt dake kan jikin sa taje zuwa tashi ya maida ta had'e da fad'in"zo ga umma na son ku gaisa"
Ta kalle sa jiki sanyaye snn ta kar6i wayar ta kara a kunnenta muryar ta can ciki tana rawa tace"umma ina kwana"
Cikin sakin murya umma tace"lafiya lau Ryynt kina lafiya?
Tace" lafiya lau umma"
Umma tace"to ya can d'in?
Ryynt tace"lafiya qalau"
Daga haka ta bawa mohd waya kmr yanda ummar ta buqata.
Mohd ya kar6i wayar d'auke da murmushi a fuskar sa.
Bayan sun gama wayar ne Ryynt dake kwance kan qirjinsa ta d'ago tana kallon sa tace"Abba fa naga bana samun layin sa idan na kira?
Mohd dake kallonta yace"koh to ya akayi ni ko jiya fa nayi waya da Abba har ma yace yana gaida ki kuma ko yanzu shi na fara kira sae bae d'aga ba,amma bari na sake kiran sa idan ya d'aga sae na baki shi ku gaisa"
Nan ya shiga dialling number d'in Abba aka yi sa'a kuwa ring da'ya,biyu ya d'aga byn ya gama gaisawa dashi ne snn ya ba Ryynt wacce tana gama gaisawa dashi taje kan bed ta kwanta sae bacci.