← Book details Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 112

Sashe 52

Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

🔮🔮🔮🔮
*page* *```52```*
A razane ta fasa Ihu tare da ture shi daga kan jikinta taje can qarshen gado ta kame wacce sae a lokacin ta lura da cewa pant kad'ai take tare dashi a jikinta nn tayi saurin jawo towel zata rufe jikinta man ya riqe towel d'in tare da matsawa gab da ita yana mae mata wani irin kallon sha'awa yace"da wane dalilin zaki rufe jikinki byn ban gama abinda nakeyi ba"
Wata irin muguwar harara ta watsa mae ta shiga yunqurin ganin ta qwace towel d'inta da ya riqe.
Bata iya qwatar towel d'in ba sbd da d'ayan hannu ne take fmn kokawa dashi kasancewar d'ayan hannunta nakan qirjinta ta rufe.
Ganin ta kasa qwatar towel d'in ta sakar mae taje zuwa jawo blanket ya riqe mata hannu ya kuma warce d'ayan hannun da ta kare qirjinta dashi duk ya kama hannayen ya riqe ya kuma kwantar da ita cike da niyar kai bakinsa a nata bata bar hkn ta faru ba sbd qafafunta tasa ta ture shi nn ya hau kan jikinta gabad'aya ya danne ta ya kuma kai bakin sa kan nata ya had'e
Ba shiri ya zare bakin sa da sauri sbd wani irin cixo da ta gantsara mae a harshe,
Wanda cikin yanayi najin zafin cizon ya lumshe idonsa sae can ya bud'e idanun yana kallon Rynt dake ta son ta ture shi daga jikinta.
Nan ya qara matse ta har sae da tayi er qara yace" zaki san wa kika ciza dan ramawa zanyi kuma sae na ftr miki da jini kmr yanda kika min"
Yana gama fad'ar hk ya nufeta zuwa ramawa wanda a maimakon ya nufi bakinta sae qirjinta ya nufa a rud'e Rynt ta shiga ihu tana dukan shi ya kama hannun ya riqe had'e da kai bakin sa a qirjin nata a nn Rynt tayi saurin lumshe idonta sbd wani irin abu da taji man na mata a qirji da ya fara kashe mata jiki kai tsaye ,
nn ta shiga yi masa kuka tana son qwatar kanta amma bae barta ba har sae da ya luguiguita ta son ranshi snn ya tashi kan jikinta yana mai gyara buttons d'in rgr shi da suka 6alle yayinda Rynt tayi saurin tashi taja blanket ta rufe jikinta har wuya .
man dake kallonta ya saki shu'umin murmushi yace"me kuma zaki rufe wanda ban gani ba"
Ta watsa mae harara tare da fad'in"d'an iskan mutum wlh Allah ya isana ban yafe ba mugu kawae"
Da qarfi ya damqo gashin kanta yace"mind ur tongue idan ba haka ba zaki had'u da fushin ubangiji"
Ta fixge kanta tace"kai dae zaka had'u da fushin ubangiji macuci wlh Allah ba zai barka ba"
ta qarashe mgnr had'e da fashewa da kuka nn man ya tsaya yana kallonta sae kuka take can yakae hannu zai share mata hawaye tayi saurin buge masa hannu.
Bai damu ba sae hannun yakei kan cikinta tare da fad'in"gobe ma zan zo na kawo ma babyna ziyara na kuma yi wasa da maman baby kmr irin ta yau koma fiye don hk sae ki shirya dmn wasar ta mu biyu ce bani kad'ai ba"
Cikin qunar Rynt ta ture masa hannu tare da fad'in"wlh duk kazo kuwa sae na maka ihu qato"
Man ya gyad'a kafad'unsa yace"kiyi man sae me ko an gaya miki ina tsoron ihun ne"
Daga haka y tashi ya nufi hnyr fita d'akin Rynt ta bishi da kallon tsana har ya fita snn ta share hawayenta ta jawo towel d'inta da ya jefar ta d'aura ta gyara gadon ta fad'a bathroom tayi arwala ta fito ta saka tufafi ta nemo hjb da sallah carpet wacce sae da ta saka hjb snn ta shimfid'a carpet ta fara sallah.

Mohd kuwa da ftr sa gida ya nufa wanda yana shiga falo ya taradda mhfyr sa da ummar malika da kuma malika.
Yayi kmr bai ga malika ba sae iyayen ya gaisar,inda ba wacce ta amsa mai a cikin su sae ma masifa da ummar sa ta shiga yi tana fad'in "wane irin abu ne ke damunka mohd ko akan ka aka fara rashi ne da za'ace tunda kuka baro asibiti kake fama da baqin hali wae kai damuwa aiko damuwa ce ita ya kamata ta fika shiga damuwar ita da tayi fama da whlr cikin ba kai ba amma sae kazo kanata qara mata takaici akai da har kasa hqrnta ya qare takai ga yin yaji
wae kuma ta iya kwashe har sati biyu ko leqe ko rege ba zancen zuwa kayo biko.
Mohd yace"umma nifa fad'an nn bana so akan me dan tayi yaji zan je biko ni nace tayi yajin ne"
Iyye lallai yaron nn na qara yarda wnn matsiyaciyar bata barka a banza ba, 6ace na daina ganin ka a nn shashasha!
Nan ya bar gurin cikin 6acin rae ita kuma hjyrsa tayi saurin shan gaban mhfyr malika da taja hannun malika a cewar ita erta ba wulaqantacciya bace da zata zauna ana zaman wulaqanta ta.
Hjyr man tace da mahaifiyar malika"ba'ayi haka ba haquri zakuyi dmn na fhmci yaron nn ba a kanshi yake ba,amma nsn abinyi"
nn ta ciro wani qullin magani a jakarta ta bawa malika tace"a abinsha zaki saka masa da zarar yasha ina gaya miki komai qarfin asirin da matsiyaciyar tamae sae ya karye yayinda sheqar zata koma kanta.
Malika bata kar6i maganin ba sae yatsine fuska tayi snn tace"ta yaya zan bashi abu ya kar6a har yasha bayan kuna gani da ya shigo ko kallona baya sonyi"
Mhfiyarta ta kwa6e mata baki tace"tafi can ai ma kece matsiyaciyar ba ita ba,ace kina mace baki san ta yanda zaki mar ba ya sauko har ki samu ki had'a mae abun sha yasha"
Tayi tsaki had'e da kar6ar maganin a hannun hjyr man ta ba malika tace"kar6i ana saki a hanya kina kaucewa kmr baki je class ba"
malika ta kar6i maganin tana juya shi cike da tunanin yanda zata shawo kan man wacce a cikin tunanin ne ta saki murmushi had'e da kallon mhfyrta da hjyr man da suka ce su zasu tafi"
Nan taje ta raka su ta ta dawo ta wuce sae d'akinta.

6angaren Rynt kuwa bayan ta gama sallah taje kitchen bata sami baaba hurera ba sae a bayan gida taje ta sameta ta shimfid'a tabarma a qarqashin bishiyar da ke gurin tana ta sharar bacci abinta.
Dawowa kitchen tayi ta d'ebi abinci taje ta zauna falo tana ci jiki sanyaye don sae tuna abubuwan da man ya mata take cikin qunci da qunar rae.
Bata wani ci abincin sosai ba takai ta ajiye ta koma d'aki ta d'auki agwalima tana son sha amma ta kasa sae kuka da ta soma yi.
Tana cikin hkne ta jiyo sallamar inna tayi saurin share hawayenta ta fito ta tarbe ta tana mai yi mata sannu da zuwa.
Daga haka ta juya zata koma d'aki inna tace"zo er albarka kiga tsarabar da nasiru ya kawo mana"
Rynt ta saki murmushi tare da fad'in" hln yaushe ya dawo ne inna?
Inna tace"ayyo ai tun da safe kina zuwa mkrnta ya dawo shine ma yakaini anguwa kuma yaje ya d'auko ni yanzu haka yana waje yana gaisawa shida wani abokin sa"
ta qarashe fad'in hk ne yayinda suka shigo
d'aki ,
Rynt ta zauna gefen gado inna kuwa taje ta bud'e wardrobe ta ciro wata babbar leda takai kusa da Rynt dake zaune kan gefen gado ta ajiye snn ta shiga ciro kayan d'ai d'ai tana mai nunawa Rynt had'e da mata bayani.
Atamfa ce mai kyau da turaren fesawa da kuma flat shoes, kyn inna knn na Rynt kuma less ne da turaren fesawa da kuma waya sabuwa fil cikin kwalinta.
Sosai Rynt tayi farin ciki har bakinta ma baya rufuwa nn nasir ya shigo tayi mae godiya sosai snn ta fita ta basu guri shida inna,taje d'aki sae tsallen murna take tayi waya.

Da dare malika ce taci kwalliya ta ftr rai ga wani irin qamshi da take zubawa ta saka wata rigar bacci da komai nata ana hangowa ,
taje kitchen ta had'a coffee ta zuba maganin da aka bata ta kuma zuba desire tablet snn ta nufi d'akin man ta same shi zaune kan bed yana wani aki da laptop d'inshi ta qarasa gurin shi cike da yanga ta zauna very close to him tare da kwantar da kanta akan kafad'ar shi takai d'ayan hannunta tana shafa bayanshi had'e da mishi sannu da aiki komai baice da ita ba,
bata damu ba sae coffee ta miqa mae tace"my man ur coffee is ready,pls ka ajiye aikin nn kad'an sha ko"
Ba tare da ya kalle ta ba yace"da wa kikayi zaki had'a mai coffee"

Sorry 4 dis one
Billy giro😊
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro😊: [2/15/2017]
```🔮BAZAN BARSHI BA!🔮```
Chapter 52 · 0% Book details