← Book details Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 112

Sashe 74

Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Tunda Ryynt taje gidan su saliha aikin komai bata yi sae gyaran jiki da umman saliha keyi mata taci wnn tasha wnn ta shafa wnn sae duk nn take jikinta ya fara nuna sauyi don wani irin haske ta qara tana sheqi kmr wata amarya duk fatar ta ta canza gabad'aya cikin en kwanakin da basu wuce uku ba wanda a cikin kwanakin sosai mohd yaso ganin Ryynt kmr me amma umman saliha bata barshi ba don tasan duk ta yarda yaga Ryynt ba lalle bane ya iya haqurin barinta kan irin gyaran da tasha ita kuwa tafi so sae sunyi tafiyar ko komai zai wankana.
A cikin en kwanakin sae duk mohd ya soma ramewa sbd kawai rashin ganin Ryynt da yaji kmr ya kwashe wasu shekaru ne bai ganta ba.
Next day ne tafiyar su India shiyasa da dare umman saliha ta tasa Ryynt gaba tana mata en nasifofi snn ta bata turarukkan mata masu qamshi kusan kala biyar da zata riqa amfani dasu idan tayi wanka zata shiga bacci.
Sosai Rynt ta mata godiya dmn taji dad'i har ranta duk da cewa har yanzu jikinta mace yake na rashin son komawarta gidan man.
Nasir ne yazo ya maida ta gidan inna ita da saliha sbd saliha so take ta kwana gidan inna dmn gobe da safe tana son taga tafiyar su Ryynt.

Washe gari tun da safe suka tafi.
Cikin jirgi Ryynt sae kuka take tayi man kuwa duk ya sukuikui ce yana faman rarrashin ta da qyar ya samu tayi bacci ,
Ya kafe ta da ido sae kallon yanda ta kame sosai a jikin sa yake don ko da ya jirgin ya tashi a tsorace take sbd bata ta6a shiga jirgi ba ko a mafarki wnn ne karo na farko.
Koina tsit sae ajiyar zuciyarta ke fita a hnkli kan kukan da tasha man kuwa baya da aiki sae na kallonta har baya son qiftawa sbd gabad'aya ta canza mae da mugun kyaun da tayi sae wani murza ftr hannunta yake tayi a hnkli kan laushin da yaji a tare da ita har baya son dainawa wanda nn gurin da yake ya jure ne kawai dan shi kad'ai yasan irin abinda yakeji.
Shidai Amir yana can nasa gefe shida matar sa da d'ansa dan tare yazo dasu.

Bayan sun isa da dare sunje masauki har ma sunci abinci Ryynt na kwance inda tayi sallah tana sauke gajiyar zaman jirgi man kuwa kayan jikin sa ne yake ragewa zai watsa ruwa ,
da ya gama cire kayan ne ya fad'a bathroom koda ya fito Ryynt tayi bacci abinta,ko kad'an bai so tashin ta ba amma yana son ta d'an watsa ruwa ko zata fi jin dad'in baccin.
Nn ya durqusa gab da ita ya shiga kiran sunanta a natse ta bud'e idonta cikin yanayin jin bacci ta kalle sa,
ba shiri ta kauda idonta da sauri sbd farin boxer ne kad'ai a jikin sa bai riga yasa farar singlet din da ke hannun shi ba .
Sae da ya saka singlet d'in snn yace"tashi kije kiyi wanka sae kizo kici gaba da baccin ko"
Ba musu ta tashi ta nufi bathroom ya bita da ido har ta 6ace ma ganin sa ,ya lumshe ido had'e da fitar da numfashi a hnkli snn yaje ya shafa mai ya feshe jikin sa kaf da turare ya kwanta yana mae jiran fitowar ta.
Yana nn kwance ya fara jin saukar ruwan sama kad'an kad'an har suka soma yawa Ryynt dake bathroom duk ta tsorace sae sauri take ta gama wankan dan sae walqiya ake tayi da iska sosai dake kad'awa.
Ai kuwa tana gama wankan ta nufi towel rack da sauri zata jawo towel sae kawai wuta ta d'auke duhu ya bayyana had'e da wata irin tsawa da akayi mai firgitarwa.
Lokaci d'aya ta fasa wani irin Ihu cikin jin tsoro wacce sae jin tayi man ya cicci6eta,
ta wani qanqame shi sosai sbd wata irin tsawa da aka sake yi da tasa ta fashe da kuka cikin mugun tsorata har sae da man dake d'auke da ita ya shiga mata addu'a yaje da ita kan bed yana qoqarin saisai ta ta ta hanyar rarrashi bata iya shiru ba don har lokacin ba haske ko kad'an kuma sae tsawa ake tayi had'e da walqiya da wani irin iska mai qarfi,
Nn ya had'e bakin su dmn samun natsuwarta yayinda take manne a qirjin sa sae rawar tsoro take yana faman shafa bayan ta alamar rarrashi ,
Da sauri ta zare bakinta gabanta sae dukan uku uku yake tana kame kame sbd kayan da tasan babu a jikinta murya can qasa mai d'auke da jin tsoro tace"ka kunna mana haske ina jin tsoro"
Bai ce komai ba sae jikinsa da ya nemi janye daga nata tayi saurin riqo shi ta saddà kantà qasà cikin jin kunya kmr yana ganinta tace"ba kaya a jikina ka bani abu na rufa jikina tukun"
Kasa komai yayi don sae ta saukar mai da wata irin kasala nn ya jawota kawai ya rungume had'e da lumshe ido yayin da baka jin qarar komai sae saukar ruwan sama ,Ryynt da duk ta kasa sake jikinta tace"meye hk ka tashi dan Allah kar a maida wuta gashi ba kaya a jikina.....gabanta ne yayi mugun fad'uwa sbd hannun sa da taji kan qirjinta yana shafawa kafin ta iya cewa komai se bakin shi taji a cikin nata nn fa jikinta ya kwashi rawa tana neman qwace kanta amma ta kasa sbd irin riqonda yayi mata.
Kisin d'inta kawae yake lokaci d'aya taji bakinsa a qirjinta,ta sakar masa kuka a tsorace tana faman turashi amma mohd yaqi kyaleta sae abubuwa yake mata masu rikitarwa da yasan kai tsaye zasu kashe mata jiki, take kuwa yayi nasarar kashe mata jiki sae narke mai da tayi yaci gaba da romancin d'inta son ranshi ,
yana gab da cimma burinsa ne ta soma yin kuka tana turashi tana fad'in bata so,bata so, da qyar cikin kasalalliyar murya can ciki yace"plz Rynt ki taimaka min wlh bazan iya haqura ba"
Kuka ta shiga yi tana girgiza kanta had'e da yunqurin miqewa nn ya shiga rarrashinta sosai yana bata haquri akan ta barshi yayi amma sam taqi ,
ganin haka yasa ya danne ta ya soma aikin sa yayinda take ta kuka tana faman kokowa dashi amma sam bai saurara mata ba har sae da yaji he is totally satisfied snn ya jawota ya qanqame ta sosai a qirjinsa ya lumshe ido yana jin wani irin mugun sonta na fizgar shi.

Billy giro😊
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro😊: 🔮```BAZAN BARSHI BA!```🔮

🔮🔮🔮🔮
*```Page 69```*
Hawayenta ne yaji suna sauka a hnkli kan qirjinsa ya kira sunanta a hnkli bata tanka shi ba ta qyale shi sbd wahalar da take ciki ko magana ma bata son yi don sae taji kmr yaune ta soma sanin d'a namiji a rayuwarta don wani irin mugun zafi take ji a qasanta har bata son tayi wani motsin kirki.
Mohd kuwa sae kallon ta yake cike da tausayi don shi kan shi yasan ya bata wahala ba kad'an ba.
Ya sake kiran sunanta a karo na biyu bata tanka shi ba sae kuka da ta soma yi cikin dasassiyar muryar ta da tasha kuka.
Wacce duk ta tattara zanin gadon ta rufe jikinta dashi sbd wutar da aka jima da maidawa bcs dama ba wutar gari ce aka d'auke ba daga laifin mitar gidan ce.
Man yakai hannu ya rage hasken d'akin snn ya nemi cire mata zanin gadon amma ta kama ta rirriqe ta hana shi cire zanin bai takurata ba sae d'aukar ta da yayi ya nufi bathroom da ita wacce tasha kuka ba kad'an ba don wanka ya mata kan dole ya kuma gasa mata jikinta sosai snn ya fito da ita ya kwantar kan bed sae kuka take marar sauti har tayi bacci.
Mohd dake zaune can gefe guri d'aya ya sauke numfashi had'e da matsowa gab da ita ya kwanta tare da jawo ta zuwa qirjinsa ya rungume yana ta kallon fuskarta dake masa mugun kyau idan tana bacci,
a hnkli ya d'aura lips d'insa kan goshinta ya mata kiss yana mae ci gaba da kallonta cike da so daga haka ne shima bacci ya kwashe sa sae safe.
Chapter 74 · 0% Book details