Sashe 56
Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bayan sunci sun sha ne man yaja yaran ya tafi dasu shopping complex ya siyo musu kayan tand'e tand'e da na wasa suka dawo gidan sae murna suke suna wasa da abubuwan da aka siyo musu na wasa yayinda kowannen su ke riqe da giant lollipop suna sha.
Iyayen su kuwa suna nn zaune a falon sae fira ake tayi cike da nishad'i.
Basu suka bar gidan ba sae 4 suka nufi gidan inna.
Suna shiga gidan suka had'u da Rynt ta fito lesson teacher d'inta yazo zata fita.
Ba yabo ba fallasa suka gaisa da juna sae kallon yaran su take da sukayi matuqar bata sha'awa amma hkn bai sa taji kwad'ayin barin cikin dake jikinta ba.
Bayan ta dawo daga lesson ne taja yaran suka je suna ta wasa har da su wasan 6uya da guje guje,inna kuwa nacan d'aki ita da baqinta.
Sae qarfe 9 na dare suka bar gidan Rynt taji kmr kar yaran su tafi dmn akwaita da son yara sosai shiyasa duk ta had'u da yaro zata biye mae suyi ta wasa.
Washe gari koda ta tashi tana d'an jin kanta ba d'adi bata bar inna ta fahimta ba har tayi shirin ta na makaranta ta tafi.
A can makaranta ciwon yayi mata but har ma zaman class ya gagare ta sae clinic taje ta kwanta.
Da aka tashi da qyar ta iya kai kanta gate wacce a maimakon taga drivernta sae man ta gani yazo zae ja hannunta su tafi tayi saurin matsawa baya wacce garin hkne taje zuwa fad'uwa yayin saurin riqo hannunta a nn yaji jikinta da mugun zafi.
Cikin damuwa ya kalleta yace"baki da lafiya ne?
Bata bashi amsa sae hannunta ta fizge taje zuwa siyen agwalimar da ta hango ,
man dake biye da ita shi ya biya kud'in agwalimar ya kuma kar6i ledar agwalimar sbd qin kar6a tayi a cewar bata son agwalimar tunda shi ya biya kud'in.
Bai damu ba sae hannunta yaja sbd ya fhmci sosai take jin jiki wacce ba yanda bata yi ba na ganin ta fizge hannunta amma ta kasa har yaje ya saka ta mota yaja ya tafi da ita sae zuwa asibitir shi.
Bayan sun iso ne yayi yayi ta fito mota taqi wae sae dae ya kaita gida shi kuwa yace sae ya dubata ko yana kaita.
Suna cikin hakane amai ya qwace mata a nn cikin motar sae kwara shi take tayi duk tabi ta 6ata uniform d'in jikinta har motar.
Bai damu da ganin motar shi ta lallace ba sae ta kanta yake dan duk ta galabaita sae numfashi da take fitarwa.
Haka ya d'auke ta ya tafi da ita sae office d'inshi yakai ta bathroom zai cire mata uniform d'inta da suka 6aci ta hanashi sae kuka take ita ya kaita gida.
Nan ya shiga lallashinta a cewar ta cire uniform d'in ta wanke jikinta se ya siyo mata wasu kayan tasa snn ya maida ta gida.
Bata yarda da hakan ba sae da qyar ya samu ta yarda snn ya fita bathroom d'in ya barta yaje ya siyo mata arabian gown ya dawo.
Wanda ya jima zaune yana zaman jiran fitowarta bathroom amma yaji shiru hkn yasa yaje ya mata knocking yaji shiru kamar ma ba kowa a ciki.
Nan ya shiga bathroom d'in yayi tsaye turus yana kallonta kwance qasan tiles d'in tana ta bacci daga ita sae vest da bum short ta jefar da uniform d'inda ta cire gefe.
A hnkli yakai hannu ya d'auko ta ya fito da ita ya kwantar kan sofa yakai hannu yana ta6a jikinta da har yanzu mugun zafi ne dashi.
Nan ya tashi ya nemo ruwa a d'an silver bowl yazo ya gurfana gab da ita had'e da ciro farin handkerchief a aljihunsa ya sanya shi a cikin ruwan snn yakai hannu ya yaye mata vest d'in jikinta ya ciro handkerchief d'inda ya saka a ruwa ya matse ya shiga daddanna mata jikinta tun daga kan goshinta qirjinta har izuwa cikinta yayinda yake yi yana qara saka handkerchief d'in a ruwa yana matsewa har ya samu jikin nata ya rage zafi sosai.
Rynt dake bacci sae taji jikin nata ya mata dad'i har da su gyara kwanciya zuwa ruf da ciki man yayi tsaye kawae yana kallonta kamar ya gyara mata kwanciyar yake ji amma kuma baya son ya tashe ta baccin bae isheta ba hkn yasa ya cire suit jacket d'in jikin sa ya rufe mata jikinta snn yaje yayi zaune kan kujerar sa mae shillo yana jiran farkawarta.
Billy Giro😊
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro😊: ```🔮BAZAN BARSHI BA!🔮```
🔮🔮🔮🔮
*```Page 56```*
Tayi kusan awa d'aya tana bacci yayinda man ke fmn wani aiki da laptop da hanklinsa ya tafi gabad'aya a gurin.
A nn Rynt ta shiga motsi tana juyi wacce duk a tunanin ta kan bed take bata ankara ba sae jin kanta tayi qasa tumus.
Man da duk ya tsunduma cikin aikin da yake sae jin qarar ta yayi.
Yayi saurin ajiye aikinda yake yaje gareta bata bar ya ta6a ta ba tayi saurin matsawa baya cikin jin haushin ganin bata tare da vest d'in jikinta sae jacket da ta samu a jikin nata.
Cikin muryar kuka sosai tace"wlh Allah ya isana daka ganar min jiki uhm uhm"
Man dake kallonta
bai ce komai ba sae tashi yayi yaje ya bud'e fridge ya tsiyayo mata fresh milk a glass cup ya kawo mata had'e da magunguna,
bata kar6a ba sae ma buge cup d'in da tayi ya fad'i qasa ya fashe.
Kallonta man yayi snn yakai dubansa gun 6arnar da tayi yaje yayi zaune kan kujerar sa yana ci gaba da aikin shi.
Rynt kuwa tashi tayi ta nufi bathroom sae gata ta dawo sanye da arabian gown d'inda ya siyo mata wacce ta same ta ne cikin leda ajiye a bakin qofar bathroom .
Koda ta fito riqe take da ledar da ta cire arabian gown kasancewar uniform d'inta da ta saka a ciki.
Ta kama hanya ba tare da ta ko kalli gefen da yake zaune ba ta nufi qofa zata bud'e taji ta gam a rufe.
Sae a snn ta kalle shi tace"ni kazo ka bud'e qofa na tafi gida"
Banza yayi da ita yaci gaba da aikin shi.
Rai 6ace tace"kana jina fa"
Still bae kula ta ba yaci gaba da aikin shi .
A fusace taje zata ture laptop d'inda yake aiki da ita ya tashi had'e da riqe mata hannu cikin mugun hasala yana kallonta.
Sosai ta tsorata da ganin yanayinsa ta shiga ja baya tana son fizge hannunta ,
shi kuma yana biye da ita riqe da hannun nata da yayi wa muguwar damqa.
Da haka har suka kai jikin gina Rynt ta kalle shi le6ace da baki zuwa kuka tace"dan Allah kar ka daken"
Yace"wlh ba don cikin da ke jikin ki ba da yau sae na ladabda taki ta yanda ko wani kika ga zai min renin wayo zaki hana shi"
Tace"nidae yi hqr ka bud'e min qofa na tafi"
Yace"ba inda zaki je sae kin kwashe 6arnar da kikayi ki kuma goge gurin tas"
Kallon gurin tayi shaye da toka tace"nifa bana jin dad'i kasàni kuma bana son ayi la'asar banyi zuhur ba"
Yace"bana son raini je kiyi abinda nace"
ya fad'i hkne tare da sake mata hannun da ya jima damqe dashi.
A nn Rynt ta turo baki ta kalle shi shaye da toka tana murza hannunta cike da jin zafin damqar da ya mata.
Ya kalle ta kawae ya tafi yaje ya zauna kan kujerar sa mai shillo ya jingina bayan sa akai had'e da lumshe ido.
Rynt kuwa tana nn tsaye inda ya barta ba alamar zata je ta gyra gurin sae ma wani kallo take masa mai d'auke da harara bako qyaftawa yayinda take ci gaba da murzar hannunta a hnkli.
Man da yaji a jikin sa tana kallonshi ya bud'e idon shi a hnkli yana kallonta ita kuma ta kauda fuskarta gefe shaye da toka.
A nn jinginen da yake yace"idan kika qara ko minti biyu tsaye a gurin ko wlh zan fita na barki na kuma rufe office d'in dake ba kuma zan dawo ba sae gobe idan kuma kin musa ki qara minti biyu tsaye a gurin ki ga"