Sashe 9
Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Girgixa kai yyi yana masu wani irin kallo yace "to ba da motata ba, ki kira Nasir da yyi maki hanyar ta ya kai ku" inna ta fashe da kuka tana girgixa kai tace "Ni ban san meyasa bn dace da jikoki ba a rayuwa duk sun rainani uwa ba ni na haifi ubansu ba" Muhammad ya girgixa kai yana kallon innar yace "bari to in kira wani ya kai ku inna kin ga fa sauri nake" inna ta hade rae tace "A'a sae dae ka kira ubanka Kabiru ya kai mu, idan ba shi ba kam al-quran bbu motar shegen da xan shiga" Muhd ya fuxa isa ya juya yana kallon Rayyanah yace "ke shiga muje" inna tayi murmushi tace "shiga Rayyanah" kasa shiga motar Rayyanah tayi fuskarta a daure, har sae da inna tace "ki shiga nace mana" snn ta shiga inna ma ta shiga motar tana goge dan kwallar idonta tana murmushi " sae da suka hau babban titi snn Muhd ya dake yace "ina muka nufa?" Inna tace "A'a wae da gidansu Murja xaka fara kai mu, daga can sae gidansu Fatee, daga gidansu fatee sae ka kai mu gidan bari'a, daga can sae mu garxaya gidan kawata hjya Laure, in mun fito sae mu shiga gidansu Audi, to ba wani ddewa xa muyi a can ba, muna fitowa sae ka garxayo da mu gidansu Alhaji bukar, to daga gidan Alhaji bukar sae ka kai ni gidan tanko ina son gninsa, idan mun fito sae ka kai mu gidanku, daga gidanku kuma sae ka dawo da mu gida kawae don ni ban fiye son yawan gidajen mutane ba" murmushi kawae yyi yana shafa sajen fuskarsa bae ce mata komae ba.
Billy Giro😊
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
[2:38PM, 5/2/2017] Billy giro😊: 🔮```BAZANBAR SHI BA!```🔮
```Na Billy giro😊```
26/12/2016
🔮```11```🔮
Sae da ya kaisu duk gidajen da inna ta lissafa snn ya kaisu gidan su wato family house.
6angaren hajiyar pretty suka fara zuwa snn 6angaren su hajiyar nasir wacce ta tarbe su cikin fara'a da murna ba kamar hajiyar pretty da ta kama kallon Rayyanat a yatsine ba.
Haka d'ayan 6angaren da girmamawa suka tarbi inna yayinda suke kallon Rayyanat ba yabo ba fallasa .
Nan inna tabar Rayyanat amma a 6angaren su hajiyar Nasir a cewar ta musu yini.
Saliha sai janta take a jiki sbd yarinyar tana da son mutane sosai ba kamar sauran yaran gidan ba hkn yasa Rayyanat ta d'an saki jikinta da saliha har ma tana jan Rayyanat da fira.
inda cikin firar take ta bata labarin rayuwar su ta school , ita dai Rayyanat saurarenta kawai take ba um ba um um sae dai idan taji abin dariya tayi d'an guntun murmushinta,saliha tace "wai nikam Rayyanat kin barni ni kad'ai keta zuba kamar parrot ba kuwa zan yarda ba don kema sae kin bani naki labarin makaranta,d'an guntun murmushi Rayyanat tayi snn tace"aini banyi secondary school ba ma bare zancen boarding school,xaro ido saliha tayi tace "hm kedai ba kya son bani labari ne,a sanyaye Rayyanat tace"da gaske nake wlh"
Saliha ta kalleta tace"meyasa gashi da alama zaki kai s .s 2 ko 3 inda kinci gaba?Baffana ne baya iya d'aukar nauyin karatuna"
tayi maganar cike da qwallah a idonta kan tuna baffanta da tayi"
Saliha tayi shiru tana kallonta sae duk taji ba dad'i tace"to ynx idan kika sami dama kina so kici gaba da karatun?girgiza kanta tayi tare da share hawayenta snn tace"ai lokaci ya qure min"
lokaci bai qure miki ba Rayyanat kina da lokaci har yanzu"
um um ynz ba wnn ne burina ba sae nn gaba kad'an tukun"er dariya saliha tayi tace"hm Rayyanat har wani buri kike da shi yanzu da ya wuce karatu sae dai idan karatun ne ba kya so"kallonta kawai Rayyanat tayi yayinda idanunta suka sake cikowa da qwallah ta kauda kanta gefe ba tare da tace da ita komai ba.
Qofa suka ga an turo saliha ta tashi taje ta kar6i trayn abinci da ke hannun ummnta ,hjy ta bata tare da kama kunnenta ta murd'e tace"kina nn kin cika ta da baqin surutun nn naki ko kiyi tunanin d'ebo muku abinci ma bakiyi ba, dariya saliha keyi mai had'e da jin ciwo tace"wash umma Allah inada niyyar tashi na d'ebo mana abinci sae gashi kin shigo mana dashi "ta sake mata kunnen tare da fad'in"oya yi ki zuba muku abincin kuci ina so zamu d'an fita ne zuwa anjima,to umma,nn Hajiya ta fita saliha ta zuba musu abinci a plate d'aya suka fara ci sae dai basu wani ci sosai ba Rayyanat tace ya isheta sbd dama kafin su fito taci abinci.
Sea bayan sllr la'asar suka fita wani qatoton mall suka je Hajiya tace da Rayyanat ta d'auki duk abinda take so, Rayyanat bata iya d'aukar komai ba sae saliha ce ta shiga d'aukar mata kayan sawa kmr su Arabian gown da turarukku designers da kuma kayan kwalliya bayan sun gama siye siyen su ne suka maida Rayyanat gida da kayanta niqi niqi wad'anda saliha ta kwasar mata,
inna sae washe haqora take tana sama Hajiya albarka.