Sashe 42
Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Turarukka ne masu qamshi umma ta bata da kuma kayan kwalliya wad'anda dama a tsare suke cikin ledar su da aka yo shopping tayi niyyar bawa mami ne ta kai mata sae gashj taxo.
Rynt ta kar6i ledar tana yiwa umma godiya,,umma tace"ai inshaAllh kwanakin zan zo gidan naku"tace"to mama sae kinxo"
Har Rynt zata fita umma tace"af na manta fa rnr da mukaje visiting akwai wani saqo da saliha ta bani tace na baki har ma tace tana gaida ke,Rynt tace"Allah sarki mama bata ce dake fushi take dani ba?
um um ko d'aya kawai dai ta shiga damuwa sosai dajin kinso zowa mohd ya hana,Rynt tace"hln inna ce ta gaya mata ko"
Mama tace"eh kam don inna sae fad'a take tayi ganin har za'a tashi visiting baki zo ba,don tace mana har zaku shiga mota mohd ya same ku yace mata su su tafi wae zai kaiki daga baya"
Rynt tace"Hm hk yace mata mama"
Mama tace"to ko meyasa yayi hkn kuma sae bae kaiki d'in ba, koda yake hln mohd sae shi.
ta fad'i hkne tare da d'auko wata er qaramar leda tace"kinga saqon amma kuma ban san ya akayi ledar ta yage ba, bari na cire nasa maki a cikin ledar kynki.
Nn mama ta ciro kayan ta saka a cikin ledar turarukka da kyn kwalliyar da taba Rynt,Rynt tayi godiya tafita tana sauri don tasan man ya gama suqewa da jiranta.
koda tazo sae fira ma ta samu sunayi shida mami a cikin mota.
Tana shiga ya tashi motar suka wuce.
A maimakon yaje dasu gida sae wani babban mall ya tafi dasu.
Shida mami kawai suka shiga suka bar Rynt cikin mota.
Chocolate, biscuit,sweet n drinks ne suka siyo wato kayan mami da ake d'ibar mata tana zuwa school dasu.
Bayan su basu riqo komai ba sae ice cream .
Tun a mota mami ke shan ice cream d'inta wacce koda suka iso gida ta shanye har tayi bacci.
Da suka iso gida man ne ya d'auki mami da tayi bacci,
Rynt kuwa kyn hannunta kawai ta d'auka ta shiga cikin gida shi kuma man kuku ne yazo yana jidar kyn da suka siyo yana shigar dasu.
Rynt da shigarta d'aki ta d'auki kyn baccinta ta nufi bathroom ta saka ta fito linke da wad'an da ta cire taje ta saka a wardrobe taje ta kwanta sbd wani irin bacci da take ji .
Sae a snn man ya shigo ya shinfid'e mami yaje ya shigo da kayayyakin da suka siyo.
Yakai ledar ice cream kan bedside drawer ya ajiyewa Rynt nn idonsa ya qyalla kan ledar Rynt dake ajiye a gun.
Har zai wuce sae kuma ya tsaya yana kallon farin abinda yake hangowa ciki,
kai tsaye yakai hannu ya ciro kyakkawar sabuwar farar bra da kuma farin pant,ya cira kyn sama yana kallo yayinda Rynt ta rufe idonta cikin mugun jin kunya wacce kwata kwata bata lura da sune mamar saliha tasa a ciki ba duk a tunaninta farar vest ce saliha ta siyo ta aiko mata.
mohd ya ajiye kyn snn ya kalli Rynt da taqi yarda ta bud'e idonta yace"dama don kije ki roqo wasu kayan ne yasa kika bini"
Bata bud'e idon ba sae cewa tayi"Allah sauwaqe ni wlh roqo ba halina bane"
Yace"ok idan har baki akayi to meyasa kika kar6o byn duk tulin irin kyn nn da kk da su a cikin akwatinanki ko kuma kina nufin kaf kin murje su"
Komai qin ce masa tayi hkn yasa ya tafi sae gurin akwatinan ta ya bud'e wacce undies ke ciki ,
komai na ciki ba abinda tayi aiki dashi sae qwarorin vest da pant amma kuma se duk baiga bras ba sae wata babbar farar leda ya gani da qunshin kayanda bai san meye a ciki ba, bud'e ledar yayi ya zazzage kaf abinda ke ciki ga mamakinsa sae yaga duk brasseries d'in ne ba wacce aka ta6a, nn yaje ya jawo Rynt yazo da ita gurin akwatinan ya nuna brassieres d'in yace"uban wa kk son ya saka wad'an nn kyn da har yazun ba alamar ansa ko d'aya!
Komai bata ce masa ba asalima ko gefen akwatinn taqi yarda ta kalla sbd bra na d'aya daga cikin abinda Rynt tafi kunyar gani sosai.
Mohd kuwa tsawa ya daka mata yace "wae bada ke nake magana bane!
Kmr zatayi kuka ta kalle sa tace"to ai ni ban fara sawa ba nayi qanqanta"
Qirjin ta ya kalla tare da fad'in"what!sae kuma yayi tsaki yace"kaji mtslr bagidajen mutum kuda kanku ke 6atawa kanku tsari snn ya kalleta tare da fad'in" to wlh bari kiji by tomorrow ki tabbatar kin fara sakawa idan kuma kika qi nida da kaina zan saka miki, kuma kiqi d'in kiga ikon Allah.
Daga hk ya fita yabar d'akin ,
Yayinda Rynt tayi saurin rufe akwatin undies tana qunquni ita wlh bazata sa wnn abin kunyar ba.
Taje ta d'auki wad'anda saliha ta aiko mata har ta ware ta kalla sae kuma tayi saurin rufe idonta ta dunqule taje ta tura cikin akwatin undies.
Billy giro😊
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro😊: [ 2/4/2017]
```🔮BAZAN BARSHI BA!🔮```