← Book details Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 112

Sashe 35

Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

10:00pm
Man ne kwance cikin shirin sa na bacci malika ta shigo d'akin taje gab dashi ta kwanta suna masu fuskantar juna ta shafo gefen fuskar shi snn takai hannu tana scrolling din wyrta tace "my man style d'in kwanciya na samar mana duba kaga, wata muguwar harara ya watsa mata yace"wae bana hanaki kallon abubuwan nn ba!
ta 6ata fuska tace"nifa matsala ta dakai zafin zuciya wnn fa photo ne ba video ba,kuma wlh da gani style d'in zamu ji dad'in shi sosai don ina ganinsa sae duk na kasa samun natsuwata.
Yace"wae ke ce maki akayi anayin aure ne wa abu d'aya,da kullum bakida wata magana sae ta kwanciya"
yayi tsaki ya juya mata baya yana fad'in"
wata in kuka take a rnr farkonta wae ke a taki rnr har ma kin fini zu6ud'i.
Tace"me kace?yayi banza da ita,
Ita kuma ta buga tsaki ta fita ta bar d'akin rai 6ace.

Washe gari ta kasance rnr lahadi.
Mami kad'ai aka kai islamiyya sbd zazza6in da ya rufe Rynt sosai wacce ba yanda man bai yi ba kan ta bari ya mata allura amma taqi da qarshe ma inna yaje ya d'auko ya tafo da ita.
inna sae lallashin Rynt take ,Rynt tace"Bana son allura inna kuma don Allah kice ya tafiyar shi"inna tace "jikin ki yayi zafi sosai Rynh kiyi hqr ya maki allura kinji"
Tace"Ni inna a bani magani kawai nasha"
Inna tace"to kaji had'o mata magunguna tasha"
Mohd yace"inna dole ne fa sae an mata allura snn ko zata d'ora da magani"
Nn inna ta koma lallashin Rynt har ta yadda a mata allura amma a hannu .
Man na had'a allura sae kallon Rynt yake wacce ta 6oye fuskarta a jikin inna sbd bata son ganin tsinin allura.

Bayan ya mata allura ne inna ta kai hannu tana murza mata gurin.
Snn tace"to sauko qasa kici abinci don nsn ko lafiyar ki qalau ba wani cin abinci kike ba bare babu lafiya,ga muhammadu ba kula ne dashi ba shidai cikin sa kawai ya sani.
Komai dae mohd bai ce ba sae harhad'a kayan allura yake ya kai drawer ya ciro magunguna ya ajiye a cewar idan taci abinci sae tasha.
Har ya kama hanya zai fita yayi saurin juyowa sbd Rynt da yaji tace"wash Allah inna bazan iya ba bari kawai naci abincina a nn kan gado"inna tace"yo Rynh ai ba kyau cin abinci kan gado"
Tace "to inna a ajiye kawai har idan na tashi zanci"Aa ba'ayi hk ba zan dae baki kwanon abincin ki riqa a hannunki sae kici tunda dae ya zama lalura"
Inna ta d'auko plate d'in abinci ta miqawa Rynt wacce garin kar6a ne idonta ya fad'a kan man rai 6ace tayi saurin kauda idonta shi kuma ya fita.

Inna ta jima kafin take barin gidan wacce bata san ainihin abinda ke faruwa da Rynt ba ta d'auka ko ciwo ne kawai.

Bayan sllr la'asar mai lesson d'in Rynt yazo.
Bayan man ya gama gaisawa dashi ne ya nufi d'akin Rynt ya samu sae bacci take qudundune cikin blanket ya matsa gab da ita da niyyar ta6o jikinta yaji idan ya rage zafi sae kuma ya fasa sbd tuna cewa zai iya tasheta tunda ba wani nauyin bacci ne da ita ba, kuma alamu sun nuna mae bata jima da yin baccin ba sbd eyelashes d'inta da ya gani d'auke da sanyin hawaye.
Juyawa yayi ya bar d'akin yana tunanin ina ma mami na nn da sae a mata lesson don dama yana da niyyar a had'a har da ita a riqa musu lesson amma ba'a lokaci d'aya ba tunda abubuwan ba d'aya bane idan dae an gama ma wnn sae ayima wnn.

Haquri yaje yana ba mae lesson d'in sae ga malika ta fito ,
mai lesson yayi saurin kauda idon sa ya fita sbd kayan jikin malika ba na kirki bane.
Man ya kalleta yace"kin manta kayanda ke jikin ki ne da zaki ganni da wani kuma ki fasa komawa"ta6e baki tayi tace"to yi hqr, but waye shi? Sai da yaje ya zauna snn yace"Mae lesson d'in wnn yrnyr ne"
Itama zama taje tayi kusa dashi tace"hm wlh ni nama d'auka ko mami ce akeyiwa lesson kullum ashe wnn abar ce,gsky Abban nn naka mutum ne mai takurawa don nsn duk shine ya matsa maka akan haka.
Yace"to kar dai kiyi gigin fad'ar banzar magana wa Abbana"
Ta kwanto mae tare da fad'in"nama isa kawai dae na tsani yrnyr ne wlh,wae ace ga er gida ba'ayiwa lesson ba sae ita, yace"itama ai za'a fara yi mata ne,yau ma naso ace an fara mata sae gashi bata nn "
ina ta tafi ne ko sun fita ne itada wnn abar?
Yace" tabi inna ne"
Ta d'an yamutsa fuska tace"waye kuma inna?kallon kin raina ni ya mata tace" oh kakar ka ko na manta ne amma kuma me ya kawota?Yace"dubiya"waye ba lfy badai kai ba"
Yace"wnn yrnyr ce"
Allah yasa ta mutu kowa ma ya huta, da sauri man ya kalleta tace"eh gsky na fad'a ai don ko bata mutu ba ni sae na zamo ajalinta,don ba'ayi macen da zata ra6eka ba wlh ni kad'ai ce ba qari"
Shiru yayi kmr ma baya jinta sae danne danne yake a wyrsa.

Washe gari ta kasance Monday Rynt ce ta fito harabar gidan sanye da uniform d'in ta.
Ita kad'ai ake jira don har mami ta shiga mota shiyasa sae son take tayi sauri amma kuma bazata iyaba sbd har yanzu gurin na mata ciwo wacce duk ta taka qafarta sae ta qara jin tsanar man a cikin ranta.
Tun lokacin da ta fito man ke kallonta wanda ke zaune kan resting chair riqe da jarida yana karatu yana shan iska.
Samun kansa yayi dajin tausayinta sosai har dai da ya tuna yanda abin ya faru tsakanin shi da ita wanda har yanzu yana matuqar mamakin kansa da kusantar ta da yayi,haka kuma yana jin haushin kansa.

Ajiye jarida yayi ya nufo gun Rynt wacce tana ganin sa tafe ta kauda kai ta kuma tsaya cak ta daina tafiya, har ya qaraso gab da ita ya tsaya nn suka kalli juna
hkn yasa man ya hango tsantsar tsanar sa a cikin idanuwanta.
Da sauri Rynt ta kauda kanta gefe
haka shima
Snn yace "bazaki iya zuwa school d'in nn ba kiyi zamanki kawai har kiji sauqi.
Daga hk ya juya yace da driver"tafi kawai ka kai mami"
Rynt kmr zatayi kuka tace muna da test ne fa"
Kallonta yayi a natse yace"naji amma muje ciki ayi maganin matsalar tukun sae na kaiki school"
Shaye da toka tace"bana so"
Daga haka ta ra6a ta gefen sa zata wuce yasha gabanta tare da
Fad'in "bana son raini muje ciki nace kuma idan kika musa min wlh sae nace mkrntr ma baxa ki je ba!
Komai bata sake cewa ba sae kuka ta fashe mai dashi yaja hannunta ya tafi da ita sae d'akinta.
Sae da ya sake mata hannu snn ya shiga bathroom ya had'a ruwan zafi da dettol ya fito ya sameta tsaye inda ya barta sae kukanta take.

Billy giro😊
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro😊: 29/1/2017

🔮```BAZAN BARSHI BA!```🔮

🔮🔮🔮
*page* *38*
Yace"wae kukan name to! Tace"na gaya maka test mukeda kuma malamin idan akayi letti duka yake kuma baya bari a shiga aji har sae ya fita"
tana maganar ne cikin muryar kuka .
Yace"oya shiga bathroom zaki samu na had'a ruwan zafi ki shiga ciki ki gasa jikin ki"
Tace"Dan Allah kabari idan na dawo wlh bana son ayi test bana nn"
Bai kula ta ba sae kan sofa yaje ya kwanta snn yace "idan kinga dama kije ki gasa jikin naki idan kuma tsayuwar zakiyi tayi to.
Daga nn ya rufe idanuwan sa Rynt kuwa wani takaici ne ya kawo mata iya wuya,ita ba don tana son bokon nn ba da ba abinda zaisa ya kama yi mata abubuwa hk ta barshi.
Haka ta nufi toilet tare da fashewa da wani irin kuka na takaici tana maganganun da ba'a jin me take fad'i,wacce tana shiga bayi ta rufo qofa da qarfi kuma sae jin abubuwa kake suna ta 6irari ga dukkan jefar dasu ne take.
Sae a snn mohd ya bud'e idonsa ya koma rufewa,jin ihunta yasa shi saurin tashi yaje bakin bathroom d'in yace"lafiya"tace"to ai ruwan ne da mugun zafi baka gaya min ba"
Yace"sae na gaya miki ke bazaki ta6a ruwan ba kafin ki shiga"
Uhm Uhm wlh Allah kayi min mugunta.
Tsaki kawai yayi yace "kinga kiyi sauri ki sirka ki fara abinda nasaki ,ni ina da abin yi idan ba hk ba zaki fito ki samu bana nn"
Daga haka ya koma yayi kwanciyar sa.

Bata wani jima sosai ba ta fito gudun kar ta samu baya nn ,
ba tare da ya bud'e idon sa ba yace"har kinyi me? Har na gama mana,to koma ki sake zama,tace"haba dan Allah kaifa kace nayi sauri"
Yace ke kika sani jikin ki ko nawa.
Daga haka ya tashi ya fita tabi bayan shi wacce yanzu har sauri take had'awa dashi sbd jikinta duk taji ya sake mata ba wani ciwo sosai d'in nn.

Bayan en wasu kwanaki da faruwar haka.
gabad'aya Rynt ko gaida man ta daina yi asali ma in ya shiga d'akinta kmr ma bata ganshi ba takeyi haka shima mami kawai yake kulawa.
Karatun ta kawai ta sa ma gaba sae dai a duk lokacin da ta tuna cewa wani abu ya shiga tsakanin ta da man sae ta zubar da qwallar baqin ciki,taji inama rayuwa zata koma baya da rnr bata je gyra mai d'aki ba.
Chapter 35 · 0% Book details