← Book details Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 112

Sashe 26

Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tana isa gurin su bata iya ko gaida su ba yace"dama kuwa an gaya min fita kike har rnr da ba'a zuwa islamiyya, shine yanzu kin fito kika ganmu kika koma sae idan mun tashi sae ki sake fitowa ko?cikin rashin fhmta Rynt tace"nifa ba fita zanyi ba kawai na fito ne na tambayeka ina son zanje gidan inna sae na ganka tare da baqo"
qarya kike yawon iskancin ki dai ya fito dake, yawo kuma nida koina bana fita sae zuwa islamiyya,yau d'in ma islamiyya ta fito dake kenan? Gidan inna fa nace maka zan tafi....wace innar byn kullum sae ta tasani gaba na baki wayata kuyi waya! cikin muryar kuka tace"to ai waya daban yanzu ina son zan ganta ne.....to ba inda zakije don haka koma daga ciki! Uhm Uhm dan Allah.....ya tashi daga zaunen da yake had'e da daka mata kafurar tsawa har sae da hawayen da suka cika mata ido suka sauko ba shiri, yace"ki wuce nace!
Jiki ba qwari ta koma d'aki tana kuka.

Shi kuma ya buga tsaki ya koma ya zauna .
Abokin sa yace"ya kana dakawa mace tsawa haka,irin haka idan tana d'auke da juna biyu ai sae ya zube,wani mugun kallo mohd ya watsawa abokin nasa snn yace"wane uban ne zai mata juna biyu, to kaddai ka zage ni abu mai sauqi kawai ka sallami ynyr nn ni na samu na aureta don wlh tayi min,da takaici mohd ya sake kallon abokin nasa, abokin yace"to wae naga baka sonta ni kuma da Allah ya hore min sonta ba sae naji da ita ba"mtsw ga dukkan alama sae da kasha ka zo min gida"eh kam amma kafi kowa sanin ni na daban ne don nasha bashi zai sa na fita hayyacina ba,to ka cire sonta don wnn ba mtr aurenka bace, hhhhh wae don tana mtrka hm kamanta waye ni kenan, ko d'aya kawai ba mtr aurenka bace kmr yanda na fad'a ma, ko meyasa?sbd talaka ce er matsiyata shiyasa sam bata cikin tsarina kuma kai nasan ma zaka fi tsanar ta akaina....ai har sonda nake mata ma ya koma tsana don kasan ba abinda na tsana a duniya kmr talaka kuma su da kiyashi duk d'aya ne a gurina sae na taka su na wuce ba komai bane,amma kai ya akayi har ka aureta? Abba ne wlh, wae ya tilasta maka? Eh, hm abinda bazan ta6a d'auka agun iyayena ba kenan,don sun haifeni bashi zaisa su tilasta min kan abinda bnyi niyya ba wlh, gsky Abba ya cuceka,mohd yace"abinda umma ke fad'a masa kenan, wacce tun lokacinda nayi auren nn take fushi dani,nayi vata haquri har ngji tace idan ina son ta hqra sai idan na rabu da wnn yrnyr ko zata janye fushin....mtsw amma kuma shine kake tare da ita har yanzun,hm ina kan hnyar rabuwa da ita amma tsinuwar Abba nake yiwa gudu.... Ya tsine maka man sae me, ai ba akan ka aka fara ba,hm jamil kenan gwanda dai ka rabu da iyayenka lfy shi yafi,kaji matsalarka kullum biyayya wa iyaye ai gashi ka fara ganin illar hkn ansa ka auri mata har biyu kmr wani bagidajen mutum,murmushi kawai mohd yayi yayinda abokin nasa ya tashi yana fad'in"kaga ni sae anjima dan bazan iya zama ina jin wnn takaicin ba.

Bayan kwna d'aya da faruwar hkn rnr ta ksnce rnr assabar ,Rynt tayi shirin ta na islamiyya tsaf ta fito zata tafi ,a nn falo tayi kici6is da mohd shida malika da suka lula duniyar romance ,da sauri ta kauda idonta zata fita, mohd ya dakatar da ita,ta tsaya ba tare da ta juyo ba ya taso tare da fad'in "ina kuma zuwa?tace"islamiyya mana zan tafi,to na soke islamiyya daga yau!da sauri ta kalle shi tace"meyasa? Malika ta taso tace "amma fa ta rainaka har tmbyr ka takeyi ,yace"ubanta ta raina bani ba,kuma daga yau duk na qara yanke miki hknci kika tambaye ni dalili ni nsn hnkncin da zan miki,snn daga ynx kar na qara ganin kin tako qafar ki a falon nn...kayi dai dai my man don kullum ba abinda nake ji maka tsoro irin kar ta kwaso ciki gurin baqin yawonta azo ace naka ne tunda kaine mijinta,ko yanzun dai Allah ya tsare idan ba a riga an kwason ba, tunda kullum gata nn cikin hijabi kmr wata tsohuwar malama,
Rynt ta kalle ta da kyau snn tace"Shi wanda ya haifeki d'in ma har ya kasa baki tarbiya bai isa yamin ciki ba bare har ayi tunanin laqawa wani banza can".

Billy giro😊
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro😊: [1/19/2017]
🔮```BAZAN BARSHI BA!```🔮

🔮🔮🔮
_*page*_ *```31```*
Malika tayi tsaye sororo sbd tsananin mamaki,mohd kuwa kallon Rynt yake kmr wanda yaga abin burgiewa a tare da ita, sbd a cikin kwanciyar hnkli ta saki mgnr kmr ma ba ita ba.
Rynt kuwa na gama fad'ar mgnr ta juyawar ta zuwa d'aki ,sae a lokacin malika ta saki wani irin zagi ta tafi fuuu!tabi Rynt tana fad'in"cabd'i lallai yau sae kinsan wa kika ta6o,har ni zaki zaga ki kwashe lfy!

Koda ta isa d'akin Rynt tuni Rynt ta rufe d'akinta tasa makulli ta kuma je tayi kwanciyarta akan bed, malika ta shiga sirfa bala'i tana dukan qofa kmr zata 6alle qofa, duk Rynt na jinta tayi banza da ita.
Mohd ne yazo yaja malika yana fad'in"don't mind her xo mu tafi kawai"tace"banni da er iska tambadaddiya idan ba tsoro ba ta fito mana,wlh ta fito!taga yanda ake quliqulin kubra da mutum.
Da qyar dae mohd ya samu ya jata suka bar gurin .

2 days a go
Kwata kwata mohd ya daina zuwa d'akin Rynt dmn zuwa duba lfyrta kmr yanda Abbansa ya tilasta mai, haka kuma bai qara ganin ta fito ba, sam bai damu ba sbd a cewar shi dokar da yasa mata ce tabi.

Malika kuwa tun a rnr da abin ya faru tayi tafiya da yamma zuwa garin kd gun bikin wata qawarta yayinda ta tafi d'auke da alwashin duk ta dawo sae tayi ma Rynt dukan ftr hnkli.

Kwance yake a falo shi kad'ai yana hutawa sae ga mami tazo ta same shi tace"dan Allah yaya ina son naci chocolate"sae da ya kalleta snn
ya tashi zaune tare da zaunar da ita kusa dashi yace"to bari na byr a siyo miki"um um yaya inada shi a d'aki amma hannu na bazai kai inda Anti ta ajiye min ba, to kice Antin ta d'auko miki mana, ai bazata iya bane, meyasa bayan ita ta ajiye? Anti bata da lfy fa, ko abinci ma ta daina ci,kullum sae kuka take tayi ,gashi kai baka zuwa kullum bare ma kasani ynx haka ma tun dazu take son ta tashi amma ta kasa sbd jiri ke d'ibar ta"man yayi shiru yana kallon mami can yace"naji jeki zanzo na duba ta.

Ya jima kafin yake zuwa d'akin don koda ma yaje ya samu har mami tayi bacci sbd dama dare ne, ya sami Rynt zaune kan bed ta had'e kai da guiwa,sallamar sa yasa ta d'ago wanda kallo d'aya ya mata ya fhmci tana jin jiki,
fararen idanuwnta duk sunyi jajir yayinda eyelashes d'inta sukayi warawara sbd hawayen da suka ta6a su ,
snn fuskarta fayau ba kwalliya kmr kullum,maida kanta ta koma yi tsakiyar qafafuwanta shi kuma yaje kusa da ita ya zauna kan bedside drawer yace"me yake damunki ne?tayi shiru kmr bata jinsa yace"kina jina fa"tace"nima ban sani ba"yace"to ki shirya zan miki allura ne"tace"bana so"baice mata komai ba sae tashi yayi yabar d'akin,Rynt kuwa sae tashi take sonyi amma ta kasa sbd jiri wacce dama idan tana zazza6i haka yake mata.
Can ta samu ta tashi tsaye se kawai jiri ya d'ebe taje zuwa fad'uwa,bata fad'in ba sae jin tayi an kamata, a firgice ta juyo tare da fad'in"baffa"sae kawai taga ashe mohd ne riqe da ledar magunguna a hannun shi, wani irin baqinci taji don ta d'auka ko Baffanta ne ya dawo gareta kmr yanda take mafarki a kowane dare,hawaye ne suka zubo mata bata damu da ta share ba sae jaye jikinta daga nashi tayi snn ta koma ta zauna, mohd kuwa ya d'aura ledar magunguna kan bedside drawer yaje ya d'auko gorar ruwa da cup snn yaje ya zauna kan gadon tare da tsiyaya mata ruwa a cup, ya bata ta kar6a shi kuma ya shiga 6alle magunguna ,ya bata taqi kar6a sae ruwa takai a bakinta tana sha, tayi saurin ajiye ruwan sbd wani irin abu da taji cikinta nayi na rashin abinci ga ruwa ta kora akai, nn take taji amai ta yunqura zata tashi amma jiri bai barta ba tayi saurin dafa kan gadon gudun kar ta fad'i, mohd yakai hannu zai taimaka mata, tayi saurin dakatar dashi ta hnyr cewa"bana so"bai kula ta ba sae janta yayi suka tafi bayi don ya fhmci gab take da kwaro aman, suna shiga ta warce hannunta daga nashi ta dafa washbasin tana kwara amai a ciki,kalar aman ya soma tsorata mohd yace"ke wnn aman fa? wani kallon takaici ta watsa mai tare da fad'in" juna biyu nake d'auke dashi ko da wata matsala ne!
d'an shu'umin murmushi mohd yayi tare da kauda kansa gefe nn idon sa ya hango masa bayan hijabin Rynt da yayi staining da jini, yakai hannu ya riqo hijabin ya nuna ma Rynt snn yace"ya haka kuma keda ke d'auke da juna biyu sae na sami wnn qazantar a hijabinki ko kuma jin ciwo ne? Kunya Rynt taji sosai tayi saurin kauda kanta tare da fizge hijabinta ta 6oye gurin da yayi staining,murmushi yayi tare da fita bayin.
Chapter 26 · 0% Book details