Sashe 50
Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Rynt ce a class ita da qawar ta sae er fira suke yayinda Rynt ke d'anyi tana duba littafinta kasancewar free period suke malami ba zai shigo ba.
A cikin firar ne qawarta ta riqo hannun Rynt tace"ni kuwa Rynt kinga wani haske da kika soma yi harda er qiba da kuma wani irin laushi da jikin ki ya qara gaya min meye sirrin"
Ta qarashe mgnr tana murmushi haka ma Rynt murmushin tayi snn tace"hm yanayi ne kawae....da kuma hutawa ba,cewa da qawarta, Rynt wacce still murmushi nakan fuskarta ta girgiza kanta tace"Sarah knn ba kya rabo da wasa"
Sarah tace"Allah ki tambaya kiji duk wanda ya kalli ftr jikin ki yasan cewa ke er hutu ce"
Rynt tace"jikin ne kawae"
Sarah tace"ba wani nn kedai kawae ba kya son a fad'a ne"
Rynt dae bata sake cewa komai ba sae murmushi kawae da tayi yayinda Sarah ta d'aura da cewa keda yayanki skin nature d'inku d'aya sae dai ya fiki kyau da haske"
Da wasa Rynt ta bugo ta tace"is not gud mun sami time mu 6ata shi a banza karatu ya kamata muyi ba surutu ba"
Sarah tace"to qanwar biro da takarda ke kullum karatu dae karatu ba hutu"
Rynt tace"naji dae muyi karatun idan kuma kince srt sae na qara gaba"
Ta fad'i hkne had'e da yunqurin tashi Sarah tayi saurin cewa "no yi hqr muyi karatun to"
Da haka kuwa kowaccen su ta kama litfafinta suna dubawa yayinda wasu en class d'in keta fmn hayaniyar su har da su tsokane tsokane da guje guje"
Can Rynt tayi d'an guntun tsaki ta kàlli sarah tace"Sarah nifa surutun nn ya isheni muje library"
Nan kawae sarah ta bud'e tsakiyar littafinta ta 6alli paper tare da bud'e murya tace"noise maker!kuma d'iya ko dogon motsi kikayi wlh sae na rubuta sunanki na kuma had'aki da uncle ci ubaka"
Sae kaji take class d'in yayi tsit sbd kowa na tsoron malamin ga kuma Sarah no mercy ce kan shine ma yasa aka bata class monitor.
Kan desk Sarah ta hau ta zauna inda take fuskantar kowa ta kalli Rynt tare da d'aga mata gira snn tace"to reader master gareki sae kiyi ta krtn ai ko"
Rynt tayi nurmushi had'e da girgiza kanta ta jawo littafinta taci gaba da dubawa.
Bayan sati d'aya da faruwar haka.
Nasir ne shi da Rynt a office d'in abokin sa fa'iz yayinda fa'iz ke snr da nasir cewa "a gsky idan akace a cire mata cikin nn yanzu ba qarama wahala zata sha ba koma nace zata iya rasa ranta gabad'aya dmn watannin cikin sunyi qanqanta da a cire mata shi yanzu sae dae zuwa nn gaba idan ya qara wasu watanni tukun"
Nasir ya sauke numfashi had'e da kallon Rynt da kanta ke qasa yace"kinji abinda yace a cire maki ne ko kuwa?
Jiki sanyaye ta d'ago ta kalli nasir tace"Aa a barshi idan ya qara watanin sae a cire"
Nan Nasir ya kalli fa'iz wanda ya shiga rubuce rubuce akan takarda da ya gama ya bawa nasir yace"a siya mata wad'an nn magungunan ta riqa sha kafin lokaci yayi"
Nasir ya kar6a had'e da yi masa godiya snn suka fita.
Bayan sun iso gidan inna ne Rynt ta nufi d'akinta Nasir kuwa ya shiga d'akin inna wacce tana ganin shi ta tarbe shi da fad'in"inace anyi nasara?
Nasir yace"anyi nasara inna dmn sam bata fhmci wayo ne ake mata ba"
Inna ta washe baki tace"kai Rynh knn akwai quriciya shike nn ta yarda idan ya qara wasu watannin zuvarwa za'ayi"
Nasir yayi murmushi yace"to inna kinsan fa qaramar yarinyar ce sosai"
Wlh kuwa shiyasa na tausaya mata da cikin nn da ta samu da wuri haka da akayi auren na d'auka ko muhammadu zai yi mata en dibarun su ne har ta kammala karatun ta amma da yake shashashan yaro ne ya d'ura mata ciki ya kuma saki"
Nasir yace"ayi ta hqr kawae inna da sannu komai zai wuce"
Tace"hkne kam amma ya kake gani idan cikin nn ya tsufa haka zatayi ta zuwa mkrnta d'auke dashi kuwa?
Eh to nima abinda nake tunani knn har ma nake d'anyin wata shawara a raina sae dae na gama yanke shawar sae nazo mu tattauna,snn kuma akwae wasu magunguna a hannun Rynt da zata riqa sha.
Inna tace"to kaddai wata matsalar aka samu a tare da cikin?
Ko d'aya kawae na qarin jini ne da kuma lafiya fa'iz ya rubuta mata shine muka tsaya kan hanya na siyo mata" inna tace"ayyo d'an albarka to sannu da qoqari Allah ya qara maka bud'i da qarfin taimako"
Yace"amin snn ya fita.
Fitar sa keda wuya sae ga Rynt ta shigo d'akin d'auke da murmushi a fuskarta tace "inna kinga yaya nasir ya saya min agwalima mae yawa daga kawae yaganni ina kallon gurin shine ya tsaya da mota ya saya min"
Ta fad'i hakane yayinda ta miqawa inna wata er baqar leda cike da agwalima,inna ta kar6a washe da baki tace"d'an albarka shidae akwài shi da qoqàri ,ai wnn sae ki kwana biyu kina shà"
Rynt tayi murmushi tace"inna amma yau zaki sha ko"
Inna tace"yo ina na iya da harakar tsami kaiwa baaba hurera dae ko ita zata iya sha"
Rynt tayi dariya had'e da fita d'akin wacce tasan ko baaba hurerar basha zatayi ba .
Washe gari guraren 11 na safe mohd ne zaune a cikin office d'insa yayinda ya jingina bayan sa akan kujerar da yake zaune idanun sa a lumshe sae juyi yake a hnkli.
Knocking akayi had'e da shigowa office d'in ba tare da izini ba hkn yasa mohd yayi saurin bud'e idonsa suka fad'a kan abokin sa jamil wanda ya ta6a samun sa gida da jimawa.
Man bai ce dashi komai ba har jamil yaja kujera ya zauna sae a snn yace da shi saukar yaushe?
Jamil yace"saukar jiya jiya har ma na had'u da matarka sun fito asibiti ita da Nasir, ya ma sunanta?
Man dake jingine yana kallon sa ya lumshe ido had'e da fad'in"Rayyanat"
Jamil yace"nyc name,amma kuma wae kana nufin har yanzu baka fara kula yrnyr bane da har za'a d'auketa aje da ita wani asibitin bayan ga ka"
Man yace"jamil shin me ya kawo ka office d'ina?
Murmushin mamaki jamil yayi snn yace"mugun gaye tambaya ta ma kake, to zo nayi mu gaisa idan kuma zan fita na bar ma office d'in ne to"
Man ya d'ago daga jinginen da yake had'e da murmushi yace"wato jamil ka fiye surutu har kazo kan abinda bashi bane"
Jamil yace"wane zancen ne nayi da bashi bane na matarka ko kuwa?
Shi d'in sbd zancenta yana qara min damuwar da nake ciki da kuma qunci sbd abinda na aikata a gareta tun daga rnr ban qara samun sukuni ba,
wlh jamil ban....mts kawai dai barshi zan warware matsalar wa ni kad'ai,jamil ya numfasa yace"mtsw shine matsalar ka wlh me zaka ragu dashi dan ka gaya min matsalar ka mun warwareta a tare,shin ka manta ni sau nawa nake gaya ma tawa matsalar mu kuma zauna mu warwareta nida kai"
Man yace"wato Jamil tawa matsalar babba ce dani kaina ban san ta inda zan fara warware matsalar ba.
Jamil ya tashi tare da fad'in "olryt shikenan ai sae kayi ta fama da matsalar a ranka har taci ka ta cinye"
Nn ya kama hnya ya fita man kuwa sae binsa da ido yayi.
Billy Giro😊
[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro😊: ```🔮BAZAN BARSHI BA!🔮```
_Fateema m Abdul haqiqa jiya saqon ki ya qaraso guna wanda yasa naji dad'i kan irin qaunar littafin nn da kike amma dan Allah ina bai baki hqr sbd a gsky bani da enuf time d'in da zan riqa yi maku two pages a rana but i will try my best na ganin cewa na riqa yi maku d'an dogon page_ _inshaAllah😊._
_Luv u all❤_
🔮🔮🔮🔮
*page* *```51```*
A hnkli ya furzadda iskan bakin shi had'e da komawa kan kujera ya jingina bayanshi ya kuma lumshe ido yana mai shafa sumar kanshi.
Ya jima a haka snn daga baya ya tashi ya harhad'a komansa ya rufe office ya fita.