Sashe 27
Bazan Barshi Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Hannu takai kan mixer tap ta kunna famfo ta kuskure bakinta ta wanke washbasin taje
a daddafe ta saka key a qofa snn ta cire hijabi har kayan jikinta, ta saka su a bucket ta zuba ruwa da klin bata iya wanke wa ba sae wanka tayi koshi da qyar taga ta samu ta kammala ta d'aura towel ta fito toilet corner ta jawo qaton hijab d'inta har qasa ta zuba snn ta fito,ta sami mohd zaune yana jiran fitowarta wanda baiji fitowarta ba sae qamshin sabulun da yaji sosai hkn yasa ya d'ago ya ganta,ya tashi tare da fad'in "idan kin shirya zan dawo"bata bar sun had'a ido ba ta kauda kanta gefe har sae da taji ya fita snn ta nufi wardrobe ta shirya taje tayi kwance tare da jan blanket ta rufe jikinta har kanta, sae ga mohd ya shigo d'akin d'auke da freshmilk da kuma plate d'in abinci don ya fhmci aman da tayi na yunwa ne.
Yaje tare da ajiye abincin kan bedside drawer snn yace"ga abinci nn kici snn kisha magani"
Nn ya juya zai bar d'akin tace"ni bana cin abinci ka koma dashi"
Ya dawo tare da fad'in "dolen ki kici don ba ajiye ni kikayi ba da zan kawo maki abu na koma dashi"
Nn ya tilasta ta kan dole ta tashi zaune, ya dungura mata plate d'in a jikinta ,takai hannu ta ture plate d'in tace"nifa na gaya ma bazan ci ba" kallonta kawai yayi bai ce mata komai ba sae hannuwan rgrsa da ya shiga linkewa shaye da toka yayinda Rynt ke kallon sa da mamaki kaddai d'ura mata abincin zai yi ta qarfi,tana kallo ya d'auki plate d'in ya d'ibi abincin a spoon ya nufo bakinta dashi kmr zatayi kuka tace"nace maka bana so dan Allah ka barni"daga nn kawai ta fara kukanta a hnkli ba don komai ba sae don tuna baffanta da tayi wanda sam baya takura ta akan komai. Haqiqa tayi rashi babba wanda har abada bazata sami kmr sa ba.
Tayi minti biyar tana kukanta mai ban tausayi mohd sae kallonta yake wanda ga dukkan alama ta fara bashi tausayi ,a hnkli ya sauke numfashi snn yace"idan kinci zan barki ki koma islamiyya kuma zan barki kije gidan inna"da sauri ta kalle shi snn tayi magana cikin muryarta ta marasa lafiya tace"dagaske kake?ya gyad'a mata kai snn takai hannu takar6i plate d'in abinci tana mai kallon shi tace"ka tafi kawai zanci"
ba musu ya tashi ya fita don ya fhmci bata iya cin abinci a gaban idon sa ne.
Sae da yayi wanka ya kuma yi shirin bacci snn ya dawo d'akin ya samu taci abinci kmr yanda tace ta kuma sha duk wasu magunguna da ya 6alle mata,yakai hannu ya d'auki plate wanda ke d'auke da ragowar abinci snn ya kalleta sae sharar baccin ta take cikin natsuwa.
Wayar sa ce tayi qara ya saka ta a silent snn ya d'aga had'e da fita d'akin.
Washe gari Alhmdlh jiki ya fara yiwa Rynt sauqi don da taje wanka har kayan da ta jiqa cikin bucket jiya ta wanke abinta tas taje ta shanya.
Byn ta shirya snn tayi breakfast ta koma ta kwanta sbd zazza6in bai qarasa sakinta ba,ba jimawa bacci ya kwasheta sae ga mohd ya shigo d'akin riqe da hannun mami,yaje kan bedside drawer ya zauna mami kuwa ta hau kan gadon tana fad'in"anti ma tayi bacci"
Komai mohd bai ce ba sae hannun sa ya d'ora kan goshin Rynt,sae kawai yaga ta bud'e idanuwanta a hnkali ta sauke su akan nashi, ba tare da ya sauke hannun sa da ke kan goshinta ba yake tambayar ta "jikin fa?
Billy giro
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro😊: [1/20/2017]
🔮```BAZAN BARSHI BA!```🔮
🔮🔮🔮
_*page*_ *```32```*
Shaye da toka ta janye hannunsa snn tace "Alhmdlh"
Shi kuma ya màida dubañsa gun mami yace"bani ruwa gasu can a bayanki kan bedside drawer, mami ta kawo mai ruwan ya kalli Rynt da tun d'azu ta juya bayanta dmn ci gaba da bacci,yace"tashi kisha magunguna idan ba haka ba ciwon zai sake dawo maki ne"
Ba musu ta tashi zaune ,har zai 6alla magungunan sae kuma ya kalleta yace"ko kina so na had'a miki da allura sbd naji jikin naki da zafi kuma zaki fi jin sauqi a take"kallon sa tayi ,sae kuma tayi shiru don dai tana son samun sauqi nn take kam ko don zuwa islamiyya ta kuma samu taje gidan inna, amma bata jin zata iya bashi wani guri a jikinta ya mata allura,cikin sanyin murya tace"Aa bana son allura zansha magani kawai"
Bai musa mata ba ya bata magungunan tasha, snn ya tashi zai fita,mami tace"nazo mu tafi yaya"yace"Aa mami asibiti zan tafi"tace"yaya ina zuwa ko can d'in ne"yace"mami idan yawo kike so bari gobe zaku fita keda Anti kinji"yaya to ai anti bata da lfy kawai wayo kake so kamin"ta qarashe mgnr ne kmr zatayi kuka yace"zo"
tazo gurin shi ,ya rage tsawon sa tare da kai hannu ya shafo fuskarta yace"kar kiyi kuka ba wayo nake miki ba dgske nake zaku tafi yawo gidan inna idan anti taji sauqi kinji"to yaya haka ko jiya da dare nayi ta jiranka kazo ka d'auko min chocolate har nayi bacci baka zo ba"eyyah mami ai kina ficewa aka sallama min sae ya kasance koda na dawo na samu har kinyi bacci amma yanzu nuna min inda chocolate d'in yake sae na d'auko miki ko"hannunsa taja tana fad'in "muje kaga ai a wardrobe d'ina ne amma can sama, nn ta bud'e wardrobe d'inta ya d'auko mata ya vata, ta kar6a cike da murna shi kuma ya fita, Rynt dake kallon su sae mamaki take irin yanda yake shiri da mami amma kaf sauran qannan sa tsoronsa suke ji.
A washe gari ne mohd ya cikawa Rynt alqawarinta yakaita gidan inna ita da mami suka yini sae dare ya maida su.